Sashe 118
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
MEENA VIP GROUP
Yan press da Baba gani agaban gate na headquarter nasu saida yay mamaki da kyar polisawa suka kadasu aka budemai hanya yawuce yashiga ciki yana parking yasauko sai kallonshi ake yawuce building naG direct zuwa office nashi kafin ma yay knocking secretary yace "yace kashiga idan kazo"
13:58
bude kofa Baba yayi yashiga ciki zaune yaga IG kan kujera ya lumshe idanunshi yana karkada kafa jin anbude kofa vasa yabude idanunshi dasauri ganin Baba vasa yamike tsaye dasauri yadauki wayanshi ya danna wani video yajuyo da screen na wayan yana nunama Baba yace "what in God's name is this CP?"
13:59
Kallon video Baba yay kafin ya lumshe idanu yabudesu yakasa magana cikin fada sosai IG vace "ni dinan sama da kowa nasan laifin da yaron nan yamaka
Ibrahim amman turaka nayi nace kamai wannan dukan kokai arresting nashi?
Kakosan mekama kanka CP? Kasan yanda this video went viral now now online kuwa just how many hours da faruwan abun, abinda yafaru around
7:30 this is just 12 a rana, mutane har any lunching campaign a online hashtag #justice for Pablo! #justice for Pablo!kasan yanda video nan ke trending online kana abusing yaron nan kuwa what is this Ibrahim"? Kozakamai wani abu idanun mutane bazaisa ka danne zucivan ka ba look at abinda kama kanka, what is this
3 Ibrahim?" Shiru Baba yay batare dayay magana ba zucivanshi na tafarfasa. Ahankali IG yace "kaga uban press dake waie kuwa"? Nan ma still shiru Baba yayi baice komiba, dan ijiyan zuciya IG yasauke yakoma yazauna yace "taurin kanka CP yana sani in a very very tight spot you have no idea yanzun nan daga faruwan abun nan kawowa yanzu how many calls na amsa sabida kai, kasan irin rokon danayi kada ayi suspending naka daga aiki kuwa ina explaining gravity laifin da yaron yamaka na auren diyar ka?" ahankali Baba yasa hannu yakarbi envelope din yashiga budewa IG na kallonshi yace "FG tayi suspending naka from this case!" Dawani irin sauri Baba yakalli IG, IG yamai nodding kai yace "anyi assigning new officer to the case, dan haka kabama new officer all the files da evidence kakedashi akan Pablo, you are too attached to this case hakan will affect judgement naka, emotional decisions zaka dinga dauka, an bama Obama case din" vanda Baba ke kallon IG saika tausayamai he's so hurt filled with anger, sosai IG yaji Baba yabashi tausayi he understands abinda Baba yayi but duniya batai understanding abinda Baba yayi ba, daman an tsani police vanzu haka suke trending online kan dama haka police ke molesting mutane, people are not even looking at the fact shi yaron nan in question wato Pablo Escobar is a drug dealer yay kidnapping yaran mutumin nan sannan yazo a aure daya aboye no kallon kawai dukan da CP yama yaron suke da gindin bindiga ana justice for Pablo, just 1 mistake a Baba yaboye asalin laifin Pablo daga idanun duniya, laifin Baba just one yabama = Pablo millions of fans in just how many hours now all eyes are on this case. livan zuciva IG vasauke kafin vamike tsaye yazagayo yazo inda Baba yake a tsaye yaja kujera ya zaunar da Baba shima ya zauna yana facing nashi cike da lallashi yace "Ibrahim kaima kasan yanda nake sonka and want the best thing for u always, FG sun dage suspending naka zasuyi daga aiki gaba daya dan kaja ana dragging mu da nigeria gabaki daya a internet har international organization kiranmu suke kan is that how we handle criminal cases, ur video beating yaron nan up
£3
da bindiga da belt is trending on twitter, kai globally ma infact, kaga kalan dukan dakama yaron nan kuwa?
Is too much Ibrahim, yanzu haka an wuce dashi police clinic pray nothing happens to him dan idan wani abu yasameshi bansan tayaya zanyi backing naka up ba kuma wth, you are too emotional da case din nan, abin is personal for you which I understand, saisa da aka bani wannan offer na karba da gudu gwara wani yay handling case din not you Ibrahim, za'a karbama Yasmeen hakkinta and Pablo would be dealt with but according to constitutional law, kagane dukan dakamai was too bad for you and for our entire organization and the nation at large, kai koda ace kisan kai yake we police bamu da right dazamu mai irin dukan nan dakamai, criminals nada rights fa so let the law take its course, beside ma duniya gabaki daya taga vanda Yasmeen love and care about him!" Dawani irin sauri azucive Baba vace
"bata sonshi!" Shiru IG yay yana kallon Baba yay folding hannu akirji, cikin fushi sosai
Baba yace "bata sonshi hauka ne kawai take dakuma tausayi taga yanda na zaneshi, mene Yasmeen tasani kan soyayya she's just 20yrs going to 21 yanzu, koma idan tanada feelings for him believe me infatuation ne bawai asalin so ba, en, ene, emmmm
Stockholm syndrome ke damunta yallabai, condition a victims keson kidnapper shi, so nawa muna ganin irin case haka anan, y'ata can never love someone like that believe me, batasan metakeyiba" ljiyan zuciya IG yasauke yakai hannu yadafa Baba yace "I understand, yanzu dai I don't want you to create any trouble again, dazaran yaron ya farfado yasami lafiya we will charge him to court daganan namaka alkawari zanyi tsayin daka a case din nan prison direct I will make sure anyi sentencing nashi to prison he will rot ? there for life, yanzu katashi ka koma gida kai wanka and sort things out, u can even take the day off idan Pablo ya farka u will know but u are not allowed to interrogate him idanma kanaso kayi zakaje ka roki Obama dan all eyes are on u, go and relax handle Yasmeen and calm her down kaida family ka ku tattauna dan babban abu ne yasameku
Allah ya kyauta kawai, tashi kaje". Tashi Baba vayi rikeda envelope din yajuya zai fita IG yace "zan aika more men ana gadin gidanka dan nasan mutanen Pablo are still out there" gyadamai kai Baba yay yabude kofa kawai yafita ko kadan baiji dadin abinda akamai ba kaman yay ihu yakeji yana fitowa tsayawa yay yana kallon building na asibitinsu inda nan Pablo yake sannan yajuya fuuuu yawuce wajen motanshi yashiga yaja yabar wajen babu abinda zai bama Obaman ya nema dakanshi.
[8/15, 9:03 AM] KYALKYALIN KAUNA 5 rahima❤️: KYALKYALIN KAUNA