Sashe 58
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Taki kai hannunta tadauki wayan
Farida tace "ki dauki wayanshi mana
Anty Yasmeen basai kice mistake
bane" kallon Farida tayi adan tsorace
kaman wata yar yarinya tace "na
dauka Farida? To mezance"? Farida
tace "kice mistake ne" gyadama
Farida kai tayi wayan na gab da
katsewa takai hannunta tadauka
tareda picking call din takai wayan
kunnenta tajuyo takalli Farida data
cigaba da kwafe note abinta, cikin
wata kalan sanyin murya tace "hello".
Maheer dake kan couch adakin
Hamad ne yadan lumshe idanu kafin
yasaci kallon Hamad dake gefenshi
yana aiki a system, tashi yayi ahankali
yazura slippers yawuce yafita daga
dakin Hamad yabishi da kallo kafin
ahankali yace "munafikin miskili
kawai your MM doesn't just stand for
Maheer Maheer, harda Munafikin
Miskili" last room din dake corridor
Maheer yawuce yashiga, dakina
gyare tsaf kashe wutan dakin yayi ya
kunna AC dakin yawuce yahau kan
gadon ya kwanta daidai Yasmeen
nacewa "Hello, waye"? Ita adole so
kunna AC dakin yawuce yahau kan
gadon ya kwanta daidai Yasmeen
nacewa "Hello, waye"? Ita adole so
take ta nunamai bata gane waye ba,
dan murmushi yasaki kadan kafin
cikin wani soft calm voice yace
"idanunki ne" dudda yadan gaban
Yasmeen ke dari dari amman saida
maganan yasa tasaki dan murmushi
tana kara satan kallon Farida dake
rubutun ta abinta taga ko tana
kallonta, murguda baki tayi cikin
murya yar karama chan kasa ta yanda
ko Farida dake dakin barataji metake
cewa ba tace "me kake kirana ni"?
Dan murmushi kadan Maheer yayi jin
yanda takemai tsiwa cikeda son
shima yakara tunzurata yace "ai ke
kika kirani" jitayi kaman zata nitse
akasa takasa magana, murya chan
kasa yace "why are you feeling bad?"
Dan shiru yayi kafin cikin murya mai
bala'in dadi yace "zaki iya kirana
anytime afterall very soon zan zama
mijinki" hararanshi tayi kaman yana
gabanta cikeda kulewa tace "ni bazan
aureka ba" "nikuma zan aureki
Fateema!" Faduwa galbanta yayi sosai
tarasa mesa duk idan yakirata sai
gabanta yafadi hakan yasa takasa
magana hawaye ya fito daga idanunta
dasauri tasharesu da bayan hannu.
"Mesaki kuka yanzu"? Yay tambayan
ahankali bin dakin tayi da kallo ko
yasa camera ne yake ganinta dasauri
tace "kasa camera ne adakin muma
yanzu?" Dan murmushi kadan yayi
yace "idan naso zan iya sawa but no
bansa ba" adan hankali tace "to ya
kayi kasan ina kuka"? Shiru yayi baice
komiba harsaida tacire wayan daga
kunnenta takalli screen din ganin
yanakai still yasa ta maida wayan
kunnnenta tace "hello" cikin
tattausiyan murya batare daya amsa
hellon taba yace "my soul is
connected to yours saisa nasanu
were crying" shiru tayi batasake
cewa komiba, murya chan kasa yace
"ina mai kukan nan kaman ke Nana
Aisha?" At this point tafara tunani
maybe aljani ne mutumin nan yasan
duka sunansu na gaskiya, shiru tayi
saikuma tace "meruwanka da ita"
murya chan kasa yace "she's now my
sister in law, itada Farida da Sa'adatu,
Fateema kuma itace matata" shiru
kawai tayi tana saurarinshi tana
lumshe idanu wlh kaman karya daina
magana muryanshi dadi sosai, turo
baki tayi tace "nidai saida safe" cikin
dan kakkausan murya babu alamun
wasa yace "nasallameki ne"? Kaman
yana gabanta girgixamai kai tayi
ahankali tace "a'a" dan shiru yayi
anankali tace "aa" dan Allah shiru yayı
kusan 1min baice komiba ahankali
yace "have u had ur dinner?"
Ahankali tace "eh" mekikaci"?
Kwanciya tayi ahankali daidai zata
bada amsan taji muryan Baba yana
magana da Baffa zai shigo dakin
atsorace tace "Baba yazo bye" tura
wayan karkashin pillow tayi ta runtse
idanunta tai lamo daidai Baba yay
sallama yashigo Farida tace "Baba
sannu da zuwa" karasawa gaban
Farida yayi yace "yauwa Farida ya
akayi bakiyi note a school ba" adan
tsorace ganin yanda ya kafeta da ido
tace "Baba kaine na ciwo ne lokacin a
class" dan sassauta murya yayi yace
"dakika dawo kin fadama Mamanki
kanki na ciwo kinsha magani"?
Gyadamai kai tayi ahankali tace
"nasha" hannunshi yakai yataba
goshinta kafin yakai wuyanta jin ba
zafi yace "idan yasake damunki gobe
lemme know zan kaiku hospital kiga
Dr" anatse tace "to Baba" tashi yayi
yakalli Yasmeen datai lamo itama
Farida faduwa gabanta yake dan kada
yakamata karasawa gaban gadon
yayi yakalleta ganin kaman tai nisa
abacci yasa yajuyo yakalli Farida yace
"Ina Sa'adatu"? "Tana wajen Yaya"
Gyadamata kai Baba yayi cikeda
gamsuwa Yasmeen yakara kallo yabi
Farida tace "ki dauki wayanshi mana
Anty Yasmeen basai kice mistake
bane" kallon Farida tayi adan tsorace
kaman wata yar yarinya tace "na
dauka Farida? To mezance"? Farida
tace "kice mistake ne" gyadama
Farida kai tayi wayan na gab da
katsewa takai hannunta tadauka
tareda picking call din takai wayan
kunnenta tajuyo takalli Farida data
cigaba da kwafe note abinta, cikin
wata kalan sanyin murya tace "hello".
Maheer dake kan couch adakin
Hamad ne yadan lumshe idanu kafin
yasaci kallon Hamad dake gefenshi
yana aiki a system, tashi yayi ahankali
yazura slippers yawuce yafita daga
dakin Hamad yabishi da kallo kafin
ahankali yace "munafikin miskili
kawai your MM doesn't just stand for
Maheer Maheer, harda Munafikin
Miskili" last room din dake corridor
Maheer yawuce yashiga, dakina
gyare tsaf kashe wutan dakin yayi ya
kunna AC dakin yawuce yahau kan
gadon ya kwanta daidai Yasmeen
nacewa "Hello, waye"? Ita adole so
kunna AC dakin yawuce yahau kan
gadon ya kwanta daidai Yasmeen
nacewa "Hello, waye"? Ita adole so
take ta nunamai bata gane waye ba,
dan murmushi yasaki kadan kafin
cikin wani soft calm voice yace
"idanunki ne" dudda yadan gaban
Yasmeen ke dari dari amman saida
maganan yasa tasaki dan murmushi
tana kara satan kallon Farida dake
rubutun ta abinta taga ko tana
kallonta, murguda baki tayi cikin
murya yar karama chan kasa ta yanda
ko Farida dake dakin barataji metake
cewa ba tace "me kake kirana ni"?
Dan murmushi kadan Maheer yayi jin
yanda takemai tsiwa cikeda son
shima yakara tunzurata yace "ai ke
kika kirani" jitayi kaman zata nitse
akasa takasa magana, murya chan
kasa yace "why are you feeling bad?"
Dan shiru yayi kafin cikin murya mai
bala'in dadi yace "zaki iya kirana
anytime afterall very soon zan zama
mijinki" hararanshi tayi kaman yana
gabanta cikeda kulewa tace "ni bazan
aureka ba" "nikuma zan aureki
Fateema!" Faduwa galbanta yayi sosai
tarasa mesa duk idan yakirata sai
gabanta yafadi hakan yasa takasa
magana hawaye ya fito daga idanunta
dasauri tasharesu da bayan hannu.
"Mesaki kuka yanzu"? Yay tambayan
ahankali bin dakin tayi da kallo ko
yasa camera ne yake ganinta dasauri
tace "kasa camera ne adakin muma
yanzu?" Dan murmushi kadan yayi
yace "idan naso zan iya sawa but no
bansa ba" adan hankali tace "to ya
kayi kasan ina kuka"? Shiru yayi baice
komiba harsaida tacire wayan daga
kunnenta takalli screen din ganin
yanakai still yasa ta maida wayan
kunnnenta tace "hello" cikin
tattausiyan murya batare daya amsa
hellon taba yace "my soul is
connected to yours saisa nasanu
were crying" shiru tayi batasake
cewa komiba, murya chan kasa yace
"ina mai kukan nan kaman ke Nana
Aisha?" At this point tafara tunani
maybe aljani ne mutumin nan yasan
duka sunansu na gaskiya, shiru tayi
saikuma tace "meruwanka da ita"
murya chan kasa yace "she's now my
sister in law, itada Farida da Sa'adatu,
Fateema kuma itace matata" shiru
kawai tayi tana saurarinshi tana
lumshe idanu wlh kaman karya daina
magana muryanshi dadi sosai, turo
baki tayi tace "nidai saida safe" cikin
dan kakkausan murya babu alamun
wasa yace "nasallameki ne"? Kaman
yana gabanta girgixamai kai tayi
ahankali tace "a'a" dan shiru yayi
anankali tace "aa" dan Allah shiru yayı
kusan 1min baice komiba ahankali
yace "have u had ur dinner?"
Ahankali tace "eh" mekikaci"?
Kwanciya tayi ahankali daidai zata
bada amsan taji muryan Baba yana
magana da Baffa zai shigo dakin
atsorace tace "Baba yazo bye" tura
wayan karkashin pillow tayi ta runtse
idanunta tai lamo daidai Baba yay
sallama yashigo Farida tace "Baba
sannu da zuwa" karasawa gaban
Farida yayi yace "yauwa Farida ya
akayi bakiyi note a school ba" adan
tsorace ganin yanda ya kafeta da ido
tace "Baba kaine na ciwo ne lokacin a
class" dan sassauta murya yayi yace
"dakika dawo kin fadama Mamanki
kanki na ciwo kinsha magani"?
Gyadamai kai tayi ahankali tace
"nasha" hannunshi yakai yataba
goshinta kafin yakai wuyanta jin ba
zafi yace "idan yasake damunki gobe
lemme know zan kaiku hospital kiga
Dr" anatse tace "to Baba" tashi yayi
yakalli Yasmeen datai lamo itama
Farida faduwa gabanta yake dan kada
yakamata karasawa gaban gadon
yayi yakalleta ganin kaman tai nisa
abacci yasa yajuyo yakalli Farida yace
"Ina Sa'adatu"? "Tana wajen Yaya"
Gyadamata kai Baba yayi cikeda
gamsuwa Yasmeen yakara kallo yabi