← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 145

Sashe 123

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tayi dasauri da bayan hannu takalli Adam tace "dagaske? Adamu I was thinking idan fa yayi fushi da abinda namai nima yatona mini asiri" shiru Adamu yayi yana kallon Hajiya gabaki dayan lissafin dayayi baitaba lissafi zuwa wajen ba, • Hajiya tace "babu abinda baisani ba na company nin mu idanfa yaje yafadi komi yabada details nawa" dasauri Adamu yace "Haba Haba dayacika mashahurin mayaudari dan cin amana, Pablo bazai taba iya miki hakaba" ijiyan zuciya Hajiya tasauke tai shiru jawota Adamu yayi yace "zonan na tura miki abinda kikafi so aduniya" murmushi tayi suka shiga yin abinda suka sabayi Yasmeen tunda take in her life bata taba shiga cikin bakin ciki kalan wanda tashiga ranan ba, the major thing davafi komi damunta shine dukan da Baba yama Maheer dinta, tasan duk inda yake he's not fine, bata taba ganin namiji mai karfin Maheer ba duk dukan dazai sumar dashi bakaramin duka bane, ko ankaishi asibiti oho, ko an dubashi oho, koyama mutu oho, ga Baba yace bazata kara ganinshi aduniya ba, taji su Nana suna cewa ko'ina a unguwansu yan sanda ne da wh tagudu taje police station din taganshi kome Baba zai mata yamata, abin yamata yawa at some point bama tasan metakeyi ba lokacin dataga ana shigo da kayayyakin ta na gidan Maheer cikin gidansu sai kawai ta daburce wasa wasa abinta yadawo gaske dan yau 2days kenan gabaki dayan gidan har Ammi sun kasa gane kan Yasmeen, bataci batasha batama iya bacci, by force Ammi ke samata abinci abaki kawai saita hadiye. Yau Baba yaje vataho dawani malamin islamiyyan su Farida bayan ya ijiyesu a islamiyya Malamin yazo addu'o'i akama Yasmeen sannan vamata was addu'a aruwa yacema Baba adinga bata idanma varon asiri yamata zai karye da izinin Allah, godiya Baba yamai dasu Baffa sannan suka rakashi waje yatafi. Tun ranan da aka dauke Maheer lawyer su ke zirga zirga tsakanin police station da Court saida ya amso court order yau yadawo police station din tareda Hamad direct office din Obama sukaje, wani mutum ne da shida Baba zasuzo sa'anni duba court order din yayi sanan vakalli Lawyer mai suna Ahmad vace "Barr kai kadai zan bari kaganshi and 15 min zan baka" baki Hamad yabude zaiyi magana dasauri Ahmad vadafa cinyanshi alamun karyay magana sannan yakalli Obama yace "na yarda" tashi Obama yayi yace "you cannot make any physical contact dashi, ko kuma kaie kusa dab dashi maintain at least 10meter space tsakanin ku" dasauri Ahmad dake biyedashi vace "and why is that he's my client nike representing nashi" Obama yace "he's the most wanted criminal dakeda laifi da dama, beside ko 1hr baiyi da farkawa ba" daidainan suka kai clinic din aka tare Hamad awaie Ahmad yabi Obama ciki zuwa wani private daki da yan sanda guda biyu ke tsaye suna gadin dakin Obama na zuwa shiva fara shiga Maheer na kwance kan gado hannunshi duka makale da handcuff an jona da karfen gado, ga bandage akanshi duk an rurrufe inda Baba yajimai cio Obama yace "your lawyer is here"ahankali Maheer yadaura idanunshi kan kofan daidai Ahmad na sawo kanshi ciki kallo daya Maheer yamai yagane guy din abokin Hamad ne yazo bikinshi, wani kujera dake dan nesa da gadon Obama yanunama Ahmad yace "that's your chair Barr, you have just 15mins, akwai camera idan kukai trying wani abu kagama ganinshi kenan" yana maganan Obama yajuya yafita Ahmad yazauna kan kujeran yana kallon Maheer ahankali yace "sannu ya jikinka" dan kallonshi Maheer yayi saikuma yadauke kai yace "I don't want kowa to represent me why are you here?" Dan murmushi Ahmad yayi yace "wato Hamad vasanka kaman ruwan cikinshi dan he told me you will do this" juvoda kanshi Maheer yayi yaka yazuba mayun idanunshi dabasu dawo daidai 0 ba kan kwayar idanun Ahmad, Ahmad yayi murmushi yace "nasan all abubuwan nan dakakeyi sabida mahaifin yarinyar nan ne, I know kamai laifi but you don't have to punish kanka abanza awofi abaka sentence a 25yrs in prison, akwai says da dama dazamu bi muyi reducing this sentence to the lowest baifi duka duka kayi 3-5yrs ba a prison, Maheer listen to me if you aregoing down I don't want you to go down alone dan bakaine yakamata yamayi going down ba in the first place, aka tambayeni waye Pablo Escobar bazan taba cewa kaine ba, you were never Pablo, Matar nan itace original Pablo Escobar din you were just her used puppet" dauke kai Maheer yayi daga kallon Ahmad yadanyi murmushi iya lips yace "I have my plans banson kai stressing kanka for now Ahmad, ance gobe za'ayi charging nawa to court ko"? Dasauri Ahmad yace "yes, but menene plan dinka"? Jiyan zuciva Maheer vasauke yana kokarin jan Jikinshi yadan yatsine fuska kana gani kasan yanajin zafi ne yace "everything at a time! Trust me bazan zauna sama da 30 days aduk inda zaa kaini ba, my father Inlaw wants me in prison saisa zan shiga prison dinnan"dasauri Ahmad yace "Maheer kakosan how dangerous prison is" juyo da kanshi Maheer yayi yamai wani irin kallo kafin ahankali yace "I was born in prison!", dasauri Ahmad yace "muguwan matan nan fa Maryam"? Lumshe idanu Maheer yayi yace "I will kill her slowly, tonamin asirin datayi wajen Baban Matana is the beginning of her downfall trust me" cikeda jin dadi Ahmad yace "da kyau Maheer tayi kuskure datake tunanin baraka iya bata taste na medicine nata ta dandana taii abakinta ba" kallonshi Maheer yayi yace "banson kai pleading anything, banson witness, banason komi, just confession dina nine Pablo Escobar dakuma koma wani documents ne suke claiming sunada shi da matan chan ta aika mishi, already nima nariga nai admitting to nine Pablo, idan aka kaini prison I will tell you my plans tell Hamad da Malah da Baba I'm fine" shiru Ahmad yayi yana kallon Maheer da gaske yaron nan kwaro ne sama da yanda mutane ke ganinshi ma, juyarda kanshi gefe Maheer yay ahankali yace "matana fa"? Dan kallonshi Ahmad yayi yanda yaga yana kallon gefe ijiyan zuciya yayi yace "Baban ta yatafi da ita, an kwashe kayanta ma jiya danaje gidan naga ana idasa kwashe komi" runtse idanu Maheer yayi da sauri batare dayace komi ba baki Ahmad yabude zaivi magana aka wani kalan bugo kofan dakin aka shigo hakan yasa Maheer yabude idanunshi ahankali yakalli kofan Ahmad ma yajuya yakalli kotan, yan sandan waje dake gadin dakin suka biyoBaba ciki dasauri suka kasamai magana dan shakkan Baba suke daya yashiga kiran Obama awaya yafita waje, wani irin kallo Baba kema Maheer kaman zaizo wajen ya kasheshi ahankali Maheer vasauke kanshi kasa tareda sauke ijiyan zuciya, cikin kakkausan murya Baba yace "mekama Fateema? What have you done to my daughter munkusa gane kanta har yanzu"? Lumshe idanu Maheer yayi yabude yayi shiru batare dayacema Baba uppan ba, azucive Baba yataho gaban gadon dasauri Ahmad vace "vallabai karkai kuskuren tabamin c…......." Dasauri * Maheer vace "Ahmad!" Shiru Ahmad yayi yanama Maheer mugun kallo, Baba yakaraso gaban gado ya tsaya kan Maheer yana kallon fuskanshi dake kasa yace "Baba yakaraso gaban gado ya tsaya kan Maheer yana kallon fuskanshi dake kasa yace "mekama Yasmeen"? Dan ijivan zuciva Maheer vasauke for the third time kaman bazai kalli Baba ba saikuma yadaga kanshi yakalli Baba 3 in the eye, Baba kaman ya chakama idanun Maheer wuka yakeji vadakamai tsawa yace "Kamin magana, nace mekama Yasmeen eh tantirin yaro"? Ahankali Maheer yana kallon Baba acikin idanu babu ko gezau yace "babu abinda namata Baba is love! FATEEMA na son MAHEER!" Hannu Baba yadaga azucive zaija wuyan rigan Maheer daidai lokacin Obama da van sandan suka kira yashigo dakin da gudu yace "CP Ibrahim!". [8/15, 9:03 AM] KYALKYALIN KAUNA 5 rahima❤️: KYALKYALIN KAUNA
Chapter 123 · 0% Book details