← Book details Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 66

Sashe 54

Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Manyan mutane daga ƙasa daban daban sunzo domin halartar daurin auren jikokin sarkin gombe da kuma Sarkin Dubai sannan ya'ya ga shahararren dan kasuwan nan, ga kuma azaad babban dan kasuwan da ake tunkaho dashi , sarakuna, gomnoni, manya masu faɗa aji aƙasar Nijeriya da kuma ketare duk sunzo , haka manyan abokan baba da uncle kabir da dangi ga abokan nan angwaye duk a masallacin sarkin gombe za'a daura auren nasu .
Bayan an sauko daga salar jumma'at aka daura auren. (Usman Muhammad umar & Hairah Aminu ) da ( yaseer Yakubu sani & zeenat Muhammad mainasara) da ( Fawwaz Muhammad mainasara & Suhaima Kabir Umar ) da ( Umar Kabir Umar & Aysha Abubakar Wada ) akan sadaki naira dubu dari da hamsin hamsin lakadan ba ajalan ba , bayan angama daura aure suka tashi suna taya junansu murna , sosai aka taya angwaye murna da se washe baƙi sukeyi suma yanzu sunzama mazajen aure , duk sunsha manyan dakakkun shadda farare sunsha aiki , rungume juna yaseer da Mr azaad sukayi , Mr azaad ya ce " congratulations dude " yaseer ya ce " thank you dude" haka Fawwaz suka rungume babban yaya sukayi wato Mr azaad, taya fawwaz murna Mr azaad yayi sannan ya rungumi ya al ameen da ya usman yau suna cikin farin ciki sosai wanda baƙi baze iya faɗa ba haka baba da Abba da uncle kabir sukayi musabaha. Fadawa se kirari sukeyiwa angwayen anata bushe_bushen sarewa haka suka tafi akayi reception sannan suka wuce gida. suna shigowa gidan mata suka fara guɗa ana cigaba da busa sarewa murmushi ummi tayi tana hamdala yaranta sunyi aure .

Duk yanda zeenat takeson yaseer amma ana fadan an daura aure taji gabanta ya fadi . Mr azaad, yaseer fawwaz areef da sauran abokansu sun je part din ummi sun gaisheta da kuma sauran yan uwa sannan suka biyo anty amina zuwa part din mommy dan ganin matansu , zama sukayi a falo anty amina da anty zainab suka shiga ciki , anty amina tariko fanan anty zainab kuma tariko zeenat tafito dasu.
Karan hills din takalman sune yajawo hankalinsu zuwa upstairs, suman zaune Mr azaad yayi ganin irin kyau da canzawan da fanan tayi tun kafin su iso Mr azaad yakarasa wajan nasu sannan ya mikawa fanan hannunshi satan kallon anty amina tayi , saketa anty amina tayi takoma gefe tazauna, daura hannunta fanan tayi akan nashi , shafa hannun yakeyi yakafeshi da ido yana kallon zanen lallen da aka mata kissing din hannun yayi ya jawota jikinshi yarungumeta fanan duk kunya yarufeta ganin duk mutane dake wajan su suke kallo sunayi musu video da hotuna. Ga zeenat zaune agefen yaseer se kallon kauna suke jefawa juna fawwaz ne ya ce " wallahi bazan yarda ba " maida kallonsu kanshi sukayi jamal ne ya ce " hey bro what happened?" dan shi bayajin hausa Fawwaz ya ce " babban yaya kuzo mutafi dan Allah " dariya sukayi harda Mr azaad shima seda ya murmusa dan yasan dalilin dayasa yayi maganar.

Duk fitowa sukayi zasu tafi gidan surkansu wato gidan su fanan tundazun suke jiran Mr azaad yafito yana can shida fanan afalo , kallonta yakeyi babu ko kyaftawa ji yakeyi kamar kar yamatsa daga inda take, sa hannunshi yayi ya zame daurin dankwalin da aka mata , ribbon din da akayi packing gashin yacire , daura kanshi yayi akan wuyanta yana shaƙar daddadar kamshin dake tashi ajikinta shafa cikinta yayi ya ce " baby kwanakin nan danayisu batare da ke ba , it has been very difficult for me! kinyi kyau sosai jinakeyi yanzu kamar induba ɗanmu anan " shafa jikinta dayakeyi ne yasa tafarajin wani irin yamm tsigan jikinta natashi jin wai zeduba babynsu anan ne yasa tafara kokarin raba jikinta da nashi ɗan tasan halinshi tsaf ze aikata abinda yafada. yana kokarin sa bakinshi cikin nata kira yashigo wayarshi tsaki yayi yadaga ganin yaseer ne abangaren yaseer ya ce " dude wannan wani irin iskanci ne ,muna jiranka kaƙi fitowa ka mannewa yarinya mudin anfada maka mudin ba mata bane damu " tsaki Mr azaad yaja yakashe wayarshi kiss ya mata a libs din ta sannan ya ce bari muje gida " ta ce " to habiby adawo lafiya " ya amsa da ameen yafice bin bayanshi tayi da kallo tana murmushi sannan tahaura upstairs tashiga daki tasamu zeenat zaune.

Tunda yafito yake watsawa yaseer harara yaseer ya ce " oho de tunda kafito " dariya sauran sukayi kafin kowa yashiga motar shi suka nufi gidan su fanan.

A canma ana nan anata daukar hotuna da sauran hidimomin biki ya usman se washe baƙi akeyi shigowa gidan tawagar su Mr azaad sukayi nan take aka sa musu guɗa anata tayasu murna , falo suka shiga suka zazzauna suna gaishe da iyaye kafin anty firdausi tafito da suhaima fawwaz ji yayi kamar yatashi yaje ya rungumeta yana jin dadi yanzu shikenan baby tazama mallakinshi. Gaishesu hairah da suhaima sukayi kafin suka fito waje aka fara dauka amare da ango hotuna da dangi , suna gamawa suka ɗuƙunzuma zuwa gidansu Amira nanma hotuna sukayi sukayi gaisuwa sannan suka watse suka koma hotel saboda kaf abokanayensu a hotel din suka sauka saboda abokansu a international hotel suka sauka .

Bayan sallar mangrib an shirya du ka amaren ɗan kaisu gidajensu , aciki kuwa harda fanan , duk shiryasu akayi cikin liffaya aka rufe musu fuska aka kaisu part din Abba yamusu faɗa sosai sannan aka kaisu part din ummi ita tayi musu fada dasauran yan uwa , dangin yaseer sunzo daukan amarya nan fa zeenat ta tuɓure tace bata san zancen ba tana rungume da ummi tana kuka , ummi kanta dauriya kawai tayi dakyar aka raba zeenat ajikin ummi har anfara tafiya da ita tafisge tazo da gudu ta rungume fanan tana kuka, itama fanan seda tayi hawaye da ta tuna itama lokacin da za'a kawota seda tayi kukan rabuwa da mama, haka aka tafi da zeenat su anty shayida da anty zainab sukayi musu rakiya har gidansu yaseer sun samu kyakkyawar tarba a gidan suka miƙa amanar zeenat awajan hajiyarsu nan suka koma gida danzuwa dauko amarya suhaima.

Bayan sundawo ne aka kai fanan part din Mr azaad, sannan suka wuce dauko suhaima .

Yan uwa su mama ne da anty firdausi suka kai hairah ɗanƙararriyar gidan da baba ya ginawa ya usman komai anyiwa hairah irin na yan gata an ƙawata mata gidan ta gwanin kyau komai an mata shi itama seda tayi kuka da akazo tafiya da ita ta rungume mama tana kuka autama na kuka ,sosai sukayi musu godiya sosai ita da Hafiz , hardashi aka kaita gidanta amatsayinshi na yayanta kamar uba ya ke , seda yazubar da hawaye dayaga aljannar duniyar da aka kawo kanwarshi sosai shima yamata nasiha akan wanda mama da baba suka mata duk da bashida wani shekaru , basu jima ba aka barta ita daya agidan tana kuka haka suka tafi suka barta .

Zuwa su anty amina sukayi dan tafiya da suhaima itama tasha kukanta sosai dakyar aka raba ta da mama da umma rahina aka tafi da ita harda auta , duka amaren seda aka kai kowacce gidan ta, Amira kuma ita se bayan kwana biyu zasu wuce bauchi gida aka kawota , aka kaita dakin fanan.

Duk adaren angwayen suka angwance banda ya al ameen , zeenat ansha azaba angane shayi ruwane babu sunan wanda bata kira ba musamman ummi tasha kira kamar ba gobe , haka suhaima ma seda ta gommace kiɗa da karatu roko babu irin wanda batayiwa Fawwaz ba tun tana kiranshi da habiby har takoma kiranshi da sunanshi tana dukanshi shikam ko jinta beyi ba.
Ya Usman ma ya angwance amma sanin hairah karamace shisa yabita ahankali sosai , duk da haka seda hairah tasha azaba tayi kuka harseda ta gaji ɗan kanta .

LOVE BIRDS

Seda yaraka yaseer tukun nan yadawo, fanan na part dinta tasha wanka tasa wasu arnayen kayan bacci ta watsa gashinta a tsakiyar bayanta yasauko har kugunta ga fatarta ta dake daukan ido jikinta na fitar da kamshi ga zanen lallen da aka musu tagama duk abinda zatayi tana zaune agaban mirror tana jiran dawuwar Mr azaad taƙagu yadawo domin tayi kewarsa sosai , toilet yashiga yayi wanka yafito daure da towel a kugunshi shafa lotion yayi ya fesa perfumes jin har lokacin fanan bata shigo ba yasa yanufi bedroom dinta yamurda handle din dakin dago kai tayi jin an bude kofar sauke idonsu sukayi acikin na juna atare suka sakarwa kansu tsadadden murmushi, shigowa yayi yaje gabanta yadagota tsaye yanabin kayan jikinta da kallo hadiye yawu yayi domin tashin farko yaji hankalinshi yatashi ga fitinannen kamshin turarenta dake dukanshi , zuba mishi oily eyes dinta tayi tana kallon murdeden jikinshi da ke tafiya da hankalinta ,ganin irin kallon da take mishi ne da sexy voice dinshi ya ce " what are you looking at ?" Matsowa tayi kusa dashi tadaura hannunta akan kirjinshi tana shafawa ta ce " am looking at this " tafada tana daga mishi gira kamar yanda yake yi mata , killer smile yayi ya ce " yau zaki biya bashin sati ukun da kika dauka tunda guduna kikayi " murmushi kawai tayi batace mishi komai ba,ɗurgusawa kasa yayi yasa hannunshi du ka biyu ya riƙo kugunta yadaura kanshi akan shamulallen cikinta sannan ya manna mata kiss, mikewa yayi yajuyar da ita yarungumeta ta baya suna kallon kansu amadubi maida gashinta gefe daya yayi , ya manna mata kiss agefen wuyan lumshe ido fanan tayi saboda wani irin shocking din datakeji , haka yadinga manna mata kiss ajiki kafin ya dauketa cak suka koma kan gado ya kashe wutar dakin yau tsabar za'a sa ke sabon angwancewa ma ko bedside lamp din be bari ba dan kar indauko muku bayani nima araina nace to dama so nakeyi in ganku ne nafito waje abuna.

Asuba ta gari
Chapter 54 · 0% Book details