Sashe 68
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda gari yawaye yau Yasmeen ta tashi da mugun zazzabi dan da daddare batamayi bacci ba, ga yunwa datakeji amman takasa cin abinci ko kadan jikinta zafi kaman wuta damuwa yamata yawa azuciya, she can't believe cewa anyi auren su da criminal din da Baba ke nema ruwa a jallo sannan kuma yanzu haka tana cikin gidanshi tana dakinshi ne inda zata dinga rayuwa aciki, a deep deep down achan kasan zuciyanta so kawai take taganshi Ahankali Farida tai knocking kofar flat dinsu dan bataso tabude kofa tashiga ciki kai tsaye, bude kofan akayi Hamad ne yana sanye da Riga da wando na silk pj ajikinshi farare, akunyace Farida tace "ina kwana Ya Hamad" murmushi Hamad yamata yace "how are you Farida? Harkin tashi daga bacci"? Gyadamai kai tayi ahankali tace "eh natashi, uhmm Maman mu tace nazo nagayama Ya Maheer Anty Yasmeen batada lafiya kuma tun jiya bataci abinci ba, waiko zai bada magani akawo mata" dan matsawa Hamad yayi yajuya yaklli Maheer dake kan dogon kujeran dake palo shima yana sanye da pj na dark blue soft t-shirt da long sweatpant nashi ajikinshi, hannunshi rikeda mug na coffee yana sipping, laptop akan jikinshi yay kaman baijusu ba yana aiki, Hamad yace "ga Maheer din chan jeki fadamai" shiga ciki Farida tayi shikuma Hamad yamaida kofan yarufe yawuce stairs abinshi Maheer na kallonshi ta wutsiyan idanu harya karasa sama Farida takaraso gabanshi ahankali tace "ina kwana Ya Maheer" ijiye coffee yayi da system yadan mata karamin murmushi ahankali kafinma tafadi mai yace "ki rikota kufito ta kofan kitchen I will be yadan mata karamin murmushi ahankali kafinma tafadi mai yace "ki rikota kufito ta kofan kitchen I will be there" gyadamai kai Farida tayi tajuya tafita aranta tace "Ya Maheer na mugun son Yasmeen wlh amman bayada hayaniya da surutu" tashi Maheer yayi yakara satan kallon sama ganin Hamad baya wajen yasa yawuce ya bude kofan falo yafita, ya zaga ta back yard yana tafiya ahankali har zuwa side din Yasmeen jikin bango ya tsaya sai alokacin yama kalli kanshi yanda har yanzu kayan bacci ne ajikinshi da bathroom slippers akafanshi dan yatsine fuska yayi yay folding hannunshi akirji yana kallon kofan kitchen din. Sama Farida taje tabude dakin da Yasmeen din keciki hartai wanka tasaka atampan bubun da aka ma aiki batama daura dankwali akaiba gashin kanta harwani sheki yake looking so silky dan an wanke matashi a saloon anyi stretching dan batasa relaxer gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in kyau dan tanada hair texture mai kyau irin na fulani, babu komi a fuskanta sai cream data shafa, milk gyalen da aka ijiyemata akan gadon na chattily Farida tadauka dasauri ta Sama Farida taje tabude dakin da Yasmeen din keciki hartai wanka tasaka atampan bubun da aka ma aiki batama daura dankwali akaiba gashin kanta harwani sheki yake looking so silky dan an wanke matashi a saloon anyi stretching dan batasa relaxer gashin yay tsayi sosai yakuma bala'in kyau dan tanada hair texture mai kyau irin na fulani, babu komi a fuskanta sai cream data shafa, milk gyalen da aka ijijyemata akan gadon na chattily Farida tadauka dasauri ta warware tarufa mata akai tace "kizo Dr ya dubaki" dasauri Yasmeen ta kalleta batace komiba dan bamata da karfin magana, hannunta Farida taja tace tashi Anty Yasmeen jibi yanda hannunki ke zafi" tasan idan tace mata mijinta ke kiranta barata ba sabida kunya, babu yanda Yasmeen ta iya haka ta tashi dan ita duka daukanta Hamad ne zai dubata dan shine Dr, slippers din tasaka tabi Farida data rike mata hannu tana janta binta kawai take she's feeling so light dan babu komi acikinta, ganinsu suna saukowa daga sama yasa Mama da jama'an dake falo tace "ina kuma zaku"? Dasauri Farida tace "ce akayi na kaita likita ya ganta" hakan yasa Mama tace "ok, imaza ki dawo saiki daure kiyi breakfast". 8:36 PM 9 Gyadama musu kai kawai Yasmeen tayi batace komiba sukai hanyar kitchen, ahankali Yasmeen tace "mezamuyi a kitchen? Daidai Farida na bude kofan baya ta wangale kofan tace "Ya Maheer na jiranki" daidai Yasmeen ta hada idanu da Maheer dake jingine da bango yay folding hannunshi akirji shima yana kallonta tundaga kan gyalen kanta dayadan sauka baya kana ganin gashinta daya kwanta sosai yay kyau har zuwa kayan data saka, faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta group. daga kan fuskan Maheer dake Gyadama musu kai kawai Yasmeen tayi batace komiba sukai hanyar kitchen, ahankali Yasmeen tace "mezamuyi a kitchen? Daidai Farida na bude kofan baya ta wangale kofan tace "Ya Maheer na jiranki" daidai Yasmeen ta hada idanu da Maheer dake jingine da bango yay folding hannunshi akirji shima yana kallonta tundaga kan gyalen kanta dayadan sauka baya kana ganin gashinta daya kwanta sosai yay kyau har zuwa kayan data saka, faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta daga kan fuskan Maheer dake kallonta dasauri takalli Farida cikin kasalalliyan muryanta tace "naji sauki basai an dubani ba" tajuya dasauri zata tafi strictly Maheer yace "Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya takasa tafiya ciki kaman yanda tasoyi batare data juyoba, tashi Maheer yayi daga jikin bango yataho ahankali zuwa cikin kitchen din, hannunshi yasa ahankali yakama hannunta wani kalan yarrrr Yasmeen taji amman tadaure bata nunaba, kallon Farida Maheer yayi yace "make tea for her Farida da abincinta ki kawomin anan BQ" yanuna mata gini dake dan kusada su karami" gyadamai kai Farida tayi dasauri tawuce falo dan kalan yarrrr Yasmeen taji amman tadaure bata nunaba, kallon Farida Maheer yayi yace "make tea for her Farida da abincinta ki kawomin anan BQ" yanuna mata gini dake dan kusada su karami" gyadamai kai Farida tayi dasauri tawuce falo dan debo abincin da aka kawo musu, shikuma Maheer yaja hannunta yace "let's go" kin motsi tayi batare data kalleshi ba cikin fushi fushi zazzabi zazzabi tace "kabarni anan naji sauki gajiya ke damuna I can take care of myself" ganin gardama zatamai kawai yaduka ya dauketa arude takalleshi tace "dan Allah ka saukeni na shiga uku wani zai ganmu fa" tai maganan tana kallon kofan kitchen dayake abude atsorace, kaman badashi take magana ba wucewa Maheer yayi yafita da ita zuwa BQ din, bude kofan yayi yashiga ciki daki dayane babba dakeda bayi da karamin kitchen ga gado agyare tsaf tsaf ga tv, sauketa yayi ahankali kan gadon dawani kalan sauri ta tashi zaune gabanta na faduwa tace "nizan koma chan" wani kalan mugun kallo yamata yace "zauna" zama tayi ahankali tasauke kanta kasa gabanta na faduwa sosai, dan dukawa yayi anahanta wakai hannınwanchi kan Dawani irin sauri Yasmeen tadago manyan idanunta takalleshi hada idanu sukayi ganin yanda yahade rai yasa takasa magana, ahankali ya sauke gyalen daga saman kanta yabi 3gashinta da kallo kafin gently yajaye gyalen daga wuyanta gabaki daya yanajin wani kalan kamshi datakeyi da baitabajin abinda yamai kamshi kwatankwacin dadin ba, rike gyalen yayi a hannunshi yakai dayan hannun nashi yadaura akan wuyanta she's running serious temperature, ijiye gyalen yayi agefenta yawuce bayin dasauri yafito dauke dawani karamin bowl na ruwa da wani sabon towel a hannunshi dayake cikin leda yana Zuwa ijiye ruwan yayi agabanta akasa ya barke towel din daga ledan ya yarda ledan yasa towel din aruwa daidai nan akai knocking dawani kalan sauri Yasmeen tasa hannunta tadauki gyalenta zata yafa fizge gyalen yayi yajuya yay kofa Yasmeen tabishi da kallo yana rikeda gyalen a hannunshi, bude kofan yayi Farida ne da tray na abincinta da tea, batare daya barta tashigo ba yasa hannu ya karba yace "thanks" tana kallon gyalen Yasmeen dake hannunshi taji wani kalan kunya yakamata, tawuce dasauri maida kofan yayi yarufe ya Luwa jiye ruwarn yayı ayavalld dKasd ya barke towel din daga ledan ya yarda ledan yasa towel din aruwa daidai nan akai knocking dawani kalan sauri Yasmeen tasa hannunta tadauki gyalenta zata yafa fizge gyalen yayi yajuya yay kofa Yasmeen tabishi da kallo yana rikeda gyalen a hannunshi, bude kofan yayi Farida ne da tray na abincinta da tea, batare daya barta tashigo ba yasa hannu ya karba yace "thanks" tana kallon gyalen Yasmeen dake hannunshi taji wani kalan kunya yakamata, tawuce dasauri maida kofan yayi yarufe ya murza key Yasmeen taji gabanta na fadi ganin ya murza key, ijiye abincin yayi agefe, yataho gabanta yana ciro wayanshi daga aljihu yay dialing number Hamad yasa a kunne yana tsugunnawa agaban Yasmeen yadauki socked towel din ya matse yakai zai daura a saman wuyanta dawani kalan sauri Yasmeen ta rike hannunshi idanunta sun cicciko da kwalla ta girgixamai kai daidai lokacin Hamad yadauki wayan hakan yasa Maheer yace "give Dan jakan asibitin ka akawomin BQ dina" Kawal yaduka ya dauketa arude takalleshi tace "dan Allah ka saukeni na shiga uku wani zai ganmu fa" tai maganan tana kallon kofan kitchen dayake abude atsorace, kaman badashi take magana ba wucewa Maheer yayi yafita da ita zuwa BQ din, bude kofan yayi yashiga ciki daki dayane babba dakeda bayi da karamin kitchen ga gado agyare tsaf tsaf ga tv, sauketa yayi ahankali kan gadon dawani kalan sauri ta tashi zaune gabanta na faduwa tace "nizan koma chan" wani kalan mugun kallo yamata yace "zauna" zama tayi ahankali tasauke kanta kasa gabanta na faduwa sosai, dan dukawa yayi agabanta yakai hannuwanshi kan gyalen data yafa, yana maganan ya katse wayan ya yar agefe yakalli Yasmeen kallon dayake mata yasa tasaki hannunshi dasauri cikin murya kaman ta yar karaman yarinya tace "sanyi zanji". [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: EPISODE Wani shegen kallo Maheer yamata da mayun idanunshi dasauri ta juyarda kanta gefe hakan yasa gently yadaura towel din awuyanta firgita tayi irin wanda mutum keyi idan ruwa mai sanyi yataba shi, ahankali Maheer dake kallonta yace "Lazy gurl" turomai baki tayi yabi bakin da kallo yanda lips nata sukai na asalin mara lafiya looking super cute and sicky, baice mata komiba yamaida towel din ruwa ya jiko yafito dashi yace "kalleni" juyoda kanta tayi ahankali tai facing nashi kanta akasa ahankali yadaura towel din kan goshinta da gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali tareda lumshe idanunta sosai Maheer kewani irin kallonta she's is super beautiful, wani kalan natural beauty 93 Allah yama Yasmeen, the more kana kara kallonta the more tana kara maka kyau,