← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 145

Sashe 130

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

kallonta ba, tazauna kan kujeran dake kusa dana Maheer da alkali yanuna mata, saida ta zauna alkali yakalli su biyun yace "Fateema mahaifinki yakawo karan nan, yanada enough hujja da dalili na son araba auren nan duba da kalan mijin dakika aura, 16:44 saidai kuma mijinki mutum ne daya amsa laifinshi yanzu haka yanakan karban hukuncin shi ne, sai kuma duba nabiyu danayi shine kin fadi cewa bai taba cutar dake ba in any way ko tursasaki kiyi wani abu hakan shine dalilina dazaisa kozan raba auren hujjojinki zan amsa bana mahaifinki ba, 16:44 zan baku 5min kushiga wanchan dakin" yamusu pointing wani daki dake corridor cikin office din yace "kuyi magana kufito ku sameni ina jiranku anan, magana vazama na fahimta baruwan iyayenku aciki kutashi kuje" 16:44 ahankali Maheer yatashi yawuce dakin alkali yakalli Yasmeen data kasa tashi yace "tashi kibishi" tashi Yasmeen tayi ahankali tabishi tana tafiya kaman batada jini ajiki tawuce kirjinta na bugawa maza biyun datafi so aduniya happens to be 16:45 mahaifinta da mijinta, itane abinda ke tsakanin mijinta da mahaifinta wazata zaba mahaifinta daya kawota duniya yamata komi koko mijinta da yabata so yamaidata mace tasan darajan kanta? 16:45 Ahankali ta tura kotan tashiga tareda maida kofan tarufe zata juyo taga Maheer tsaye agabanta juyarda kanta tayi zata sauke dasauri Maheer yakai hannunshi yakama habanta murya chan kasa yace "Fateema!" 16:45 Lumshe idanunta Yasmeen tayi wasu hawaye masu bala'in zafi suka zubomata tausayin Maheer takeji kaman me batada karfi da courage na kallonshi, 16:45 awani kalan hankali tasa hannunta ta sauke hannunshi dake kan habarta tajuyamai baya dasauri tana wani kalan kuka sosai mara sauti she's just too heartbroken, dawani kalan sauri Maheer ya rungumeta tabaya sosai yadaure hannunshi akan kirjinta tana iya jiyo yanda kirjinshi ke bugawa kaman zai fashe cikin wani kalan murya datai sanyi sosai Maheer yace 16:46 "fushi kike dani Fateema please kiyakuri stop saying arabamu bazan iya rayuwa baki ba, please baby kika gayama alkali bakison arabamu baza araba mu ba, bana gayamiki I have plans ba bazaa kasheni a prison ba zan fito zamu cigaba da rayuwan mu kinji, Fateema na" wani kalan kuka Yasmeen keyi tana tuna all kalaman Baba butulun yarinya, kin zabi wani sama da mahaifinki, 16:46 mai bama iyayenta kunya, wacce bazata iyama iyayenta sadaukarwa ba, ki manta dani amatsayin mahaifinki keba diyata bace, ki manta damu duka kije ki rungume mijinki na yafeki mun yafeki 16:46 wani kalan fuzar da iska Yasmeen tayi ta dunkule hannayenta ahankali tana tara duka karfin daya rage mata ajiki sannan tadaga hannun ahankali takai kan fuskanta ta share hawayenta tass kafin ahankali tasauke hannayenta kan hannunshi tasaukesu daga kan kirjinta gently Maheer shima yasaki hannun, yadago kanshi daga bayanta yana kallonta, ahankali Yasmeen tajuyo takalleshi ido cikin ido, supressing mugun sonshi da tausayinshi datakeji tayi aranta ahankali tace 16:47 "Maheer nasan namaka alkawari bazan taba rabuwa dakaiba but kayakuri na janye alkawarin nan yau!" 16:47 Dan ijiyan zuciya Yasmeen tasauke tace "nazauna nayi tunani mai zurfi Maheer akanka tunda na sanka all you've ever bought to me and my family was pain and disgrace, ka wulakanta mahaifina! Ka kwashemai yara! Kamai rashin kunya! Kamaidashi kaman mara wayau, kayi playing da intelligence nashi ka maidashi 16:47 kaman wanda baisan meyakeyi ba baisan kan aikinshi ba duk wannan shine beginning na hatred din da Baba keji agareka yau!" Tadanyi shiru tana kallon kwayan idanun Maheer, ahankali tace "all my family sun wahala they suffer sabida kai and your actions, 16:47 Maheer gabaki dayan family na hates you sooo very much, bawai ma dan sabida u are a drug dealer ba but sabida abubuwan daka musu, my father faced a lot sabida kai, Maheer is only right for me nayi supporting Family nawa not you" 16:47 tadanyi murmushi kadan tace "idan Allah ya taimakeka kafito Wallahi I will be very happy sabida nasan baka chanchanci zaman gidan tarin nan ba matan nan ta chanchanta dan itace Pablo Escobar not u and namaka alkawari I will always pray for you Allah ya saka maka ya fitar dakai Ipy, Allah kuma ya daukaka ka let the whole world knows you for u kaman yanda na sanka Maheer and you will always be in my heart and prayers" 16:48 Yasmeen tasake shiru tana fuzar da iska dan sosai kuka ke neman kufce mata, ahankali tace "Maheer nine yar fari awajen mahaifina, Babana zuri'a ta gabaki daya basa sonka, gidanmu babu zaman lafiya, 16:48 babu kwanciyan hankali duk sabida kai, babu kwanciyan hankali duk sabida kai, idanhar rabuwa dakai araba auren nan shine zai dawo da farin ciki da annashuwa da kwanciyan hankalin mahaifina da family na gabaki daya I am willing to do it, I am willing to sacrifice love dina for them, kayakuri Maheer but let's end this Marraige kowa yahuta. Nagaji! 16:48 Nagaji! Nagaji, I am tired of all this unending dramas, please kasakeni In sha Allah zaka sami wacce zakaso sama dani itama zata soka sama da yanda nakeson ka but as for me nahakura dakai nahakura da auren nan har abada, it's over Maheer!" 16:48 Duk wacce takaranta miniTana maganan Yasmeen tajuya da sauri zata bude kofa jin kuka yazo mata wani kalan rungumota Maheer yayi tabaya yadaura kanshi awuyanta duk dauriya da taurin rai da karfin hali irin na Maheer yau yakasa wani kalan mugun kuka yasaki awuyan Yasmeen duka jikinshi nawani kalan rawa da kakkarwa yama kasa magana duk karfi da zuciya da dakewan Maheer, itama Yasmeen fashewa da kuka tayi tadaga duka hannayenta biyu tadaura kan bakinta takasa tureshi, takasa hanashi kukan, takasa cemai yayakuri, tanaji kaman tajuyo ta rungumeshi, Maheer baitaba sani akwai abinda zai sashi kuka hakaba sai yau saiyaji komi na childhood dinshi natasomai yau saiyaji that same exact kuncin nan dayakeji dayana yaro da lokacin da Hajiya ke kulle shi adaki forcing nashi yamata abubuwa na dawomai sabo fil, kuncin dayakeji yanzu yafi na kowani lokaci ma wh, cikin wani kalan dark sorrowful voice Maheer wanda daga ita saishi zasu iyaji yana kuka yace "Fateema dan Allah karki rabu dani, idan kin rabu dani rayuwana zai koma baki kaman da, dan kene hasken dake ciki, Fateema na yarda I will kneel and beg kowa na gidanku tundaga kan Baffa, Baba, har kan Nana harsai sun yafemin but no no bazan iya rabuwa dake ba, Fateema kene komi nawa, idan kinaso na rabu dake just kill me anan nasan namutu amman ina raye aduniyan nan naga narabu dake I will be shattered, I will be depressed, Fateema zan shiga kuncin daban taba shiga irinshi ba tunda nake, dan Allah kirufamin asiri Fateema kiji tausayina ki tuna rayuwan danayi, I am a child da iyayena basa so suka wulakanta ni, suka banzantar dani, matan nan ta daukeni itama ta wulakanta rayuwana, Fateema kema zaki wulakanta ni ne yanzu"! [8/15, 8:02 PM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA
Chapter 130 · 0% Book details