Sashe 93
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakabani. kazo kana bani mugun shawara dazaisa baby na yaje gidan yari" dauke kai Adamu yayi ganin the only abinda ya amiana dashi a olan din nan shine Maneer vabar Hajiya amman mayyan matan har yanzu sonshi take kaman ranta shida yaso ta tsaneshi sama da komi, akufule yace "mekikeso kiyi?" Ahankali Hajiya tace "Kashe yarinyar nikeso nayi, amman kisan dabazai taba zargi na ba it should look like accident, sabida banso mutuwan nata vazama bala'i kuma tsakaninshi da CP, dan banso anything dazaisa a zargi shi har agano waye shi, abun should look like a tragic accident, maybe hit and run case, kokuma ka taro maza suyi raping nata kysan su ashirin acimini ubanta agayata fata fata ta mutu tass, kokuma adauketa aje akaita rafi ajefata tamutu, kokuma abin should look like kaman tabace bayan kwana biyu a tsinci gawanta awani wajen, just think of something, zan turamaka miliyan dari biyu get the work done cikin this weeK" tana maganan ta tashi dasauri zata wuce wani kalan fizgota Adamu yayi yace "kinzo kin gama shigewa jikina kingi kuka zaki barn ahaka" cikeda damuwa Hajiya tace "Adamu ba bakan bane matsalata ba kawai tadoni zakayi kashiga kayi kaman bakai komi ba gashi Pablo ya gujeni balle nasa vamin mai kyau ya sumar dani* dudda Adamu yaji bakin ciki maganan ta dage skirt nata yayi sama ya danneta yahau kanta Hajiya bata hanashi ba koba komi zata rage zafi tadan natsu tasami kanta sabida tayi tunanin abinda zatayi and gets Pablo back, yana buga mata tana tuna Pablo gain kaman ba cinta Adamu yakeba kawai wasa yake. Yau kwana biyu kenan sosai Maheer yayi ciwo danko tsayuwa dakanshi baya iyayi tsabagen ciwo duk karfi da karfin hali irin nashi, daga Dan sai Hamad ke kula dashi ba karamin tausayi yabasu ba, dudda Hamad va debi fininshi vakai asibiti babu wani takamaimen cuta ajininshi ba malaria ba typoid, kawai damuwan davake ciki ne ya haddasamai mugun zazzabin nan, BP shi yay high sosai ciwon kai zafin jiki, dudda bai bude baki yace uppan ba danko Hamad ya tambayeshi wani abu dakai kawai yake amsawa amman kasan yanajin jiki, yana cikin mugun ciki da miskilanci bazai taba barinshi to open up ba, duk idan suka bude kofan dakinshi suka shigo idanunshi nakan kofan dakin Yasmeen wanda yadauka tatafi gida dan baa taba kawomai abincinta ba Hamad ke. dafamai abinci, baiji kamshi ta ba, baiji tafiyanta ba, hakan yasa damuwan yamai mugun yawa. Shigowa dakin Hamad yayi yau kaman kullum wuraren 1 nadare, yakalli Dan dake taredashi ga tea a hannunshi yace "baisha bako*? Gyadamai kai Dan yayi hakan yasa Hamad ya karbi tea yace "kaje ka kwanta get some sleep Dan* tashi yayi yawuce yafita, Hamad yakalli Maheer da harya fada vana zaune vana kallon waje daya, he's angry with Maheer amman yanzu tausayinshi dayakeji exceed the anger, to Yasmeen fushi take dashi Baba ma haka shi da Dan ne kawai ke kula dashi, ahankali Hamad vakama hannunshi yarike gam hakan yasa Maheer yadago kanshi yakalleshi baice komiba, cikin soft tone Hamad yace "Maheer it's okay to cry! Let it all out Maheer* Hamad yay maganan ataushashe dan Maheer is depress, asalin depression ne yakamashi, he's resenting kanshi, he hates kanshi especially for hurting Yasmeen, for all his mistakes, ahankali Hamad yakai hannunshi daya yadaura kan fuskan Maheer dake kallonshi cikeda asalin so yace "Maheer I am your brother, dudda ba blood daya yay binding namu ba but abinda yay binding namu is even stronger than blood cus it's Allah" yadanyi shiru kafin ahankali yace "Allah yahadamu, yamaida mu. brothers, yamaidamu family, it's okay to cry Maheer, Kuka doesn't mean or show cewa u are weak kokai ba namiji bane, kuka shows cewa you are a human, and all humans are bound to cry, it's just me and you anan come, cry on my shoulders cry ajikina cry a ko'ina ma Maheer t am your brother ni yayanka ne and you are not alone we are in this together I love you very very much Maheer" wani kalan tahowa Maheer yayi dasauri yadaura kanshi akafadan Hamad yana busar dawani kalan iska mai zafi yana huci kafin Hamad yaji saukan drop na hot tears akafadanshi dudda Maheer was not making any sound na kuka but yaji hucin zafi da drop na tears dake sauka, irin kukan nan ne da maza keyi idan abun yamusu Ahankali Hamad batare daya dagoshi ba yace *none of this thing is your fault, Maheer matarchan ta cutar dakai, she took u in at age dabakasan me kakeyi ba, she raped you, tasaka a drugs, tabataka, ta kanainayeka bata bari naganka ko Baba yaganka idan munzo, no one was there for you dazai fada maka abubuwan datake maka is wrong, batasaka a islamiyya ba cus batason kasan zina kake da ita and its haram! Koda kaje kasan waje karatu tana taredakai ta jiye ka a school dakanta tadavo tadaukeka u had no room ko space to mingle with mata ko wasu, she made mutane dakake tareda think she's like a mother to you banda Kwanan nan data fara nuna soyayya kuke ai da bata nunaba dan she's way smarter and wiser than you are tasan idan tanuna wani can call you to order, u grew up kasan ciwon kanka but ka kasa rabuwa da ita dudda most times looked at your eyes idan naganka ings despiration da son kabini mutafi but ka Kasa why because Allah kadai tasan metamaka, but Alhamdulillah koma meta maka has come to an end yanzu, Allah yaji addu'an mu, hikiman ubangiji yasa Yasmeen tazo rayuwanka, yakuma sa kasota ya Jarabeka da mugun sonta dudda baka taba son wata arayuwanka ba bama kataba Rebewa da wata arayuwanka ba, yanzu abinda nakeson kasani shine what happened was bound to happen komujima komu dade bazaka taba tashi rana daya kacema matarnan u are out and abin yazo dasauki ba daman, but the beauty of it shine u are out din, and she will do duk yanda zatayi to own you back, ko tsafi, ko hikima ko anything dai ita tasani dan haka inaso kadage da salla da addua, komi akan lokaci sannan zamuje tare kaima kashiga islamivvan danake zuwa duk thursdays da fridays, Maheer at this point dole karike Allah riko mai kyau don shine kadal gatanka and you have to be strong. be strong for yourself for us your family and for your wife cus your battle is just getting started avanda naca matarnan idan tapa tavi komi zatayi bata sameka ba zata iya tonamaka asiri duniya tasan kaine the famous Pablo Escobar, so buckle up Maheer kafini iya all this mind game and criminal game dinnan before anything happens wanda kai dakanka kasan dama will happen kasan dole akwai rana da zatazo dazakayi fito na fito da mahaifin matanka CP Ibrahim Ibrahim, dole zaisan waye kai but before that happens Maheer go and win his daughter back love of your life, win matarka back!" Ahankali Maheer yadago kanshi vakalli Hamad idanunshi sunyi jajir, dan lumshe idanu Hamad yayi murya chan kasa tace *Yasmeen bataje ko'ina bal* Dawani kalan sauri Maheer yakalleshi ahankali Hamad yace "Baba vahanato tafiya tana side dinmu but she needs space and time let her heal Maheer karka dameto dan it will only worsen the situation" ijiyan zuciya Maheer yasauke, ahankali Hamad yace "is not my place ko Baba place to tell Yasmeen anything about your life kaine yakamata, dan haka learn how to open up to your partner, explain komito her and apologize she will forgive you Maheer" Byadamai kai Maheer yayi, dafashi Hamad vavi yadanyi murmushi kafin yace *I hate to admit this but yazanyi I must yanzu dan so nake na taimakeka kafita daga this mess" Hamad yadanyi shiru kafin ahankali yace "Maheer babu any girl, mace dai aduniyan nan that can say no to you or resist you jibidai mahaukaciyan matan chan da bama sonta kake ba jibi yanda to haukace because of you, tayi loosing mind nata nO naukace cabidarabsin Hamad yadanyi murmushi kadan cikeda iskanci irin na mazo vace "use those charms naka on Yasmeen the poor girl will be running back to your arms in no time, ita ta isa tace batason kanina, namiji har namiji, kyakkyawa, ga gashi, ga ido, ga pink lips, ga tsayi, ga abs, ga muscles you are every woman's dream!" Hamad yadan sake shiru vana murmushi yace "ga sexy eyes, gaka MM munafikin miskili, my smart ass naughty makirin miskilin brother" for the first time Maheer yayi murmushi. kadan, Hamad yace "Baba handling nashi is the easiest thing, kasan he can never get angry damu besides ma he wants u da Yasmeen abinda yasa yaki barinta ta tafi kenan all that. liveta in our side irin wavon manva dinnan ne but as of gobe though dai take it slow but kill that girl with love, Maheer make her yearn for you, kayi kwashakwasha da small heart dinta da soyayyan ka, trust me she will forget Koma mene taji da Hajiya tasa mata and run back to you okay"? Gyadamal kai Maheer yayl kafin yamaida kanshi ahankali yadaura kan kafadan. Hamad ahankali for the first time in like forever yakankame Hamad sosal just like yanda yakemai dasuna yara whenever he's scared, murya chan kasa tace "I love your Yaya Hamad" murmushi Hamad yayi yama kasa magana kawai ya bubbuga bayanshi suka kwanta ahaka bacci vav gaba dasu. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA