← Book details Jiddatulkhair Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 139 OF 205

Sashe 139

Jiddatulkhair Complete Hausa Novel · about 1 min read

ajiye kan tray, kwai kwara uku ta soya da albasa shi ma ta daura a tray din, ta dau ledan slice bread din ta ajiye saman tray, sannan ta dau tray din ta fito, a hankali take tafiya xuwa dakin Ahmad, ta fi minti daya tsaye bakin kofar kamar me contemplating kafin tayi knocking a hankali, jin shiru ta sake kwankwasawa gently, bude kofar dakin aka yi ta koma baya tana kallonsa kamar yanda shi ma yake kallonta.....
Chapter 139 · 0% Book details