← Book details Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 66

Sashe 21

Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Fanan ,zeenat, fawwaz ,areef, Mr azaad yau weekend suna zaune afalo suna hira Mr azaad kuma yana gabatar da online meeting aneesa ta shigo da trolley a hannunta gaba daya kallonta sukeyi suna jiran suga inda zatayi wajan Mr azaad tayi ta ajiye trolley din agefen kujera ta zauna ajikinshi,satan kallon fanan yayi dan yaga reaction dinta, ko kallon inda suke batayi ba taci gaba da bawa su fawwaz labari sukansu mamaki sukayi ganin ko ajikinta, zagayowa da hannunta tayi ta wuyanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi tana zuba mishi shagwaba, tana cikin basu labari sukaji tayi shuru ta tsurawa Mr azaad da aneesa ido ganin bece ta tashi ajikinshi bane yasa ranta yakara baci dazun ma dannewa tayi dan tayi zaton Mr azaad zece ta tashi sekuma taga bece mata komai ba yaci gaba da abinda yakeyi. Shikuma badan komai yaki cewa aneesa ta tashi ba sedan bata mishi rai da fanan tayi wato ko ajikinta ta nunawa kowa bata kishinsa shisa yabar aneesar be kulata ba. Afusace fanan ta mike babu abinda zaka gani a idonta daya wuce wutan kishi fisgan trolley din aneesa tayi, tayi waje dashi ta cillar a compound din gidan sannan ta dawo kanta hannunta tasa ta jawota daga jikin Mr azaad kokarin faduwa aneesa tayi ta tsayar da ita kafin rai amatukar bace tace " aneesa wallahi kidena shiga gonata daga yau inna sake ko da ganin inuwar ki a part din nan na lahira seyafi ki jin dadi amma inkin musu ki gwada " cike da masifa take mata magana har haki takeyi tsabar yanda ranta ya baci , galla mata harara aneesa tayi sannan tace " ko! to bismillah duk sanda na shigo gidan nan senazo part din nan kuma ba wajan kowa zanzo ni ba fa ce baby , and baki da right din da zaki hanani zuwa gun my husband to be , kina zaune a gida kikasan ko yayi ajiyar baby a jikina" wata irin zafafan mari guda hudu fanan ta dauketa dasu kafin tajata da karfin gaske tayi waje da ita duk suna tsaye sunyi carko_carko ganin yau daya sunga fushin fanan abinda basu taba gani ba , Mr azaad kuwa yatafi duniyar tunanin yanda ze mugun hukunta aneesa saboda tanason tashiga tsakanin shi da matarshi yanzunma ya akare fushi takeyi dashi bata gama wucewa ba azo da wannar maganar . wucesu tayi ko kallon inda Mr azaad yake batayi ba tayi part dinsu shima bin bayanta yayi yasameta tana safa da marwa, tsayawa yayi abakin kofan ya harde hannunshi akirji yazuba mata ido ganin yanda ita kadai take cika tana batsewa " Mr azaad banta ba tunanin haka daga wajanka ba wato kayi hakan ne dan kaci min fuska agaban budurwanka ! har zatace min ko kayi ajiyar baby ajikinta ni ina matarka bakayi ajiyar ajikina ba se ajikin wata daba muharramarka ba" ta karishe maganar idonta tabb da hawaye , betaba tsammanin haka daga wajanta ba shi tunaninshi Koda kowa baze fahimce shi ba ita yakamata ta fahimce shi dakyar ya iya bude baki yace mata " fanannnn ni kike zargin aikata alfasha da wata ?" Yagama maganar yana nuna kanshi da yatsa " ni ba alamusuru bace dazan san hakan balle inyi shaida kuma aiba tare muke fita ba dazansan abinda kake aikatawa awaje nasani ko....." dauketa da mari wanda yasa tayi shuru tadena gane komai ta dafe setin inda ya mareta nan take hawaye yafara kwarara daga idonta " fanan haryakai ki yarda da abinda wata zata fada miki akaina kizo zakimin rashin kunya amatsayina na mijinki kin ban mamaki wannan shine irin son da kikemin ?" cewar Mr azaad da lokaci daya ciwon kai yarufeshi yadade beshiga cikin matsanancin bacin rai irin na yau ba tabbas fanan ta bashi mamaki dukda yasan shima yanada laifi amma ita meyasa zatayi saurin yanke mishi hukunci batare da tasan gaskiya ba , bacin ranshi da kowa yake gudun ganin shine yau yamotsa badan kowa ba sedan fanan jikinshi babu abinda yakeyi in banda aikin rawa da tsuma, share hawayen fuskanta tayi taci gaba da fadin " eh nafada din Mr azaad aiba karya bane ni ina matsayin matarka ka taba kusanta na ne nasha binka da maganar hakan amma seka tsaya kanamin wasu maganganu da hankali baze Kama ba kana cemin yarinya! Ita ai ba yarinya bace ta girmeni nesa ba kusa ba se kaje ku daura daga inda kuka tsaya" batare da yace mata komai ba yadauketa cakk dan baya cikin hayyacinsa saboda yau tagama tunzurashi , bedroom dinshi yanufa da ita ya wurgata akan bed cire rigan jikinshi yayi yahau bed din ya fincike hijab din jikinta yasa hannu ya yage rigarta gida biyu , komai da zafi yake mata shi saboda baya cikin nutsuwarshi daze tuna itadin virgin ce , jin yana kokarin ratsata ne yasa tayi kara me karfi tsaban azaban da taji dukanshi takeyi da iya karfinta da yakushi amma ko kadan bayajin yarigada yayi nisa bayajin kira kukan da takeyi bayaji balle yamata rangwami hakuri take bashi tana kuka kamar ranta zefita, tun tana iya kukan har numfashinta yadauke cak bata motsi ta suma , seda yasamu gamsuwa tukun yasauka ajikinta nan ne hankalinshi yadawo jikinshi kallonta yayi yaga babu alamar tana numfashi kai idonshi kan bed din yayi yaga yanda yayi dama_dama da jini ko ina yabaci da jini yamata kaca_kaca betabajin tsoron wani abuba arayuwarshi seyau rike kanshi yayi dayaji yana neman fita danasanin ne yacikashi tabbas bacin ranshi be mishi rana ba babban abinda yake guje mata kenan amma ita bata gani gashi abinda yaje yadawo, tana kwance bata numfashi gashin kanta duk ya barbaje fuskanta ya kumbura musamman wajan libs dinta tausayinta ne yakamashi yama rasa mezeyi mata yanzu gashi shiba likita ba tunanin kiran doctor ammar yayi se kuma ya fasa kishinsa baze bar namiji ya kalle mishi mata ba tunawa yayi da anty amina na gida layinta yakira bugu biyu yayi ta daga muryanshi dabaya cikin nutsuwa taji yasauka mata a kunne " big anty kiyi sauri kizo wifey ba lafiya " kitt yakashe kiran tanajin hakan ta mike dasauri dan bata raba dayan biyu na yau fanan tazama cikakkiyar mace , toilet yashiga yayi wanka shaf_shaf yazura jallabiya baka ajikinshi dawuwa inda take kwance yayi da dabara yacire bedsheet din daya baci yakaishi cikin washing machine underwear dinta dasuke kasane ya kwashesu yakaisu toilet yadawo yarufeta da blanket yazauna yarike hannunta yayi tagumi.

_____ knocking anty amina tayi cikin sauri yabude mata kofa ganinshi acikin wannan halin ya tabbatar mata da fanan tasha bakar azaba wuceshi tayi tabarshi a bakin kofa tashiga ciki kwance tasameta yanda yabarta seda gaban anty amina ya fadi da ta kalli fanan a wannan yanayin, kallonshi tayi tace " kadan bamu waje kaji" gyada mata kai kawai yayi yafita yazauna afalo.
Chapter 21 · 0% Book details