← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 145

Sashe 129

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dashi cikin kotu, yana shiga kotu yaga su Baba zaune duka family ga Yasmeen zaune kusada Baba tana sanye da maroon hijabi kanta akasa, dayan bangaren kuma su Baba ne da Hamad da Malah duk suna kallonshi dakuma mutane da dama dasuka cika kotun dabai sansu ba, dauke kanshi yayi yamaida kan Yasmeen da kanta ke kasa sai kallonta yake har aka wuce dashi inda zai zauna bata dago kanta ba, ya zauna kusada Ahmad lawyer shi Alkali na shigowa saida yay settling down sannan mai magana yatashi yace "yau an taru akotun nan mai albarka dan sauraron karan da Commissioner na Police Malam Ibrahim Ibrahim ya shigar a kotun nan kan wani kasurgumin danta'adda da akafi sani da Pablo Escobar wato Maheer mai harkan miyagun kwayoyi ya auremai diya yana neman kotu data raba auren dake tsakanin Pablo da diyarshi Fateema" yajuya yabama Alkali takardun, karban takardun alkali yayi ya dudduba na kusan minti biyu sannan ya ijiye komi yadago kanshi yace "mahaifin yarinyar daya shigo da kara yafito" mikewa tsaye Baba yayi dayaci manyan kaya ya kafa hula yafito yaje ya tsaya Alkali ya kalli Baba yace "kasan menene aure?" Anatse Baba yace "eh nasani" "kasan hukunci aure"? "Eh nasani" Baba yabada amsa with full confidence, Alkali yace "menene dalilin ka nasaka wannan karan maisa bakabar diyarka tasa karan dakanta ba"? Dasauri Baba yace "nine mahaifin Fateema, nasan menene alkahiri agareta menene shairi gashi gashi, 16:36 nasan menene guba arayuwanta nasan menene abu mai kyau........" Baba yabada labari daga farko har karshe yanda Maheer yashigo rayuwansu ya aure diyarsu Alkali duk ya saurareshi baiyi interupting ba, yakarake da "akanwani dalili zata zauna da auren wanda aka yanke ma hukuncin kisa agidan yari?" 16:36 Sosai Alkali ke kallon Baba kaman maison karanta wani abu game da Baba sannan yace "jeka zauna" wucewa Baba yayi yaje yazauna ranshi fess, anatse Alkali yace "Fateema tafito" dago kanta Yasmeen tayi ahankali gabanta na faduwa jikinta yahau rawa da sauri Baba dake kusada ita yadafata yana kallon kwayan idanunta yamata whispering akunne "jeki karkiji tsoro duka abinda nafada miki zaki fadi kinji"? Gyadama Baba kai Yasmeen tayi ahankali sannan tamike tsaye kanta akasa tawuce taje ta tsaya Maheer sai kallonta yake kaman zai hadiyeta da idanu amman taki yarda ta kalli ko inda yake, saida akasa ta rantse sannan anatse Alkali yace "ya sunanki? Shekarunki nawa? Introduce kanki" Anatse Yasmeen tace "sunana Fateema Ibrahim, shakarana 20yr, ina NCE 1 a FCE inda nake karanta Islamic studies Education, sannan ina aikin catering" 16:36 kallonta Alkali yayi in the eyes yace "kimanin wata nawa kenan dakikasan mijinki Maheer daga lokacin dayay kidnapping naki zuwa yanzu kusan wata nawa kenan?" Ahankali Yasmeen tace "kusan wata hudu kenan zuwa biyar" rubutu Alkali yayi yace "kimanin tsawon lokutan nan yataba cutar 16:37 dake daidai da sau daya? Mari, duka, zagi Kodai wani abu na cutarwa yataba miki?" Girgiza kai Yasmeen tayi ahankali tace "a'a baitaba cutar dani ba" rubutawa alkali yayi sannan yace "da gaske threatening naki yayi ya aureki?" 16:37 Shiru Yasmeen tayi kanta akasa takasa magana, babu alamun wasa Alkali yace "bani amsa kina batamin lokaci"? Dago idanunta Yasmeen tayi ahankali takalli Baba da idanu yamata magana hakan yasa ahankali takalli Alkali tace "eh" lumshe idanu Maheer yayi ahankali, duk Alkali na lura da komi dake faruwa cikin kotunshi, yace "meya cemiki?" 16:37 Hawaye ne suka zubo daga idanun Yasmeen ahankali tace "yace idan ban aureshi ba saiya kashe Mamana da Baba na da duka family mu" Alkali yayi rubutu sannan yakalleta yace "bayan aure yataba tursasa ki kinyi wani abu? Ya kula da ke da so da girmamawa koko ya wulakanta ki yaci miki mutunci"? 16:37 Sake kai hannunta tayi ta share kwallan daya zubo mata sannan tabude baki zatai magana Alkali yakira sunanta Fateema! Dasauri takalli Alkali, Maheer yanuna mata da yatsa dake azaune yace "kalli mijinki Maheer kibani amsan tambayata" ko kadan Yasmeen bataso kallon Maheer ba, jyan zuciya tasauke sannan tasauke idanunta kanshi ahankali kwayan idanunsu suka hadu idanunshi sunyi jaaa looking weak, fragile, scared, and very very sad, 16:38 dasauri takai hannunta biyu duka tadaura kan fuskanta tadan fashe da kuka tace "dan Allah Alkali karaba auren mu kawai ni abinda nakeso kenan banson wayan nan tambayoyin, ni bana sonshi araba auren mu, ya sakeni" wani kalan washe baki Baba yayi Yasmeen tagama biyanshi duniya da lahira yau, ahankall Maheer 16:38 yasauke kanshi kasa jikinshi yayi wani kalan mugun sanyi for the first time arayuwanshi gabaki daya yau saiyaji yabama kanshi tausayi sosai, Alkali yadade yana rubuce rubuce sannan yadago kanshi yakalli Yasmeen yace "tafi kije ki zauna" yakalli Maheer alamun shima yazo hakan yasa Maheer yatashi ahankali jinshi yake kaman zai fadi jikinshi babu karfi ko kadan yawuce ya tsaya shima yayi rantsuwa sannan Alkali yace "maisa kabiyo ta basaja ka auri Fateema"?. Anatse Maheer yana kallon Alkali yace "sabida ina sonta!" Alkali ya gyara zaman glass din idanun kan idanunshi yana kallon Maheer yace "sabida kana sonta saisa zakace mata saita aureka koka kashe iyayenta kayi threatening yarinyar ka tsorata ta ka aureta" dan ijiyan zuciya Maheer yasauke yace "idan da naso alokacin Alkali zan iya kidnapping Fateema na dauketa babu wanda zai kara ganinta!" Yay maganan yana kallon Baba dake kallonshi Maheer yace "amman banyi hakaba, sabida soyayyan danake mata was true, ni karan kaina bantaba sanin zanso diyar wanda ya kwacemini kayana ba, diyar wanda ke nemana ya kulle ni ba, bantaba son wata aduniya Sai Fateema! Nasan waye mahaifinta inda ace nazo a criminal dina kozan mutu bazai taba bani aurenta ba kumani sonta nake da aure ba da fasikanci ba saisa nazo a basaja ya dauki auren diyarshi da kanshi yabani, inda nazo a criminal bazai taba bani aurenta ba!" Haba zokaci kananun magana kus kus kus a kotu yana kallo wasu na cewa hakane, wasu ma cewa soyayya batasan kowa ba kokai boka ne ta tashi kamaka kamaka zatayi, saida akai order sannna akai shiru, Alkali dake kallon Maheer yace "iyaye nada ikon zabama yaransu mazaje nagari, kowa yasan cewa kai kana harkan miyagun kwayoyi tabbas babu uba nagari dazaiso yahada aure dakai" Baba har wani gyara zama yayi yana murmushi Alkalin nan na faranta mai rai, juyowa Maheer yayi yakalli alkali in the eyes yace "sana'ar mutum, aikin da mutum keyi baya tantance kai nagari ne kokai ba nagari bane, zuciya itace komi na mutum, zuciya is what defines humans, amatsayin mu na mutane bazamu taba iya cewa wannan mutumin arziki bane sabida yana aikin kwarai wannan shaidan ne sabida yana aiki marakyau agaban mu, Allah kadaine yasan komi, akwai wacce ta taba kallona dudda ina saida kayan shaye shaye da sauransu tacemin you are a good man Maheer!" Yadanyi shiru tareda yin murmushi Yasmeen taji jikinta yay sanyi dan tasan ita yake nufi, anatse Maheer yace "itace mutum na farko dana taba haduwa da ita arayuwana da bata kalleni amatsayin drug dealer ba she looked at me for me, ni, asalina, Maheer and that person is my wife! Fateema!" Gangarowa Hawaye sukayi daga idanun Yasmeen dasauri ta sharesu da bayan hannu, anatse Maheer ya sauke ijiyan zuciya ya kalli Alkali yace "yallabai I'm not trying to be rude, but akwai abinda ake cema kaddaran rayuwa" yasakeyin shiru tareda lumshe idanu yace "bakowa aka haifa da silver spoon abaki ba, and bakowani yaro bane is as lucky as matata Fateema da Allah yabata iyaye that can go to any limit to protect and guide her sannan su zaba mata what's best for her!" Maheer yadan fuzar da iska yadan dakata da magana dan he's getting too emotional yau yana soso inda kemai ciwo wani bangare na rayuwanshi da bayaso yayi magana akai, ahankall Hamad ya share hawaye yana kallon Maheer kotun akai shiru ana kallonshi hatta shi Baba for the first time ever sai kawai yaji wani iri aranshi da maganan da Maheer yayi hakan yasa yakalli fuskan Ammi kaman yanda Ammi keta kallon Maheer itama batako kyaftawa. Maheer yakai kusan 2min ahaka sannan ya kakalo murmushi ahankali yace " "Ba justifying laifi na nake ba, nariga nai accepting laifina, nabar mahaifina Baba ya hukunta ni daidai laifina, banyi gardama ba, 16:41 banyi musu ba dan ya isa dani kome yamini i deserves it, nimai laifi ne babba, abinda nake kokarin fadi anan shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba, 16:41 sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza'a tambayeni zan karabi ta hanyar 16:41 danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She's light and blessing arayuwana, she's komi nawa and I am sorry but kome za'amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!" 16:41 Kowa kallon Maheer yake a kotun har shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba, 16:41 sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza'a tambayeni zan karabi ta hanyar 16:41 danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She's light and blessing arayuwana, she's komi nawa and I am sorry but kome za'amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!" 16:41 Kowa kallon Maheer yake a kotun har alkali hatta Baba kallonshi yake, Yasmeen takasa kallonshi, ilyan zuciya Alkali yasauke yace "inason ganin just Maheer da Fateema a office dina, kotu zataje break na minti sha biyar" Alkali yatashi yafita yan sanda suka dauki Maheer suka wuce dashi Baba yakama hannun Yasmeen yatafi da ita Ammi tabi Baba da kallo. Ahankali Baba yabude kofan office na Alkali yashiga tareda Yasmeen Maheer na ciki yana zaune Akali yadago kanshi strictly yace "Fateema kadai nake bukatan gani anan" badan Baba yasoba yajuya yafita, 16:44 karasowa Yasmeen tayi batare data kalli Maheer dake
Chapter 129 · 0% Book details