Sashe 47
Nida Patient Dina Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wangale musu gate din masarautar akayi suka shigo , fitowa sukayi fadar sarki suka nufa domin se sunje sun fara gaisheshi kafin su shiga cikin gida , a kishingide suka samu sarki azaad yatsufa sosai farin balarabe yana sanye da kayan sarauta yana ganinsu yafara musu marhaban duƙawa sukayi agabanshi suna gaisheshi ɗagosu yayi ya rungumesu ajikinshi yana sa musu albarka, sun jima sosai a fada tare da sarki azaad sannan suka koma cikin gida , an shirya musu kwarya_kwaryan liyafa kowa na murna da ganin matar Mr azaad manya maza da mata kowa se yabon halinta yakeyi dakuma kyanta , yanda aka martabata dakuma nuna mata zallar soyayya hakan yayiwa fanan da Mr azaad dadi duk da yasan halin dangin umminshi suna da matukar karrama mutane basa kyaran mutum duk yanda yake duk halinsu daya kuma tarbiyan da su ummi suka taso akai kenan kuma haka yaran masarautar suka taso , hakan yasa ummi ma ta gina yaranta akan tarbiyyar gidansu.
Ammu mahaifiyar ummi ce ta ce fanan bazata kwana ako inaba se awajanta, bayan sunyi Sallah isha suka hadu s babban dinning table na ahali kowa ya hallara anacin abinci cikin nishadi da jin dadi bayan an gama kuma suka koma falo ana hira, fanan tanajin larabci sosai hakan yasa takejin duk abinda suke fada kuma ake hiran da ita video call fawwaz yakira Jamal yaron kanin ummi connecting yayi ta system, ummi tayi matukar farin ciki ganin fanan acikin danginta kuma kowa na haba_haba da ita da hausa ta ce " my feena kinga danginki ko ?" Murmushi tayi ta ce " naga kowa ummi kuma sun karbeni hannu biyu nayi matuƙar jin dadi da hakan , naji dadin kasance acikin wannan ahalin " haka sukasha hira kafin sukayi sallama.
Darene yafarayi aka fara watsewa , har kowa suka tafi yayi saura ammu da fanan , Mr azaad se layla matar uncle asaad mikewa Mr azaad yayi ya ce " wifey muje mu kwanta dare yayi" ƙin motsawa tayi dan kunya takeji bazata iya binshi ba agabansu kuma dama ammu tace tare zasu kwana , duk da basa jin hausa amma sun fahimci abinda Mr azaad ya ke nufi , hararanshi ammu tayi cikin harshen larabci ta ce " katafi kabani wuri , gwara kaje kayi baccinka ita anan zata kwana" daure fuska yayi ya harari ammu shima cikin harshen larabci yabata amsa " ammu banason haka babu ruwanki dani da matata tunda ke na sakeki saki uku " dariya layla da fanan sukayi wato wasan kaka da jika ne ahakan kowa na hararan kowa musamman ma fanan jin Mr azaad yace yasaketa ne abin yasake bata dariya , haka suka dingayi tun sunayi kamar faɗa har yakoma lallashinta amma sam taƙi
yarda tace fanan awajanta zata kwana haka yafita daga falon rai abace dan yasan ba lallai ne ya iya bacci batare da yaji fanan ajikinshi ba yariga da yasaba da ɗumin jikinta amma yau yanaji yana gani ammu tahana. Ita kanta fanan bataso haka ba amma koda ammu batace awajanta zata kwana ba , bazata bishi ba .
Dakyar Mr azaad ya iya bacci batare da yaji fanan akusa dashi ba , washe gari haka yafarka ranshi amatukar bace domin shi yafi ganin laifin fanan da ammu tace seta kwana awajanta aida setacewa ammu ni awajan mijina zan kwana amma tayi shuru daga baya ma se tadinga dariya ( iyeeeh lallai Mr azaad din nan wato kai bakasan kunya ba shisa kake fadar haka .)
Bayan sun gama breakfast ne aka yiwa fanan wanka da ruwan madara aka shiryata acikin alkyabbah domin za'a gudanar da al'adun da mutanen masarautar da akeyiwa surkanai , fitowa tayi a sarauniyarta sak dukda basusan itadin wacece ba amma sunyi matukar mamaki ganin yanda kayan ya amsheta ga wani irin kwarjinin da lokaci daya ta kara , manyan matan mutane masu muƙami a Dubai duk sunzo domin gabatar da al'adar saboda iya matane sukeyi .
Zaunar da fanan akayi akan kujera me kyau da ado , addu'a aka farayi da gabatar musu da surkarsu Fatima kafin daga bisani aka fara gudanar da al'adun kasancewar ammu ce babba ita tafara gudanarwa, daukan sweet tayi ta bawa fanan a baki sannan ta fesa mata turare miƙa hannu ammu tayi wata kuyanga ta miko mata wani hadaddiyar box ta karba bude shi tayi , sarƙa da ɗan kunnen zinari ne me mugun tsada se daukan ido yake ta daurawa fanan akan cinya sannan ta manna mata kiss agoshi ta koma gefe , bayan ammu ta gama se matar uncle arash itama tazo tayi nata ta bata kyautan sarƙa ɗan kunne na zinari, haka akatayi har aka tashi fanan tasamu kyaututtuka sosai agajiye takoma part din ammu kuƴangu suka taimaka mata wajen cire kayan domin jinta takeyi kamar akan ƙaya aikuwa tana cire su tashiga bathroom tayi wanka hade da alwala tafito tasa abaya da hijab tayi sallah azhar ta kwanta dan tagaji sosai.