← Book details Jiddatulkhair Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 205

Sashe 36

Jiddatulkhair Complete Hausa Novel · about 1 min read

Allah yayi maka albarka" Yace "Ameen" mikewa yayi ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita, Abuturrab ya sauke ajiyar xuciya, tun bayan faruwan wannan lamarin sai yanxu ya ji magana da ya sa masa relieve a xuciya, he is happy Umminsa bata dauki wannan batun personal ba, just like his dad and small mum, but Aunty, wani sigh yayi yana tunanin yanda xasu yi da ita idan ya koma gida anjima....
Chapter 36 · 0% Book details