← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 145

Sashe 65

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

takai bayan hannunta da sauri ta sharce hawayen dasuka sauko dagakan idanunta, kawai hannunshi taji yasa cikin hannunta yahadasu gam dawani kalan sauri tajuyo ta kalleshi gira daya yadaga mata yace "idan baki bini ba | don't care saina daukeki wlh" girgixamai kai tayi dasauri hawaye na ciccika idanunta, gently yace "to follow me" yaja hannunta ahankali binshi tayi ba musu har zuwa wajen motan yabude mata baya ta shiga badan taso ba shima yashiga tareda maido kofan yarufe batare daya kalli Dan ba yace "excuse us Dan" dasauri Dan yace "yes sir" yabude motan yafita dasauri yawuce chan nesa. 6:15 PM Kallon Yasmeen da kanta yake akasa yayi tana wasa da yatsunta gashin idanunta sun jike da hawaye dudda babu hawayen akan fuskanta, ahankali yakai hannunshi yakama duka hannayen ta datake wasa dashi hakan yasa dasuri tadago kanta ta kalleshi idanunta har kyalli suke tsabagen yanda hawaye suka cikasu, batare daya cire glasses din dagakan idanunshi ba cikin murya kaman na lallashi yace "why are you angry with me? Mesa kike fushi da mijinki haka"? Lumshe idanu Yasmeen tayi dasauri tana kokari hana kanta kuka amman saidai hawayen suka zubo hakan yasa dasauri ta juyarda fuskanta gabaki daya tana kallon dayan bangaren motan tabashi keya da baya hawaye na zubomata sosai she's so sad and angry sabida bai nemeta ba baikuma kirata ba, dan ijilyan zuciya Maheer yasauke matsowa dab da ita yayi bakaramin kyau kayan daya saka yimai ba idan yasa glasses akwai wani kind of special type na kyau dayakeyi dauke kanta tayi dawani kalan gudu daga kallonshi jin yanda gabanta ke faduwa tafara tafiya kaman bata ganshi ba dayake layin ba mutane sosai shan gabanta yayi hakan yasa chak ya tsaya takalleshi da jajayen idanunta tace "yauma kabiyoni kasace ni ne l thought kanada boys dake maka aikin"? Sosai Maheer ke kallonta kaman bazaiyi magana ba saikuma yace
Chapter 65 · 0% Book details