Sashe 17
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wayan na gab da katsewa aka dauka cikeda kamala Baba yay sallama. “Assalamu Alaykum” shiru Maheer yayi bai amsaba, kafin cikin wannan shegen voice din nashi yace “Commissioner Ibrahim Ibrahim” shiru Baba yayi sai chan ya murmusa da kanajin sautin murmushin sa tacikin waya yace “the famous, the kingpin, almighty Pablo Escobar, to what do I owe the honor?” Hannu Maheer yamikama Dan alamun yabashi taba hakan yasa Dan ya kunna yabashi da sauri saida ya zuka ya fuzar sannan cikin isa da takama Maheer yace “Nigeria kap da kewaye babu wanda ya isa yataba kayana! Banyi fushi ba sabida nasankai yaron Oga ne kuma sako kake aikamini dan haka miliyan nawa, kokuma ince biliyan nawa, wait dala miliyan nawa kakeso?” Cikeda isgalanci da tsantsan rashin kunya Maheer yace “nasan baka taba ganin sama da dubu dari biyu da hamsin ba arayuwanka, Commissioner Ibrahim Ibrahim name ur price banda lokaci meeting gareni in the next 45mins” wani kalan murmushi Baba yayi tareda girgiza kai yace “yaro kasami duniya saisa harkakeji ka isa kabani kudi daga kudaden dakake making a saida kwayoyin shaye shaye to bari kaji!” Baba yay maganan cikin kakkausan murya yace “ni Commissioner Ibrahim Ibrahim bana karban cin hanci da rashawa kuma bazan fara akanka ba koda ko zaka bani duka kudin duniyan nan ne, and listen to me your drivers might be hard but nan da few minutes or couple of hours zanyi cracking nasu, Pillow, Pablo ko wakake da suna, empire ka na saida kayan shaye shaye dakai kanka sun soma zuwa karshe I will makesure I bring you to justice koda shine the last thing I will do as a police offer, saina makesure na kawo karshenka ni Ibrahim Ibrahim nai maka alkawarin nan” dan murmushi kadan Maheer yasaki, yace “I wanted to be nice saisa personally nakiraka bansa an kiraka ba, zan maka alkawari kaman yanda kaima kamin alkawari, ni Pablo Escobar namaka alkawari koda ire irenka ku dubu kekaina bazan taba daina harkana ba! Idan kaga nadaina sana’an nan dan kaina ne badan sabida ku government pest da peasant ba, sai abu na karshe Comissioner Ibrahim Ibrahim” Maheer yakirashi cikin kakkausan murya yace “nabaka one hour kasaki kayayyaki na da direbobi na inba hakaba zan aika maka da yar karaman sako, your time start now! Don’t forget 1hour nabaka!” Dip Maheer yakai hannunshi yakatse wayan dake kan table ya zuki taba ya fuzar da hayakin yana huci yakalli Wike yace “what are his likes? And menene weak points nashi” wani kalan murmushi Wike yayi yace “Oga niko nasan likes nashi da weak points dinshi” yay maganan yana danna laptop nashi kafin yafito da hoton Baba dauke da Nanah a hannunshi yajuya laptop din yace “kadinga swiping zakaga sauran hotunan” hakan yasa yafara Wike dake kallonshi yace “Oga aduniyan nan babu abinda mutumin nan yakeso kaman yaran nan nashi mata guda 3, like he is obsess da yaran nan, and over protective of them, I think abinda kafiso aduniya shine weak point naka right Dan”? Gyadamai kai Dan yayi dake tsaye kaman soja yace “hakane Sir” sosai Maheer ke kallon hotunan, saida yakai wanda Baba ke rikeda hannun Yasmeen ya tsaya chak idanunshi kyam akan Yasmeen dabaisan mesa ba kawai face nata just grip his eyes, yakai kusan minti biyar yana kallon hoton, kafin ya janye idanunshi, yakalli Wike yace “nasan mutumin nan bazai taba sakin kayana ba just like that, dan haka inaso get your men ready” gyadamai kai Wike yayi, ijiye taban bakinshi yayi ahankali kan ashtray sannan yakalli Wike yace “duk inda this 3 gurls suke aduniya I want them found, but” dasauri Wike yakalleshi yace “don’t pick them up harsai 1hr dana bashi yacika, idan baisaki kayana ba Dan zai kiraku yabaka go ahead to abduct them and bring them here” dasauri Wike ya gyadamai kai yace “yes sir” yadauki laptop dinshi yajuya zai fita haryakai kofa Maheer yace “Wike” chak ya tsaya tareda juyowa yace “naam Oga” komawa yayi yashige cikin kujera tareda daura kafa daya kan daya yace “don’t hurt them!” Anatse Wike yace “yes sir” sannan yabude kofan yafice.✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣1️⃣
Kina neman kayan GHT irin nasu kara girman nono, katon bombom, rage kiba da sauransu ga way nakawo muku, join this group dan ganin abubuwansu.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KO6bdcXjxmh2l6pM6T0meI
Yau Juma’a kasancewan yanda Ammi ta tashi da damuwa yasa har Nanah datace sai rannan Monday zata koma school tasa Farida dasu Hassana suka wuce da ita dan yaran gidan kap dsame school suke zuwa banda Sa’a da Wanta dakuma Yasmeen dasuka gama suka shiga uni, sosai Ammi ke cikin damuwa Baba ko kiranta baiyiba tun bayan jiyan nan daya koma office da yamma wanda abu mai wuya ne zaisa Baba bazai kirata ba.
Wajejen 10 Yasmeen da ita kadaine tarage agidan dan har Sa’a itama ta tafi school tun 8:30 dan tanada lectures 9, tana sanye da doguwan riga na atampa straight gown red da black daya mata kyau sosai ga gogaggen red hijabinta a hannu da jakanta da wayanta, murmushi Ammi tayi ganinta tace “zo ijiye kayan nan kije dakina ki dauko kwalli nasamiki haba idanu sunyi fari tas kaman na wacce batada lafiya ke bakisan kwalli adon mace bane kuma sunna ne ba” ijiye kayan dake hannunta tayi kusada Ammi tace “Ammi ni zafi yakemini a idanu” hararanta Ammi tayi tace “ya bazai miki zafi ba ke bakiga idanun naki daban yake da idanun yan gidan nan ba” kaman jira take dasauri tadawo gaban Ammi ta tsugunna tace “Ammi a school sai ayita kallon idanuna wlh ni kunya nakeji saisa kullum kaina na kallon kasa bana iya kula kowa cus my eyes looks different da na mutane” murmushi sosai Ammi tayi takai hannunta tashafa soft kumatunta da another pimples guda biyu sababbi sun fito tace “that’s is why u are my special child Maman Babanta, ke kinsan kyan wacce kika gada kuwa Maman Baban ku? Bakiga yanda Babanku keda kyauba, Allah jikan Hajiya haka itama keda kyau ga idanu harta tsufa idanunta manya farare, da gray kwaiduwan idanun nan gareta kaman naki, it’s beauty kinji” murmushi Yasmeen tayi tace “to Ammi” pimples dinta Ammi tashafa tace “kai banson pimples din nan su bata miki fresh smooth fuskanki” dariya Yasmeen tayi tana mikewa tsaye tace “Ya Sa’a cewa tayi wai sun karama fuskana kyau” tabe baki Ammi tayi tace “shirmammun yara kawai, abin arziki daman baitaba yima Sa’a kyau ba” tabi Yasmeen din da kallo data wuce uwardakan, fitowa tayi dauke da kwallin Ammi ta karba tace “to tsugunna kiga nasamiki kitafi school kada kiyi latti” ahankali ta tsugunnawa Ammi ta zizara mata kwallin abin kaman wani tsafi saita kara wani kallan kyau idanun nata saisuka rikida suka kara wani irin kyau sosai fatan fuskanta nawani glowing, ta mike tsaye tana kyafkyafta idanun dake mata kaikayi sosai Ammi dake kallonta tace “kada ki sosa kwallin ya lalace kuma dau hijabi kisa, kinsaka pad ajaka ko incase”? Gyadama Ammi kai tayi sannan tabude idanun tass tadauki hijabi tasaka daya mata wani kalan kyau tadau jakanta tarike da wayanta tace “Ammi Baba zai dawo yau ko”?Tabe baki Ammi tayi tace “ki kirashi ki tambayeshi mana mayun babansu kun hanani sukuni da tambayan shi yanachan yana aiki ko takaina baibi ba” sosai yanda Ammi ke korafi yabama Yasmeen dariya dudda taso ta rike dariyan sai kawai ta tuntsire da dariya dayasa Ammi tamata wani mugun kallo, hadiye dariyan tayi tace “Ammi kinason Baba sosai wlh” daure fuska Ammi tayi tamau duk kunya yakamata, takowa Yasmeen tayi kusada ita tazauna dab da ita innocently tace “Ammi call him tunda shi bai kiraki ba” wani kallan kallo datama Yasmeen yasa da sauri Yasmeen ta mike taje wajen kofa ta tsaya, cikeda tsokana tace “Ammi kinaso kinajan aji nidai bazan jama mijina aji ba idan nayi aure wlh” baki Ammi tabude tana kallon Yasmeen dake dariya kasa kasa tana kallonta tace “laaaa hailaha illallahu Yasmeen!” Hannunta Yasmeen tadaura akan fuskanta akunyace tace “to Ammi ai kina missing Baba ne sabida kawai bai kwana gida jiya ba” raruman throw pillow dake kan kujeran Ammi tayi tadauka tareda jefa mata ihu Yasmeen ta kurma tafita aguje tana dariya Ammi ta jinjina kai kana ganin Yasmeen ahaka kaman bata magana but surutu da gulma dake bakin yarinyar nan yafi karfinta iyye.
Dakin Yaya tayi tadaga labule Yaya na zaune tana shan shayi tace “Yaya natafi” murmushi Yaya tayi tace “Allah bada sa’a diyar kirki, ke kadai kemini salllama idan zaki school sauran gantalallun yaran gidan nan ba ruwansu da neman albarkan iyaye idan zasu school, zo ga hamsin ma kinji” Murmushi tayi tashiga dakin ta amsa tace “nagode Yaya” fitowa tayi tawuce dakin Hajjo tamata sallama sannan tawuce tafita daga gidansu, ahankali take tafiya alayinsu tadanyi nisa kawai jitayi kaman ana binta hakan yasa ta tsaya chak tajuyo ganin babu mai binta yan layinsu ne ke activities nasu yasa tacigaba da tafiya tana kaiwa bakin titi ta tare keke tashiga tawuce school.