← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 145

Sashe 69

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

gata da gashi ajiki sosai kaman na busuwa, knocking kofar akayi hakan yasa ya jaye towel din daga goshinta yamaida ruwa yamike tsaye yatafi wajen kofa bude kofan gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali tareda lumshe idanunta sosai Maheer kewani irin kallonta she's is super beautiful, wani kalan natural beauty Allah yama Yasmeen, the more kana kara kallonta the more tana kara maka kyau, gata da gashi ajiki sosai kaman na busuwa, knocking kofar akayi hakan yasa ya jaye towel din daga goshinta yamaida ruwa yamike tsaye yatafi wajen kofa bude kofan yayi yakartbi jakan daga hannun Dan yakoma ciki tareda maida kofan yarufe yasa key yadawo ciki, ijiye jakan yayi agefe yadauki bowl na ruwan yawuce yakai bayi yadawo zama kusada ita yayi abakin gadon jikinsu na gogan juna, mugun faduwa gabanta yayi da sauri ta matsa gefe ahankali, yana jinta amman baice komi ba tray abincin yadauka yadaura kan lap nashi tea yadauka yajuya kafin yadebi kadan yakai bakinshi jin babu zafi, juyo da kanshi yayi yakalleta kanta na kasa sai wasa da yatsunta take ahankali yace "dawo inda kike ki zauna" dan kallonshi tayi idanunta sunyi raurau kafin gently ta matso kusada shi back jikinsu na gogan juna, tea yamika mata ahankali tasa hannunta ta amsa, yadauki wani spoon yasa acikin jellof rice da salad din da Farida ta kawo yadebo kadan yajuyo yakalleta murya chan kasa yace "open your mouth" kaman yana magana da yar yarinya, ahankali takalleshi hada idanu sukayi wani abu taji ya tsayamata awuya, yanda ya tsareta da idanu yasa tabude bakinta yasamata abincin ciki ahankali, taunawa tashigayi bakinta babu taste takai tea baki ta kurba, yasake debo wa yakai bakinta budewa tayi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta yasake samata tadan tauna tai stepping da tea, almost five spoon na rice din taci zaikai na 6 kawai tasakinmai wani soft cry, baisan lokacin dayace ya isheki? Gyadamai kai tayi tanakai hannunta ta share fuskanta ba lips nata sunyi pink sosai kaman na yar jaririya, dauke idanunshi yayi dagakan lips dinta ya maida tray abincin ya ijiye kan side drawer yamika tsaye yay wajen jakan batare daya kalleta ba yace "finish 93 d tea allura zan miki" dawani kalan sauri takalleshi tama kasa magana GABANTA sai fadi yake hawaye yakara zubomata akan fuska tasa bayan hannu ta goge, wani kwalin allurai ya dauka yabude yaciro bottle daya da syringe yabare yabude yazuko alluran yadauki wani different allura shima ya zuko sannan yahadasu duka a syringe daya ta wutsiyar idanu yake kallon yanda take kallon alluran tana goge fuskanta wani short smile yasaki yadauki cotton wool da aka jika a spirit yataso yazo fashewa da kuka tayi sosai da gudu ta ijiye cup na tea akasa ta shige cikin gado chan bango tana girgixamai kai tace "dan Allah karkamin allura Maheer" tsayawa chak yayi jin takira sunanshi hakanan kirjinshi yabuga, zaro idanu tayi tana kallonshi, ahankali yahayo gadon arude tamike tsaye zata gudu hannu daya yasa ya fizgota jikinshi tafado zata tashi yace "Ke!" Natsuwa tayi dasauri hannunshi ta rirrike tana kallon fuskanshi da alluran dake hannunshi tace "to a ina zakamin"? Yana kallon kwayan idanunta dake bala'in kyallin hawaye yace "on your tiny bombom" makemai kafada tayi dasauri tasake rushewa da kuka tace "wlh kamin a 9R hannu ni barakaga jikina ba" ahankali yana kallonta yace "why?" Dan tsagaita kukan tayi tareda dauke kanta daga kallonta dayake kaman zai hadiyeta da idanu, zata juya dasauri yajawota yasata ajikinshi runtse idanunta tayi gamgam hakan yasa gently yace "open your eyes" bude idanunta tayi ba musu ahankali yace "look at me" zubamai idanunta tayi, lumshe idanunshi yayi yakai hannunshi daya kasan riganta yafaraja sama kadan kadan kaman baiso yayi wani irin yirrrrr Yasmeen taji hakan yasa tai yunkurin rufe idanunta dasauri yace "don't shut those eyes, ki kalleni" bude idanuna tayi tareda sauke wani gauron ijiyan zuciya, yana kallonta right in the eye cikin wani soft sexy voice yace "kinsan cewa u are now mine? Auren surnna?" Daidai lokacin yakarasa jan riganta zuwa saman bombom dinta batasaka komi under ba, ahankali yay yunkurin zai daga fuskanshi yakalleta dasauri cikin muryan wanda ke shirin fashewa da kuka Yasmeen tace "dan Allah karka kalleni ahaka" yana kallon kwayar idanunta with the edge of his voice yace "I can't, I have to look wat is rightfully mine" dawani kalan gudu Yasmeen ta runtse idanunta gamgam sabida wani irin kunya datakeji zai gane mata bombom, kallon fuskanta yayi na kusan 1min kafin ahankali yadaga kanshi yajuya tundaga kan yatsun kafafunta dasukaji lalli yabida kallo har zuwa santala santalan cinyoyinta dasukenan chocholate in color suna mugun sheki sabida gyaran jiki, wani red lace pant ne ajikinta that's so transparent, awani irin hankali yakai hannunshi yadaura asaman pant din ta wajajen waist nata, wani mahaukacin shock Yasmeen taji dabatasan lokacin data wani kalan shigewa kirjinshi ba ta kankameshi kaman zata shige jikinshi, kusan 1min Maheer yayi ahaka yakasa komi kafin ahankali yaja lace pant din kasa kadan yabi skin din ass dinta da kallo that is soo0 smooth and soft sunada little kwantaccen gashi awurin kaman duwawun baby, audugan yasa yagoga awajen sannan yasa alluran yamata bama tasan anyi ba dan baida zafin hannu ko kadan
Chapter 69 · 0% Book details