← Book details Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 66

Sashe 30

Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yanda anty amina ta fada mata kuwa haka tayi turaren wankan da anty amina tasako mata aciki tasa acikin jacuzzi seda tayi wanka a shower sannan tashiga cikin jacuzzi din ta dade aciki tukun tafito lungu da sakon jikinta na fitar da wani shu'umin kamshi me fisgar mutum , yake tashi ajikinta ita kanta kasala ce ya fara rufeta gashi yahadu da tsumin da ta narkawa kanta wani yam_yam tafaraji , fito da wata riga pjama dress white color me tsantsin gaske tsayin rigar a cinyarta ta tsaya budedden rigane me botil irin na Tshirt yanada dagon hannu sannan wuyan rigar bashida botile , shafa lotion tayi ajikinta tabi jikinta tasake shafa mishi humra tana cikin shiryawa taji yabude kofar bedroom dinshi alamun yadawo kuma tasan yana dawuwa a gajiyen nan firstly abinda ze farayi shine wanka , hakan ne yabata daman cigaba da shiryawar ta hankali kwance. gyara gashinta tayi ta zubashi agadon bayanta dan ta lura Mr azaad yafison su ahaka bude akwatin jewelries dinta tayi tana dubawa taci karo da leg chain ( sarkan kafa) yamata kyau sosai gasu na gold sun sha ado basuda wani nauyi kamar single chain haka suke se kwalliyar da aka musu , daurawa tayi akafarta tana kallon kafar yayi kyau sosai aranta tace " a lallai zan fara sawa indingawa habiby kwalliya dashi nasan zesoshi " bata kara daukan komai aciki ba tarufe jewelry box din ta rufe , saka rigar tayi taga yabi jikinta yakwanta luf saboda silk ne gashi botil din wuyan rigar babu haka yabawa dukiyar fulaninta da batasa musu bra ba daman lekowa duk rabinsu awaje suke gama shiryawa tayi ta dauki cin gum center fruit na strawberry tasa abakinta tafara taunawa kallon kanta tayi a madubi tayi kyau harda na fitina she looks so sexy and hot ga mayen kamshin da takeyi har zatasa ta takalmi kuma se ta fasa santala_santalan kafafunta dasuke shining da glowing duk suna waje cikin rangwada take tafiya harta isa bakin bedroom dinshi , cike da yanga tayi knocking yace " come in" dan fitowarshi a wanka kenan yasa boxer ajikinshi yana tsaye yanashan yogurt yaji knock , shigowa tayi tana tafiya kamar wata me tausayin kasa tsayawa tayi abakin kofar tana wani jujjuyawa hade dayin kwai da cin gum din bakinta kamar wata yar tasha ( ohhhh ni ISHAM yau fah fanan na ban mamaki ) tunda tashigo yaji wani kamshi me daga hankali da kashe jiki ya ziyarceshi zuba mata ido yayi yana kare mata kallo tun daga tafin kafa tsayawa idonshi yayi akan santala_santalan cinyoyinta ,har izuwa kan kugunta kai idonshi yayi kan dukiyar fulaninta da kusan duka suna waje lokaci daya fah Mr azaad yashiga cikin matsananciyar bukatuwa musamman inyaga yanda fanan take wani irin jujjuyawa kamar wata macijiya , rausayawa tayi har gabanshi ta tsaya tayi kwai da cin gum ta fasa shi yayi kara tauuu, shide kamar wani mutun mutumi haka yadawo se kallo kawai dan yau fanan ganinta yakeyi kamar ancanza mishi ita , murmushi tayi with a sexy voice tace " habiby welcome home" be iyabata amsa ba inbanda kallon dukiyar fulaninta da yakeyi dan sun tsole mishi ido ganin hakane yasa fanan sa hannunta guda daya akan kirjinshi tadan turashi baya yafadi akan lallausan gadonshi bin bayanshi tayi tazauna akan cikinshi sannan tasa hannunta daya ta kwashe gashinta tamaidasu gefe daya , tadawo da dayar hannun tazame wuyan rigarta yanda yabawa breast dinta daman fitowa waje , daukan hannunshi tayi tadaura akan dukiyar fulaninta nata , wani irin shocking ne yaziyarcesu dukkansu biyu, aikuwa kamar wanda yake jira yafara wasa dasu , sa hannunshi yayi yariko kugunta sannan yazame rigar yafara bata sakonni hade bakinsu tayi suna aikawa da junansu hot kiss , zame bakinshi yayi acikin nata yasa fuskanshi akan wuyanta kamar wani maye haka yafara shinshinanta yana lumshe ido sannan yadawo da kanshi tsakiyar twins dinta yana wasa dakanshi awajan gaba dayan su sun rikice se maidawa junansu martani sukeyi , seda yakai kusan 40 suna romancing din junansu kafin yamaida ita kasanshi yafara kokarin kashe boss , bataji zafi ba saboda tsumin data narka gaba daya ya kara wutan shaawarta, seda yashiga tukun nan fa hajiya fanan ido yafara rena fata , sosai yake having sex da ita duk dauriyar datakeyi seda tayi hawaye dan jitayi ba marabar ranar farko da kuma yau Mr azaad yafita a hayyacinshi , hawaye kawai yakeyi yana sambada mata albarka tsaban yanda tayi mishi chakwai ( nide sadaf_sadaf na lalaba nafito naja musu kofa ,dan bazeyu wajan dauko muku rahoto Mr azaad yalura dani yamin koran damisa ba inje abanza ya karyamin kafa in shiga uku tom gwara maganin bari kar afara yasa nafito nabar musu part din nazauna awaje Ina jiran su kammala 😂😂😂 kamar wata marainiya )

Yaseer da zeenat suna main falo suna hira irin nasu na masoya labari zeenat take bashi shikuma yabiye mata , can ta kalleshi tace " ya yaseer kasanme?" Girgiza kai yayi yace " honey bansaniba sekin fada" tace " kasan meyake burgeni idan zaayiwa mata aure ?" Nan ma sake girgiza kai yayi batare da yace komai ba tacigaba da " ai amare sunacin dadi wata kaza aike dafa musu me shegen dadi amma akwai wani abu aciki kamar magani nina manta yanda ake kiran kazan ma katunamin " tafada tana kallonshi,tunda zeenat tafara magana yaseer yatsura mata ido yana mamakin aina tasan hakan yace " honey aina kika taba gani ?" gyara zama zeenat tayi tace " akwai wata kawarmu datayi aure last month tom inmunje gidansu ne semuga ankawo mata kazan mukuma semu tayata ci semu dingajin jikinmu na mana zummmmm! zummmmm haka " zataci gaba da magana yaseer yasa hannu yatoshe mata baki kafin yadafa kanshi aranshi yana" ohhh ni zeenat de irin matan nan ne da babu ruwansu komai fada suke ko a ina , fadi baa tambayeta ba kuma har cikin ranta batasan amfanin kazan ba bare tasan dalilin da yasa ake bayarwa " mikewa yayi yace" honey kije ki kwanta dare yayi zamuyi waya kinji ?" Tace " tom ya yaseer bye-bye senazo maka amafarki " tafada tana haurawa upstairs shikuma yafita Yana girgiza Kai.

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8

🧑‍⚕️🧑‍⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺

Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹

🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚
( J. W. A 📚📚)

Gargadi
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowaci siga, ko akaranta min shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba ,ko a hadamun document ko amin edit ,idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutum zebimin hakkina Kuma yasakamin.

PAGE 5️⃣6️⃣

MR AZAAD & SARAUNIYA FANAN

suna kwance acikin bargo idon su biyu har sha 11:20 nadare basuyi bacci ba tana kwance akan kirjinshi tayi luff tanajin yanda zuciyarshi yake bugawa , Mr azaad yadade be tsinci kanshi cikin yanayin farin ciki da annashuwa irin yau ba fanan ta mishi komai yarasa wani irin so ze nuna mata wanda ze gamsu , yau tajiyar dashi dadin da ya wuce za'kin zuma shafa fuskanta yayi ya ce " baby ! Allah ya miki albarka kedin ta dabance kinshayar dani zumar daban taba dandanawa ba " kayittaciyar murmushi tayi ta ce" ameen habiby inasanka sosai aduk halin da zaa shiga inason kamin alkawarin bazaka taba rabuwa dani ba koda na tafi karka manta dani sannan kasan me nakeso kamin dan Allah?" she sounds very serious hakan yasa ya maida ilahirin hankalinshi kanta ya ce " inajinki " ta ce" dan Allah koda na tafi I didn't survive kayi aure kanemi mace me hankali ka aura kaji ?" wani irin kallo yake mata ranshi lokaci daya yabaci ya ce " banason insake jin wannan kalmar abakinki! In sha Allah zakije kiyi abinda yakaiki sannan harma ki dawo muci gaba da rayuwarmu " jinshi kawai takeyi amma deep down her heart tasan bazata taba dawuwa ba , shisa takeson tunyanzu tafara mishi maganar yayi aure , shafa dogon lallausan gashinta yayi ya ce " baby banason indinga jin irin wayannan maganganun daga bakinki ! Inada full confidence akanki za'ki yaqesu sannan kidawo" gyada Kai kawai fanan tayi kafin tasake shigewa jikinshi, body contact din da suka samu ne yasake saukarwa Mr azaad wata sabuwar shaawar amma yayi kokarin dannewa dan yasan fanan yau tayi namijin kokari saboda tasha bakar wahala da azaba amma inbanda iya hawaye babu abinda tayi kafafunta duk rikewa sukayi danshi yakaita bathroom yamata wanka yanadota a towel kamar yar jaririya se zuba mishi shagwaba takeyi . haka yamusu adduah suka kwanta.
Chapter 30 · 0% Book details