Sashe 101
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
nafada gidanmu da wuta keci dagudu naje wajen Maheer daketa tari cikin cage dan nasan nanne wajen buyanshi na goyashi muka fito cikin ikon Allah ko wuta daya baitabamu ba dagani har shi, Yasmeen" Hamad yakira sunan Yasmeen ahankali ace "iyayen Maheer sun mutu kaf anguwan mu da masallatan mu ana tambayan wanda zai dauki Maheer dan ba'asan yan uwansu ba baasan usulin iyayenshi ba balle akai Maheer amman kowa yaki wai basason irin tsiya, yaron bai fito daga tsatso Mai kyau ba yaron criminal dasukai zaman gidan yari suka haifeshi, anguwanmu kakap babu wanda baisansu da dambe ba, Babana baida komi gashi lokacin mahaifiyata batada lafiya but yanda yaga inason Maheer har nashiga cikin wuta sabida shi vace shi zai dauki Maheer vadawo danshi dagayau baba yahadamu gashi gidan damuke haya yakone yashiga nema mana wani gida da yan kudaden davake dashi sabida yadauki Maheer akaki bashi haya hakan vasa muka koma kasan gada musami makwanci dan Mama batada lafiya sosai, Maheer dakika gani yau has always been like this dudda yanda Babana da Mamana ke sonshi shi bayason mutane, murdadden yaro ne tun yana yaro, baya zama inda suke bava zama inda mutane suke, ko akasan gadan haka zaie yanemi wani lungu ko sako shi kadai yaboye, ni kadaine komi na Maheer, idan kinaso kiga murmushin £3 shi saiyana tareda ni, idan kinaso kiji muryan Maheer kimasan yanda yake magana kiji kalan maganan shi to salyana tareda ni, idan aka aikeni nadawo banga Maheer ba all I need to do is naie naduba maboya lunguna, 0 waje mai shitu shiru daba mutane to zanga Maheer, is as if nine Mamanshi, nine babanshi, nine abokinshi, nine kuma komi nashi aduniya, wlh koda za'a bashi naira biyar ko irin mutane sunga yaro da yagaggun kaya haka su bashi abu bazai tabaci ba saiya ganni zamuci, ahaka da karfi da yaji na jashi munakai Baba bara dan Mama nata ciwo sosai kudadenmu sun kare tass, koda munsami kudin kama gida asibitinta keciyewa dan cancer gareta na jini hakan yasa muka dage da bara dan babu mai taimakonmu, [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: KYALKYALIN KAUNA