← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 145

Sashe 73

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yayi da idanu cikeda taushin murya yace "menene kikeson kifada"? "Yaushe zaka dawo?" Dawani irin sauri takai hannunta tadaura akan bakinta dan wlh wlh batasan lokacin da maganan yafito ba, murmushi kadan Maheer yayi yace "kinason nadawo ne"? Gyadamai kai tayi amman awaya sai tace "ni meruwana dakai" abin bakaramin dariya yabashi ba, shiru yayi yana kallonta she's so cute, harta cire rai zai magana yace "sai next weekend zan dawo" zaro idanu tayi sosai ahankali yace "ranan Friday zansa Dan yazo yakaiki school l think Saturdav zanzo. Sundav da niaht almost 5mins tayi tana kukan kafin ta dago kanta hannunta tasa tashare fuskanta tass sanan tawuce bayi ahankali shima Maheer yatashi dagakan kujeran yawuce sama bathroom na office din dauro alwala. Yana idar da yatashi yafito daga club din yana tafiya ahankali Dan na ganinshi yay gaba da sauri dan zuwa daukan mota, Maheer na fitowa Dan na parking a kofar club din shiga cikin motan Maheer yayi yazauna yana danna iPad din yabude video ganin Yasmeen bata cikin dakinta yasa dasauri yafita daga folder yashiga asalin babban folder inda kowani bangare ga video shi afalo yaganta ta zauna tana sanye da hijabi har kasa murya chan kasa Maheer yace "my wife is lonely" dasauri Dan dake tuki yace "Na'am Sir mekace?" Shiru Maheer yayi baice komiba sai chan yace "idan ka ijiyeni a palace go home zan maka transfer kudi inaso kama wife dina kitchen shopping" dasauri Dan yace "but akwai kudi a hannuna" yatsine fuska Maheer yayi yace "don't use that money zan baka wani ATM card kayi cefenen dashi" gyadamai kai Dan yayi yace "yes sir" wuraren 8 sukakai palace hakanan Maheer jiyayi kawai ranshi yabaci daga shigowa gidan parking Dan yayi "don't use that money zan baka wani ATM card kayi cefenen dashi" gyadamai kai Dan yayi yace "yes sir" wuraren 8 sukakai palace hakanan Maheer jiyayi kawai ranshi yabaci daga shigowa gidan parking Dan yayi yafito tareda budemai kofa, kusan 10min Maheer yayi kafin yafito daga ,Smotan ahankali yabi gidan da kallo jiyayi yafison dayan gidan anytime yake chan yafijin peace da farin ciki kodan agidan yanajin kiran salla ne oho nan ko cikin dajin babu ta inda zaiji kiran salla, wallet dinshi yaciro daga aljihu yazaro wani ATM na zenith bank yace "pin din is 0090, buy everything" gyadamai kai Dan yayi yajuya yatafi shikuma yashiga cikin gida yabi parlor da kallo babu kowa ciki tsaftsaf ba datti tunda yake baitabajin this feeling dayakeji idan yashigo gidan nan ba sai yau, daurewa yayi yacigaba da tafiya yahau stairs yay sama ko kallon dakin Hajiya baiyiba yawuce dakinshi, ahankali yabude kofan ya tsaya jim yana kallon dakin jin wani kunci na zuwan mishi yakai kusan 2min tsaye bakin kofan kawai bayamason iskan gidan sannan yashiga ciki, ijiye IPad din yayi akan gado da wayanshi yacire takalmi yawuce bayi. 4:17 PM Tndaw hin ian Uaiiun dn Tunda yashigo gidan Hajiya dake tsaye jikin window taganoshi agabanta yay magana da Dan dudda bata iya jiyosu sosai take kallon Maheer din ta window, abinda kasani tun yana 8yrs dole kagane wani abu, hakanan idanunta kemata kaman something seems off about Maheer tarasa gane menene, ganin yashigo yasa tawuce closet nata wani turare tadauko daga wani kwali tabude turaren gawata yar paper atsakiyanta da akai rubutu ciki, feffesa wa tayi sannan takalli kanta amadubi tana sanye dawata yar gajeren riga da kyar rigan yawuce ass dinta ga manyan nonuwanta baje baje ana gani baza gashinta tayi tasa slippers tafito tana murmushi harta kosa taganshi, ahankali tabude kofan dakinshi ta shiga baya ciki jin karan ruwa yasa tagane yana wanka, karasawa gaban gadinshi tayi tana kallon sabon IPad don data gani a hannunshi dazu a club yana ganinta yatura a drawer sama tayi abakin gadon tadauki iPad din tana kallo wannan sabo ne fill, business IPad dinshi a hannun PA dinshi Dan yake zama wannan wannene na menene? Maheer datasan ko wayanshi babu yanda zaiyine yake dauka dan baison waya mezaivi dawata ipad danna IPad din datasan ko way Today 'babu yanda zaiyine yake dauka dan baison waya mezaiyi dawata ipad danna IPad din Otayi ganin akashe yasa tashiga Dtabude tashiga dube duben messege Qtafito tashiga calls wani number kunnawa tadauki dayan wayan kuma da gallery bataga komiba dasauri tagani dabatasan nawaye ba basuna akai kuma Maheer ne yakira number around 5 na asuba, dawani kalan sauri ta danna number Dan taduba history yaune yataba kiran number kuma sunyi 10:45minutes suna waya, faduwa gabanta yashiga yi wannan layin ma Mageer daga ita saisu Nas da Dan keda number sune kawai yake waya dasu ko customers ta wayanshi dake hannun Dan ake kira, hannunta har rawa yake da gudu tai dialing number takai wayan kunnenta ringing wayan yashigayi wayan na gab da katsewa Yasmeen tadauka cikin yar kankanuwan murya ashagwabe tace "Hello!" Wani kalan sakin wayan Hajiya tayi akasa tsabagen firgice wa datayi kaman mai tabin hankali daidai Maheer nabude kofan bathroom yana fitowa daga wanka. Wani kalan rawa jikin Hajiya keyi wih kaganta zaka iya dauka da gasken gaske ta sami cutan farfadiya ne, ga IPad din dake hannunta data kunna da bama takanshi takeba tunda taji muryan Yasmeen, jikinta ko'ina na bari bar bar bar tana kallon wayan dayake kasa ya tattsage, wani mugun kallo Maheer yamata kafin yafito yazo har gabanta tsugunnawa yayi yasa hannunshi yadauki wayan yakalli screen din sabon number shi yaga ta kira wayan dake hannun Yasmeen ga Yasmeen akan layin, ko dar Maheer baiyiba dan shi idan akwai abinda baidashi aduniyan nan shine tsoro yakai wayan kunnenshi daidai Yasmeen nakara cewa "Hello" ahankali, har cikin tsakiyan kirjinshi yaji muryanta baisan lokacin daya lumshe idanunshi ba, cikeda so da kulawa dakuma tattausan murya ta yanda kana gani kasan da abu mai mahimmanci yake magana yace "i will call you back" yazare wayan daga kunnenshi tareda katsewa sannan yamike tsaye yajuyo yakali Hajiya dake wani irin kallonshi jikinta na Yasmeen nakare ceurą "Hello" ahankali, har cikın tsdkiyan kirjinshi yaji muryanta baisan lokacin daya lumshe idanunshi ba, cikeda so da kulawa dakuma tattausan murya ta yanda kana gani kasan da abu mai mahimmanci yake magana yace "i will call you back" yazare wayan daga ,9 kunnenshi tareda katsewa sannan yamike tsaye yajuyo yakalli Hajiya dake wani irin kallonshi jikinta na rawa, hannunshi yakai ya karbe IPad dinshi dake hannunta sannan yajuya yawuce closet abinshi Hajiya na binshi da idanu, duka hannayenta Hajiya tasa ta mammari kanta kafin tawuce bayinshi da gudu tabude pampoo ta tara hannunta tana deban ruwa tana watsawa a fuskanta tana wani irin sauke ijilyan zuciya kaman wanda yake shirin suma. Takai kusan 2min tana haka sannan tajita tadawo daidai tafito daga bayin tai closet dinshi dagudu, bude kofan tayi tashiga daidai yagama sa wando 92 yana saka singlet kallo daya yamata yadauke kai yacigaba da abinda yake, cikeda tashin hankali Hajiya tace "wacece wacce tadauki number nan dana kira Pablo?" 4:17 PM Shiru yamata baice kalaba yadauki t- chirt dinchi fari vana cakaIa Wani irin Takai kusan 2min tana haka sannan tajita tadawo daidai tafito daga bayin tai closet dinshi dagudu, bude kofan tayi tashiga daidai yagama sa wando yana saka singlet kallo daya yamata yadauke kai yacigaba da abinda yake, cikeda tashin hankali Hajiya tace "wacece wacce tadauki number nan 4:17 PM dana kira Pablo" Shiru yamata baice kalaba yadauki t- shirt dinshi fari yana sakawa, wani irin bakin kishi ne ya turnuketa tace "Pablo who is that gurl daka kira around 5 na asuba yanzun nan kuma kana cemata u will call her back, wacece"? Juyawa yayi yadauki turaruka shi yana fesawa one by one kaman bazaiyi magana saikuma yajuya yadan kalleta kafin yadauke kai yace "you don't have to know wacece and this should be the last time dazaki kara tabamin waya" 4:17 PM karasa shigowa cikin closet din tayi tazo inda Maheer yake tsaye idanunta sunyi jazur tace "Pablo dawa kake magana haka? Koni baka 10min kana waya dani, wacece ita"? Shiru yamata daidai yagama fesa turare juyawa yayi zuwa wajen takalmanshi yaciro wani flat shoe yazuba akasa yasa zai wuce dasauri Hajiya tasha gabanshi karasa shigowa cikin closet din tayi tazo inda Maheer yake tsaye idanunta sunyi jazur tace "Pablo dawa kake magana haka? Koni baka 10min kana waya dani, wacece ita"? Shiru yamata daidai yagama fesa turare juyawa yayi zuwa wajen takalmanshi yaciro wani flat shoe yazuba akasa yasa zai wuce dasauri Hajiya tasha gabanshi yanda takejin kaman zata zare yasa tawani kalan fashe da kuka abinma gwanin ban tausayi tace "Pablo budurwa kayi eh? I thought nine komi naka 4:18 PM nine rayuwanka, Pablo kasan yanda na tsani naga any mace atare dakai that's the reason har yau har gobe bamu taba daukan ma'aikata mata ba, ban isheka ba Pablo Mezakayi da wata, babu wacce zata taba ta soka kaman ni, Pablo dan Allah karufamin asiri my heart can not take it naga kana magana da wata dan Allah, kaji tausayina wlh Maheer zan iya mutuwa idan kafara son wata sama dani aduniya kaji my baby" dan yatsine fuska Maheer yayi kaman wani abu yashigeshi instead of yaji tausayin Hajiya yanda yakeji da idan tana kuka jiyayi he's feeling irritated yatsine fuska yayi strictly yace "tashi agabana zan fita" yanda gaban Hajiya na tsani naga any mace atare dakai that's the reason har yau har gobe bamu taba daukan ma'aikata mata ba, ban isheka ba Pablo Mezakayi da wata, babu wacce zata taba ta soka kaman ni, Pablo dan Allah karufamin asiri my heart can not take it naga kana magana da wata dan Allah, kaji tausayina wlh Maheer zan iya mutuwa idan kafara son wata sama dani aduniya kaji my baby" dan yatsine fuska Maheer yayi kaman wani abu yashigeshi instead of yaji tausayin Hajiya yanda yakeji da idan tana kuka jiyayi he's feeling irritated yatsine fuska yayi strictly yace "tashi agabana zan fita" yanda gaban Hajiya ke fadi zaka dauka zuciyanta is about to fail ne ganin yanda ko tausayinta ma Maheer baijiba kaman yanda yakeyi idan tana kuka ada, girgixamai kai tayi tace "kozan matsa saika fadamin wacece kake waya da ita" "is none of your business Maryam! Allow me to live my life!" Maheer yay maganan ranshi abace, cikin bala'in 23
Chapter 73 · 0% Book details