Sashe 77
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
salati me k'arfi hajiyar mu tayi suna waiwayo wa murja asheme ta sume da gudu hjy Nabila ta nufi office d'in Dr Fahat tana surutai irin na xautuwa
"Dr kaxo itama xata mutu murja dukansu sun mutu wllh nima bazan rayuwa ba mutuwa xanyi".......!!!!!!
arikice yace jeki gani nan xuwa da gudu ta fita har tana tuntub'e
murmushin mugunta yayi da muryar azzalumai yace
"saura ke murja dan kece nest target d'ina dole ki mutu!!!!!""""".....
*Ummee Garkuwa*
i dedicated dis page to u Rukayya abubakar yola (rakiya 😂😛)
saura ki k'iyi min takwara😣 lol
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
115&116
*Ummee Garkuwa*
*warwara*
kai tsaye dr fahat d'akin da aka kwantar da hjy murja ya nufa ya taddasu akanta suna rusa kuka kowanne da kalan surutun da ya keyi da tausayi ya kallesu yace su fice xai dubata kamar baxa su fita ba hk suka fita suna jimamin abinda xai biyo baya.
suna fita ya rufe k'ofar yana hangensu ta window suka tsaya cen babban harabar asibitin dai dai d'akin da khaleel da jannah suke.
murmushi dr fahat yayi ya rufe window ya xuge labule.
gaf da hjy murja yaje ya tsaya ya shafa fuskarta yana murmushin mugunta cikin muryar mmk yace
"shegiya talatu wai dan Allah ya akayi kika iya suman k'arya ?"
bud'e idonta tayi ta mik'e had'e da sakin dariya
"d'an iska sarkin tambaya manta ni kayi ?
kasan wannan kad'an ne daga cikin shed'anci na"
kusa da ita ya xauna yana k'are mata kallo
"talatu ba Allah aranki kina birgeni sbd makirci"
wani kallo ta jefeshi dashi
"kai d'an iska ba na hana ka cemin talatu ba ?"
dariya yayi ya tab'e baki
"kunjini da shegiya waya ce miki ana canzawa tuwo suna ?kina nan a yanda na sanki TALATU MASIFA,
amma yanxu kin koma talatu makira"
yak'arasa da kai mata d'an k'aramin duka a fuska .
far tayi da ido ta ya mutsa fuska
"kasan dai murja iyayena suka rad'amin ko ?"
tsaki yayi
"ke kam bakya canzawa kullum muka had'u sai mun raba hali shekara 30 kenan ba'a canzawa sunanki murja kuma talatu duk iyayenki ne suka rad'a miki bawani shege ba"
mik'ewa tayi tsaye tana kallon gefen gadon dayake
"fahat kaci wannan tuffan dana baka d'axu lokacin da muka kawo shegen yaron cen khaleel?"
dariya yayi mai sauti ya kalleta data tsura masa ido
"naci murja ! meyasa kika damu da sai na ci ?"
ajiyar xuciya tayi sannan ta saki dariya me kyau
"bakomai fahat ina son naji ka cine "
d'age kafad'a yayi
"shikenan talatu ya cikon kud'ina ? kin san ni akan kud'i koda ubana zan iya b'atawa"
watsa masa harara tayi ta juya baki tana masa kallon raini
"mtssw banza mayen kud'i d'an iska jarababbe wllh duk nacinka bazan k'ara mk ko sisi ba "
"dama kin saba y'ar talakawa amma wannan karan shine na k'arshe talatu kin sanni nasanki wllh sai naci ubanki akan kud'in nan"
"fahat kasan kuwa kaine nest target d'ina ? duk duniya kafi uban kowa sanin sirrina babban had'arine xama da kai araye dan nafara shakku akanka kafiya mistakes a ayyukanka"
"talatu kenan nasan wannan yunk'urin naki nasan ina cikin way'anda xaki bada list d'insu akashe, kafin na mutu ki bani cikon kud'ina shekara 30 kenan ina wahala dake akan wannan wllh zan b'ata miki ayki dan tuna miki asiri zanyi
dariya tayi harda kyakyatawa ta nuna shi da yatsa cikin dariya
"kamanta ni fahat kamanta ni shed'aniya ce kai shedan ma yasan nafishi shed'an ci me xaka fad'a musu ?
baxasu tab'a yadda ba dan sun yadda dani fiye da tunanin d'an adam"
dariyar yayi shima
"shikenan duk da ba kya buk'atar na miki tuni dankin fi uwata sani na ! mu xuba nida ke duk wani makirci da kike tak'ama nina d'oraki akai tun baki da nono a k'irjinki kin sani"
"nasani fahat amma yanxu na wuce tunaninka iya sanin dakai min na dane yanxu kam ko shed'an na tsoron makircina mu xuva asalima baxaka wuce 1 week ba"
"ok talatu mu xuba tunda ubanki ghali b'arawon kaji shine yake rayawa ba, shegiya dangin masifa y'ar b'arayi jikar b'arayi wacce uwarta ta take satar naman suna"
kallonshi tayi tana dariya
"wannan da kenan kana d'auko abinda ya wuce nasaba da jin wannan gorin naka fahat kud'in dana ke dashi yanxu ya mantar da kowa wannan dafin jeka gawa Allah yaji k'anka dan dole kabi ubanka lahira mtsww"
fuuuuuu ya fice daga d'akin tasaki murmushi ta koma gado ta kwanta tana nishi da kyar kai kace da gsk majinya ciya ce
yana fita daga d'akin kai tsaye inda suke ya nufa hangoshi sukayi gaba d'ayansu sukayo kanshi araxane,
girgixa kai yayi kowanne bakin shi na rige rigen tmby
"dr fahat ya dai ? ya jikin nata?"
muryarsa asanyaye yace
"kuxo dukanku ina son ganinku falon office d'ina "
basu jira komai ba suka bi bayanshi suna kuka suna mmkin kiran nan da yai musu takaicin dake cikin ransu ne ya ha su tmby shi dalili kai tsaye office d'insa suka shiga a falon nashi suka xauna plasma d'in falon na surutun bayanai sam hnklinsu bai kanta sun xubawa dr fahat kallo suna jiran suji mai xai ce.
shima idonsa akansu yana kallonsu yarasa ta inda xai fara sbd sanin muhimman cin murja awajansu direct inda plasma nan take yaje yasa u.s.v ya kunna haushi ya kama dady da Abba suna k'ok'arin mgn photon daya bayyana jikin plasman ne yana hnklinsu
murjace xaune kan table d'in dr fahat
tsurawa tvn ido sukayi cike da mmk
ganin vedion yaja hnklinsu yasa ya k'aro volume
jikin hjy murja sanye da kayan datasa yau da alama shigowarsu d'axu akayi vedion farko ya dawo dashi.
arikice take mgn
"mun shiga uku fahat ?asirin mu ya tonu haka mukayi dakai ? meyasa kuka saki khaleel ? idan ya tashi ya xamuyi asiri ya gama tonuwa meyasa baku kashe min shege ba ? ba cewa nayi ku kashe shi ba ?"
mik'ewa dr fahat yayi
araxane
"khaleel ya dawo araye ? ai bamuyi haka dasu tokah ba,
wllh munyi dasu xasu kashe shi yanxu yana ina?"
ajiyar xuciya tayi
"gashi nan mun kawo shi asibiti a sume plx ka kashe min shi itama jannat d'in kashe min ita dan muddin aka haife wannan cikin na shiga uku"
zama yayi kan kujararsa yana kallonta duka jikinta rawa yake
"kwantar da hnklinki talatu zan kashe shi in minit daga shi har ita Jennifer sai dai ya farfad'o a lahira"
hannunta tasa ajaka ta d'auko tuffah a aljihun gaban jakar ta mik'owa dr
"karb'i fahat kaci ko xuciyoyin mu sa sanyaya "
tsurawa tuffan ido yayi yana naxari
kafin yagama naxari yaga ta fito da wata acikin jakar daban ganin hk yasashi murmushi na mmkin ta ajjiye tuffan yayi
tana k'ok'arin cin tata yace
"murja plx bata cin tuffa muke ba ajjiye mu shiga ciki muyi mgn mai amfani akan yanda xamu b'ollowa yaran nan"
maida tuffan tayi cikin jakarta ta mik'e arikice
"toh fahat muje "
basu dad'e da shiga ciki ba wata nos taxo ta d'auko tuffan cikin jakar hjy murja ta ajjiye agaban tebir d'in dr fahat
ta d'auko ta gabanshi ta mayar cikin jakar hjy murja da sauri ta fice
tana fita bada jimawa ba suka fito daga ciki ta xauna tana kyalkyalar dariya yana kallonta ta ciro tuffan daga jaka ta gutsira ta ci tana ci tana surutun
"sonake naxama murja ched'e uban kowa ya sanni aduniya nakashe shi na kashe Nabila ita da hjy zainab da sauran y'ay'anta yanxu dai afara gama min da way'anda nafi tsana sbd malamina yace d'an da jannat xata haifa sai yafi kakansa ched'e shahara kaga dole na kar dasu"
gyad'a kai dr fahat yayi yana mata kallon shashasha
"haka kika ban lbr"
da sauri da sauri ta cinye tuffan
"bari na koma wajansu kar suga na dad'e duk da suna cikin damuwa baxa su gane komai ba sai mun had'u fahat"
yabita da kallon nagama dake
"ok talatu ba damuwa"
gaf da bakin k'ofa ta tsaya
"kai fahat! d'an iska naga kana min wani irin kallo"
tsaki yayi
"kefa shegiya ce Allah ya xuba miki xargi ina kallon babbar hjy murjan ched'e"
ya k'arasa da dariya
dariyar itama tayi ta fice ya girgixa kai nan vedion ya tsaya
gaba d'aya jikinsu amace yake ya mutu murus tabbas banda sunga xahir idan lbr aka basu baxasu tab'a yadda ba cike da mugun mmk suke kallon dr.
yaja numfashi ya fara mgn
"shiga cikin da mukayi da talatu yasa naiwa nos d'in nan test nai mata bayanin komai dan jikina ya bani poising ne acikin tuffan ita ta canza batare da tasani ba taci kayarta nasan xuciyoyinku na cike da mmkin alak'ata da talatu murja ganin baku tab'a ganin alamar mun san juna ba zan baku, lbrn komai da yanda aka haihu aragaya sbd babbar alak'ar dake tsakanin mu.
" talatu ! wacce kuka fi sani da murja shine ainahin sunanta talatu kuma sunan rana ne haifaffiyar kano ce cikin unguwar yakasai mahaifinta sunanshi malam ghali talaka ne tib'is y'ay'ansa hud'u da matarsa d'aya malam ghali bashi da wata cikakkiyar sana'a sai ta farauce kajin y'an unguwa da dabbobinsu kowa yasan shi da wannan sana'ar a cikin unguwar yakasai dan ansha kamashi talatu masifaffiya ce ta ajin k'arshe tun tana yarinya take masifa har girmanta dalilin dayasa tai k'aurin suna a unguwarsu ta yakasai ba wanda bai son TALATU MASIFA ba mahaifiyar ta mutuniyar kirkice inna tana da mutumci a idon mutune tana dafawa talatu abinci tana kaiwa bakin asibiti da wannan tallan suke rufawa kansu asiri tun talatu tana aji d'aya amakarantar gaba da primary suka had'u da fahat mak'ocinsu da suke bak'i a unguwar dansu asalinsu shuwa arab ne daga maiduguri kasuwanci yadawo da banbansa Alhaji hameed nan kano unguwar yakasai talatu kyakkyawace son kowa k'in wanda ya rasa uwa uba Allah ya xuba mata son gayu dalilin haka tun tana k'aramar ta take bilicin da mai masu sauk'in kud'i dai dai ita sunfara soyayya da fahat danshi ya d'auki d'awainiyar karatunta da duk wata hidima tata babba da k'arama fahat yana son talatu itama talatu tana sonshi sosai