Sashe 24
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wani kalan kamshi da tunda take arayuwanta bata tabajin kamshi mai kwatankwacin dadin nan bane yadaki hancinta dayasa tadaure tabude idanunta ahankali dan kadan takalli gabanta daidai shima yana dago kanshi dan kallon yaran for the first time suka hada idanu dudda idanunshi na cikin bakin glasses. Wani kalan faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri tasauke kanta tareda sake maida idanun ta lumshe kallo daya tamai tagane shine Ogan sabida kalan zaman kadai dayayi akan kujeran, dauke kanshi yayi tareda dan girgiza kanshi kadan sabida yanda Nanah ke kuka yana shiga kanshi, he hates children and he hates kukansu, daurewa yayi ahankali yadaga hannunshi sama hakan yasa dasauri Dan yaciro kwalin cigar dinshi yaciro daya yasamai a hannu sannan yazo tagaban shi ya kunna lighter akan taban hakan yasa ahankali Maheer yakai taban bakinshi ya zuka kadan tareda dan runtse idanu jijiyoyin kanshi har mimmikewa suke sabida yanda kukan Nanah ke damun kwakwalwan shi, sake kai taban bakinshi yayi zai zuka kawai yakasa controlling kanshi yayi mugun loosing cool nashi cikin wani mahaukacin tsawa da saida dakin yawani amsa yace “Ke!” Ba Nana ba har Yasmeen da Farida dukansu saida suka firgita, cikeda bacin rai dakuma daka tsawa kaman dakin zai fashe yace “shut up!” Wani kalan zabura Nanah tayi tana kuka sosai kaman zata mutu ta kankame idanunta tana kwakume Yasmeen gamgam ta bayanta kaman zata barka mata riga irin yanda yara keyi din nan idan sunga wanda suke tsoro tace “Anty Yasmeen Ammi Ammiii” tana maganan tana makyarkyata tana sakin fitsari bin fitsarin fitsarin Maheer yayi da kallo datakeyi tana kuka cikin fushi yakalli Wike yace “why did you bring this child to my house bayan kasan how much I hate children haaaa, shoot her idan batai shiru ba!” Dawani kalan sauri Yasmeen tadago kanta takalleshi tana boye Nanah abayanta da kyau gabanta na bugawa ita bama tasan ko kallonta yake koba kallonta yakeba sabida glasses na idanunshi but dai fuskanshi na kan kallonsu ne, cikin wata kalan muryan dake cike da tsoro mai kuma mugun sanyi tace “she’s just a child that is very scared, idan da wacce zakasa a harba adakin nan should be me! Not my sisters” for the first time Maheer zubama Yasmeen manyan idanunshi yayi dudda ta cikin glass ne kasa jurewa tayi tadauke kai da sauri ta tsugunna tareda kallon Nana da idanunta ke kulle gamgam kaman na Farida ahankali tashafa kanta da fuskanta tace “kiyi shiru Nanah kinga Uncle bayason kukan yara, please Nanah zan kaiki wajen Ammi idan mungama kinji yi shiru to Nana na” gyadama Yasmeen kai tayi ahankali ta rungume Yasmeen da sauri, ahankali Yasmeen ta mike tsaye tareda sauke Nanah taboyeta abayanta sannan tasauke kanta akasa tana wasa da yatsunta kirjinta bugawa kawai yake kaman tashin aradu, da hannu Maheer yama Dan alamu yabasu wani takarda da Dan ke rikeda shi hakan yasa Dan yataho gabansu baya Yasmeen tayi dasauri a tsorace ganin wani ya nufota, Maheer duk yana zaune inda yake yana kallonsu, tsayawa daidai gabansu Dan yayi yana kallon fuskan Yasmeen din ganin kaman yataba ganinta amman yakasa tunawa yabata paper tana wani kalan nishi kaman zata shide ta amsa tana kallon paper, Dan yace “wannan sakone zuwa ga Baban ki da zaki karanta yanzun nan zan muku video idan zaki fara karantawa dazamu aika mishi, let’s hope he listens yasaki kayanmu muma musake ku” yay maganan yana komawa baya itakuma Yasmeen na kallon rubutun takardan da takasa gane komi ciki ko abin yahadu da she’s under stress da tsoro ne oho but word na farko kadai ma takasa karantawa ballantana sauran, waya Dan yaciro yakunna video yakalli Yasmeen din yace “kifara nafara video” gyadamai kai tayi ahankali takalli paper tana ware manya manyan idanunta dasuka kara haske tass sabida safiya ne kwaiduwan idanun sunyi gray sosai tana kokarin karanta word na farkon ma takasa, ahankali Maheer dake shan taba yadago kanshi yadaura mayun idanunshi akan fuskanta yana kallonta tundaga kan hannayenta data rike paper gamgam yatsunta na motsi sosai da dan tiny little red lallen daya rage a kumbunanta, zare hannunta daya tayi daga rikon datama paper takai yatsanta dasauri tadaura akan letters din kaman mai koyan ABCD tace “P……..Paaaaa……” tasake kakarewa dakin yay tsit ana kallonta, kafin takara daddagewa da duka karfinta hawaye na taruwa a idanunta tsabagen yanda take fama ta karanta tace “Paaaa……bu…bu….no….boooo…..” Daidai nan hawaye ya sauko daga idanunta dasauri takai bayan hannunta ta share kwallan tana kara ware manyan idanunta trying to read it by fire by force kowa na kallonta na dakin, ahankali Farida dake bayanta tafito gently tasa hannunta akan paper tareda kallon Yasmeen murya chan kasa tace “kawo na karanta Anty Yasmeen” gyadamata kai Yasmeen tayi ahankali gwanin ban tausayi sannan tasakin mata paper karba Farida tayi tadan dagokai takallesu kasa kasa dan takasa kallon fuskan kowa kafin tasauke kanta dasauri cikeda tsoro tace “my sister nada matsalan hada baki so I will read” sosai Maheer ke kallon Yasmeen data tsaya gefen Farida innocently har lokacin kwayan idanunta na kyallin hawaye sabida hawaye dasuke ciki, anatse Farida tafara karanta takardan.
“Pablo Escobar yabaka 1hour kasaki his shipment da drivers nashi yasaki maka yaranka inba hakaba zaka tsinci gawawwakin yaranka ukun nan dakake gani akan video agaban police station dinku”.
Fashewa da kuka sosai Farida tayi cikin wani kalan muryan tsoro da tsantsan tashin hankali ganin sunce zasu kashesu tace “Baba dan Allah ka basu abunsu we are scared Baba” katse video Dan yayi yajuyo yakalli Maheer dake kallon Yasmeen har lokacin cikin glass nashi yace “it’s done Sir” gently Maheer yamike tsaye ganin zai juya yasa cikeda Yasmeen tace “kaine Ogansu ko”? Chak Maheer ya tsaya batare daya juyoba hakama yaranshi, Dan yakalli Yasmeen datai magana yace “ke are you okay kike tambayan sir ko shine Ogan mu” wani kalan kallo tama Dan adake cikeda damuwa dakuma jarumta tace “da Oganka nake magana bada kaiba” wani kalan juyowa Maheer yayi kaman zaki jin yanda yarinyar tai magana da saida Yasmeen din tai baya da sauri sannan ta tsaya takalli hayakin taban daya huro tasa hannu ta kakkabe kafin takalleshi tace “inaso kasaki kannena su koma gida ni ku barni anan har lokacin da Baba zai saki kayanku da direbobin ku dakuke so yasaki” sosai Maheer yake kallonta yanda takemai maganan kaman tana bashi command, ganin yanda yake kallonta yasa Dan yabude baki zaiyi magana yadagamai hannu alamun kar yayi, yadda karan taban hannunshi yayi akasa cikin wani kalan husky voice yace “are you commanding me”? Cikin yanayi na matukar bacin rai ganin yanda Ogansu keda rainin wayo yasa tace “I don’t know! All I know is kannina basuda lafiya, kabarsu sutafi niku rikeni bakada imani ne dazakai kidnapping 4yrs old little girl”? Hannun Yasmeen Farida takama cikin tsoro fizge hannunta Yasmeen tayi cikin zafin rai tai ihu tace “ki barni, yadauka tsoronshi akeji ne the worse zai iya shine ya harbeni namutu ko yadade baiyiba, baka da Imani ne”? Sosai abin yabashi mamaki tunda yake babu wacce ta taba kallonshi tamai magana kwatankwacin haka ballema rashin kunya irin na yarinyar nan, wani makirin murmushi yayi tareda shafa sajenshi yana kallonta still kafin cikin wani dan iskan takadirin murya yace “bani dashi ko kadan” yajuya mata baya tareda kallon Dan yace “take this lousy girl and lock her up a study” Maheer yay maganan azafafe tareda juyowa yana kallon fuskan Yasmeen din, zaro idanu tayi tana komawa baya tana kallon sauran mazan dakin dake dumfarowa inda take, Farida tafashe da kuka suna kankame ta, ganin da gaske suke dauketa zasuyi yasa dasauri Yasmeen tace “kayakuri dan Allah karka sa akaini wani waje daban da kannena please please please dan Allah” juyawa Maheer yayi fuuuu yafice daga dakin, Dan da Nas suka bishi abaya, su Farida suna ji suna gani daukanta akayi aka fita da ita daga dakin suna kuka sosai suna kururuwa itama Yasmeen na kuka sosai tana kururuwa aka kallesu itakuma aka wuce da ita wani waje.✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣8️⃣
For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact +201123302418
Instagram @Shopper_topia
WhatsApp group *Maryam’s Egypt abaya *
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj