Sashe 60
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
halin Mutan da idan an tambayesu sunason wane basa bada amsa saidai kaga hawaye" dan murmushi Baffa yayi yakalli Yasmee yace "bani amsa Yasmeen idan bazaki iya magana ki ki gyadamin kanki idan kin varda idan baki yardaba kuma ki girgizakai" shiru tayi kafin takai bayan hannunta ta share was hawaye masu zafi dasuka zubomata ahankali ta gyadama Baffa kai wani kalan murmushi daga Baffa har Yaya sukai, Baffa yace "to tashi kitafi Allah miki albarka" tashi tayi tafita daga dakin tawuce dakinsu Farida tai bacci Sa'a ne ke waya da Faisal dinta wucewa tayi wajenta ta kwanta ahankali ta rufa da bargo har kai kuka tayi sosai mara sauti har bacci yay awon gaba da ita. Baffa ya aika aminanshi da Baba Karami bincike akan family dashi Maheer din shima Baba dakanshi yaje layin yayi bincike wanda baisamu ko mutum dava dava bada wani bad abu kansu ba saima yabonsu da ake aka fadama Baba basusan Maheer sosai ba dan baida magana baya shiga mutane gwara Hamad, Maheer daga masallaci sai gida sai aiki sai anan hankalin Baba yadan natsu hakan yasa yazo yasami Baffa yace shima baiji wani bad abu ba anan gaban Baba Baffa yadauki waya yakira Baba Makaho vace "zasu iva zuwa akarasa magana asama rana". Ranan Friday Baba Makaho da abokananshi wanna karan banda Hamad sukazo akasa rana tsakanin Maheer da Yasmeen sati uku dan already anci sati daya aka shiga shigowa da goro da sweet da abubuwa daban daban inda aka vanke musu sadaki 200k sukai Na'am anyi raha anci ansha sanan suka tafi aka watse. Zaune duk suke a restaurant din an kawo musu abinci daban daban duk sunaci ita kadaine bataci sai dialing wani number take tana kaiwa kunnenta Hj Sameera tace "Kiwa Allah kici abinci kibar neman yaron nan awaya" Shafa tace "halan ma guduwa yayi" wani kallo Hajiya tamata kafin "Maheer bazai taba iya guduwa ya barni ba sabida nine rayuwanshi, inamai tabbatar muku akwai abinda yarikeshi yahanashi kirana ne Kunsan kasan Iran sai ahankali amman Pablo bazai taba ¡ya rabuwa dani ba wIh bazai iyaba" tai maganan kaman wacce ta zare tsabagen tsoro hakan yasa Hj Sameera tace "dan Allah kale Shafa da maganan banza, tayaya ma zai gudu ya barta bata baki labarin da akace tana asibiti vanda yazo yay nan nan da ita ba, kuma saida yamata goodbye sex lafiyayye" takalli Hajiya da idanunta yayi jazur tace "dan Allah kema kidena damuwa Pablo zai dawo kuma zai kiraki idan yasami chan so chill vanda bayanan din nan have fun abinki kinsan idan yana nan baki iya fita ko nan da chan idan kuma susa kikeso ki kira wannan shashashan dudda baya miki abin arziki amman kiyi maneji" kwashwwa da dariya sukayi harda Hajiyan daganan suka jata da hira ta manta da abinda ke damunta anan waien takira Adamu da gudu yazo kaman bashine tacika mutunci a asibiti rannan ba wani hotel suka tafi nan taje ta shakata dashi at least yafi babu. 7:49 AM Wasa wasa abin nama Yasmeen kaman mafarki shirin bikinsu ake sosai gashin har anfara mata gyaran jiki, Ammi nabata wani kalan extra kulawa tana kovamata abubuwa da dama dabata taba sanin Ammi zata iya koyamata ba, cikin sati uku har anci daya tun ranan Sunday da Maheer yabar gidan bai sake kiranta ba bata dake ganinshi ko a school ba, ta karanta messege daya mata yanzu haka sau dubu biyar a achool tawuce tagaban office dinshi yafi akirga bata ganshi ba bataga Dan ba wh jitake azuciyanta kaman ta haukace batason auren nan amman bata taba tunanin wani ba kojin bakin cikin rashin ganinshi ba kaman yanda takeji game da Maheer ba, gashi abinda yafi ci mata rai was ranan Sunday baimazo gidansu ba Ammi har saida ta tambayeta tawayance tace "sunje wani field work ne". (O ㅇ Yana zaune akan gadon Hamad yabude MacBook dinshi yana duba emails nashi wanda Hajiya tamai messages kusan 58 akan yakirata, she miss him bla bla bla, dan tsaki yayi yafita yashiga important message work turo kofan akayi tareda knocking hakan yasa yadago kanshi Hamad ne rike da was manyan ledoji na dinkunan Maheer na manyan kaya yace "Kaje Baba na kiranka" bin kayan Maheer 83| yayi da kallo kafin ya jive system din yatashi yafita daga dakin kasa ya sauka Dan ne kadai afalon yana kallon ball dakin Baba yawuce sallama yayi yashiga dakin Baba dake zaune kan kujeranshi ya amsa yace "Maheer" kasa rawa yayi yazauna gaban Baba yace "gani Baba" shiru Baba yayi kafin anatse yace "ya gyare gyaran da akeyi abangaren naka"? Anatse yace "gobe sukace zasu gama komi" "maisa bakaje ka gantaba Maheer ranan lahadi daya wuce?" Shiru Maheer yayi yakasa magana gain baice komiba yasa Baba yace "Maheer kaji tsoron Allah kaji" gyadama Baba kai yayi baice komiba, wata yar leda dake gefen Baba baka yadauka yamikama Maheer hakan yasa Maheer yakarba vana bude cikin ledan kudade yagani bandir bandir na yan dubu dubu da akalla zasukai hamsin Baba vace "Maheer kudin nan naka ne" dasauri Maheer yakalleshi, hakan yasa Baba yace "Maheer banso kayi aure da kudaden nan dakake dasu na kayan maye inaso kai aure da pure halal kudi Maheer, kudaden gonaki na na kauye ne gabaki dayansu nasa an sayar mun sami miliyan goma, naka biyar da Hamad shima biyar kayi amfani dasu, kaida Hamad kuje gidan Malam Sani kabawa matanshi itada matan Liman su tayaku hada akwati dan sune zasukai akwatin dama kaji Maheer" ahankali Maheer yadauki ledan kudin yamaida kan cinyan E3 Baba anatse yace "Baba maisa zaka saida gonakin ka sabida ni eh? Dan Allah ka maida kudin abaka gonakin ka back, Baba inada different kudi outside kudin business dina, Halal kudi a account dina dake dauke da sunana Maheer Maheer (U aka" dan shiru Maheer yayi ahankali yace "Baba business dina nada nashi business account inada account inada manager dasuke handling that account bantaba hada kudina da kudin business dina ba" ahankali Baba yace "Maheer a ina kasami kudi?" Dan shiru yayi kafin ahankali yace "Baba I have so many people dasuka min kyauta lokacin tunkan na girma ka tambayi Hamad tare mukaje inada shares dayawa a verious bank, inada share da so many organization outside nigeria Baba keep this money kaji" shiru Baba yayi kafin ahankali yace "promise me bazaka ciyar ko tufatar da yarinyar nan da Haram ba" ahankali Maheer vace "I promise Baba, ko chocholate dana saya mata rannan is from my own personal money Baba trust me" ahankali Baba yace "nayi, yaushe zakabar business din nan to? Maheer kabar abubuwan nan tun yanzu kafin E3 akamaka kaji dan Allah kaga yanzu aure zakayi kakusan zama cikakken namiji, yaushe zakabar business din nan kabar matanshi kariga ka girma ne kakeyi da ita eh"? Shiru Maheer yayi yana kallon Baba ahankali yadauke hannunshi daga jikin (U Baba yakoma inda yake ya zauna kaman bazaiyi magana ba yace "In sha Allah zan bari Baba kadingamini addu'a" sosai jikin Baba yay sanyi yace "shikenan zan dinga maka tashi katafi to" tashi yayi yawuce yatafi. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: For the first time in those 20'min yajaye idanunshi daga kanta yakalli tray da aka kawomai zobo ne mai sanyi a jug da cup sai dambun nama da cincin dago kanshi yayi yakalleta ahankali yace "zoki zubamin drink nasha" kaman bazata dago kanta ba ahankali tadago kanta takalleshi suka hada idanu for the first time tunda yazo faduwa gabanta yayi sosai so take ta dauke idanunta amman ina takasa yay locking eye contact nasu strictly yamata pointing abin gabanshi da yatsa alamun tazo ta zubamai, bataso tayi bamataso ta tashi daga inda take amman takasa musu tashi tayi ahankali tamike tsaye tana jajjan gyalen jikinta tana lullube ko'ina najikinta sabida vanda yake mata lafiyayyen kallo ko kunya bayaji saikace baitaba ganinta babu hijabi babu mayafi bama, karasowa gabanshi tayi ahankali ta tsugunna taki kallonshi jug din tadauka duk yana kallonta ta tsiyayamai zobo a glass cup sannan ta jiye juice din tadauki cup din ahankali tadan dago kanta kaman mai tsoron kallonshi tamikamai hada idanu sukayi dasauri tadauke kai murya chan kasa tace "ka amsa hannuna yagaji". Dan murmushi kadan yasaki yana kallonta kaman yau yafara ganinta he just wants to understand dalilin dayasa tunda yasan yarinyar nan yarasa peace of mind he's just chasing after her, for how many years now baitaba abandoning sana'an shi ba but sabida yarinyar nan yabar komi tsabagen yanda take kanshi yazo in disguise zai aureta, what kind of charm tamai? What kind of black magic? He just hope idan ya aureta zai dainajin abinda yakeji yacigaba da rayuwanshi. "Ni kadaina kallona" tafadi tana dauke kai tana kallon gefe, dan kunya yaji baice komi ba yasa hannunshi yadaura kan kan nata yahada hannunta da cup din tare batare dava karbi cup din ba yarike wani kalan zabura Yasmeen tayi sabida shocking din dataji dabadan yarike hannun nata da cup din da kyau ba data zubar da kofin da zobon, kallonshi tayi tana zaro idanu takalli kofa gudun kar wani yashigo kaman zatai kuka tana kallon kofa tace "ka sakeni pls kar wani yashigo dan Allah, dan Allah kaji" "to kalleni" juyoda idanunta tayi tazubamai su dasukaji kwalli dan lumshe idanu yay yabudesu murya chan kasan makoshi yace "why are you so beautiful Fateema"? Ya tambayeta cikin cool husky voice dayasa gabanta yafadi itama ta tsareshi da idanu takasa magana, murya chan kasa yace "I want u to be smiling sabida kowa yadauka kina sona and also" tasake zaro idanu tana kallonshi kara make murya yayi yace "idan an tambayeki kan aurenmu kice yes" Gyadamai kai tayi da sauri tace "toka saken mini hannun" gently yasaki hannunta tareda karbe glass cup din Gyadamai kai tayi da sauri tace "toka saken mini hannun" gently yasaki hannunta tareda karbe glass cup din dasauri tajuya takoma tazauna yabita da kallo everything about her is just too perfect, tamai kyau bana wasa ba kaman ba itaba everything about the outfit looks fabulous ajikinta, zama tayi daidai lokacin aka fara kiran sallan la'asar 3:45 dasauri takalleshi hada idanu sukayi yana rikeda cup na zobon data bashi dauke kanta tavi da sauri tareda ballamai harara tadan turo baki tace "kazo katafi Baba yace awa