← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 145

Sashe 106

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

MEENA VIP GROUP

Juyoda ita yayi gabanshi tayi facing nashi suka hada ido wani irin kallon soyayya sukema juna da kyar Maheer ya saukar da idanunshi yakalli sarkan awuyanta yama wuyanta kyau sosai baisan sanda yakai fuskanshi saitin wuvanta ba hakan vasa Yasmeen tashiga numfashi da sauri sauri saukan bakinshi taji akan wuyanta yabata wani irin tentalizing kiss dunkule hannun ta
Yasmeen tayi gam gam koya rage mata yanda takeji, ahankali Maheer yasa hannunshi yakwantar da ita kan gadon yasa kanta akan filo shima tahowa yayi
• ya kwanta akan filon daya daura kanta yay facing nata yana kallonta yanajin daukan numfashinta kaman yanda itama keiin saukan numfashin shi kan fuskanta, gently yakai hannayenshi yakama nata yadaurasu duka akan
kirjinshi kafin awani irin hankali yace
"open vour eves" bude idanunta Yasmeen tayi ahankali tadaurasu kan na Maheer dake dab da ita akan filon, cikin murya dake bala'in ratsa zuciya yace "Fateema" awani irin hankali Yasmeen tace "Ya Maheer" sake kankame hannayen ta yay akan kirjinshi sosai, cikin tsantsan so dakuma honesty yace "I love you Yasmeen sama da rayuwana" dan lumshe idanu Yasmeen tayi tabudesu dan wlh tasan hakan taji hakan tasan babu ko karya daya a magananshi, cikin kwantacciyan murya Maheer yace
"I want to tell you everything akaina but haryau nakasa tattaro courage din gayamiki" shiru Yasmeen tayi tana kallonshi tanajin vanda zucivanshi ke beating yana maganan, dan fuzar da iska yayi kadan kafin yace "you are a
blessing daga Allah arayuwana, daga ranan dana ganki nafara ganin rayuwan nan da duniyan nan gabaki daya daban dayanda nasaba ganinta" yadanyi shiru yace "daga ranan dana fara ganinki nasan cewa ashe inada goodside afterall I am not that monsterous Pablo da aka sa nai believing I was, mara imani, mara tausayi, mara emotions da sauran su" yasakeyin dan shiru, awani irin hankali yace "saninki was the first abu in all this ears dayasa nafara drifting daga aiki kadan kadan" yasake shiru yace "soyayyanki yasa nai shige da fici nasami fake lecturing job I was just there to teach for some time kafin asalin lecturer yadawo daga leave" yadanyi shiru kafin yasaki murmushi yana kallon fuskan Yasmeen dake kallonshi sosai yace "but after I see you naga no I think wanna koyarwan ma bazaiyi mini maganin abinda nakeji azuciyata ba saidai aure" yay shiru tareda lumshe idanunshi saikuma yakara kankame hannunta yabude = idanunshi taga sundanyi jaaa ahankali yace "tunda nake bantaba kashe kowa ba wallahi Fateema, banma taba cutarda anybody ba arayuwana, rayuwana has always been school, bayan school sai wannan sana'ar,
0
bantaba looking simple ba ko ordinary, I always have that mugu boss look sabida aii torona but bantaba cutarda kowaba" kana gain idanunshi kasan gaskiya yake fadi ahankali ya fuzar da iska yana kallonta ido cikin ido yace
"nagayamiki zan kashe Baba da family ki just to get you to marry me ne dan naga kinada toro, I was madly in love with you da banga ta hanyan dazan iyabi na aureki ba inba tahaka ba, I didn't wanna kidnap u again, banso kuma na gudu dake naje wani waje amana aure ba, wanted a blessfull marraige auren da iyayenki ne zasu daukeki dakansu su bani with lots of blessings, I couldn't think of any other way but to threaten you" vayi shiru yana kallonta kaman vanda take kallonshi idanunshi sunyi jajir, ahankali yace "bantaba saninki ba ko anything about you Baba ya kwace mana kaya, I called him bai saurareni ba balle yabani kayan, I have to look for weak point nashi something dazai iya taimaka mini wajen breaking nashi yabamu kayanmu that's the reason nasa aka kwasoku duka for once banmayi tunani zai iya barinku kuyi 24hrs awajena ba baisaki kayanba but apparently Baba is stubborn sama da yanda nai tunani, da ace ranan vasaki kavana da ranan zan sakeku danni karan kaina I don't want girls in that house da ake shaye shaye ga maza all over, but Baba bai saki kayan ba, lokacin kuma dayatashi sakin kayan bai saki duka ba saisa na rikeki ban rike kanniki ba, I hold you because I have this wired feelings akanki alokacin I was curious" Maheer yay shiru ahankali yacire hannayen
Yasmeen dagakan kirjinshi yakai zuwa kan bakinshi ya mannama hannayen nata kiss murya chan kasa vace
"Fateema I am sorry about everything dana miki, can you find ko a tiny place ne in your heart to forgive me"?.
Duk wacce Takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafemata ba har lahira
Allah yasakamin. Yasmeen jin hawaye tayi sun gangaro daga idanunta sun sauko kasa bawai hawaye bakin ciki take ba, hawaye take na appreciating Allah daya bata miji that respects her and apologize akan mistake nashi, gain tai shiru sai kallonshi take hawave a fitowa daga idanunta vasa Maheer yabude baki zaiyi magana dasauri Yasmeen tacire hannunta daya rike takai yatsanta daya tadaura kan lips nashi tace "shiiiiiii" shiru yay yana kalonta, Awani irin hankali Yasmeen tace "vou've said abinda zakace lemme talk" Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, gently tazare hannunta dagakan lips dinshi awani kalan hankali takama two hands nashi takai tadaura kan kirinta bata damu da yanda duka hannayen kekan boobs nataba tana kallon idanunshi tace "Maheer" ahankali yace
"Na'am" Duk wacce Takaranta mini
2 littafi batare data bivaba ban yafemata ba har lahira Allah yasakamin.
X
dan murmushi tasaki takai hannuwanta tashare fuskanta tass tasauke jjiyan zuciya tace "starting from the first day dana sanka kawowa yau has been
C
series of emotions for me, yau ka burgeni, anjima kabani haushi, yanzu naji u are a good man anjima naii u are the bad man, yanzu naji I hate you, anjima na manta da hate din, this and that" taidan shiru kafin ahankali tace
"kasan what's funny in this whole thing"? Girgixa matakai Maheer yayi, shiru Yasmeen tayi kafin ahankali tace"didn't agree na yarda na aureka sabida you threaten to kill my family" dasauri Maheer yakalleta dan maganan comes as a shock, gyadamai kai tayi kafin cikin tattaushiyan murya tace
"badan sabida kace zaka kashe family na yasa na aureka ba" dan shiru tayi kafin ahankali tace "wallahi na yarda nai shiru na aureka ne sabida deep, deep, deep down nasan I have feelings for you!" Sosai take kallon kwayan idanunshi kafin ta lumshe idanu tabude su tace "I fancy you Maheer, kana bala'in burgeni, kome kayi burgeni kake, koda yaushe inason ganinka, I love how you talked to me, i love how u cared for me, how you saved me, I love everything about you, na aureka ne sabida har cikin raina inaso naga koda yaushe ina taredakai which is love bawai dan kace aka kashe yan uwana ba" hannu Yasmeen takara kaiwa ta share fuskanta dan hawaye sunk daina zuba, ahankali tace "idan fada ne zan iya fada, dan ai kabarni natafi gida zan iya nafada ma Baba azuba security agidan mu yazo har school namu yakamaka, zan iya fadamai inda ace na tsaneka sannan na tsani Auren da gaske koma mezai faru ya faru but duk banyi hakaba" tasakeyin shiru ahankali tana kallon kwayan idanunshi tace "Ya
Sa'a itane mutum na farko datamin bayanin cewa bala'in sonka nake bayan nagayamata yanda nakeji game dakai nadinga tambayan kaina what is wrong with me, akanme zan soka? Criminal, kidnapper, dan mafia but I guess kaman vanda akace ne zucia batada tsoka and love baya tambayan permission" tai shiru takai bayan hannunta tashare fuskanta tass sannan takalleshi kaman yanda yake kallonta mamaki sosai akan fuskanshi daura
* hannayen ta tayi kan nashi ta danne yanda zaiji bugun zucianta da kyau ahankali tace "Mr Maheer Maheer can you feel beating na wannan zuciyan?"
Gyadamata kai Maheer yayi ahankali, murya chan kasa Yasmeen tace "every
•beat dazatayi saita furta Inason
Maheer! Dum inason Maheer! Dum inason mijina! Dum inason mijina" sai kawai tafashe da kuka cikin kuka sosai Yasmeen tana kallonshi tace "Maheer inasonka sosai, sosai, sosai, I love, love, love, and love and love you, sonka yazama wani gimshikin rayuwata you complete my life Maheer, kabani daraja, kabani kima, kabani so kakuma bani farin ciki, what's more precious is yanda kabani zuciyanka, I love you Maheer, Fatiman ka na sonka sosaj" kawai Yasmeen ta kabar da hannuwanshi ta taho ta shige jikinshi tafashe da kuka sosai ta kankameshi she don't even know metakeyi or wat to do Allah yasani jitake kaman ta
C
hadiyeshi tahuta da wannan zazzafan son datakeii tanamai.KYALKYALIN KAUNA

MEENA VIP GROUP
Chapter 106 · 0% Book details