← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 145

Sashe 61

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daya zakayi" dagakai yayi yakalli agogon dakin yace "ban cinye time dina ba" juyowa tayi dasauri takalleshi gain baya tsoron Baba kaman ma Baba baya lissafi shi daidai E3 lokacin Nanah tashigo dakin tana kallonsu faduwa gaban Yasmeen yayi kar Nana taganeshi murmushi Nana tayi tana kallon Maheer dan murmushi Maheer yasakin mata da sauri tai wajenshi zata shige jikinshi tace "Uncle" dan firgita kadan Maheer yayi dahar saida Yasmeen dake kallonsu ta lura, murmushi yama Nanah yace "how you"? Washe mai baki tayi tana kallonshi tace "Uncle kanada kyau sosai" murmushi shima yamata ganin yanda take kallonshi kaman tanaso ya dauketa ne yasa yakai hannu cikin aljihunshi yaciro dubu daya sabuwa fil yamika mata yace "gashi jeki sayi minti" dan kallon Yasmeen Nana tayi yace "karbi kayanki kada ki kalli Anty Yasmeen" Aiko dasauri Nana ta karba tana murmushi tace "Allah amfana Uncle" tajuva tafice daga dakin, mikewa tsaye yayi ahankali yakalli Yasmeen sannan yafara tafiya jin takunshi Yasmeen take har zucivanta dasauri tamike tsave tana wasa da kasan gyalenta, wuceta yayi ya tsaya waien kofa yace "jeki gayama Ammi zan tafi" gyadamai kai tayi yafita daga dakin itama tafito ko kadan batasan yana wajen kofan ba saura kadan tafadi vatareta da hannu fizge jikinta tayi da gudu tana turamai baki yay murmushi tawuce dakin Yaya su Ammi duk suna waien tace "Ammi zai tafi wai yanaso yagaidaki" kallon su Yaya Ammi tavi dasauri tace "kie ku gaisa E3 yakamata" hijabin Yaya Ammi takarba tasaka taja hannun Yasmeen din tace "muje" fita tayi waje hangota yasa Maheer dake tsaye gaban Dakinsu ya tsugunna kanshi akasa anatse yace "ina yini Ammi" cikeda kunya itama Ammi tace "dan Allah katashi Maheer, tashi tashi" girgiza kai yayi batare dayayi magana ba Yasmeen dake kallonshi tawani murguda baki, Ammi tai murmushi tace "Ya aiki Maheer? Allah yabaku sa'a, Allah kuma ya taimaka ka gaida Baban ka dan Allah" Gyadamata kai yayi yace "sai anima" cikeda murmushi Ammi tace "mujima lafiya" wucewa yayi Ammi tanunama Yasmeen gate da hannu alamun tabishi ta makema Ammi kafada, fita yayi ko 10secs baiyi da fita ba wani almajiri yay sallama dawata yar jaka mai kyau ahannunshi yace "salamu alaikum ance nabawa Fatima wannan" yay maganan yana karasowa wajen su Ammi kallon ledan Ammi tavi tace "kai maida" dasauri yaron yace "yaja mota yatafi" hannu Ammi tasa ta amsa tareda bude yar jakan kayan zakine zalla su chocolates biscuit da sauransu ajiyan zuciya tayi ganin ba kudi bane tabama Yasmeen tace "gashi jeki kaima su Yaya" daidai an bude gate hakan yasa dukansu suka kallo gate Baba ne yashigo, maida gate din yayi yarufe yajuyo yana kallon Yasmeen baima jira yakaraso cikin gidan ba daganan gate yakalli Ammi cikin fushi E3 yace "why is this girl dress like this?" Faduwa gaban Yasmeen yayi dana Ammi itama amman Ammi tadaure takalli Yasmeen daga sama zuwa kasa kafin takalli Baba daya karaso gabansu tace "ohhh kayan salla su nace tasaka saina bata gyalen da makotan mu suka bani tsaraban makka tas...... ." "Akan mene zaki sa Yasmeen tayafa gale sabida wani" Baba yama Ammi wani kalan ihu da saida gidan ya dauka dasauri Yaya da Hajjo suka fito su Sa'a babu wanda ya iya yafito Yasmeen taboye bayan Ammi jikinta na rawa gain kaman Baba zai daketa, shiru Ammi tayi tana kallonshi batace komiba Baba fa kaman yadawo da bacin rai vanuna kanshi yace "wato ina miki magana kinmini banza ga shashasha namiki magana ko" anatse Ammi tace "to me kakeso nace nidai banga aibun wanna shigan datayi ba shigan mutunci ne full covered kaya da babban mayafi ma bawai karami ba naga kuma ba fita tayi ba tana nan da.. 5:45 AM @ "akan me kike lalata mini tarbiyan yarana kina koyamusu shigan banza, sabida wani zaizo wajenta ne zakisa tasaka gyale eh, ke wace irin mahaifiya ce ina tarbiya kina batawa!" Sai anan Ammi taji ranta ya sosu, amman ta daure juyawa tayi takalli Yasmeen dake bayanta tana rawan jiki tana kuka tace "wuce kije dakin Yaya" juyawa Yasmeen tayi zata tafi Baba E3 yace "koyama yarana rashin biyayya yanzu kike ga mahaifinsu ina magana zakice ta tafi" dasauri Yaya tace "dan Allah Baban Nanah kayakuri abin baiyi zafi haka ba, Maman Nanah ke bashi hakuri magana ta mutu" Ammi da ranta yagama baci takalli fuskan Baba tace "wIh bazan bashi hakuri ba duk abinda zaiyi yayi nagaji tunda so kake mu raba hali atsakar gida agaban yaranmu to muyi Baban Nanah, nagaji da halin nan naka, kuma idan yaron nan zai dawo gobe still gyale zansa tayafa kome zakayi kavi kaji" wani kalan kakkausan kallo Baba kema Ammi yace "ni kike gayama magana haka"? Daga murya Ammi tayi kaman yanda yayi tace "eh nagaji nagaji da halinka nadaga din ka zaci kai kadai ka iya ihu, an gayamaka yaran nan kai kadai ka haifesu ne, me dan na bata babban mayafin nan ta yafa? Sunna ne idan namiji yazo neman aurenka yaganka yasan wazai aura wanna sunnar annabi ce so l don't understand, kazaci tsoron ka akeji ne, tunda akazo neman Auren yarinyar nan samfari iri iri kake fitowa dashi idan bakaso tayi aure ne kafito kafada saika dauketa da ita da kanni ta kajika aruwa kash... ...." hannu Baba yadaga zai mari Ammi Baffa daya shigo gidan yanzun nan yace "kul Ibrahim, karkasake kayi kuskuren nan" tsayar da hannunshi Baba yayi azuciye yana kallon Ammi dake kallonshi cikeda mamaki itane yadaga hannu zai mara haka, wucewa tayi fuuuuu daki Baffa yakaraso wajen yarufe Baba da fada, ga mamakinsu gani sukayi Ammi ta fito da jaka dasauri kowa vace "Maman Nanah" itama Yasmeen dake kuka tasowa tayi da gudu tazo gaban Mamanta tarike akwatin tace "Ammi ina zaki"? Baffa yace "me haka Maman Nanah" Yaya ma tace "Mehaka Maman Nanah dan Allah?"Baba ya tsaya chak yana kallonta gabanshi na faduwa sosai. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: Tunda take arayuwanta bata tabajin abinda takeji yau din nan ba acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirjinshi tafashe da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene yakeji ba but baitaba jinshi akan kowaba yanda take jikin nan nashi tana kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo Qduniya yayi kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi yayi ahankali kaman mai tsoro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace ""'m here now, it's okay, it's okayyy" yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren dayake na shiga hancinta, kirjinshi yafi katifar dakinsu dadin kwanciya kaman karta sakeshi takeji, yana kallon fuskanta da gashin idanunta dasuka jike yace "daman haka kike so clingy dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido tajuyar da kanta gefe tana goge hawayen,dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace"rigimammiya kawai"makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan dishe tace "ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi" takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace nasallame ki ne"? Dan juyowa tayizata kalleshi takasa tace "to Maman Intee najirana wayanshi yadauka yace "zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba" daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuyo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace "ina zamuje"? ljiye wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuyo yakalleta yace zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka saida"? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace "sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da muryanshi Maheer yayi yace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling Iridescent! Enchanting! Misty! Swooning! Devouring! Angelic! idanuwanki sun zama dafi azuciyana narasa yanda zanyi with the poison saisa zanje na saida su tunda yafara maganan kanta ke kasa he just praised eyes nata yagayamata idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido, wayancewa tayi adan kunyace tace "nawa za'a saya to"? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiji ba tace "ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai" "dagaske inada kyau sosai Fateema"? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali yace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani owner tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama Maheer hannu yace "sannu da zuwa Maheer, bantaba ganin mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso" yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace "Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya" kallon Maheer
Chapter 61 · 0% Book details