Sashe 82
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Adaddafe Yasmeen tai salla wanda
shima duk kuka takeyia asallan, da
jan jiki tawuce tadauki wayanshi
takura number Ammi tana dauka
Yasmeen tafashe da kuka sosai ance
uwa uwa ce baka da kaman uwa, da
zuciya daya batare data kawo komiba
tace "Ammi dan Allah kizo ki daukeni,
Ammi kince na daure baran iyaba wlh
mutuwa zanyi Ammi da zafi sosai"
Ammi na dakinsu Farida Yasmeen ke
maganan tashi tayi tanunama Nana
yanda zatai homework din tawuce
tafito dakinta tashiga zuwa uwardaka
tazauna bakin gado anatse tace
"Yasmeen bana gayamiki rufawa
mijinki asiri shine number 1 abu
dazaki rikeba me haka kike fadamin"?
Cikin kuka tace "Ammi ni zan mutu
kizo ki daukeni tun safe bai....."
tareta Ammi tayi ganin bamatasan ne
abinda take fadi yake nufi ba, anatse
dakuma lallashi Ammi tace "Yasmeen
tsaya kiji ya isa daina kukan, am here
stop the cry, yana ina mijin naki"?
Cikin kuka tace "Ammi ni zan mutu
kizo ki daukeni tun safe bai..."
tareta Ammi tayi ganin bamatasan ne
abinda take fadi yake nufi ba, anatse
dakuma lallashi Ammi tace "Yasmeen
tsaya kiji ya isa daina kukan, am here
stop the cry, yana ina mijin naki"?
Ahankali Yasmeen tana sheshekan
kuka tace "masallaci" dan murmushi
kadan Ammi tayi tace "ke banda
shirme bakisan yanzu ne kika zama
mace ba Yasmeen, kuma duk yanda
mijinka yake haka zaka daure ka
daukeshi ba korafi ba to nan asiri,
kuma ai nagaya miki da farko farko
zaiyi zafi amman zaizo yadena, g:
dan haka yanzu kije kiyi tsarki da
ruwan zafi kinji duk sanda zaki kama
ruwa kidinga haka, sannan
magungunan nan kasa kiyi wasa dasu
suma zasu taimaka miki ki warke da
wuri, sannan kada ki kara kirana
kimin irin maganan nan wannan sirrin
kine keda mijinki ki rufamai asiri kinji,
R ki zama mata tagari wanda zata samu
aljana sanadin kyautatama mijinki
kinajina"? Gyadama Ammi kai tayi
ahankali kaman Ammi tagani tace
ahankali kaman Ammi tagani tace
"good girl, now jeki sit bath dinki
gobe zan kiraki naji yakike, idan kuma
akwai need sainasa Mama takawo
miki wasu magungunan dazaki zauna
aciki dan nasan ko ankai ruwa rana
babanki bazai bar Farida tazoba da
ita zanba magungunan takawo miki
sannu kinji yarinyana yar albarka,
Allah kawo kazantar daki, saida safe"
turo baki Yasmeen tayi ta katse
wayan ta rarrafe tawuce bayin yanda
Ammi tafadi haka tayi bakaramin dadi
taji ba ta dan atsaye tana dafa bango
tafito tazo ta kwanta.
A masallaci Hamad yahadu da
Maheer kallo daya yama Maheer yay
wani munafukin murmushi Maheer
yahade giran sama data kasa yace
"wat!" Girgizamai kai Hamad yayi
yace "ninace wani abu ne ango"
wucewa Maheer yayi zai wuce
Hamad yace "yauwa Dan yakirani wai
yanata kiranka awaya baka dauka
93 yanason magana dakai, nikuma
nakawo maka waya nai knocking nai
knocking nai knocking nai
knocking.." Juyawa Maheer yayi
fiuuu yawuce Hamad ya kwashe da
dan iskan dariya yace "dan iska
anjima yazo yace bayason yarinya
knocking.." Juyawa Maheer yayi
fiuuu yawuce Hamad ya kwashe da
dan iskan dariya yace "dan iska
anjima yazo yace bayason yarinya
amman sai more amarci yake"
murmushi Hamad yayi yana kallonshi
yanda haryakai gida ahankali yace
"Alhamdulillah saura kadan! Ya Allah
bring back my brother to me
karabashi da maatar chan gabaki
daya har abada In sha Allah, kara
bashi da business dinnan Ya Allah
kasa Yasmeen ce sanadin
shiryuwanshi kabasu yara nagari".
Yana shiga gida gaban motan ya
tsaya yabude yadauki wayanshi
yakalli 78miss calls daga Hajiya, Dan
yamishi 5missed calls, dan tsaki yayi
ya jefar da wayan cikin motan
gwarama da wayan take wajen shi
wlh bazaimayi karyaba kwata kwata
yama manta da Hajiya sai yanzu ne
yatuna da ita da Hamad yamai
e2 maganan Dan yakirashi, maida kofan
yayi yarufe yawuce yajuya gwara yaje
mosque yay isha'i inba hakaba zai iya
bazai kara fitowa ba, dan murmushi
kadan yayi yana mamakin yanda
harya bata kanshi daga tunanin
Yasmeen dan murmushi yayi he can't Yana shiga gida gaban motan ya
tsaya yabude yadauki wayanshi
yakalli 78miss calls daga Hajiya, Dan
yamishi 5missed calls, dan tsaki yayi
ya jefar da wayan cikin motan
gwarama da wayan take wajen shi
wlh bazaimayi karyaba kwata kwata
yama manta da Hajiya sai yanzu ne
yatuna da ita da Hamad yamai
maganan Dan yakirashi, maida kofan
yayi yarufe yawuce yajuya gwara yaje
mosque yay isha'i inba hakaba zai iya
bazai kara fitowa ba, dan murmushi
kadan yayi yana mamakin yanda
harya bata kanshi daga tunanin
Yasmeen dan murmushi yayi he can't
believe he's this very much inlove da
yarinyar comissioner of police.
Kurma uban ihu Hajiya tayi tawani
kalan jefar da wayanta akasa gabaki
dayansu matsawa baya sukayi daga
Nas, Wike dakuma Dan dake cikin
dakin Hajiya Sameera dake gefenta ta
dafata tace "dan Alah calm down
Hajiya Maryam, haba bafa kidade da
tashi ba kike abubuwan nan"
kallon Sameera tayi tace "Haj Kurma uban ihu Hajiya tayi tawani
kalan jefar da wayanta akasa gabaki
dayansu matsawa baya sukayi daga
Nas, Wike dakuma Dan dake cikin
dakin Hajiya Sameera dake gefenta ta
dafata tace "dan Allah calm down
Hajiya Maryam, haba bafa kidade da
tashi ba kike abubuwan
kallon Sameera tayi tace "Haj
Sameera nurse tacemini tun safe
bayan anmini alluran bacci nai bacci
Pablo yafice look at the time this is
after magrib amman baidawo ba PA
dinshi Dan ya ijyemini badan nasashi
yadauki wayana yakiraki ba dawa zai
lura dani yakira su Nas
wani kalan zabura Hajiya tayi tasauko
dagakan gado zuwa gaban Dan daya
sauke kanshi kasa ta nunashi da
yatsa tana zare idanu tace "ina Pablo
yaje Dan? Nasan babu wani abu nashi
dabaka sani aduniya ba ina yaje"?
Ahankali Dan yace "Hajiya bansani ba
nima inata kiranshi bai dagaba"
chakumeshi Hajiya tayi dasauri daga
Haj Sameera harsu Nas sukai kanta
Cuna knkarin cire hann unta dana chakumeshi Hajiya tayi dasauri daga
Haj Sameera harsu Nas sukai kanta
suna kokarin cire hannunta daga
wuyan Dan da kanshi ke kasa Hajiya
tai ihu kaman wacce ta haukace tace
"wih kagayamin gaskiya yaje wajen
yarinyar nan ne ko? Wajenta yace? A
ina yarinyar take?
Eh tell me? Saika fadamin wacece ita?
Wacece ubanta? Wlh ko diyar
shugaban kasa ne sainaga bayanta
aduniya, wacece ita Dan tell me,
wacece Pablo yake waya da ita? Eh"
da kyar suka cire hannun Hajiya daga
wuyan Dan Sameera cikin dan fushi
tace "wai me haka Haj Maryam
agaban ma'aikatan ki kike haka fa"
takalli su Nas tace "kudan bamu wuri
daganan ka kira Dr" wucewa dukansu
sukayi suka fice, Dan da ranshi
yabaci yawuce fuuu yafice danshi ba
ita yakema aiki ba, Nas da Wike suka
bishi da kallo cikeda gulma Wike yace
"wai wat is so special about Pablo ne
da Matar nan ke neman haukacewa
sabida shi"?
Dan dariya Nas yayi cikeda isgilanci
yace "kataba ganin Pablo sanye da
short?" Dasauri Wike yace "no" dan
dariya Nas yayi suna tafiya yace
"saisa kake magana haka inda ace
Dan dariya Nas yayi cikeda isgilanci
yace "kataba ganin Pablo sanye da
short?" Dasauri Wike yace "no" dan
dariya Nas yayi suna tafiya yace
"saisa kake magana haka inda ace
kasan abinda Pablo carry inbetween
his legs dabace komiba"
kwashewa da dariya sukai sukai tafi,
Wike yace "Allah sarki l come pity our
boss" Nas yace "poor thing bata taba
samin karamin yaro dayay mata
kaman Pablo ba saisa kaga Pablo wlh
sheggen yaro ne see bantaba
crushing akan any man kaman shi ba
wani zubin harji nake inama nine shi
dasauri Wike yace "koni wlh, dan
Allah jibi yanda yagama da wannan
beautiful matan, Hajiya wey fine like
this kuma bawani tsufa tayiba just 46
she's still young ga kudi look at yanda
yagama da ita she's in hospital sabida
shi dying which kind love be this"
Nas yace "wlh she's obsessed with
him kuma Pablo is still very young
dole yay having fun, ga kyau
kanaganin mata bazasu kawomai hari
bane yagaji da cin tsohuwa abeg
tabarshi ya more rayuwanshi jor ni
banson takura"nas yace "wlh she's obsessed with
him kuma Pablo is still very young
dole yay having fun, ga kyau
kanaganin mata bazasu kawomai hari
bane yagaji da cin tsohuwa abeg
tabarshi ya more rayuwanshi jor ni
banson takura"
dasauri Wike yace "kana crushing on
him ai daman dole kace haka, wlh
idan zan sami Mai kudi kaman Hajiya
dazata soni haka yabarmin komi nata
na hannuna Allah ko kashinta tace
naci zanci" dasauri Nas yace "Allah
kyauta Pablo bahaka yakeba mugun
tsayayyen guy ne tun farko yanuna
mata koma wacece ita she can't
control him, kai bakaga yanda yake
dominating nata ba yamata tsawa
yace tayi kuma dole tayi tabari dole
tabari see nadade banga wanda ya
iya game kaman Pablo ba, yaci Hajiya
well Hajiya zata mutu thinking
yanachan yanacin wata kaman yanda
yake mata jealousy wan kee her"
"dan iska"
suka kashe suna dariya daidai suna
karasawa office din Dr ta suka shiga.
Suna fita fashewa da kuka sosai
Hajiya tayi gwanin ban tausayi dukta
fice daga hayyacinta, Sameera tace Suna fita fashewa da kuka sosai
Hajiya tayi gwanin ban tausayi dukta
fice daga hayyacinta, Sameera tace
"mehaka dan Allah Hajiya kin kama
zaki kashe kanki ciwon zuciya na
neman kamaki sabida wani dan yaro?
Yaron dakina mutuwa zai auro wata
haba dan Allah me haka ki natsu
mana" girgixamata kai Hajiya tayi
tanuna kirjinta tace "wlh wih inaji
ajikina Pablo natare da mace yanzu
haka baraki gane bane Sameera,
Pablo tun yana 8yrs nake taredani
nasan yaron sama da yanda kike
tunani kaman yanda nasan kaina,
wlh yafara ganin wata bansan waye
ba but nasan yana tareda ita kuma
wlh cinta yake na rantse miki"
tafashe dawani irin kuka tace "tunda
nake bantaba rashin lafiya anemi
Pablo arasa ba sai wannan karan ina
yaje tun safe? Nakirashi kusan sau 80
baya dagawa meyakeyi inba cin wata
ba abinda kadai zai sa bazai dauki
wayaba kenan har wayan PA dinshi
bai dagaba wlh yanachan yana tareda
wata nasan abinda nake fadi na shiga
uku Maryam na lalace wace
annamimiya makira shaidaniya bakar
aljana ce tashigo tsakanina da Pablo
wlh kowacecw sainaga bayanta ba but nasan yanatareda ita kuma
wlh cinta yake na rantse miki"
tafashe dawani irin kuka tace "tunda
nake bantaba rashin lafiya anemi
Pablo arasa ba sai wannan karan ina
yaje tun safe? Nakirashi kusan sau 80
baya dagawa meyakeyi inba cin wata
ba abinda kadai zai sa bazai dauki
wayaba kenan har wayan PA dinshi
bai dagaba wlh yanachan yana tareda
wata nasan abinda nake fadi na shiga
uku Maryam na lalace wace
annamimiya makira shaidaniya bakar
aljana ce tashigo tsakanina da Pablo
wlh kowacecw sainaga bayanta
aduniyan nan, wayyoooo ni Maryama,
Pablooooo Pablooo" tahau ihu tana
kiran Maheer dasauri Sameera
tadaura hannunta akan bakinta tace
"Allah zan daukeki da mari ki dawo
hayyacinki Maryam ne haka kike wani
haukan nan to idanma yanachan yana
cin wata ne ke bakicin Adamu?" Shiru
Hakiya tayi tana kallon Sameera,
Sameera tace "Bariki muke fa Hajiya
Maryam, kema kinci so wat dan yaje
yaci see matsalan kawai shine kada
ashiga tsakaninku arabaku, wannan
daina damuwan dake kina asibiti case
dinki so complicated heart failure
amman ace an nemi yaron nan an
rasa shine abinda bai daceba and
listen haukan nan bazai solving miki any issue ba,
natsuwa zakiyi ki tattaro natsuwanki
ki warke tass dan mai lafiya ne ke iya
zuwa yaki kisan cewa yaki yashigo
gabanki koma wace tsinanniyar
yarinya ce ki nunamata tayi kadan
tashigo tsakaninku Pablo danki ne
tun yana shekaru takwas yake
hannunki dan haka buckle up g:49 AM
Maryam kidawo sak Hajiyanki Boss
dinki all this bazai solving komi ha
kinajina" shiru Hajiya tayi
maganganun Sameera sun shigeta
sOsai, saikuma tafashe da kuka tace
"Sameera duk najiki nayi alkawari
nadauki shawaran ki amman koda
inacin Adamu ban yarda Pablo yaci
kowaba banda ni
ni har yau har gobe banason Adamu
amfani dashi nake idan bukatata ta
tashi idan bayagari kuma Adamu bai
kaishi komi ba da ita komiba amman
shi zai iya yafara son koma wacece
ashagwabe fa takemai magana
Sameera, ina zansa raina eh
Sameera" rungumeta Sameera tayi
tace "karki damu zamu magance
matsalan nan yanzu ki sami kanki
Maheer nai sauki ne mai lafiya ke fada
tunda yanachan yana shagalinshi ke
ki daure kiji sauki ki kwatoshi komaba Maryam kidawo saK Hajiyanki Boss
dinki all this bazai solving komi ha
kinajina" shiru Hajiya tayi
maganganun Sameera sun shigeta
sosai, saikuma tafashe da kuka tace
"Sameera duk najiki nayi alkawari
nadauki shawaran ki amman koda
inacin Adamu ban yarda Pablo yaci
kowaba banda ni,
ni har yau har gobe banason Adamu
amfani dashi nake idan bukatata ta
tashi idan bayagari kuma Adamu bai
kaishi komi ba da ita komiba amman
shi zai iya yafara son koma wacece
ashagwabe fa takemai magana
Sameera, ina zansa raina eh
Sameera" rungumeta Sameera tayi
tace "karki damu zamu magance
matsalan nan yanzuki sami kanki
Maheer nai sauki ne mai lafiya ke fada
tunda yanachan yana shagalinshi ke
ki daure kiji sauki ki kwatoshi komaba
hannun waye,
kuma idan kinason kici nasara a case
R din nan saikin daina haukan nan kin
dawo very smart ki bibiyeahi yanda
yakamata kinji" Gyadamata kai Hajiya
tayi hawaye nafito mata daga idanu,
Sameera tasa hannu tashare mata
fuska tass cikeda tausayin Hajiyan.
[8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA
shima duk kuka takeyia asallan, da
jan jiki tawuce tadauki wayanshi
takura number Ammi tana dauka
Yasmeen tafashe da kuka sosai ance
uwa uwa ce baka da kaman uwa, da
zuciya daya batare data kawo komiba
tace "Ammi dan Allah kizo ki daukeni,
Ammi kince na daure baran iyaba wlh
mutuwa zanyi Ammi da zafi sosai"
Ammi na dakinsu Farida Yasmeen ke
maganan tashi tayi tanunama Nana
yanda zatai homework din tawuce
tafito dakinta tashiga zuwa uwardaka
tazauna bakin gado anatse tace
"Yasmeen bana gayamiki rufawa
mijinki asiri shine number 1 abu
dazaki rikeba me haka kike fadamin"?
Cikin kuka tace "Ammi ni zan mutu
kizo ki daukeni tun safe bai....."
tareta Ammi tayi ganin bamatasan ne
abinda take fadi yake nufi ba, anatse
dakuma lallashi Ammi tace "Yasmeen
tsaya kiji ya isa daina kukan, am here
stop the cry, yana ina mijin naki"?
Cikin kuka tace "Ammi ni zan mutu
kizo ki daukeni tun safe bai..."
tareta Ammi tayi ganin bamatasan ne
abinda take fadi yake nufi ba, anatse
dakuma lallashi Ammi tace "Yasmeen
tsaya kiji ya isa daina kukan, am here
stop the cry, yana ina mijin naki"?
Ahankali Yasmeen tana sheshekan
kuka tace "masallaci" dan murmushi
kadan Ammi tayi tace "ke banda
shirme bakisan yanzu ne kika zama
mace ba Yasmeen, kuma duk yanda
mijinka yake haka zaka daure ka
daukeshi ba korafi ba to nan asiri,
kuma ai nagaya miki da farko farko
zaiyi zafi amman zaizo yadena, g:
dan haka yanzu kije kiyi tsarki da
ruwan zafi kinji duk sanda zaki kama
ruwa kidinga haka, sannan
magungunan nan kasa kiyi wasa dasu
suma zasu taimaka miki ki warke da
wuri, sannan kada ki kara kirana
kimin irin maganan nan wannan sirrin
kine keda mijinki ki rufamai asiri kinji,
R ki zama mata tagari wanda zata samu
aljana sanadin kyautatama mijinki
kinajina"? Gyadama Ammi kai tayi
ahankali kaman Ammi tagani tace
ahankali kaman Ammi tagani tace
"good girl, now jeki sit bath dinki
gobe zan kiraki naji yakike, idan kuma
akwai need sainasa Mama takawo
miki wasu magungunan dazaki zauna
aciki dan nasan ko ankai ruwa rana
babanki bazai bar Farida tazoba da
ita zanba magungunan takawo miki
sannu kinji yarinyana yar albarka,
Allah kawo kazantar daki, saida safe"
turo baki Yasmeen tayi ta katse
wayan ta rarrafe tawuce bayin yanda
Ammi tafadi haka tayi bakaramin dadi
taji ba ta dan atsaye tana dafa bango
tafito tazo ta kwanta.
A masallaci Hamad yahadu da
Maheer kallo daya yama Maheer yay
wani munafukin murmushi Maheer
yahade giran sama data kasa yace
"wat!" Girgizamai kai Hamad yayi
yace "ninace wani abu ne ango"
wucewa Maheer yayi zai wuce
Hamad yace "yauwa Dan yakirani wai
yanata kiranka awaya baka dauka
93 yanason magana dakai, nikuma
nakawo maka waya nai knocking nai
knocking nai knocking nai
knocking.." Juyawa Maheer yayi
fiuuu yawuce Hamad ya kwashe da
dan iskan dariya yace "dan iska
anjima yazo yace bayason yarinya
knocking.." Juyawa Maheer yayi
fiuuu yawuce Hamad ya kwashe da
dan iskan dariya yace "dan iska
anjima yazo yace bayason yarinya
amman sai more amarci yake"
murmushi Hamad yayi yana kallonshi
yanda haryakai gida ahankali yace
"Alhamdulillah saura kadan! Ya Allah
bring back my brother to me
karabashi da maatar chan gabaki
daya har abada In sha Allah, kara
bashi da business dinnan Ya Allah
kasa Yasmeen ce sanadin
shiryuwanshi kabasu yara nagari".
Yana shiga gida gaban motan ya
tsaya yabude yadauki wayanshi
yakalli 78miss calls daga Hajiya, Dan
yamishi 5missed calls, dan tsaki yayi
ya jefar da wayan cikin motan
gwarama da wayan take wajen shi
wlh bazaimayi karyaba kwata kwata
yama manta da Hajiya sai yanzu ne
yatuna da ita da Hamad yamai
e2 maganan Dan yakirashi, maida kofan
yayi yarufe yawuce yajuya gwara yaje
mosque yay isha'i inba hakaba zai iya
bazai kara fitowa ba, dan murmushi
kadan yayi yana mamakin yanda
harya bata kanshi daga tunanin
Yasmeen dan murmushi yayi he can't Yana shiga gida gaban motan ya
tsaya yabude yadauki wayanshi
yakalli 78miss calls daga Hajiya, Dan
yamishi 5missed calls, dan tsaki yayi
ya jefar da wayan cikin motan
gwarama da wayan take wajen shi
wlh bazaimayi karyaba kwata kwata
yama manta da Hajiya sai yanzu ne
yatuna da ita da Hamad yamai
maganan Dan yakirashi, maida kofan
yayi yarufe yawuce yajuya gwara yaje
mosque yay isha'i inba hakaba zai iya
bazai kara fitowa ba, dan murmushi
kadan yayi yana mamakin yanda
harya bata kanshi daga tunanin
Yasmeen dan murmushi yayi he can't
believe he's this very much inlove da
yarinyar comissioner of police.
Kurma uban ihu Hajiya tayi tawani
kalan jefar da wayanta akasa gabaki
dayansu matsawa baya sukayi daga
Nas, Wike dakuma Dan dake cikin
dakin Hajiya Sameera dake gefenta ta
dafata tace "dan Alah calm down
Hajiya Maryam, haba bafa kidade da
tashi ba kike abubuwan nan"
kallon Sameera tayi tace "Haj Kurma uban ihu Hajiya tayi tawani
kalan jefar da wayanta akasa gabaki
dayansu matsawa baya sukayi daga
Nas, Wike dakuma Dan dake cikin
dakin Hajiya Sameera dake gefenta ta
dafata tace "dan Allah calm down
Hajiya Maryam, haba bafa kidade da
tashi ba kike abubuwan
kallon Sameera tayi tace "Haj
Sameera nurse tacemini tun safe
bayan anmini alluran bacci nai bacci
Pablo yafice look at the time this is
after magrib amman baidawo ba PA
dinshi Dan ya ijyemini badan nasashi
yadauki wayana yakiraki ba dawa zai
lura dani yakira su Nas
wani kalan zabura Hajiya tayi tasauko
dagakan gado zuwa gaban Dan daya
sauke kanshi kasa ta nunashi da
yatsa tana zare idanu tace "ina Pablo
yaje Dan? Nasan babu wani abu nashi
dabaka sani aduniya ba ina yaje"?
Ahankali Dan yace "Hajiya bansani ba
nima inata kiranshi bai dagaba"
chakumeshi Hajiya tayi dasauri daga
Haj Sameera harsu Nas sukai kanta
Cuna knkarin cire hann unta dana chakumeshi Hajiya tayi dasauri daga
Haj Sameera harsu Nas sukai kanta
suna kokarin cire hannunta daga
wuyan Dan da kanshi ke kasa Hajiya
tai ihu kaman wacce ta haukace tace
"wih kagayamin gaskiya yaje wajen
yarinyar nan ne ko? Wajenta yace? A
ina yarinyar take?
Eh tell me? Saika fadamin wacece ita?
Wacece ubanta? Wlh ko diyar
shugaban kasa ne sainaga bayanta
aduniya, wacece ita Dan tell me,
wacece Pablo yake waya da ita? Eh"
da kyar suka cire hannun Hajiya daga
wuyan Dan Sameera cikin dan fushi
tace "wai me haka Haj Maryam
agaban ma'aikatan ki kike haka fa"
takalli su Nas tace "kudan bamu wuri
daganan ka kira Dr" wucewa dukansu
sukayi suka fice, Dan da ranshi
yabaci yawuce fuuu yafice danshi ba
ita yakema aiki ba, Nas da Wike suka
bishi da kallo cikeda gulma Wike yace
"wai wat is so special about Pablo ne
da Matar nan ke neman haukacewa
sabida shi"?
Dan dariya Nas yayi cikeda isgilanci
yace "kataba ganin Pablo sanye da
short?" Dasauri Wike yace "no" dan
dariya Nas yayi suna tafiya yace
"saisa kake magana haka inda ace
Dan dariya Nas yayi cikeda isgilanci
yace "kataba ganin Pablo sanye da
short?" Dasauri Wike yace "no" dan
dariya Nas yayi suna tafiya yace
"saisa kake magana haka inda ace
kasan abinda Pablo carry inbetween
his legs dabace komiba"
kwashewa da dariya sukai sukai tafi,
Wike yace "Allah sarki l come pity our
boss" Nas yace "poor thing bata taba
samin karamin yaro dayay mata
kaman Pablo ba saisa kaga Pablo wlh
sheggen yaro ne see bantaba
crushing akan any man kaman shi ba
wani zubin harji nake inama nine shi
dasauri Wike yace "koni wlh, dan
Allah jibi yanda yagama da wannan
beautiful matan, Hajiya wey fine like
this kuma bawani tsufa tayiba just 46
she's still young ga kudi look at yanda
yagama da ita she's in hospital sabida
shi dying which kind love be this"
Nas yace "wlh she's obsessed with
him kuma Pablo is still very young
dole yay having fun, ga kyau
kanaganin mata bazasu kawomai hari
bane yagaji da cin tsohuwa abeg
tabarshi ya more rayuwanshi jor ni
banson takura"nas yace "wlh she's obsessed with
him kuma Pablo is still very young
dole yay having fun, ga kyau
kanaganin mata bazasu kawomai hari
bane yagaji da cin tsohuwa abeg
tabarshi ya more rayuwanshi jor ni
banson takura"
dasauri Wike yace "kana crushing on
him ai daman dole kace haka, wlh
idan zan sami Mai kudi kaman Hajiya
dazata soni haka yabarmin komi nata
na hannuna Allah ko kashinta tace
naci zanci" dasauri Nas yace "Allah
kyauta Pablo bahaka yakeba mugun
tsayayyen guy ne tun farko yanuna
mata koma wacece ita she can't
control him, kai bakaga yanda yake
dominating nata ba yamata tsawa
yace tayi kuma dole tayi tabari dole
tabari see nadade banga wanda ya
iya game kaman Pablo ba, yaci Hajiya
well Hajiya zata mutu thinking
yanachan yanacin wata kaman yanda
yake mata jealousy wan kee her"
"dan iska"
suka kashe suna dariya daidai suna
karasawa office din Dr ta suka shiga.
Suna fita fashewa da kuka sosai
Hajiya tayi gwanin ban tausayi dukta
fice daga hayyacinta, Sameera tace Suna fita fashewa da kuka sosai
Hajiya tayi gwanin ban tausayi dukta
fice daga hayyacinta, Sameera tace
"mehaka dan Allah Hajiya kin kama
zaki kashe kanki ciwon zuciya na
neman kamaki sabida wani dan yaro?
Yaron dakina mutuwa zai auro wata
haba dan Allah me haka ki natsu
mana" girgixamata kai Hajiya tayi
tanuna kirjinta tace "wlh wih inaji
ajikina Pablo natare da mace yanzu
haka baraki gane bane Sameera,
Pablo tun yana 8yrs nake taredani
nasan yaron sama da yanda kike
tunani kaman yanda nasan kaina,
wlh yafara ganin wata bansan waye
ba but nasan yana tareda ita kuma
wlh cinta yake na rantse miki"
tafashe dawani irin kuka tace "tunda
nake bantaba rashin lafiya anemi
Pablo arasa ba sai wannan karan ina
yaje tun safe? Nakirashi kusan sau 80
baya dagawa meyakeyi inba cin wata
ba abinda kadai zai sa bazai dauki
wayaba kenan har wayan PA dinshi
bai dagaba wlh yanachan yana tareda
wata nasan abinda nake fadi na shiga
uku Maryam na lalace wace
annamimiya makira shaidaniya bakar
aljana ce tashigo tsakanina da Pablo
wlh kowacecw sainaga bayanta ba but nasan yanatareda ita kuma
wlh cinta yake na rantse miki"
tafashe dawani irin kuka tace "tunda
nake bantaba rashin lafiya anemi
Pablo arasa ba sai wannan karan ina
yaje tun safe? Nakirashi kusan sau 80
baya dagawa meyakeyi inba cin wata
ba abinda kadai zai sa bazai dauki
wayaba kenan har wayan PA dinshi
bai dagaba wlh yanachan yana tareda
wata nasan abinda nake fadi na shiga
uku Maryam na lalace wace
annamimiya makira shaidaniya bakar
aljana ce tashigo tsakanina da Pablo
wlh kowacecw sainaga bayanta
aduniyan nan, wayyoooo ni Maryama,
Pablooooo Pablooo" tahau ihu tana
kiran Maheer dasauri Sameera
tadaura hannunta akan bakinta tace
"Allah zan daukeki da mari ki dawo
hayyacinki Maryam ne haka kike wani
haukan nan to idanma yanachan yana
cin wata ne ke bakicin Adamu?" Shiru
Hakiya tayi tana kallon Sameera,
Sameera tace "Bariki muke fa Hajiya
Maryam, kema kinci so wat dan yaje
yaci see matsalan kawai shine kada
ashiga tsakaninku arabaku, wannan
daina damuwan dake kina asibiti case
dinki so complicated heart failure
amman ace an nemi yaron nan an
rasa shine abinda bai daceba and
listen haukan nan bazai solving miki any issue ba,
natsuwa zakiyi ki tattaro natsuwanki
ki warke tass dan mai lafiya ne ke iya
zuwa yaki kisan cewa yaki yashigo
gabanki koma wace tsinanniyar
yarinya ce ki nunamata tayi kadan
tashigo tsakaninku Pablo danki ne
tun yana shekaru takwas yake
hannunki dan haka buckle up g:49 AM
Maryam kidawo sak Hajiyanki Boss
dinki all this bazai solving komi ha
kinajina" shiru Hajiya tayi
maganganun Sameera sun shigeta
sOsai, saikuma tafashe da kuka tace
"Sameera duk najiki nayi alkawari
nadauki shawaran ki amman koda
inacin Adamu ban yarda Pablo yaci
kowaba banda ni
ni har yau har gobe banason Adamu
amfani dashi nake idan bukatata ta
tashi idan bayagari kuma Adamu bai
kaishi komi ba da ita komiba amman
shi zai iya yafara son koma wacece
ashagwabe fa takemai magana
Sameera, ina zansa raina eh
Sameera" rungumeta Sameera tayi
tace "karki damu zamu magance
matsalan nan yanzu ki sami kanki
Maheer nai sauki ne mai lafiya ke fada
tunda yanachan yana shagalinshi ke
ki daure kiji sauki ki kwatoshi komaba Maryam kidawo saK Hajiyanki Boss
dinki all this bazai solving komi ha
kinajina" shiru Hajiya tayi
maganganun Sameera sun shigeta
sosai, saikuma tafashe da kuka tace
"Sameera duk najiki nayi alkawari
nadauki shawaran ki amman koda
inacin Adamu ban yarda Pablo yaci
kowaba banda ni,
ni har yau har gobe banason Adamu
amfani dashi nake idan bukatata ta
tashi idan bayagari kuma Adamu bai
kaishi komi ba da ita komiba amman
shi zai iya yafara son koma wacece
ashagwabe fa takemai magana
Sameera, ina zansa raina eh
Sameera" rungumeta Sameera tayi
tace "karki damu zamu magance
matsalan nan yanzuki sami kanki
Maheer nai sauki ne mai lafiya ke fada
tunda yanachan yana shagalinshi ke
ki daure kiji sauki ki kwatoshi komaba
hannun waye,
kuma idan kinason kici nasara a case
R din nan saikin daina haukan nan kin
dawo very smart ki bibiyeahi yanda
yakamata kinji" Gyadamata kai Hajiya
tayi hawaye nafito mata daga idanu,
Sameera tasa hannu tashare mata
fuska tass cikeda tausayin Hajiyan.
[8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA