Sashe 122
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Agaban wani babban super market Baba ya tsaya tareda kashe motanshi yayi shiru yana zaune ya kifa kanshi, kana ganin Baba kasan damuwa yamai yawa, yakasa yarda cewa wani dan iskan criminal yaro dabaisan wahalan dayasha yakillace yaranshi ba, yabasu tarbiya ba, ya tsaresu ba kawowa yanzu, yazo ya auremai yarinar har yanada liver yima diyarshi wani abu, Baba yakara runtse ido da karfi yana addu'a da varda Allah bazai taba hada jini da mutum irinshi ba, in sha Allah Yasmeen bazata taba daukan cikinshi ba, cikin Pablo Escobar, bazai taba yin jika daga tsatson Pablo Escobar ba, kuma pride din Yasmeen yarshi daya karba saiyay makesure yakare duka rayuwanshi a prison da hard labour ta vanda Yasmeen bazama ta taba tunawa da kamannin wanda yarabata da adon ta na diya mace ba. Ijiyan zuciya Baba yasauke ahankali yasake sauke nabiyu sannan yasauke na uku respectively kafin yazare key yabude motan yafita yashiga ciki shi kanshi baisan mevake dauka ma kome yagani jefawa yake a basket for Yasmeen he just wanna make her feel better yaranshi are his life barinma Yasmeen da itane first born dinshi, saida yagaji da kwasan abubuwa sannan yawuce yaje yabiya yahade rai yana kallon yanda mutane ke kallonshi yafito da babban leda yazo ya zuba komi amota yataho tundaga bakin anguwansu polisawa ke saramai yashigo yan anguwan sai kallon motanshi ake yan sanda kusan 10 dake kofar gidanshi na saramai fitowa yayi yadauki kayayyakin yashiga cikin gida, babu kowa a compound dinsu hakan yasa direct yawuce dakinshi labule yabude yay sallama yashiga yana kallon Ammi datake zaune kan kuiera Yasmeen na zaune gefenta tadaura kanta kan cinyan Ammi har lokacin kuka take ga kayan hijabin jikinta har vanzu shine bata cireba idanunta sun jazur sun kumbura bama tasan Baba yashigo ba Ammi ma gatanan ne kana ganinta kasan daurewa kwai take ga Farida ga Nana karama itama duk suna zaune kaman gidan mutuwa ga Yaya itama zaune akasa da plate na rice da chicken Yasmeen dabata ci ba, ahankali Baba yakaraso cikin falon ya jive kayan vakalli Yaya yace "abincin tane"? Gyadamai kai Yaya tayi cikeda tausayi tace "babu juyin duniya dabamu vi ba kan yarinyar nan taci •abinci takici, taki wanka, taki magana da kowa sai kuka kawai" hannu Baba yasa yakarbi abincin yakarasa gaban kujeran dasuke kai yazauna yakai ya jjiye abincin kan hannun kujera cikeda tsantsan so da kauna yakai hannayenshi yadago Yasmeen din dagakan cinyar Ammi kawai tabiyoshi luvuu dan bamata da karfi jinta take ahankali Baba yakaraso cikin falon ya jive kayan vakalli Yaya vace "abincin tane"? Gyadamai kai Yaya tayi cikeda tausayi tace "babu juyin duniya dabamu yi ba kan yarinyar nan taci •abinci takici, taki wanka, taki magana da kowa sai kuka kawai" hannu Baba yasa yakarbi abincin yakarasa gaban kujeran dasuke kai yazauna yakai ya jjiye abincin kan hannun kujera cikeda tsantsan so da kauna yakai hannayenshi yadago Yasmeen din dagakan cinyar Ammi kawai tabiyoshi luuuu dan bamata da karfi jinta take kaman ganye kawai lilo take tanabin direction din iska ta taso kawai jagwab, babu wasa kan fuskan Baba vace "zokici abinci" yariketa da hannu daya yakai dayan hannunshi vadauki plate na abincin vasa spoon vadebo yakai bakin Yasmeen vana kallon fuskanta yanda hawaye ke gangarowa kaman wanda aka ma mutuwa yakai abincin bakinta vace "bude baki" wani irin kallon abincin Yasmeen tayi da chokalin Maheer kawai ke zuwa ranta awani kalan hankali cikin raunanniyan murya •kaman wanda hankali ya gushe akanta tace "tayaya zan iyacin abinci bayan nasan miina na chan shima baici ba" duka dakin kallonta ake har Ammi, Yaya tabuga ban salati tana tafa hannu tace "na shiga uku na lalace jama'a me 0 wannan dan ta'addan yama yarmu ne? Yasmeen anya kina cikin hayyacinki kuwa"? Kaman jira Yasmeen take wani kalan fashewa da kuka tavi tace "Yaya Maheer ya chanza, dan Allah kada kurabani dashi wlh duka abubuwan dayayi arayuwanshi ba laifinshi bane, lalt....... ." "Quiet!" Baba yadaka mata wani mugun tsawa yana mikewa tsaye yanunata da yatsa yace "I forbid you damini maganan yaron nan agidana! Banson jin sunanshi! I hate that boy Fateema, Me kika sani adunivan nan? Yaushe aka haifeki? Kin dauka har kinyi wayon dazaki san wave criminal har ki shadeshi? What did you know about life? Me kika sani arayuwan nan? What experience kike dashi akan mutane keda kika taso banda mu sai mu wakike dashi wakika sani ko kawaye bakidashi? Banson nai blaming naki for anything sabida nasan kasurgumin criminal ne nasan he threaten you yahanaki gayamin wayeshi ya aureki, but vanzu asirin shi vatonu u are back here agidan mahaifinki u are safe, bazama ki kara ganinshi ba har abada, but kada ki kuskura ki kara kiramin sunan yaron nan agidan nan" wani irin kuka Yasmeen take kaman zata mutu jin Baba vace bazata kara ganin Maheer ba har abada kasa daurewa tavi ahankali tace "Baba mekamai? Ka kashe mini miji ne? Wallahi inason Mahee......"Hannu Baba vakai zai kwadamata mari azucive jin abinda tafada dasauri Ammi tafizgo Yasmeen din dake kuka sosai tafada jikinta hakan yasa Baba ya tsaya yana huci kaman maciji, anatse Ammi tace "please karka taba varinyar nan Baban Nana, kabita ahankali, karkai kuskuren tabamin yarinya dan kowani hali tashiga babu wanda yasata aciki sai kai!" Wani irin kallon Ammi Baba yayi, Yaya tama Ammi alamu da hannu tai shiru cikin fushi Ammi tace "Yaya enough bazanyi shiru ba, waya jefa Yasmeen cikin wannan halin inba shi ba?" Cikin fushi Ammi tace "shine wanda yafara tsokano wayake da suna Pablo, shine yaki sakin kayan yaron nan yaja Yasmeen tai kwana da kwanaki a hannun yaron, to akanme zai dinga mata ihu yana kokarin dukanta yanzu bayan shiyaja komi? Allah kadai yasan me yaron yama Yasmeen jibi varinyar nan yanda takoma she's just crying tun safe for mijinta, ya gyara kuskuren dayayi bazai gyaraba yana neman yadaki yarinya akan me, idan akwai wanda ya chanchanci duka kaine" cikin wani kalan kumfan baki Baba yanuna Ammi yace "kada ki kara kiran criminal din nan mijin diyata" wani kalan mugun tsaki Ammi taja tace "taurin kanka da stubbornness dinka yay ruining rayuwan Yasmeen gabaki daya, halinka lead to all this look at Yasmeen yau ta ina zamu fara eh"? Cikin fushi Yaya tamusu ihu tace "wai me haka ne Baban Nanah da Maman Nanah? Yanzu lokacin fada ne ko lokacin kula da yarinyar nan eh"? Cikin fushi Baba yakalli Ammi da Yasmeen ke jikinta tana kuka azuciye Baba yace "Yasmeen kokina mutua kina dawowa keda yaron nan har abada! Nafada nakara har abada kinajina? Aurenku yakare, any angama! Fita gida ma dagayau kindaina vinshi ko nan da gate bazaki kara zuwa ba, makarantan shima an hakura dashi dagayau, kiyi kuka ki koshi zakiyi shiru, abinci kuma idan kikaji kina neman shurawa lahira zakici amman kisani keda yaron nan har abada bazan taba hada jini da criminal ba ko wannan da akayi a kuskure ne but tafaru takare" yakalli Yaya vace "ina Baffa"? Ahankali tace "yana daki" fita fuuuu Baba yayi daga dakin azuciye.Baffa na zaune afalo tareda Baba karami Baba yay sallama yashiga dakin, shi karan kanshi Baffa saida Baba yabashi tausayi mutum irin Baba idan kalan abin nan yasameshi dole yabaka tausayi sabida varanshi sune rayuwanshi, shifa Ibrahim mutum ne da he live for yaranshi, sune purpose nashi, Apple na eyes dinshi dakomi ma, saisa he's not in support na abinda Maheer yama Baba kodako yanason yarinyar da gaske ne bawai ya auri yarinyar dan revenge ba, ama ijiye cewa yaron criminal ne aside, maybe bayan yayi kidnapping nasu Yasmeen ta kwanta mai arai but still abinda yayi is an insult to Baba vaciwa Baba mutunci sosai yaron nan, saisa kowani decision Baba zai dauka akan case din nan zaiyi supporting Baba 100%. Ahankali vataso daga kan kujeran dayake zaune yazo kusada Baba ahankali yakama kafadar Baba cikin wani irin lallashi yace "it's okay Ibrahim" jivan zuciya Baba yasauke kafin ahankali yace "Baffa kaga yanda yamaidamin da Yasmeen kuwa? Yarinyar da ko idona bata iva kallo tai magana nitake cema tanason mijinta bazata ci abinci ba sabida minta baici ba, Baffa me yaron nan yama y'ata haka in just less than 1 months"? Baki yabude zaiyi magana saikuma yakasa vace "Baffa yacuci rayuwan yarinya na, yacuci Yasmeen yamaidamini ita bazawara wani kalan takadirin yaro ne wannan eh"? Dudda Baba bai fito fili yafadi ba but sarai Baffa yagane abinda Baba ke fadi, ljiyan zuciya Baffa yasauke yakasa magana shima Baba karami zuwa yayi vadaga dayan kafadan Baba yace "it's okay Yaya kayakuri, yariga yacuce mu amman tunda an kamashi yanzun zai gane kurenshi" ijiyan zuciya Baba vasauke anatse Baba yace "Baffa zansa shi a shari'a court na raba auren na karba ma Yasmeen saki"' gyadamai kai Baffa yayi yace "hakan yayi daidai" dukansu shiru sukayi kafin anatse Baffa vace "you need to calm down and put yourself together kaji" gyadamai kai Baba yayi ahankali, Baffa yace "karka taba Yasmeen kubita ahankali kaji, ita kadai tasan metakeji for now, kaida Mamanta ku daina fada dole dukanmu zamu hadu and shower her da soyayyan mu hakan zaisa ta manta da yaron nan koma meya mata ta manta dashi let's pass dis phase and move on kaman abu makamancin haka bai taba faruwa ba the most important thing is ankamashi shida Yasmeen har abada" dasauri Baba yace "sai alahira idan ana musu hisabi" gyadamai kai Baffa yayi yace "you have all our support but go easy on Yasmeen" gyadamusu Baba yayi vana sauke ijiyan zuciya daidai nan Aliyu yakirashi an kawo kaya hakan yasa yatashi shidasu Baffa suka shiga shigo da komi da yaran ana arranging adakin. Sosai hajiya ke kuka tana kallon video tace "Adamu wallahi navi dana sanin tura abin nan jibi kalan dukan da mutumin nan yama Pablo dina" tsaki Adamu yaja gain yanda Hajiya taje kuka bil hakki tace "wh idan wani abu yasami baby na bazan bar CP ba at all, dan ubanshi an gayamishi jaki yasamu dazaima wannan mahaukacin dukan iyye shi yasan waye Pablo yasan kalan gatanshi awajena kuwa" tsaki Adamu yakara ja yakasa rike abinda ke cinshi yace "waike mehaka Hajiya bakisan wannan dukan ne zaisa Pablo yafara gane reality ba yazo yana nemanki ido rufe goge fuskanta Hajiya