← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 145

Sashe 57

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

da kanta ke kasa har suka shigo cikin falon Sa'a ta zaunar da ita kan 1sitter dake facing Maheer sannan tajuyo takalli Maheer akunyace itama tace "ina yini" dan murmushi yamata yace "Yaya Sa'adatu ina yini" wani kalan dadi Sa'a taji akunyace tace "sannu da zuwa bari naje" Gyadamata kai yayi tajuya tafita daidai lokacin Farida na shigowa da wani hadadden tray da kayan kwalama ke kai taba zuwa wani stool tajawo tadaura akai sannan itama tafice daga dakin bayan tasaci kallon Yasmeen da kanta ke kasa sai wasa da gyalen jikinta take. Kusan 20min dukansu suna zaune adakin babu wanda yay magana acikinsu. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA
Chapter 57 · 0% Book details