Sashe 134
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kowa na kotun kallon Adamu yake daya shigo yana bama Ahmad wani flash drive.
Hamad da Malah kasa rufe baki sukayi, irin wait what is happening din nan?
Adamu kuma how? Sannin Maheer yasa Hamad yataba Malah yace
"kanina shegge ne"
murmushi Malah yayi yace "nagama tunani ta yanda yay making Adamu to come as a witness haka nakasa ganin way din"
murmushi Hamad yayi yanadan jin kwanciyan hankali yace "bari komi ya sarara zamu sani" kallo daya Maheer yama Adamu ya dauke kai, Adamu yawuce gaban kanta yaje ya tsaya yayi rantsuwa zai fadi gaskiya Ahmad yatashi yace "zaka iya gayama kotu waye kai" Anatse Adamu yace "sunana Adamu and inama Hajiya Maryam aiki tun ina shekaru 22 aduniya,
yau inada 45yrs aduniya, ni direban ta ne ina tukata nakaita ko'ina" nuna Maheer Ahmad yayi yace "waye shi awajen Hajiya"? Kallon Maheer Adamu yayi yace "ranan data dauko Maheer daga
kasan gada nina tukata,
nitake aikawa na dauko Hamad idan tabari yaga Maheer, agabana Maheer yataso hannunta tagayamana irin danta ne kaman adopting nashi tayi hakan nan,
dudda ba bangarenta muke kwana ba bani kadaiba kusan dukanmu ma'aikatan ta mukanji kukan Maheer tsakar dare yana kibari, banso, yakuri, kaza kaza dai idan tanama yaron abinda tasaba yi kusan duk daren duniya wani zubin harda safe ma"
kotu tai tsit anajin wannan al'amari babba na zina da yaro dan shekara takwas aduniya, anatse Adamu yace
"amman bamuda ikon cemata tadaina kota bari bamuda kudin fada da ita kuma bata bari kowa na zuwa wajen yaron,
10:35
idan zakaga Maheer sau dari to yana gefenta zaune yana kallon mutane da idanu baya magana, ita kemai komi dakuka sani hatta wanka"
yadanyi shiru Ahmad yayi murmushi yace "zaka iya zuwa ka zauna"
sannan yadauki flash yabada yace "ga evidence da Hajiya tayi confessing da kanta" daidai nan Obama shima yazo yabada footage din dahar an turo duk aka koma aka zauna na Obama aka fara playing gabaki dayan maganganun
Hajiya dasukayi da Maheer da komi jikin Baba yakara wani kalan sanyi,
sannan aka kunna flash din voice din Hajiya ne lokacin datake bama Adamu labari asiri tama Maheer wannan kara Yasmeen shigewa tayi karkashin benci tahau kuka Baba yama kasa cewa uppan kota fito kotai wani abu,
Ammi share hawaye takekawai su Baffa shima saida yashare kwalla su Yaya duka kuka, yan kotu kuka suke, fita Obama yayi yasa aka kira Adamu ya karbi address na Hajiya yakira aje ayi aressting nata sannan suka koma ciki.
Tass Alkali ya goge idanunshi anatse yace "Maheer kaga rayuwa!" Sannan yasa byro yashiga rubuce rubuce yabama wani abinda yarubuta aka saka a envelop aka fita dashi daga kotun sannan yayi gyaran murya yace
"abisa dogon bincike da shaidu kotu ta yanke shawaran bazata raba auren dake tsakanin Maheer da Fateema ba ahankali Maheer yasauke ijiyan zuciya nauyin da tuntuni zuciyanshi kemai ya
sauka gabaki daya, wani kalan sanyi Yasmeen taji azuciyanta tace Alhamdulillah,
anatse Alkali yace "bai kamata nazama emotional ba amman nadade banga case daya taba zuciyana ba irin na Maheer dan inada yara maza irinshi agidana"
Alkali yayi shiru yace "bazanma iya tunani ko kwatanta yarana ne sukai irin rayuwan nan da Maheer yayi ba"
Alkali yasake shiru yace "arayuwa bincike, sanin gaskiya nada kyau akowani al'amari kafin ayanke hukunci koka zagi mutum, so many people na wahala abisa laifin daba nasuba,
kuduba kugani kome Maheer yayi baya cikin hayyacinshi yayishi, matan nan tadaukoshi tadaura shi yamata,
Fateema itane abu nafarko daya soma dawo dashi layi kuma Allah ne yaturota rayuwanshi sabida tacire shi daga halin dayake ciki inda baiyi kidnapping nata ba dahar yau yanayin abinda yakeyi"
ijiyan zuciya Alkali yasauke ahankali yace "Maheer!" Ahankali Maheer yadago kanshi yakalli Alkali, nuna kanshi Alkali yayi yace
"you might grow up without a father without fatherly love amman yau agaban duka jama'an kotun nan zan sanar dakai kazama d'ana nazama mahaifinka!"
Allahu Akbar! Zokaji kabbara yanda yake tashi a kotun, Alkali yace "kuma I promise zanyi all I can to get you out of jail dan bakaine Pablo Escobar ba Maryam ce Aslin Pablo Escobar,
the first step was letter dana aika dashi yanzun nan nai requesting dakaina abude case naku ayi proper investigation dan YOU ARE INNOCENT MAHEER!"
Hawaye saukowa sukayi daga idanun Maheer yasauke kanshi kasa ahankali, Alkali yakalli mutanen dake kotu yace
"nariga nagama shari'ata all maganganun nan dakukaji inayi yanzu ina yinsu ne amatsayin mahaifi"
yay maganan yana maida kujeranshi baya yamike tsaye ahankali kowa yahau kallonshi ahankali yazo har gaban kujeran da Maheer ke zaune kusada lawyer shi Ahmad, Alkali yabude hannunshi yana kallon Maheer yace
"can I hug my son"?
Dago kanshi ahankali Maheer yayi yakalleshi baitabajin yanda yakeji ba yau kawai wani kalan tashi yayi ya rungume Alkali sai kuka ajikinshi haba kowa kwalla yake gogewa a kotun, har Ahmad, har Obama, hatta Adamu saida yay kwalla dudda deal yashigo dashi court din but all jama'an nan dashi kanshi Maheer din,
the atmosphere yasa yagane he's wrong, he is a monster and in sha Allah daga yanzu ya chanza.
Hawaye saukowa sukayi daga idanun
Baba dawani kalan sauri yatashi yafice daga cikin kotun,
motanshi yabude yashiga yadaura
hannayenshi akan fuskanshi yafashe da kuka sosai yau kukan dayake yafi na ranan daya gano Pablo Yasmeen ta aura, baitabajin kalan guilt din nan dayakeji ba yau, komi dayama Maheer nadawomai fresh aranshi, dukan dayamai, mesa baiyi bincike ba? Maisa bai saurari Yasmeen kaman yanda
Ammi taroke shi yayi ba,
anya zai iya kallon MAHEER ever kuwa wayyo zuciyanshi, wayanshi yaciro
dasauri yamma IG text;
"Nayi kuskure akan case din Pablo
Escobar plssss ayi investigating afito da Maheer daga gidan yayi sannan zanyi withdrawing charges din danasa akanshi na kidnapping".
[8/18, 11:09 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA
MEENA VIP GROUP