Sashe 38
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bangaren Baba
Baba tunda yafara aikin dan sanda baitaba shiga bakin ciki da damuwa irin wacce ya shiga kwanan nan ba, wato Pablo ya gwadamai cewa baida criminal mind and idan kanason ka kama criminal kaima you have to act like one, yasaki kayanshi yasaki direbobin shi amman basu saki Yasmeen ba sannan number tasu dip batakan network, yayi tracking number Yasmeen all he got from that was mekeke napep nan yabashi labarin yanda komi yafaru which Baba believe yakarbi jakan school na Yasmeen da wayan nata data bari a kekenshi dasuka dauketa.
Duk wani hanya da dabaru babu wanda baibiba baida any lead a case din, bazai karya ba Pablo kam yayi defeating nashi which kanshi yayi blaming, kafin yafara case din nan yakamata yasan waye shi Pablo Escobar din yasan wat he was getting kanshi into but no baiyi hakaba, baiyi protecting family nashi ba ta hanyar zuba yan sanda alayinsu da school na yaranshi all he was after was yakama Pablo and if he’s been honest to get recognition daga government as per dan sandan daya kama number one drug lord na africa gaba daya. Dukan table Baba yayi ya watsar da abubuwan kai yana wani kalan nishi yace “I will never never forgive you for this Pablo! Kama y’ata wani abu I swear by Allah saina wulakanta ka aduniya! Yasmeeen!” Baba yakira sunan Yasmeen ahankali yazauna akan kujera idanunshi sunyi jazur, duk idan yatuna har yanzu Yasmeen na hannunsu sai gabanshi yafadi rabon dayay wanka tun wanda yayi ranan Alhamis dazai tafi office, tun ranan da su Farida suka dawo gida har yau yakasa komawa gida dan baisan tayaya zai kalli mutanen gidan ba most especially Ammi dahar drip anhau samata inji Baffa dake yawan kiranshi yana tambayanshi progress, gashi tun yan layi basu san abinda ke faruwa ba har an soma sani dan daga school din su Farida news din yafara leaking yanzu few mutanen anguwan su ne basusan an dauke Yasmeen ba though ba asan asalin labarin ba amman dai ansan an dauke Yasmeen.
****
Tunda yabama Dan yakai mata tea yawuce study yazauna yay shiru tareda lumshe idanu. “what is wrong with me”? Ya tambayi kanshi dan tunanin Yasmeen kaman zai tsagamai kai, kalaman data fadimai sunmai katutu awuya yakasa mantasu, yakasa hadiyesu, su tsayamai sosai arai, tashi zaune yayi ahankali yabude kofan study din yafito kofan dakin da Yasmeen din take ciki ya kalla, ahankali yataka zuwa gaban dakin yay jim yana kallon kofan kaman yabude ya shiga yakeji yadaure yajuya wucewa yayi yafito yafita waje tsayawa yayi tareda kunna taba yana sha yana kallon makeken compound din nasu da tsuntsaye dake flying daidai lokacin wata mota tashigo gidan, kallo daya yama motan yadauke kai yawuce yay hanyar garden dan he wants to be alone, he wants to clear his head.
Adamu daya gama parking binshi da kallo yayi duk duniya baiga wanda ya tsana yake kuma adawa dashi kaman Pablo ba, he’s envying Pablo sosai, sometimes he wish inama he’s young he’s 32 kaman Pablo ba 46 din nan dayake ba, no be lie Pablo akwai kyau, ga brain, ga gayu, ga body, ga kudi shi baiga abinda Pablo baidashi ba har yanzu dole Hajiya ta mutu akanshi, bude motan yayi yafito yafara tafiya yawuce yashiga cikin gidan, Hajiya na zaune falo ta kumbura tai suntum yana ganinta yayi dariya yazo zai rungumeta wani kallo tamai da sauri ya tsaya hade rai tayi tace “bani sakona katafi bana mood na wasa” dan ijiyan zuciya ya sauke yana kallonta yaso koyaya ne tabarshi yadan da chaji amman yasan ko amafarki dan bata taba bari sunyi abu agidan nan ba koda Pablo bayanan, hannu yasa a aljihu yaciro wani dan kwalba karami ya dunkule hannunshi yabata yace “marfi daya ko ruwa ko drink” sa hannunta tayi ta karba tareda murmushi tace “jeka to nagode” juyawa Adamu yayi badan yasoba yawuce yatafi itakuma Hajiya tawuce sama da sauri dan yanzu ne perfect time yanda yatafi waje shan taban nan, dakinshi tashiga tawuce zuwa drawer spare keys na gidan, da kyar tagano key dakin dauka tayi tasauko tawuce kitchen gora tadauka na faro tabude ta daga kwalban gabaki dayan abin tajuye aruwa.✨SPARKLES OF AFFECTION ✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣4️⃣
✨ KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣3️⃣
Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃
Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461
Hannunta Hajiya takai da sauri tadaura kan kuncinta inda Maheer mara ta sosa dan she can’t believe Pablo just slapped her kafin tadago fuskanta tazubamai idanunta dasukai jajir suka cicciko da ruwa amman basu zuboba cikin wata kalan murya mai bala’in rauni tace “Pablo ni ka daga hannu ka mara because of yarinyar chan daka santa for just few days”? Sosai Maheer ke kallonta ranshi yayi masifaffen baci dahar jijiyoyin kanshi sun fito yadawo sak Pablo dinshi, zuciyanshi wani kalan tafarfasa yake na innanaha, cikin kakkausan murya yana kallonta right in the eye yace “duk randa kika sake attempting hurting that girl I will leave you forever Wallahi!” Yay rantsuwa mai kyau, wani mummunan faduwa gaban Hajiya yayi jin Maheer yagaya mata kalman zai rabu da ita har abada abinda bai taba fadamata ba all this years harda rantsuwanshi ba, dasauri tazare hannunta dagakan kuncinta takai dasauri zata tabashi wani kalan ihu yamata saida gidan ya amsa. “Don’t touch me! Don’t Maryam!” Chak ta tsayar da hannunta tana kallonshi kirjinta na racing, idanunshi sunyi jazur yace “don’t you dare touch me” yana maganan yajuya yafita daga dakin tareda bugo kofanta yafice sauka yayi kasa azuciye yayi waje dasauri Dan dake waje yabishi yace “Sir ina zaka bakasa riga ba” ko kallonshi Maheer baiyiba da sauri yake tafiya yawuce parking space wani power mahaukacin machine dashi kadaine pake awurin yahau ya kunna hamlet dake kan machine din yazare yawani jefar akasa saura kadan yasami Dan ya matsa da sauri yawani kalan tada machine din yayi hanyar gate dasauri sojan yabude mishi gate yafice Dan yabishi da kallo yana mamaki waya batamai rai haka, Oga nada bala’in fushi, bala’in fushi dazai iyaje yajima kanshi ciwo yanzu haka kuma anytime yake fushi he just wanna be alone baiso abishi idan ba kanaso fushin ya hauhawa bane don’t even follow him.