← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 145

Sashe 135

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

The whole Nigeria case din Maheer yadauka dan wasu dake kotu record the whole session an wasa a yanar gizo,
some reporters dasuka shigoma were live a IG secretary, some Twitter space wasu kuma tiktok live, internet is on fire, gwamnati sunfi kowa cin zagi wajen jama'a for abandoning yaron da aka haifa agidan yari ba tare da sun bama mahaifiyarshi tallafi ba, maza sun fi daukan case din sukasa agaban goshi suna Justice for Pablo dan ana yarda idan mata sunce maza sunyi raping nasu,
yanzu ga namiji dan uwansu evidence poro poro anyi raping nashi tun yana yaro abina gender su hakkin shi, justice fo Maheer, cus this is the first case na raping namiji da akayi that went viral,
case din Maheer yadawo the most talk about case a duniya gabaki daya not just Nigeria, kafin kace me mutane sunma Maheer creating go fund me account donating ake from every part of the world within few hours Maheer nada billions of Money aciki,Maheer yadawo wani kalan celebrity all news channels, gidan radio, jarida menene menene maganan shi ake, hotunan shi da akamai a kotu da video dan some people sunyi recording hearing din tundaga farko har karshe nata yawo a internet wayyooo wato Allah idan yatashi wankeka it takes just a blink of an eye kawai zakaga abu natafiya yanda yakamata ne kaman magic Allah kenan Al Azza Wajal!!
Lallashin Maheer Alkali yayi yace "I will get you out okay" gyadamai kai Maheer yayi su Obama suka wuce dashi Obama yahana asamai handcuff a hannu this time around, ko kallon side din da Yasmeen take tsaye Maheer baiyiba,
Yasmeen sai kallonshi take tana kuka tana gogewa da hijabi suna fitowa kotu irin mutanen dasuka gani saida sukaji tsoro kaman ranan salla sai hoton Maheer ake dauka ana kokarin mai interview yaki magana, aka sashi a mota aka wuce dashi.
Hannu Yasmeen Ammi tarike tace
"muje" rungume Ammi Yasmeen tayi sosai tana kuka haka dai suka taru suka fice da
ita amota suka sami Baba Ammi batacemai komiba sukasa Yasmeen tai zamanta abaya Farida tashiga gaba
Hajjo tazauna abaya sauran zasu shiga
motan Baffa Baba yakunna motan yaja sai kallon yanda Yasmeen ke kuka yake tacikin mirror yakasa magana kunyan yarinyar ma yakeji yanzu.
Sunyi nisa atafiya babu wanda ya iya lallashin Yasmeen a motan, dagowa tayi daga jikin Ammi tana rike cikinta tace "Ammi cikina"
kafin Ammi tamayi wani abu sai amai, arude Baba yayi parking yafito yana bude musu baya riketa Ammi tayi dudda tariga tayi aman amota amman tafito da ita haka tahauyi abakin titi kaganta saita baka tausayi babu komi ma acikinta amman sai aman take Ammi na bubbuga mata baya,
ruwa Baba yabasu ta kuskure baki
Ammi takamata zata maidata mota sai kawai tai luuuuu asume atsorace Ammi tariketa tace "Yasmeen Yasmeen" shima zuwa Baba yayi yace "Yasmeen ruwa suka watsa mata amman ko gezau, sata sukai amota Baba yaja motan sai asibiti aka karbeta akai emergency da ita.
Wata Dr takira Baba da Ammi tana murmushi tace "congratulations
Fateema na dauke da juna biyu" tai murmushi tace "tanada malaria zamu riketa anan mumata treatment kunsan
Malaria baida kyau ajikin mai ciki"
Gyadamata kai Baba yayi yace "tooh"
Dr tace "akawo mata kaya ta chanza dakuma abincin datakeso bakomi acikinta"
tashi Baba yayi kaman iska zai kwasheshi Ammi tabishi tace "muje na dauko mana kaya Farida da Hajjo saisu zauna da ita nadawo saika komar dasu gida" Gyadamata kai kawai
Baba yayi yawuce waje yana tafiya kaman fatalwa Ammi tabishi da kallo taje dakin da Yasmeen take dan yimisu sallama tanama bacci Yasmeen din sannan
tawuce tafita samin Baba tayi zaune acikin mota tashiga yaja motan sunyi tafiya mai nisa ya gangara gefen hanya yayi parking yajuyo yakalli Ammi dake kallonshi cikin wani kalan murya na tsantsan nadama yace "Maman Nana nayi kuskure babba".
Wani kalan kallonshi Ammi take kaman bazatai magana ba yace "I hope daga yanzu zaka gyara halinka,
shigowan Maheer rayuwan mu in the first place sabida Allah yanaso ka koyi darasi ne,
yanda kake dasu Yasmeen bashine zai tsaresu ba Allah shine ke tsare mana yaran mu, sannan kayi imani da kaddara kasan cewa hukunci ba ahannu ka yake ba a hannun Allah yake, Baba Nana kana claiming kanason yaranka but this case made me realize bama kasan menene soyayya ga yaro ba" Ammi tayi shiru tace "sa yaro amakaranta, supporting nashi a education, bashi ci da sha kadai bashine so ba, listening to yaranka is the first thing in nunama yaro so, listen to your kids, ka saurari views nasu, look at how suke ganin abun shine so, abinda yasa kaga suke sona kenan cus I listen to them and guide them

baka tausayama diyarka ba Yasmeen, bakaji tausayin kukanta ba, nasan alokacin naji haushin abinda Maheer yamana na yaudaran mu but na tausayama Yasmeen sabida nasan menene so,

I saw yanda take mutuwan son yaron nan, na lallasheta na lallabata bakayi none of that ba saima dukanta dakayi,

sannan I hope ka koyi cewa taurinkai baya karan mutum da komi sai nadama da regret yasaka akunya"

Ammi tasake shiru chan tace "I hope ka koyi cewa shi tsana ba'a zafafa shi sabida makiyinka kan zama masoyinka kuma Mai cetonka, haka masoyinka kan zama makiyinka kuma makashin ka,

look at kalan dukan dakama yaron nan kaman bakada imani, koda yamaka laifi bakada right dazakama yaron nan baligi mutumin dake Auren diyarka irin wannan dukan yazakaji akama yaranka irin wannan dukan"?
Ammi tadanyi shiru ta share hawayenta tace "Maheer yamana laifi yayi kuskure but munama Allah laifin dayafi wannan ya yafemana, dudda abin nan dayayi ko alokacin saida nace Alhamdulillah koba komi yabiyota har gida ya aureta ta halas inda fa ya sacetane yatafi da ita batare daya aureta ba? Daya zamuyi"?
Ammi tasakeyin shiru tace "labarin
Maheer yatabani, after all kalan rayuwan nan dayayi he still have to face you kamai wulakanci da tijaran duniya walahira"
wani kalan ijiyan zuciya Baba yasauke muryanshi narawa yace "Maman Nana dan Allah kidaina fadin haka kinasa ina karajin tsanan kaina sosai" dasauri
Ammi tace "wh kaji tsanan kanka da kyau, u deserve much more guilt ma da wannan,
bakada kirki ko kadan Baban Nana, bakada kirki indai kan yaranka ne baka dagawa kowa kafa, nagida ma baka bari ba bare na waje rashin mutunci babi babi ka iya, and to top it all yaranma bakama iya musu soyayya yanda yakamata ba,
gabaki dayanka bahaggon mutum ne da bahaggon tunani, tunanin ka duka abaibai kaman ba musulmin kwarai ba" fashewa da kuka Baba yayi yace
"Nagane kuskurena wh wh Nagane
how do I correct my mistake now"?
Cikin kufilewa Ammi tace "kaika sani wih da nine Maheer sainayi zuciya na sakan maka diyarka saika jika kasha nagadai bada zinare aka kera Yasmeen dinba
kadaiga nine Mahaifiyar Yasmeen ko amman wh idan Maheer zai saki
Yasmeen yanzu sainaji dadi sabida kaga ukuba da kalan halin da Yasmeen
zata shiga karasa kwanciyan hankali da natsuwa da sukuni sabida kasan gravity mistake din dakayi arayuwanka, yarinya na son yaro kadage saika raba Auren harda maka yaro a kotu"
girgixa mata kai Baba yayi yama kasa magana dan yasan dudda Ammi namai wankin soso da sabulu but gaskiya take fadi, Ammi tace "kuma namaka alkawari wh wih bazan shiga case din nan ba, zan kula da Yasmeen kodan cikin datake dauke dashi amman kaga harkan aurenta da Maheer billahillazi kaine daka batashi zaka gyarashi bazan shigaba,
yanda ka daukota ka lakadawa mijinta duka ka kwaso kayanta ka shirya correcting every one of your mistakes on your own bakada support din wih"
dasauri Baba yakalli Ammi yace "kada kimin haka bansan Yazanyi ba" Ammi tace "amman kasan yanda zakayi rashin mutunci da tijara ko? To haka zaka samo yanda zaka gyara komi, nidai tada mota muje namata girki agida"
ganin Ammi tahau sama kuma yanzu lallabata yake yasa yatada yana share fuskanshi.
Tun kafin sukai gidansu kalan mutanen dayagani akofar gidansu yan reports dasauransu saida suka firgita.
[8/18, 11:09 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA

MEENA VIP GROUP
Chapter 135 · 0% Book details