Sashe 77
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dasauri Dan yace "gani nan zuwa" ya katse wayan Maheer yay shiru kawai kanshi gabaki daya yadauki chaji. His heart is arching all he wants is yaji muryan Yasmeen, wayanshi yasake dauka yaciro number Yasmeen yay dialing yasa a kunne amman har wayan ta katse bata dauka ba, sake kira na biyu yayi but still bata dauka ba yakira na uku ma haka hakan yasa yaji kirjinshi na bugawa sosai dawani irin sauri ya jefar da wayan yadauki IPad din ya kunna yashiga video flat din gabaki daya babu Yasmeen adakunan bata afalo, bata dakunan sama, bata kitchen bata lundryroom, yanda asalin baya thinking straight baimayi tunani ko tana baya ba kokuma yay reversing video baya yaga inda take wani kalan Emahaukacin tada motan yayi yaja da dan banzan gudu yafita daga hospital din yahau titi yanda Maheer ke tuki zaka dauka mahaukaci ne cikin 5min ya iso anguwansu duk uban Nisan daga asibiti zuwa wajen wani kalan bakin horn yake dannawa gateman yabudemai gate dagudu ya shiga baima tsaya 0arking motan da kyau ba yasauko da gudun shi yay hanyar side nashi ihu gateman yayi ganin mota na komawa baya yana kiran Maheer amman baijiba dagudu yashiga motan yakara oarking nata da kyau, dawani irin sauri Maheer yabude kofan falonsu yashiga babu kowa sai lafiyayen kamshi da turare da dakin yake kitchen yawuce yabude yace "Fateema" ganin bata ciki dawani sauri gudu gudu yahayo sama yawuce dakinta direct yabude amman bata ciki yayi bayi nan ma bata ciki fitowa yayi da sauri sauri gudu gudu kusan duka dakunan saman saida yaduba bata ciki kafin sauri gudu gudu yahayo sama yawuce dakinta direct yabude amman bata ciki yayi bayi nan ma bata ciki fitowa yayi da sauri sauri gudu gudu kusan duka dakunan saman saida yaduba bata ciki kafin yakara dawowa dakinta hango kaman inuwan mutun ta wajen labule yasa da karfi yace "Fatima" Yasmeen dake balcony tawaje tana tsaye tana kallon cikin gidansu tajuyo dasauri jin ankirata motsin datayi da Maheer yagani yasa yay wajen kofan dazai sadashi da balcony na dakin yana bude kofan itama tana kokarin budewa sukaci karo dawani kalan sauri Maheer kawai ya fizgota yasata ajikinshi yakankame ta sosai kaman someone is trying to take her away awani kalan hankali yace "Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya tanajin yanda gabanshi ke mugun faduwa da yanda ya kankameta gamgam lumshe idanu Yasmeen tayi taji wani kalan sanyi har cikin ranta ganinshi yadawo, but in reality fizge kanta tayı aaga jıkinsni tareaa komawa baya takalleshi ido cikin ido babu alamun tsoro ko dar akan fuskanta tace "daga ina kake after 2days"? Jiyayi gabanshi yafadi idanunta sunyi wani kalan compelling nashi daya bada amsa baki yabude zaiyi magana saikuma yakasa bazai taba iya gayamata zancen Hajiya ba, dan lumshe idanu yayi yabude su ahankali, murya chan kasa yace "sorry Wife" sosai Yasmeen ke kallonshi he looks so troubled like mutumin dabaiyi bacci na 2days ba kuma yake cikin damuwa sosai, hawaye taji ya cicciko daga idanunta bataso tayi agabanshi hakan yasa tabi ta gefenshi dasauri tawuce tashiga dakinta biyota yayi amman harta shige bathroom ta kulle tsayawa yayi agaban bayin tareda daura hannunshi akai yakai kusan 2min ahaka sanan yawuce ahankali yafice daga dakin, zuwa dakinshi kaya yacire yawuce yashiga bathroom wani kalan ijiyan zuciya yasauke just rungumeta dayayi na this few minutes har yaji ya sami natsuwa baida matsala murya chan kasa yace "dayake yanzu I really love this girl?", OWner Yasmeen tadade abayin tana kuka kafin ta kunna tap ta wanke fuskanta tass tadago takalli kanta amadubi ahankali tace "idan Ammi ce ni Baba bai kwana gida ba for3 days yatakeyi?" Murya chan kasa Yasmeen tabama kanta amsa tace "abinci zata fara bashi" towel taja tashare fuskanta tass tazare ribbon na kanta tasake parking gashin yayi kyau tafito tana kallon rigan dake jikinta ta madubi wani silk material ne Riga da skirt daidai jikinta nude yamata kyau, babu komi afuskanta tabude kofa ahankali tasauka kasa itchen tashiga tadauko tray da jug daga fridge na lemonade data hada dakeda apple aciki, tazo white rice tadafa daman da gizzard stew tazubamai a plate da zafinshi dan kuloli masu kyau gareta tahada komi tadauka tawuce sama sosai gabanta ke faduwa, karasa hawa saman tayi daki dake opposite nata ta kalla sosai kirjinta ke bugawa hannu tasa ahankali tai knocking kofar 4:34 PM tareda murza kofan atare ta shiga daidai Maheer nafitowa daga bayi daureda towel a waist nashi da karami a hannunshi hada ido sukayi dawani kalan sauri Yasmeen taiuv tareda murza kofanatare ta shiga daidai Maheer nafitowa daga bayi daureda towel a waist nashi da karami a hannunshi hada ido sukayi dawani kalan sauri Yasmeen tajuya baya tana kara kankame tray din dake neman kufcewa daga hannunta ganin Maheer ba riga kirjinta na dukan uku uku, 4:34 PM wani kalan sanyi yaji aranshi ganinta tsaye bakin dakinshi takawomai tray tundaga gashin kanta yabi da kallo har zuwa hannayenta data rike tray dasuka sha lallin amare, zuwa hips nata dasuka fito sosai ta skirt din, she has a very sexy shape baka ganewa sabida kullum tana cikin hijab, ahankali ya ijiye towel din akan gado yataho yana tafiya ahankali gab da ita yatsaya yana kallon bayanta data juyamai yace "is the food mine Amarya ta?" Wani yirrr taji yanda yay maganan dayanda yakirata, shiru Maheer kawai yayi ya tsaya yana kallonta arayuwa haryau har gobe inda bai hadu da Yasmeen ba bazai taba yarda idan akace zai hadu da yarinyar dazai damu da ita haka kaman Yasmeen ba, he's so crazy about her, jin yay shiru yasa cikin Sweet voice nata tace "kasan hanuna are not strong like urs ko" 4:35 PM dan murmushi yågfRawai yazo tabayanta ya kwanto da jikinshi abayanta yadauro fuskanshi agefen wuyanta hannayenshi yakaisu ta gefen cikinta zuwa gabanta yadaura hannayen kan nata yarike tray da hannunta atare kafin yakai bakinshi saitin kunnenta yace "sorry your Excellency" girrrrrr! Yasmeen taji wani irin mahaukacin shocking sabida yanda leman jikinshi gabaki daya yasauka yatabata ruwan dake gemunshi yawani gogi kunnenta shi karan kanshi saida yaji yanda jikinta yay vibrating dan murmushi yayi yajuyo da ita batare daya raba jikinsu ba yamaida kofan yarufe dawani dan karamin baby voice yace "let's go wife" har zuwa kan gado yatafi da ita ahaka sannan yasaketa tareda zaunar da ita akan gadon yadaura tray akan cinyanta yajuya adan sace tabishi da kallo ko a film bata taba ganin namiji mai kirji da jiki da ciki da abs da muscles mai kyau irin na Maheer ba, bude kofa yayi yafita ko 1min baiyiba yadawo rikeda wani karamin coffee table a hannunshi yamaida kofan yarufe yataho har gaban gadon ya ijiye coffee table din agabanta dab da ita yazauna akai yakalleta yanda kanta yake akasa yabi eyelash nata do balla bafin wau flinnina finnare kanta yake akasa yabi eyelash nata da kallo kafin yay flipping fingers nashi on her face yace "Hello Mrs Maheer, abani abinci na" yanda yay maganan looks so adorable ahankali tadago idanunta tazubamai lumshe mata idanu yayi yabude yakai hannunshi yadauki spoon yace "wanne zan faraci? You say Maheer obey" da idanunta tanunamai rice din hakan yasa yakai chokalin cikin rice din yadebo yakai bakinshi Wallahi mantawa yayi da all his problems daman ance good food na mantar dakai matsalolinka murya chan kasa yace "my wife is the best cook ever!" Dauke kai Yasmeen tayi kirjinta na bugawa dum dum dum har lokacin sabida yanda kafafunsu ketaba juna gashi bariga ajikinshi sai towel koyaya idanunta suka sauka kan kirjinshi da akwai wasu kwantattun gashi akai saitaji gabanta yasake fadi wani abu namata yawo ajiki, kusan rabin abincin yayi kafin yadaura hannunshi saman nata yace "juice wife" wani irin shocking tashi dasauri tajaye hannunta harsaida ya kalleta, cup tadauka ta tsayayamai juice din tadauka tamikamai batare data kalleshi ba ahankali yasa hannu ya karba yakai juice din baki yana wani irin kallon tundaga fukanta har zuwa saitaji gabanta yodae fadi wani abu namata yawo ajiki, kusan rabin abincin yayi kafin yadaura hannunshi saman nata yace "juice wife" wani irin shocking tashi dasauri tajaye hannunta harsaida ya kalleta, cup tadauka ta tsayayamai juice din tadauka tamikamai batare data ,Skalleshi ba ahankali yasa hannu ya karba yakai juice din baki yana wani irin kallon tundaga fukanta har zuwa kan wuyanta yanabin yanda numfashinta ke fita da sauka kafin ahankali yasauke idanunshi kan boobs nata wani kalan kwarewa yayi yahau tari dawani irin sauri Yasmeen tajuyo hannu tasa takarbi cup din dagakan bakinshi kaman zata fashe da kuka din tace "sannu" ganin yanda tayi yasa kaman da gaske kawai yay tumble yafadi akasa yana tarin karya, wani kalan ihu Yasmeen tayi. "Maheer" tasauke tray abincin akasa da sauri tasauka daga kan gadon tabiyoshi kasa takai hannayenta biyu tadago kanshi daga kasa takai zuwa kirjinta kaman tadauki karamin baby daya kware ta manna kanshi kirjinta sosai sabida hannunta yakai bayanshi, takai hannunta bayanshi dasauri tana bubbugawa dan tarin ya tsaya. [8/1, 5:44 AM] AMINA KABIR CAPS: MEENA VIP GROUP