Sashe 137
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
EPISODE
Wani lafilyayyen arnen mota aka
shigar da Mahee sai government house suna ZUWA wani daki aka kaishi ake kawomai kaya suit masu bala'in
tsada cikeda respect akace kanada 1hr kayi wanka ka chanza kaya Mr President
zai gana dakai aka wuce aka fita,
dakin Maheer yabida kallo kafin yawuce bayi almost 30mins yayi yana wanka all he needs right noW is matarshi he just
wants Yasmeen ko kadan baida natsuwa kawai so yake yasami natsuwa da ita ko
yajishi daidai fitowa yayi ya shirya tsaf yayi wani kalan kyau dudda yarame but he's still looking good kyanshi ya fito sosai sak Maheer dinshi, shigowa SA
yayi to Mr President yabama Maheer
hannu ya amsa yaces hall we"gyadamai kai maheer yayi suka fito zuwa wani
babban office na shugaban kasa da president da manya manyan top officials harda representative na UN suke awajen ga NTA people suna broadcasting event
din live, duk mikewa tsaye akayi ganin Maheer ya shigo everyone
a offfce din yaau clapping for Maheer
dan murmushi yayi yacigaba da tafiya
har zuwa wajen Mr president yabashi
hannu suka gaisa sannan yazauna kujeran dake next to mr president wanda shi aka ijiyema ita,dogon magana akayi da maheer shugaban kasa yace Nigeria nabaka hakuri bisa laifin da aka maka, sannan gwamnati na zatai compensating
naka ta hanyar
awarding naka million daya daya na tsawon shekarun da kayi aduniya dan technically kai yaron gwamnati ne, gwamnati tabaka naira miliyan talatin
da biyu Mr Maheer" tafi akahauyi office
din, shugaban kasa yace "gwamnati
takara baka babban gida na kanka
dazaka zauna da iyalinka shugaban kasa
yace "akarshe kuma gwamnati ta yafe
Maka duka laifukan ka sannan inamai
tabbatar ma da nigerians cewa matar data cutar da Maheer zata. fuskanci hukuncinta yanzu haka an kamata tana tareda yan sanda, kasarmu kasace na
kwarai Mai baiwa kowa hakkin su dan
haka muna kiraga kowa da kowa da
akwantar da hankali peace should rain"
tafi akahauyi aka bama Maheer papers yayi signing na komi da aka
bashi sannan aka tashi ana tafi anan live din yakare, sai gaisawa ake da Maheer kowa nason Ya tsaya yayı hoto dashi Senator yazo ya tsaya gefen maheer suna hoto cikin whispering yace "hope sunana
bazai fito aharkan nan ba" batare da maheer yanuna kaman yanamai magana
ba yace "remember cash payment nakarba awajen ka u are safe, ur name
baya database námu but nabar business din yanzu saidai ka nemi supplier awani
wajen' saidai nan suka sama hoto yawuce
sai wajen karfe dayan dare aka gama komi still government car yamaida maheer har gida.yasmeen na kwance kan gado duk ta kalli live da akeyi da Maheer
dan dakin datake ta
TV hakama Ammi duk tare suke kallo,
jiyan zuciya tasauke har kasan ranta taji
dadi shikenan yanzu maheer dinta is a
free Man, yanzu ita yaya zatayi? Bama tasan menene faith nata ba? Kayanta
duka Baba ya kwaso, yace zai rabasu gashi Baba baice komiba yanzu idan Maheer ya aiki mata da saki ina zatasa kanta?? Ta tambayi kanta saikuma zuciyanta yahau tashi sai amai
Ammi tazo ta mana taimaka mata.
Motansu na parking dawani irin qudu
Hamad yazo ya rungume Maheer yace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, bantaba Sanin maheer ina matukar frin ciki" zaka fito yanzu ba, Alhamdulillah murmushi Maheer
yayi yadan tureshi yakalli Malah yabashi hannu sukai side hug yace "welcome sir" Ahmad hannu yabama Maheer suka gaisa yace welcome Maheer" takardun da papers da aka bashi daga villa yabama Ahmad daidai nan Baba uca AM yace "wat bazaku bar mini yaro yashigo ciki ba" dan
murmushi Maheer yayi yawuce wajen
Baba suna biyeda shi rungumeshi sosai Baba yayi
suka shiga ciki suka zazzauna Baba yamanna mai peck agoshi yace kunga lamarin ubangiji ko?I'dan ba Allah ba
madaukakin sarki .waya isa waya keda
dabaran wanke maheer yafitar dashi kunya sannan yabashi wannan dubbannin masoyan dare daya"?kowa jinjina kai yayi adakin, Baba yace "Allah kenan baya bari nagari ya cutu batare da
yabimai hakki ba Alhamdulillah mun godema Allah" Hamad yace Maheer wai how come Adamu of all people yazo yabada evidence yazama witness?" Ahmad, Maheer yakalla. alamun yabasu
amsa Ahmad yace Hamad kanninka
kwaro re, he played Adamu in his own
game" Ahmad yadanyi shiru yace "tun kafin auren Maheer da Yasmeen ya lura
ana binsu yakira squad nashi akarmai
bincike wanda ke binsu yagano yaron
yagano Adamu ne ya aika yaron, yayi
tracking everything akan yaron down to
Adamu dake hotel tareda Hajiya duk
yasan wannan Ahmad yay murmushi yace
"Maheer yasan Adamu just wants
money, he wants to rule empire sabida
kudin dake ciki bawai dan he care about Hajiya ba ko kudinta ba so ya
aikani Wajen Adamu yace naje na sanar
dashi zai bada every detail na kampanin
nan, dan one mistake dasukayi shine
tonamai asiri dasukayi aka kawoshi prison batare da sunyi tunani if he's going
down bashi kadaí zai tafi ba harda hajiya da empire da komi dan babu wani details na organization din nan dabai sani ba"
Ahmad yayi dan dariya ya
Maheer yacemin nacemai yasan kudi da
yakeso inhar zai bashi evidence na Hajiya tafadi komi datamai da bakinshi he promise Hajiya kadai zai bada bandashi sannan zai bama Adamu kudaden kampanin to abinda yafaru kenan
cikeda mathaki Hamad ke kallon Maheer yace "to yanzu naga an kama hajiya anyi freezing all accounts din empire da komi anyi seizing all assets
nata to wani kudi zaka bama Adamu"?
Dariya Malah yayi yace "Mr Hamad kaga all clients namu inhar ta bangaren Maheer
sukazo cash payment yake amsa a hannunsu, yanzu.kaga koda akai freezing accounts dinta police kan only trace clients din hajiya bana Maheer ba, clients din Maheer are fully protected ranan dayabar business din yasa
[8/18, 1:51 PM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA
MEENA VIP GROUP