← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 145

Sashe 64

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sa'a tai dariya gain batasan soyayya ne ke damunta ba, ahankali tace "Malama nothing is wrong with you face soyayya, Wallahi bala'in son Maheer kike maybe sama da yanda shi yake sonki ba" dasauri Yasmeen takalleta tana tsayar da kukan datake, Gyadamata kai Sa'a tayi tace "yes all this abubuwan nan dakikeji shine soyayya to Allah natuba waye ma bazaiso Maheer ba gaye har gaye, ga kyau ga tsayi ga aji ga gayu ga yanga ga miskilanci kuma wh shima yana mutuwan sonki dan ai naga yanda yake kallonki rannan daya zo wajenku dana fito dake kawai dai baida magana ne baida hayaniya kuma dama mutum mara magana kira namai wuya, amma dai" Sa'a ta dafata tace "Yasmeen you are too innocent sannan har yanzu ke yarinya ce Baba bai baki opportunity kinyi friends ba balle samari saisa bakisan all this things ba yanzu dai shawaran dazan baki shine kada ki nunama Maheer wannan mahaukacin son dakikemai dan zaki sha wahala, yakamata soyayyan namiji yafi na mace yawa so dole zaki zage dantse shi yanuna miki shine yake mahaukacin sonki bake ki nuna naki ba karki wahala besides Kece mace Kece abinso, gaki da bala'in kyau Yasmeen, ga gashi, ga hali nai kyau, ga iya girki ga uwa uba dadin zama babu abinda bazaki iva samu ba idan kinso dan haka take charge of Maheer kema kijamai aji kinashan kamshi kaman yanda yake miki kinajina" gyadama Sa'a kai tayi ahankali, saikuma 0 cikin don yakara tabbatar da abinda Sa'a tace, tace "Ya Sa'a yanzu dagaske son • Maheer nake"? Gyadamata kai Sa'a tayi tace "so ba kadan bama Yasmeen, you 3 are hopelessly in love with Maheer, Kodayake ba laifinki bane Maheer ya iya sace zuciyan mace koni Badadan inada baby Faisal ba da haka nai crushing akanshi wh" Sa'a takashe mata idanu daidai sukai ana buga kofan ana cewa waya rufe kota sa'a tawuce falo dasauri tana cewa nine, Yasmeen kasa koda motsi tayi daganan zuwa chan yanzu itane ke son Pablo wannan criminal din da babanta keson kamawa, mutumin dake running drug empire? Mutumin dakeda bindigogi, mutumin dake shan taba, mutumin dakesa ayi kidnapping mutane, mutumin da yanzu haka auren nan nata dayake shirin yi sabida yay threatening zai kashe iyayenta ne, mutumin da is after her family, number druglord a africa gabaki daya, mutumin da shine burin kowani dan sanda yakamashi, how can she fall for a ruthless person a ruthless man like that " how???? tambayi kanta kafin ahankali tace "na shiga uku noooo, bazan iya sonka ba Pablo, bana sonka mistake Ya Sa'a tayi" daga labule Hajjo tayi tace "Kekuma me kika fadi ke kadai adak...." baki Hajjo takama ganin hawaye kan idanun Yasmeen tace "ke tun yanzu harkin fara kukan ahhh lallai amarya Yasmeen" wucewa Yasmeen tayi tafita daga dakin dasauri batare datace komiba dakinsu takoma an kawoma kawayen Sa'a abinci dayawa duka sun hadu sunaci babu yanda basuyi da ita kan tasauko suci ba taki ta kwanta tai shir tunani yamata yawa tana zaune wajen matan dake basu magunguna tashigo tabasu tashaa tasake komawa ta kwanta, wayanta takalla dake gefenta sotake tadauka tabude message din Maheer takaranta kotaii dadi aranta amman tahana kanta tunawa da Ya Sa'a tace sonshi take, runtse idanunta tayi gamgam ta kankame jikinta ji kaman zazzabi na neman kamata ahaka bacci yay awon gaba da ita. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: Jiya Monday bata samu taje wajen Maman Intee ba sabida wajen saida gadaje da Ammi Hajjo da Yaya da ita sukaje dan tazabi wanda takeso. Yau talata Ammi tasata ta shirya dan zuwa yima Maman Intee sallama dan dagayau barata kara zuwa ba saidai school kawai zata dinga zuwa Alhamis da Jumma'a sometimes da asabar dan wani zubin suna zuwa school azahar. Riga da skirt na atampa tasaka dakeda flowers na pink hakan yasa yauma takarasa wannan pink hijabin, shiryawa tayi tsaf tadauki jakanta tama kowa sallama tafito dan yauma Baba da sassafe yatafi aiki kwanan nan ko breakfast bayayi sick yatafi, fitowa tayi daga gidansu tana tafiya ahankali har zA hakin titi tana dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka saida"? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace "sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace "idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da muryanshi Maheer yayi yace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling! Iridescent! Enchanting! Misty! Swooning! Devouring! Angelic! ldanuwanki sun zama dafi azuciyana narasa yanda zanyi with the poison saisa zanje na saida tunda yafara maganan kanta ke kasa Ohe just praised eyes nata yagayamata wayancewa tayi adan kunyace tace "nawa za'a saya to"? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiji ba tace "ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai" "dagaske inada kyau sosai Fateema"? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali yace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido "kaje kacemai bazan shigoba who did he think he is dazai dinga bossing dina around haaa? He calls idan yaga dama, yaganni idan yaga dama to bazanje ba" da mamaki Dan yake kallonta dan baitaba dauka Yasmeen tana magana hakaba daidai nan wani keke yazo da sauri ta tareshi tashiga bamata tsaya explaining inda zataba suka wuce Dan yakoma mota yajuyo yace "Oga tak.." "follow them" Maheer dake baya yafadi strickly babu alaman wasa kan muryanshi yana sanye dawani dark blue yadi dayamai kyau sosai yasa bakin glasses kan idanunshi hannunshi rike da wayanshi yana daddannawa abakin anguwan su Maman Intee mai keken ya sauketa sauka tayi taciro kudinshi tabashi Juyowa tayi zata shiga anguwan Maheer tagani jingine jikin motansu atsaye yayi folding hannunshi akirji yana kallonta bakaramin kyau kayan daya saka yimai ba idan yasa glasses akwai wani kind of special type na kyau dayakeyi dauke kanta tayi dawani kalan gudu daga kallonshi jin yanda gabanta ke faduwa tafara tafiya kaman bata ganshi ba dayake layin ba mutane sosai shan gabanta yayi hakan yasa chak ya tsaya takalleshi Yau talata Ammi tasata ta shirya dan zuwa yima Maman Intee sallama dan dagayau barata kara zuwa ba saidai school kawai zata dinga zuwa Alhamis da Jumma'a sometimes da asabar dan wani zubin suna zuwa school azahar. Riga da skirt na atampa tasaka dakeda flowers na pink hakan yasa yauma takarasa wannan pink hijabin, shiryawa tayi tsaf tadauki jakanta tama kowa sallama tafito dan yauma Baba da sassafe yatafi aiki kwanan nan ko breakfast bayayi sick yatafi, fitowa tayi daga gidansu tana tafiya ahankali har zuwa bakin titi tana kokarin tare keke wani mota yasha gabanta har saida tadan koma baya dasauri, wajen direba Dan yabude yafito ganin Dan yasa tahaderai zata juya yasha gabanta yace "Oga na Son ganinki come with me" wani kalan kallo Yasmeen tama Dan din takalli bayan motan dayake nunamata dayake tinted ne glass din bata iya gani jitayi idanunta sun rufe da masifa tace window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali yace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama Maheer hannu yace "sannu da zuwa Maheer, bantaba ganin mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso" yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace "Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya" kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace "Ina yini" "lafiya sassannunku ku shigo" binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu. Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shigao ciki dasu. Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan yanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya shiryashi yasa yadaina "ifI want to har gida zansa akawomin ke basai na biyoki ba on this sunny day" sosai take kallonshi yanda yake maganan kaman karya dena she feels like hugging him she missed him so much wlh mota yanuna mata yace "let's go" makemai kafada tayi tana danne kukan datakeji tace "bara'a jeba, who do you think you are dazaka dinga controlling dina yanda kaga dama"? Hannunshi yadaga yakai kan glass na idanunshi yasauke kasa kadan yana kallonta da kwayan idanunshi cikin wani dan iskan voice yace "your husband!" Dauke kanta tayi da sauri kirjinta na bugawa
Chapter 64 · 0% Book details