Sashe 55
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on WhatsApp ONLY +234 7014979567[8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: Sosai su Baba Makaho suka saki jiki sukaci abinci Hamad ma vaci dan abincin gidan dadi Maheer nedai vakasaci sai wasa yake da spoon har aka gama, gaggaisawa akayi Baffa bai kara bama Baba room to talk ba suka shishigayin sallama Baffa na karban nambobin wayansu dakuma adreshin gidansu, sannan Baffa yakalli Maheer daketa sussunar dakai yace "muna jiranka ranan lahadi" gyadamai kai ahankali Maheer yayi sannan suka fiffice suka tafi.Koda suka dawo gida Baffa bai karabi takan Baba ba, Baba yatafi office kawai dan baiso abinda Baffa yamaiba kawai babu yanda ya iyane dan bazai iya ja dashi ba.6 dot suka fito daga lectures fitowa tayi daga class ga mamakinta Baba tagani gaban ajinsu yana kallonta kuri, ahankali tace "Baba, ina yini" dan murmushi yasakin mata yasa hannu yakarbi jakan nata tareda kama hannunta kaman yar yarinya yace "mutafi" awani kalan kunyace ta gyadamai kai tareda binshi har zuwa inda yay parking sai kallonsu ake, budemata mota yayi tashiga ta zauna yasamata jakan ajiki yarufe yazagaya ta dayan side din yazauna yaja motan, sundanyi nisa suna tafiya kaman daga sama yace "wani yataba miki magana a school din nan kan soyayya"? Dasauri takalli Baba gain hankalin shi nakan tuki vasa ahankali tace "a'a Baba" bai karace mata komiba agaban wani shagon abubuwan Habib yoghurt ya tsaya fita yayi yace "kijirani" kusan 13k ya kashe a shagon ya damo fura dayawa for kowa na gidan Nana kadai yasayama zallan yoghurt dan ita bata iyashan yoghurt mai hade da furaba har yanzu sannan yadauko ledan yazo yabude motan yabama Yasmeen karba tayi yamaida kofan yarufe yazagayo yashiga yatada motan suka wuce gida suna kaiwa bai shiga gida ba yawuce mosque dan anfara salla a masallaci itakuma Yasmeen tawuce cikin gida, babu kowa a tsakar compound dan kowa na daki yana salla sallama tayi ta shiga dakin Ammi daidai Ammi na sallame Salla Nana agefenta jiye ledan yoghurt din tayi gaban Ammi tareda zare hijabin ta yar akasa ta kwanta tadaura kanta kan kafan Ammi dakekan dadduma tace "wasshhh Ammi nagaji wh, Nana kawomini abinci na naci" tashi Nana tai dasauri ta wuce tafita dan zuwa dakinsu tadauko kulan abincin Yasmeen fuskan Yasmeen Ammi tashafa tace "yau wasu mutane sunzo neman aurenki" wani kalan faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri takalli fuskan Ammi tareda tashi zaune kirjinta nawani kalan rawa, dan dariya kadan Ammi tayi tace "to matsoraciya relax Babanki yagansu yace yaron yazo yaganki jibi lahadi, saikin ganshi kafin ayanke decision kinji" gyadama Ammi kai tayi ahankali daidai Nana tashigo da kulan tace "Anty Yasmeen gashi" karba tayi ahankali itama tajawo ledan yoghurt din tace "Baba yasayo mana fura" karba Ammi tayi ta shiga rarrabawa adaddafe Yasmeen taci abincinta duk yunwan datakeji kasaci tayi sosai takarbi fitan ta tafita daga dakin zuwa dakinsu ijiye komi tayi tafita tayi alwala tadawo salla tayi sanan tajuyo takalli su Sa'a da tunda tashigo suke kuskus ganin taki tajuyo yasa suka kwashe da dariya Sa'a tace "wayaga Yasmeen amarya, ni wl naji dadi sosai Allah sa ahada bikinmu tare" wani mugun harara Yasmeen tamata baki tabude zatai magana sai kuka baki daga Farida har Sa'a suka saki baki suna kallonta yanda hawaye ke sauko mata tana kai bayan hannu tana gogewa da sauri sunki tsayawa dudda ba kuka take da karfi ba, Farida dasauri ta rarrafo zuwa wajenta kaman itane babba ahankali cikeda so tace "Anty Yasmeen bakiso kiyi aure kibar gidan nan saisa kike kuka"? Gyadamata kai Yasmeen tayi ahankali dan bazata taba iya fadin abinda ke damunta ba dasauri Farida ta rungumeta tace "kidena kuka please kinji Anty Yasmeen babu inda zaki nima banso kibarni wazai dinga dafa mana indomie da abinci mai dadi, wazai dinga kawomana su cake da zobo daga shago eh" itama Farida tahau kuka, tsaki Sa'a tasaki tace "wIh kunci kun koshi ne van iska to dan kuji dukanku har Nana saitayi aure wata rana tabar gidan nan" sake rushewa da kuka sukayi daga Yasmeen har Farida babu mai lallashin wani hakan yasa Sa'a tamike tace "wlh bani zakusa a trouble ba dan Baba yashigo yaganku kuna kuka kunga tafiyata wajen baabata' ficewa tayi daga dakin abinta, da kyar Farida tai shiru sannan tadago kanta fuskanta ta share tass sannan takalli Yasmeen dake kuka, hannunta takai kan fuskanta ta sharemata hawayen tass tace"kidaina kuka, ba ance ran Sunday zaizo ba tunda bakison Auren saiki fadama Baba kinji" Gyadamata kai Yasmeen tayi ahankali, Farida tace "tashi to muyi salla idan mun idar saikiyi raka'a biyu ta istikhara ki nemi zabin Allah" batai musu ba tashi tayi suka fice sukayi alwala sukai isha'i sannan tayi istikhara abinta tagama takwanta kan dadduma tai shiru tunani yamata yawa, she's thinking of Maheer kaman ba gobe, koyaya tai numfashi shine kawai takeji azuciyanta, she's afraid of him, tana tunanin yanda zata aureshi bayan tasan criminal ne, tana tunanin abinda Zaima su Baba da duka yan gidansu idan tafadi dan tasan zai iya tunda har ya iya kidnapping dinsu duka, yasan makarantan su yasan ajinta yasan wajen aikinta yasan number a number ta daga yan gidansu sai Maman Intee kedashi ya akayi yasamu oho yasan gidansu ta tsinke da lamarin shi yanda yace zai kashe su baba zai iva data zama sanadin da iyayenta zasu mutu gwara tazama sanadin dazasu rayu all abinda tasani shine idan har akeai next life bazata taba bari Baba yazama police ba infact she hates the job sabida kana haduwa da criminals daban daban dazasu addabeka da family ka gashi yanzu she's the only one day can save Baba da duka yan gidansu, all this aside shi Maheer din ko Pablo nema oho akwai wani iri datakeji azuciyanta gane dashi first of all tanason yanda yake kamshi bata tabajin kamshin turare aduniya kai dadin nashi ba, saikuma yanada bala'in kyau saisa bataso tana kallonshi bata taba ganin namiji Mai kalan kyanshi ba, manyan idanunshi, digon hancinshi, bakinshi da pink lips nashi, bakin cikakken giranshi da gashin kanshi dana saje bala'in mata kyau suke, tsayinshi na burgeta sosai, saikuma everything about yanda yake magana da yanda yake share mutum da yanda yake daukan lokaci kafin yabada amsa da kuma muryanshi ita bama zata iva lissafawa ba komi nashi na mutuwan burgeta kara wayanta yayi dasauri tabude idanubta lallabawa tayi ta mike dagakan dadduma tawuce wajen jakanta data rataye tabude taciro wayanta message taga tanada shi dasauri tashiga bude messege din gain daga bakuwar number ne, wani kalan ijiyan zuciya ta sauke takara natsuwa kafin ta kalli sakon tana kara bude manvan idanunta danta karanta da kyau. "Sw..." tadanyi shiru Farida dake rubutu akasa tana kwafe note tace "me kike kokarin karantawa nazo na karanta miki"? For the first time in her entire life tai rejecting akaranta mata abu dasauri tace "'a" kwanciya tayi da gudu kan gado taja bargo tarufe har kanta Farida takalleta saikuma tai murmushi tacigaba da rubutunta. E3 Daga wayan Yasmeen tayi cikin bargo tana kallon sakon ahankali sabida kar muryanta yafito ma sosai tace "Swe.. saikuma dasauri tace "sweet! Eh sweet ne" kafin ta kalli next kalman tace "d….. ....dr..." dasauri tace "dreams" ahankali tace "sweet dreams. MM" wani sweet smile tasaki ta manna hancinta kan wayan akunyace mistakenly tai dialing number kawai duu duuu taji alamun ringing, dawani irin sauri tazare wayan dagakan fuskanta ahaukace ta yaye bargon tafito tace "Wayyoo Allah" tashiga daddanna call din tana katse kiran Farida tasaki baki tana kallonta, wurgar wayan tayi chan gefe bayan takatse kaman ta fashe da kuka, daidai kira na shigowa wayan zaro idanu tayi kaman zasu fado kasa. Maheer dake kan couch adakin Hamad ne yadan lumshe idanu kafin yasaci kallon Hamad dake gefenshi yana aiki a system, tashi yayi ahankali yazura slippers yawuce yafita daga dakin Hamad yabishi da kallo kafin ahankali yace "munafikin miskili kawai your MM doesn't just stand for Maheer Maheer, harda Munafikin Miskili" last room din dake corridor Maheer yawuce yashiga, dakin a gyare tsaf kashe wutan akin yayi ya kunna AC dakin yawuce yahau kan gadon ya kwanta daidai Yasmeen nacewa "Hello, waye"? Ita adole so take ta nunamai bata gane waye ba, dan murmushi yasaki kadan kafin cikin wani soft calm voice yace "idanunki ne" dudda yadan gaban Yasmeen ke dari dari amman saida maganan yasa tasaki dan murmushi tana kara satan kallon Farida dake rubutun ta abinta taga ko tana kallonta, murguda baki tayi cikin murya yar karama chan kasa ta yanda ko Farida dake dakin barataji metake cewa ba tace "me kake kirana ni"? Dan murmushi kadan Maheer yayi jin vanda takemai tsiwa cikeda son shima yakara tunzurata yace "ai ke kika kirani" jitayi kaman zata nitse akasa takasa magana, murya chan kasa yace "why are you feeling bad?" Dan shiru yayi kafin cikin murya mai bala'in dadi yace "zaki iya kirana anytime afterall very soon zan zama mitinki" hararanshi tayi kaman yana gabanta cikeda kulewa tace "ni bazan aureka ba" "nikuma zan aureki Fateema!" Faduwa gabanta yayi sosai tarasa mesa duk idan yakirata sai gabanta yafadi hakan yasa takasa magana hawaye ya fito daga idanunta dasauri tasharesu da bayan hannu. "Mesaki kuka yanzu"? Yay tambayan ahankali bin dakin tayi da kallo ko yasa camera ne yake ganinta dasauri tace "kasa camera ne adakin muma yanzu?" Dan murmushi kadan yayi yace "idan naso zan iva sawa but no bansa ba" adan hankali tace "to ya kayi kasan ina kuka"? Shiru yayi baice komiba harsaida tacire wayan daga kunnenta takalli screen di ganin yanakai still yasa ta maida wayan kunnnenta tace "hello" cikin tattausiyan mura batare daya amsa hellon taba yace "my soul is connected to yours saisa nasan u were crying" shiru tayi batasake cewa komiba, murya chan kasa yace "ina mai kukan nan kaman ke Nana Aisha?" At this point tafara tunani mavbe aliani ne mutumin nan vasan duka sunansu na gaskiya, shiru tayi saikuma tace "meruwanka da ita" murya chan kasa yace "she's now my sister in law, itada Farida da Sa'adatu, Fateema kuma itace matata" shiru kawai tayi tana saurarinshi tana lumshe idanu wh kaman karya daina magana muryanshi dadi sosai, turo baki tayi tace "nidai saida safe" cikin dan kakkausan murya babu alamun wasa