Sashe 74
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zafin zuciya yace "tashi agabana" adan tsorace ta matsa daga gabanshi tana wani irin nishi wucewa yayi yafice abinci yay hanyar kofa daidai yasa hannu zai bude kofan dakinshi yafita yaji karan faduwan abu dimmmm!! Chak ya tsaya kafin yajuyo da sauri yakalli kofar dakin closet din wanda half dinshi yakenan abude kafafun hajiya ya hango kwance akasa suna shaking sosai, dawani kalan sauri Maheer yay closet din yabude kofa yashiga Hajiya yagani kwance akasa .9idanunta sun kakkafe tana struggling tai numfashi dawani kalan sauri yay wajenta tsugunnawa yayi yadagota da sauri yama rasa mezaiyi ahankali ya jinjigata yace "Maryam Maryam!" Tashi yayi dasauri yawuce yafita daga dakin ruwa yadebo yazo ya kwara mata still taki dawowa she's having heart attack idan baiyi rushing nata to hospital ba zata iya mutuwa tashi yayi dasauri yadauketa yasauka da ita kasa wajen motanta yaje sai lokacin yama tuna key, ijiyeta yayi kan kujera yawuce yakoma cikin gida zuwa dakinta key motanta yadauka yasauko yadauketa yasa aciki yakoma gaba yaja motan da mugun gudu, yana kaita asibitin su aka wuce da ita emergency tsayawa yayi tareda dafa kanshi kawai yay shiru he don't even know what to do again. Sosai Yasmeen tai haki van anaIwan Sosai Yasmeen tai baki yan anguwan su, some kawayen Ya Sa'a su Matan Malam Sani da kawayenta da sauransu, sai wajajen 5:30 na yamma sannan last set of people suka tafi kaman karsu tafi koba komi sunsa tarage kewa sosai wayan hannunta takalla wlh bala'in so take Maheer yakirata back din dayace amman har yanzu shiru jin duniyan tamata zafi yasa tashiga saka number Ammi awayan tai dialing number kira daya biyu Ammi ta dauka dasauri Yasmeen tace "Ammi nine" wani irin murmushi Ammi tayi tace "iyye Yasmeen yakike? Ina mijinki"? Ahankali Yasmeen tace "yafita Ammi, inata baki yau yanzun nan wasu ma suka tafi" Ammi tace "ai haka Amare keda farin jinin baki kudinga samu dai kina bacci kinji" ahankali tace "to Ammi ke yaushe zakizo" dariya sosai Ammi tayi tace "gobe" dasauri Yasmeen tace "dagaske Ammi" "ke dadina dake shegen shiririta da shirme nacemiki zanzo gobe saiki yarda nida nazo gidanki ina ganin saikin haihu" murmushi tayi kunya maganan yabata hakan yasa tace "Ammi ina Nanah, da Farida da Yava da Haijo. bacci kinji" ahankali tace "to Ammi ke yaushe zakizo" dariýa sosai Ammi tayi tace "gobe" dasauri Yasmeen tace "dagaske Ammi" "ke dadina dake shegen shiririta da shirme nacemiki zanzo gobe saiki yarda nida nazo gidanki ina ganin saikin haihu" murmushi tayi kunya maganan .9yabata hakan yasa tace "Ammi ina Nanah, da Farida da Yaya da Hajjo, ina Baba"? Murmushi Ammi tayi tace "Babanki na wajen aiki kowa kuma na nan lpy, Farida da Nana 4:19 PM dasauran yaran kema kinsan Babanki yakada su makaranta ba bata lokaci" murmushi tayi batace komiba Ammi tace "kin cigaba da shan magungunan nan ko" ahankali tace "eh dasun ma nasha" Ammi tace "good sunada kyau zasu kama jikinki harsai bayan kin haihu kirike abinda na fadamiki Yasmeen kinji, kin daiga yanda iya kirsa da hikima yasa duk taurin kan Babanki nakan juyashi kuma haryau muna zaune, inhar na iya nakama Babanki haka kema zaki iya better than me kisa mijinki atafin hannunki kinji" ahankali Yasmeen tace "to Ammi" Ammi tace "dasu Sa'a takirani tace number ki baya shiga" "Ammi banga wayata ko sama da kasaba ni bansan ko agida na barshi ha amman dai hanzo da ita nan ha dasauran yaran kema kinsan Babanki yakada su makaranta ba bata lokaci" murmushi tayi batace komiba Ammi tace "kin cigaba da shan magungunan nan ko" ahankali tace "eh dasun ma nasha" Ammi tace "good sunada kyau zasu kama jikinki harsai bayan kin haihu kirike abinda na fadamiki Yasmeen kinji, kin daiga yanda iya kirsa da hikima yasa duk taurin kan Babanki nakan juyashi kuma haryau muna zaune, inhar na iya nakama Babanki haka kema zaki iya better than me kisa mijinki atafin hannunki kinji" ahankali Yasmeen tace "to Ammi" Ammi tace "dasu Sa'a takirani tace number ki baya shiga" "Ammi banga wayata ko sama da kasaba ni bansan ko agida na barshi ba amman dai banzo da ita nan ba wannan ma tashice yabani narikw dazu dazai fita" baki Ammi ta tabe tace "ai ko an Riga an sace wayar kenan tunda take akashe bari zan kara duba ko'ina gobe kije ki gaida Baban mijinki kinga makaho ne ki gyaramai inda yake zama ki kyautatamai kidinga abincin ki dasu, ki daukeshi kaman yanda kika dauki Baba kinajina, banso kida wasa naji an kawo karanki, Yasmeen nacire kunya babu abinda nan koya miki ba dan haka ki rike abinda nafada miki dazu dazai tita" bakı Ammı ta tabe tace "ai ko an Riga an sace wayar kenan tunda take akashe bari zan kara duba ko'ina gobe kije ki gaida Baban mijinki kinga makaho ne ki gyaramai inda yake zama ki kyautatamai kidinga abincin ki dasu, ki daukeshi kaman yanda kika dauki Baba kinajina, banso kida wasa naji an kawo karanki, Yasmeen nacire kunya babu abinda nan koya miki ba dan haka ki rike abinda nafada miki keba yarinya bane koda ada bakisan komiba ni na koyar dake dakaina dan haka kirike amanar mijinki kinj" gyadama Ammi kai tayi tace "to Ammi" murmushi Ammi tayi tace "jeki karashan maganin kiyi wankan dare kafin mijinki yadawo saida safe" ahankali tace "tooh" hawaye yazubo mata daga ido tacire waya. Daga kunnenta she really miss gidansu da Ammin ta sosai, tashi tayi tasake leka kitchen takarasa jera kayayyakin cefanen da Dan yakawo 4:19 PM dazu tana cikin jerawa baki sukazo, raguna biyu da aka yanka aka wanka wannan ma shiya tayata sawa a freezer da kaji da spices babu wanda bai sayoba dasu irin 4:19 PM kayayyakin salad bai sayo shinkafa ba dan rannan yana gidan yana an kayayyakin salad bai sayo shinkafa ba dan rannan yana gidan yana an kakkawo mata dasu jarkunan mai but duk wani abu da vegetables yasayo wucewa tayi sama. 4:19 PM Wuraren 7:00 na safe Yasmeern tasauko kasa idanunta sun kumbura .Ssosai sabida kukan datasha da rashin bacci ita kenan kawai ya aureta ne yazo ya ijye agidan nan lallai ma wlh wlh it's time she will face mutumin nan inhar ya tursasata ta aureshi sabida karya kashemata iyaye itama zata tursasashi ya gyara halinshi wlh kuwa inhar Amminta ta iya tasa Baba dayafi kowa taurinkai aduniya da masifa shiga taitayinshi itama zata iya saita Pablo dudda bata da shekaru a inda yake, bayan hannunta tasa ta goge hawayenta tass sannan ta tsaya gaban kitchen din addu'a tayi kaman yanda Ammi takoya mata sannan tashiga dan fara girki for the first time sanin Baba tsoho ne shine zatama girki yasa tamai abincin datasan tsofaffi naso tuwon shinkafa tamai da miyan taushe dayaji kan rago gidan gabaki daya yadauki kamshin abincin Yasmeen, tahada zobo dayawa tadauko wani babban jug tazuba tasaka kankara sanan tai wrapping tuwon a leda ta dauko lafiyayyun tuwon a leda ta dauko lafiyayyun kuloli masu bala'in kyau tafito da komi falo ta ijilye sannan tawuce sama fuskanta ta wanke tacire riganta tadauko wani sabon atampa tasaka da babban mayafi sannan tasauko falo kaganta sak amarya, kulan daya zubama nai gadon gidan nashi ta dauka fitowa tayi tafara tafiya har zuwa wajen gate nai gadin maganinta dasauri yace "sannu Hajiya" bashi kulan datayi zokaga addu'a murmushi tayi tace "dan Allah zoka tayani daukan abu" Gyadamata kai yayi yace "bari na ijye adaki nazo" wucewa tayi shima yana ijiyewa yafito yabiyota abaya kulolin tabashi yarike mata itakuma tadauki jig na zobon suka fito har zuwa bangaren Baba sallama tayi tareda knocking bude kofan Hamad yayi ganin Yasmeen yasa akunyace yace "Sis Inlaw, lemme help you" yasa hannu yakarbi hug na hannunta yace "ku shigo" shigowa tayi ahankali Mai gado biye da ita har inda Baba yake zaune kan kujera yana murmushi yana kallon kofan kaman yana gani, har gabanshi tazo ahankali tace "Baba ina kwana" hannu Baba yashiga mikawa hakan yasa Yasmeen ta matso kusadashi dasauri yasauke hannunshi akanta cikeda so yace "Fateema na" cikeda so yace "Fateema na" murmushi Yasmeen tayi ahankali tace "Baba na kaga yau da sassafe natashi nadaura abinci nace Baba yau girki na zaici bana kowa ba" dasauri Hamad yazo kusada Baba yazauna yanuna kanshi yace "ohh Baba kadai kika sani ko nifa" sandarshi Baba yadauka zai rafkamai yace "tashi anan diyarka ce dazata maka" tashi Hamad yayi dagudu hakan yasa Yasmeen ta kyalkyace da dariya kaman ba ita tagama kuka ba, ta tashi dasauri tace "bari nadauko plate na zuba maka Baba" tai maganan tana yin hanyar dinning tafito da plate guda biyu dawani roba na bowl din ruwan wanke hannu, sama Baba tuwon tayi tasa miya tamai arranging array tamike tajawo kujera ta dauramai akai, ahankali yakama hannun Baba cikeda so dan hakanan taji tanason mutumin tace "Baba wanke hannu" tai maganan tana wanke hannunshi, sosai Baba ke murmushi dashi kanshi Hamad dake kallonsu ba karamin burgeshi abin da Yasmeen tayi ba, ciro hannun Baba tayi tace "yauwa Baba ci kaji ka koshi baraka karacin abinsu Ya Hamad ba" dariya Baba yayi ahankali yace "Allah yamiki albarka Fateema" Wallahi har cikin zuciyanta taji sanyi sabida addu'an albarka Fateema" Wallahi har cikin Zuciyanta taji sanyi sabida addu'an daya mata, juyawa tayi takalli Hamad dan hararanta yayi kadan shi adole yayi fushi, murmushi tayi tazubamai tahada komi shima a tray tazubamai zobo tawuce har gabanshi taja kujera tadaura ahankali tace "kaima kayi breakfast Ya Hamad" Murmushi yayi yama kasa magana sabida yanda abincin ke kamshi yasa hannu dasauri yafara ci Ya Allah! Hamad jiyayi kanshi zai sauka shima yazauna akan kujera sabida dadi, komawa wajen Baba Yasmeen tayi tana kallon yanda yakecin abincin yama kusan cinyewa tace "Baba nakara maka"? Murmushi yace "eh amman rabi zaki samin, Fateema nadade banci abincin daya tunamin da mahaifiyata kaman yau ba, kin dafa naman yayi lugun daidai yanda tsoho irina da ba hakora zai iyaci" murmushi Yasmeen tayi takaramai yaci Hamad har wajen yazo yace "nima akaramin" sake samai tayi tana murmushi yanda taga sunyi appreciating abincin tass suka cinye babu wanda tabari yay wani abu kwashe pkate din tayi dudda Hamad yaso yahanata taki takai kitchen ta wanke tabama ki 4:19 PM tschen din lafiyayyen