Sashe 53
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yay magana yana kallon Baffa, Baba dashi kadaine babu wata fara’a akan fuskanshi bawai kuma ko wulakanci bane no he’s just a serious person, sanin halin Baba yasa dasauri Baffa yace “incedai bawata matsala bane, ga kanina nan shine Ibrahim Meya faru”? Dan dariyan dattawa mutumin yayi yace “to dafarko dai sunana Malam Sani nine babban aminin Malam Maheer Makaho wanda a gaskiya shiya aikoni nan na nemi izini wajenku” anatse Baba da sai alokacin yah magana yace “izinin mene”? Ahankali yace “Kunsan dayake makaho ne baya iya fita sosai ya aikoni ne nazo na nemi izini awajenku yanaso yazo axauna ya nemawa danshi Maheer izinin neman auren diyarku Fateema” wani kalan gyara tsayuwa Baba yayi dan maganan ta saukanmai kaman aradu, baki yabude zaiyi magana Baffa sanin halinshi yadagamai hannu yace “waye dan nashi a ina yasan Fateema? Sannan ita tasan shi”? Anatse Malam Sani yace “ehh to kusan zan iya cewa Fateema tasanshi amman bawai irin sannin dakuke tunani ba dan banjin wata magana ma yataba hadasu ba danshi Maheer lecturer ne a makarantan su yana koyar da English ma duka department dake makarantan, yasami Baban shi yau kan yanaso afara sanarda iyayenta idan sun bashi izini sai afara neman aurenta gaskiya banjin suntaba magana bama” kusan Baba zai iya cewa ya yarda dan wayanta akai akia yake bincika wa kuma da aka dauketa wayan all through na hannunshi ba’a taba kiranta daidai da 1 miss call ba” anatse Baba yace “ba yanzu zan aurar d……” tareshi Baffa yayi da sauri ta hanyar sakin ma Malam Sani murmushi yace “gobe juma’a zaku iya zuwa bayan juma’a dan bayan salla bama komawa kasuwa agida muke yini” murmushi Malam Sani yayi yace “Masha Allah to too Allah ya zabamana abinda yafi alkhairi, bari na barku ku shiga gida to saida safenku” yasake babbasu hannu suka gaisa, motanshi ya shiga yaja yabar wajen Baffa yakalli Baba da bacin rai dan dama baiwani huce sosai ba dudda Baba yabashi hakuri yace “kana kokarin gayamusu baka shirya aurar da Yasmeen ba kasan alamomin gidan mutunci kuwa”? Baffa yanuna motan mutumin daya wuce yace “gidan mutunci ne da yaron kwarai awannan zamanin zasuzo sufara tambayan izinin iyaye kafin dansu yama yima diyarka magana, kadaisan bazan taba bayarda Yasmeen banyi bincike ba kabar ganin kanka kaine dan sanda kaine ka iya bincike kasan abubuwa nafika sanin rayuwa Ibrahim, kabari gobe suzo muga yaron idan natsuwanshi yayi zamu bashi izini ya nemi Yasmeen inyaso saina hada bikinta dana Sa’a dan iyayen yaron sunzo kasuwa sun samen, kuam iyayen yaron sun damen sunaso asa rana nan da wata daya kanajina” badan yasoba Baba yace “eh” Baffa yakalli Baba karami yace “koba hakaba” anatse yace “hakan yayi Yaya, Yasmeen ta isa aure ai” jinjina kai Baffa yayi jin ana kiran isha’i yace “mutafi muyi isha’i kawai gabadaya” duk suka juya suka wuce mosque, koda suka dawo sama sama Baba yaci abincin yawuce dakinsu Yasmeen dukansu na zaune adakin harda Nana suna hira suna dariya ganin Baba yasa sukai tsit, binsu yayi da kallo one bye one sannan yasaki labulen yawuce yashiga dakinsu, direct kan kujera yayi yazauna Ammi dake zaune ganinshi haka yasa tace “lafiya Baban Nanah kanka ciwo yake ne”? Girgixa mata kai yayi baice komi ba yawuce yatafi uwarka da kawai.
Har wajajen dayan dare Baba yakasa bacci juye juye yake hakan yasa cikeda damuwa Ammi ta kunna wutan dakin takalleshi shima kallonta yayi saikuma yatashi yazauna tareda folding hannu akirji cikeda damuwa Ammi tace “wai menene Baban Nanah am getting worried? Meke troubling naka haka ka kasa bacci sai juye juye kake” shiru yayi yana kallon Ammi kasa dannewa yayi yace “wani mutumi dazu yazo tambayan neman Auren Yasmeen shine Baffa yace suzo gobe” wani kalan murmushi Ammi tayi da abin harsaida yasa Baba sakin baki dasauri tace “waye shi”? Cikeda dan bacin rai Baba yace “nima bansani ba sai gobe idan sunzo amman ance yaron lecturer ne a school nasu” wani kalan murmushi Ammi tayi kaman anmata albishir da kujeran makka hannu ta daga sama tace “Ya Allah ka tabbatar da Alkhairi kabawa Yasmeen miji mai sonta sama da yanda Baban ta ke sona” dan tsaki Baba yayi kawai yakoma ya kwanta tareda juyamata baya dariya Ammi tayi da shewa tace “wlh Baffa Yamin daidai aka biyemaka bazaka taba aurar da yaran nan ba” kashe wutan tayi tadawo rungume Baba tayi tace “zonan wlh saikai farin ciki” daganan salon labarin ya chanza.✨KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 4️⃣8️⃣
EPISODE 48
To Jama’a anan nakawo karshen FREE EPISODES na wannan littafin nawa Mai suna KYALKYALIN KAUNA wato SPARKLES OF AFFECTION✨
Wannan aure zai yu kuwa??
Yaya Baba zaiyi idan yagano Maheer shine Pablo Escobar??
Kuna ganin kafin aure ko bayan aure ne Baba zai gano gaskiya???
Hajiya zata taba barin Maheer da Yasmeen suyi zaman aure???
Hmmmm!!! Kubiyoni.
Idan kinason cigaba da karanta littafin nan all you have to do is pay ko 1k or 500 into 3107021073 Aisha Muhammad first bank.
Zakimin magana a WhatsApp wa.me/+7012181461 sainai adding naki a paid group.
Group na 1k is 2updates daily banda alhamis da juma’a.
Group na 500 is 1update daily banda alhamis da juma’a.
And inada EXCLUSIVE shi a Email nake musu update yanzu haka sun wuce ku is 5k.
4episode daily❤️
Please patronize my little work, and appreciate my talent, show me support ta hanyar subscribing ki shiga paid group.
Thank you I love you all❤️
https://vm.tiktok.com/ZM2U8NPMo/
Kusan duka yaran gidan babu wanda yasan akwai wani abu dazai faru yau Baffa dai yasa Baba karami yasayo drinks harda su Maltina da ruwan gora, matan gidan kuma harda Ammi aka hau girki yaran gidan kuma duk suka tafi school, Baba sabida haushi tun 6 yatafi aiki Baffa dai saida yakirashi ya jaddadamai biyu tamai agida, Yasmeen 9 ta tafi school abinta yau har 6 takeda lectures.
Ana idar da sallan juma’a Baba yadawo gida gidan an gyara yay kal kal an shimfida manya manyan tabarmai a compound kasan bishiya girgixa kai kawai yayi yawuce ciki wanka yayi ya shirya cikin babban kaya harda Malum Malum da hula ya fesa turare yafito waje daidai ana sallama Baffa ya kalleshi yace “muje mu shigo dasu” baiyi musu ba suka fita atare, Hamad ne ke tuki sai Maheer agefenshi Maheer yasaka wata faran shadda jumper da hulan Hamad akai wlh kaga Mageer zaka dauka ango ne, Malam Sani da Baba sai limamun anguwan su wanda yake abokin Baba ne sosai, duk suna tsaitsaye Baba yafara fitowa daga gidan kallo daya Maheer yamai yasauke kanshi kasa sabida yanda Baba yamai wani kalan kwarjini a ido gaisawa su Baba sukayi dasu Malam Sani hakan yasa Hamad yataho tareda dan jan Maheer daya kasa motsi Malam Sani yace “surukin naku akwai bala’in kunya, wannan shine yayan shi Hamad” yanuna Hamad dake bama Baffa hannu Baffa yakarba cikeda murmushi yace “ina gajiya” sannan yanuna Maheer da kanshi ke kasa yace “wannan shine Maheer” ahankali Maheer yabama Baba dake kallonshi hannu karban hannun Baba yayi murya chan kasa Maheer yace “ina yini” ba yabo ba fallasa Baba yace “lpy lau” tareda karbe hannunshi, Baffa yace “bismillan ku kushigo” shiga ciki sukayi Ammi dasu Yaya ta window suke lekawa kaman yara dukansu are so excited Ammi tace “waye surukin nawa naga samari biyu” Yaya tai pointing Maheer dake sunnar dakai tace “daga ganin mai kunyan chan shine mai neman Yasmeen” wani kalan murmushi Ammi tayi tace “surukina badai kyau ba kaman bakin balarabe Masha Allah tubarkallah” shewa sukayi, jin Baffa na kwala musu kira yasa duk suka saka hijaban su suka daddauki su drinks da ruwan gora suka fita dashi, anatse Baffa yace “ga iyayen Fateema nan” gaggaishe su sukayi Maheer yakasa dagokai suka wuce suka koma daki sannan Baffa yace “to bismillan ku”.