Sashe 62
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace "Ina yini" "lafiya sassannunku ku shigo" binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu. Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman wan calla varan dacuka Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan 9Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan yanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai 2menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya sashiryashi yasa yadaina. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: SPARKLES OF AFFECTION 1