← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 145

Sashe 140

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ahankali da dafa bango tawuce tafita daga dakin tana fita Maheer yafito dan baimayi komiba abayin wajen kofa yayi,
kofanshi yabude kadan yana kallonta saida yaga tabude kofan dakinta tashiga
hankalinshi ya kwanta dan kartaje tafadi dan yasan abinda yamata sannan yakoma
bayi yayi wanka agurguje yafito ya shirya cikin jean da riga yafice zuwa masallaci
Bayi Yasmeen taje ta gasa kanta sosai sannan tayi wanka take tafito ta shirya
tai sallan anan kan dadduma bacci yay
awon gaba da ita. gabaki dayanta kamshin Maheer
Dudda kalan shegen baccin dake cinta
but zuciyanta gayamata breakfast dazata
yadade baici proper abinci ba bude idanubta tayi da kyar ta tashi tanaso ta faranta kai dan tasan tabata mai, tashi
tayi wayan dake kan side drawer tadauka kawai ta kira Baba kai tsaye ringing biyu yadaga tagaidashi anatse ya mijinta yake
cus tasan Maheer
tace "Baba inaso Farida tazo zata tayani girki" kaman ba Baba ba dasauri yace "too gatanan Zuwa bari nakaita nasata a abin
hawa' murmushi sosai Yasmeen tayi ganin yanda Baba ya chanza tace "nagode
Baba" katse wayan tayi ta ijiye tasake
shiga bayi wanka tayi tabude sip din taciro wani jean tasaka blue dawani baby pink shirt bamata tasa lafiyayyen
dan kunne dayay matchingd sarkan ta da har yau bata taba cire shi daga wuyanta ba tadan bude boturan gaban rigan kana
hango tudun boobs nata tai parking
shukun kanta Yasmeen ba wanka ahankali take tafiya kitchen komi sabi
daga stairs tawuce wasu abubuwan
wlh tai bala'in kyau kaman ba yayi da turaruka sannan tafito tashiga sauka
bama abude ba
ga kayan abinci, sotake tayi sinasir, tayi farfesu, tayi kunu, tayi shayi da coffee, sannan tayi lafiyayen jellof na basmati rice dakuma juice he hopes Farida zata
iso yanzun nan, fara aiki tayi tana komi ahankali dan batada karfi sosai.
Sun dade amasallaci dan meeting akeyi duk sabida Maheer ana tayashi murna fitowa Hamad yayi daga mosque sabida
call din da akamai daga Hospital keke ya hango akofar gidansu, dauke kanshi yayi
yacigaba da wayan dayake l ihun dayaji
me keken yayi Dalla Malama kibani kudina" Hamad yajuyo yakalli kofar gidan
yasa dasauri
nasu sai alokacin yaga Farida dukta rude takoma baya dasauri jikinta narawa, baima tsaya idasa wayanshi ba dasauri yayi wajen yana kaiwa daidai me keken
ya miki hannu zai fizge hannu Farida
dawani kalan sauri Hamad yace "kai lafiyan ka kalau"? Arude Farida tajuyo
takalleshi ganin Hamad kaman jira
take tasaki kuka sosai tace "Ya Hamad kagawai
Saina bashi dubu daya kuma 500 ne ake kawO mutane nan anguwan" Dasauri Mai keken yace "karya take agabana Babanta
yasata akeke yaciro dubu yabata tabani
ta boye dayan dari biyar dinne inaji tana fadi wai kudin anko zata tara" tama me Oya join turobaki Farida
keken tana kara
komawa gefen
Hamad kaman
zata shige jikinshi
duk atsorace
take kana gani
kasan bata saba
hayaniya ba, dan
murmushi kadan
Hamad yayi yasa
hannunshi a aljihun
wandonshi yaciro
1k yamikama mai
keken yace "koma
menene basaika
mata ihu ba babu
kyau harassing
mata bakaga
yarinya bace ba"
karban kudin mai
keken yayi yace
yallabai naga zata rainamin wayau ne
amman nadaina, sai anjiman mu" ballamai harara Farida tayi takai hannunta tana share fuskanta mai keken yaja yawuce, Hamad yajuyo yakalleta yace
shagwabe tana bin keken daya wuce
da kallo batare data kallo fuskan
Hamad ba tace Ya Hamad ai 500 ake kawoni gidan sai tsoro amman kin iya neman fada" abala'i
nan meruwan shi da kudin da Baba yabani dan sa ido kawai" ta ballama keken harara da manyan idanuwanta farare tass, hakanan Hamad jiyayi gabanshi yafadi
dasauri yadaina kallon fuskanta yace "wace kawarki zatai aure?" Dasauri Farida
tajuyo da kanta takalleshi tace "yar aninmu ce Hafsat sunanta ina kiranta
Hafcy itane Besty na Ya Hamad"
tafiya Hamad yafarayi tana biyeda shi yace nawane ankon"? Batare data kawo
komi ranta ba tace "11k ne kala biyu, kaga atampan 5k, sai ashobe 6k, kaga yanzu inada dubu dayan nan natara 7k kenan' dan zaro idanu Hamad yayi yace "iyyee nida da har
zance kibani rancen kudin amman tunda anko nahakura" zakiyi Hamad cikin son
gasgata maganan shi tace "Ya Hamad
da gaske zaka ranci 7k din ko wasa kakemin"? Tsayawa yayi dan gabanshi tasha tamai tambayan, dasauri Farida
takalli fuskan
idanunta yace da gaske nake" dasauri tace "kudin na gida gobe nakawo maka I
promise" Hamad na kallonta yace ankon bikin fa" dasauri Farida tace nafasa wlh, inhar zaka tambayeni rancen 7k nasan
bukatan ka is more important than anko na inada wasu sabbin kaya harna salla na ma na nan sainasa" dan murmushi Hamad yayi she's yana kallon so innocent kaman Yasmin
hannunshi yasa ta gefenta yabude kofan gate dinsu ahankali yace "to shiga gida bari nakoma mosque" murmushi tayi tace
"bye Ya Hamad" tamai waving hannu murmushi yamata tawuce tajuya tashiga
tayi hanyar flat na Yasmeen hakanan
samin kanshi da kallonta Hamad yayi kaman wani abu yashigeshi yau game da Farida, yakasa rufe gate din saida tabude
kofan flat nasu Yasmeen tashiga sannan yasauke ijiyan zuciya tareda yadaura hannunshi yajuya yakoma mosque. rufo gate din kan zuciyanshi dayaji yana bugawa sosai sannan
Wuraren 9 Maheer yashigo gidan lokacin Yasmeen da Farida na jera abinci a dinning tana ganin Maheer Farida tazo dasauri tace "Ya Maheer ina kwana tun dazu nazo baka dawo ba daga masallaci ba" murmushi yamata yaji dadin ganinta
sOsai yace "Ina Ammi da Nana" murmushi tayi tace "duk sunce na gaisheka,
ya Maheer dama haka Anty Yasmeen
kemaka girki kala kala mu agida fa bata mana girki dan satan kallon Yasmeen yayi ta gefen ido dake kallonshi yace wanka nazo naci" gyadamai kai harta shiga
kitchen dan bataso Farida tagane sunada matsala bbari naje nai Farida tayi takoma
dinning Yasmeen ta kwalama Farida kira, Farida tashigo
kitchen din, Babban kula guda uku Yasmeen tabata akan tray tace gashi tayani kaiwa side nasu Baba, saiki dawo ki dauki juice" gyara daurin dankwalin kanta
Farida tayi sannan ta karba tawuce tafita dogon rigan atampa ne jikinta ja kaganta kaga Yasmeen saidai bata gama kai
Yasmeen tsayi dan she's just 17 kwanan nan zata shiga 18, wucewa side din Baba tayi
sallama tayi tareda bude kofan tashiga
Baba ne kadai afalo dasauri tashiga tace "Baba ina kwana Farida ne' murmushi Baba yayi yace "Mamana yau anzO mana
Ziyara".
[8/21, 8:17 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA

MEENA VIP GROUP

EPISODE
Chapter 140 · 0% Book details