← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 145

Sashe 124

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

MEENA VIP GROUP

Kaman ba Baba aka kira ba chakume wuyan rigan Maheer yayi azuciye yace
"nikake gayama love ne? Kai kana ganin idan kafi karfina kabi yanda kabi ka auri y'ata kabata rayuwanta ka wulakantata Allah zai barka ne? Barakaji Pablo ba love ba ko lobayya ne billahillazi kaida y'ata har abada, bazata kara kara ganin kaba har abada kuma indai nine na haifi Fateema ubanta ne ni zata manta dakai namaka alkawarin nan, kuma kaje zaka gani zakas....." "CP Ibrahim" Obama yakira Baba da kakkausan murya yana kama hannunshi hakan yasa Baba yasaki Maheer dayashake sosai cikeda masifa yace "wat Obama idan yarka wannan criminal din ya aura how will you feel? Don't tell me rubbish please" Baba yature Obama azuciye yawuce yafita, Obama yaduba wuyan Maheer daya shaku sosai adan hankali yace
"are you okay kona kira maka Dr"?
Batare da Maheer yakalleshi ba magana ciki ciki yace "am fine thanks" cikin fushi Ahmad yace "yallabai idan wani abu yasami client dina I will sue you and sue the entire Police organization, and I will surely document this incident danai
witnessing da idanuna nabada a court" anatse Obama yace "calm down hakan bazai kara faruwa ba" yakalli ogogo yace "is time kaima zaka iya tafiya" azuciye Ahmad yakalli Maheer yace "| will see you tomorrow okay" gyadamai kai kawai Maheer yayi ya lumshe idanu suka wuce suka fita, babu abinda ke ranshi dake damunshi irin Yasmeen, all abubuwan nan bashine ke gabanshi ba Yasmeen ce agabanshi, yasan bataci abinci ba, he knows tanachan tana kuka, he knows tanachan she's sad extremely sad ma tana tunanin halin dayake ciki, ilyan zuciya yasauke zuciyanshi na bugawa
ahankali. Washegari!
Wuraren 10 yan sanda suka shigo dakin Maheer na sanye dawani riga da wando sababbi wanda Obama yakawomai yau da safe bayan yay wanka yay salla da kayan jikinshi sun babbaci da jini Obama yashigo yace
"it's time for court Pablo" karasowa gaban gadon yayi ya bude Pablo yace
"kyakkyawan yaro irinka gaka very young just 32yrs, gaka so educated bantaba tunanin zaka iya wasting rayuwanka a nonsense life din nan ba" sauka Maheer yayi yana jujjuya writs nashi dasukai tsami sabida ankwa aka kawo wani ankwa aka samai a hannu da kafa aka rirrikeshi aka fito dashi aka sashi abayan wata mota na daukan criminals yan sanda suka shishiga sannan motocin yan sanda kusan goma suka biyu biya abayansu biyar agabansu su atsakiyan kaman an dauko kasurgumin criminal din nan, har zuwa babban kotun birnin tarayya. Suna parking a kotu aka fito dashi yan jarida dayan news sunfi dari biyu daukanshi hoto ake ana kokarin tambayan shi amman polisawa basu bari ba aka wuce dashi cikin kotu suna shiga cikin kotun ga Ahmad, Hamad, Baba Makaho da Malah duk suna tsaitsaye Obama yabudemai hannu da kafa yace "zaka iya magana da Lawyer ka" aka yansanda biyar, hada idanu Maheer yayi da Hamad dahar idanunshi sun cika da kwalla dan hararanshi
Maheer yayi yace "waikai komi kesaka kuka" hararanshi Hamad yayi ya rungumeshi ahankali saikuma yadago yana dudduba ciwukanshi dan yatsine
fuska Maheer yayi yace "I'm fine, Baba" yarike Baba ahankali ya bubbuga kafadan Malah dan he's even stronger than them katin ahankali Ahmad yace
"muje ciki" ciki suka shiga daidai alkali na zuwa, aka tashi duka ya zauna yabada izini azauna, wani yatashi yace "ayau daya ga wata za'ayi sharia kan Maheer Maheer wanda akafi sani da Pablo Escobar wanda ke harkan miyagun kwayoyi sannan, Commissioner na Police Ibrahim
Ibrahim yashigar da wata sabuwar kara akanshi kaman haka; kidanaping yaranshi guda uku, threatening diyarshi dakuma aureta dayayi yanzu na tsawon wata daya" dukowa Barr Ahmad yayi yakai bakinshi saitin kunnen Maheer yace "Maheer wannan karan da Baban yarinyar nan yashigar yabata komi I have to talk, daurin rai da rai ne ta wayanda aka kama da kidnapping an chanza hukuncin yanzu kisa ne" Girgizamai kai Maheer yayi yace "idan kai wata magana Ahmad zan cire ka amatsayin lawyer na I will represent myself" shiru Ahmad yayi yana kallon Maheer din dan at this point tsakanin shi da surukin nashi CP baisan wayafi wani taurin kai ba, kiran Maheer akayi to chamber hakan yasa yatashi ahankali ya yawuce wajen ya tsaya yana kallon Baba Baffa Ammi, Yaya da Baba karami dasuke zaune acikin kotun, hada idanu yayi da Ammi dake kallonshi kur kasa jure kallonta yayi yasauke kanshi akasa ahankali. Lawyer dake representing Baba ne yatashi yaje gaban Maheer yace
"dudda kariga kayi admitting kaine shahararren dan harkan miyagun kwayoyi wato drug dealer zanso kotu taji daga gareka kaine Pablo Escobarn
Africa Maheer?" Anatse looking damn compose and charismatic Maheer yace "nine" gyara zama Baba yakarayi, lawyer yace
"kaine kayi kidnapping yaran CP
ibrahim Ibrahim mata guda uku masu suna kaman haka; Fateema Ibrahim, Aisha Ibrahim, Khadija Ibrahim?" Ahankali Maheer yace "nine" Lawyer yace "kaine kuma kai blackmailing diyar CP tafarko Fatima kazo har gidan ubanta ka aureta, kukayi zaman kwana ashirin da takwas amatsayin ma'aurata?" Dan shiru Maheer yay! kafin chan yace "nine" baki Lawyer yabude zai kara wani tambayan Maheer yadagamai hannu yace "I'm guilty of all the charges kadaina wahalar da kanka nazo nan ne to get punished for my crimes bawai nai gardama da kowa ba" sosai Hamad ke kallon Maheer kaman yazo yarufeshi da duka, lawyer yay wani murmushin victory yace "in that case shikenan tambayoyin nawa" yaje gaban desk nashi yakawo all the evidence yaje yay submitting akali ya tambayi lawyer Maheer ko yanada abin da zaice ko yanada ja yace a'a akace yaje yazauna Maheer yakoma yazuba alkali yashiga rubuce rubuce kusan 15 min yabata reviewing everything sannan yay gyaran murya. "Bayan kotu ta saurari wannan shari'an takumayi nazari akai, kotu ta yaba da yanda Maheer Maheer bai wahalar da kotu ba yafadi gaskiya, ga hukuncin da kotu tayanke mal" alkali yay shiru yana gyara glasses na idanunshi yace "kotu ta yankewa Maheer Maheer zaman gidan yari na tsawon shekaru ashirin da biyar for laifinshi na saida miyagun kwayoyi dayakeyi, saikuma kotu ta yankemai hukuncin kisa abisa kamashi da akayi da laifin kidnapping, sannan kotu ta yankemai hukuncin biyan mahaifin yaran dayay kidnapping miliyan goma goma su uku bisa ga tsorata damuwa da kunci firgice da emotional stress dayasa yaran suka shiga, kotu tazo karshe" alkali shiga, kotu tazo karshe" alkali yabuga ganga, Hamad ya rungume Baba gamgam yasaka fuskanshi akirjin Baba hot tears na saukomai jin an yankema Maheer hukuncin kisa, Malah ma idanunshi sukai jazur zuciyanshi kaman zata fito, Baba yataso har zuwa gaban Maheer da ake sama ankwa a hannu za'a wuce dashi yakalleshi yay murmushi yace "only death shine abinda wanda ya wulakanta rayuwan diyata yay deserving, our case bai kare anan ba kajira sammacin sakin y'ata daga shari'a court!" Dawani kalan sauri Maheer yakalli Baba gabanshi yawani kalan mugun fadi dum!.
[8/15, 9:03 AM] KYALKYALIN KAUNA 5 rahima❤️: KYALKYALIN KAUNA

MEENA VIP GROUP
Chapter 124 · 0% Book details