Sashe 75
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wata uwar harara hjy murja take xabga masa kamar idanuwanta xasu fad'o cike da tsana take mgn
"gawarka ce xatar bar gidan nan natsane ka ! shege tsinanne !"
fuskarsa murtuke ya ke xabga mata harara ta k'iyayya.
"ke kike rayawa da xaki iya d'aukan raina ?"
girgixa kai tayi ak'ufule tana xaxxare ido
"bana rayawa amma ina kashe way'anda na tsana"
murmushin da baiyi niyya ba ya sub'ce masa
"kin gaxa tunda har bakya iya rayawa kinga kashewar ma baki isah ki iya kashe koda tsuntsu......."
marin data xabga masa ne ya katse shi
"d'an iska shiyasa na tsane ka! sbd tsinannan ji da kanka ! "
kutufo yai mata da k'afarsa abinka ga namiji tuni ya fasa mata baki
tasa hannu wajan data ji uban xogi ganin jini abakinta ranta yai mugun b'aci
"kuna kallon abinda yai min ? me kuke jira ku had'a masa jini da majina !!!!!!"
a xuciye sukayo kansa da duka yana ramawa duk da yana d'aure har sai da sukayi masa liliss!
suka k'ara d'aure shi tamau yanda ko motsi baxai iya ba.
ranta b'ace tace
"ku cigaba da gana masa axaba kullum har sai na baku ixnin kashe shi abinci sau 1 xaku bashi arana !.."
"angama ranki ya dad'e !"
kwanansa 4 awajan su da taimakon fahat ya bar wajan dan shi da kansa dr ya faki idon garadan nan ya sashi a mota ya ajjiye shi k'ofar gidansa.
ajiyar xuciya Abba yayi ya girgixa kai
"murja dole na d'au...."
dr fahat ya katseshi cikin sauri
"ka kwantar da hnklinka talatu gawa ce sbd poising d'in dataci ya isheta axaba xaita axabtar da ita a k'arshe ta mutu "
ajiyar xuciya dady yayi ya ce muje muga halin da suke ciki
jikinsu asanyaye suka bi bayan dady d'akin da aka kwantar da su sukaje acen suka tadda sulthana da haisam sulthana na kuka haisam yana rarrshinta
da taimakon nos biyu dr fahat yaiwa ya khaleel dressing na ciwon dayaji yana gama masa ya farka afusace ya mik'e ganin su dady kusa dashi yasa yai ajiyar xuciya da kyar ya bud'e baki xaiyi mgn
Dady ya dakatar dashi
"kwantar da hnklinka Ibrahim munji komai fatanmu Allah ya baka lfy!"
kwafa khaleel yayi
"dady ina take ? kubar ni na d'au fansa !"
"kayi hkr Ibrahim "
kallonsu yake one by one baiga jannat ba sbd sulthana ta kare inda gadonta yake.
mik'ewa yayi cikin wani yanayi yana kallansu
"ina jannah take !! ?"
da sauri sulthana ta matsa ta nuna masa ita
hankalinshi atashe yai kanta cikin wani yanayi
"meya sameta !?
jannah ! dady meya samu jannah ? wllh idan har hjy nada hannu a ciwon jannah baxan hkr ba !"
mahboob ne ya dafa kafad'arsa
"plx khaleel babu abinda ya sameta ka kwantar da hnklinka jannat tana nan k'alau"
da tsawa yaiwa mahboob mgn
"tayaya !? ya xa ayi na yadda lfyr ta k'alau ?
kwanciyar me tayi ?
ku fad'amin !...."
ya girgixata a kwance cikin masifar tashin hnkl
"jaannnnaaaat ! tashi ! "
kamar amafarki taji muryarsa a hnkl ta bud'e ido karaf suka had'a idanuwa
da k'arfin gaske ta mik'e had'e da rik'eshi afirgice tasaki wani irin kuka mai tsuma rai tana surutai
" kada katafi ya khaleel baxan iya rayuwa babu kai ba kada ka k'ara b'ace min idan mafarki nake karku tashe ni ! dady Abba ku tayani rik'eshi kar ya kub'ce min ! "
kukan hindu ta tayata sulthana tuntuni kukan take cike da tausayin y'ar'uwarsu
"jannat khaleel d'inkine ba mafarki ba ba kuma gixo ba Allah ya dawo miki dashi cikin ikonsa"
tana k'ank'ame dashi
"da gaske kike hindu khaleel shine a hannuna ?! Allah nagode maka"
kamar ya xubar da kwallah shi kad'ai yasan halin daya kasance na rashinta ya k'ara mannata jikinsa
" Alhamdulillah ngd wa Allah da ya rayar dani naganki cikin kwanciyar hnkl jannah xan rayu dake gani nadawo gare ki an rabani dake ta k'arfi dayaji bani da yadda xanyi ! "
da sauri Abba ya fice dady yabi bayansa yana fita kwallar da ta taru a idonsa ta xubo ya waiwayo ya kalli dady daya xuba masa ido
" Dr Bashir abinda murjaaaa.... tai ...min .. narasa wanne irin hukunci..... zan mata naaaaa...... hu.....ce "
ajiyar xuciya ya yi
"Adam gdy xakayi wa Allah dayasa bata ci nasara akanku ba tunda duk makircinta babu wanda yarasa rai acikinmu"
kwafa Abba yayi yana jinjina kai
"mutum ! mutum ! murjaa ! ina mmk Bashir har yanxu "
"kayi hkr mu yanxu sai hmdl tunda ankawo k'arshen makircin ta Allah ya tona mata asiri"
k'arar kiran wayar Abba jikinsa asanyaye ya duba dangin sa ne hawaye na xuba ya d'aga wayar yace
"karku xo ku had'u gaba d'aya gamu nan xuwa zan xo muku da wani babban abin al'ajabi"
ya kashe wayan yana kallon dady
"Bashir duk inda xato yake xunibi ne ! banda Allah ya tonu asirin mrja xuciyata dangina take xargi Allah sarki ! ashe basu bane wacce tafisu kusanci da ni ne lallai makashin ka na tare da kai !"
jinjina kai dady yayi ya furxar da huci
"ni kaina nayi xarginsu duk da ban tabbatar ba amma ko kad'an xuciya ta batai min tunanin murja ba ! muje mutafi gaba d'aya dan nasan hnklinsu atashe yake."
dake sun warke basu jira b'ata lokaci ba suka koma cen inda danginsu suka taru suna jiran xuji abinda Abba xaice duk xuciyoyinsu cike da xargi kala kala jikinsu asanyaye.
tana kwance tana nishi tana jiran shigowarsu taji shiru tana k'ok'arin mik'ewa taji wani irin ya mutsawar ciki kafin ta yunk'ura gaba d'aya cikin ya d'aure yana mata axabar ciwo kamar xai fashe mmk abin ya bata
"na shiga uku ni murja daga ciwon k'arya kuma sai na gaske ?"
a hnkl a hnkl ciwon ya lafa taji dad'i ta mik'e ta fito harabar asibitin inda take tsammaninsu basa nan ta shiga d'akin da aka kwantar da su khaleel basa nan hnklinta ya tashi tana k'ok'arin fita suka had'u da dr fahat ta galla masa harara.
"kinga basanan ko ? sun tafi jana'ixa "
banxa tai dashi ta fice mai adaidaita da tsayar ta nufi cen gidansu me gadi yace suna cen babban gida wata iri take jin kanta kafin ta isa babban gidan ched'e cikinta ya kuma murd'awa a adaidaita tasha axabar wahala kafin ya saki tayi kakin wahala taji k'aton abu ya cika mata baki da sauri araxane ta tofar da shi wata uwar gudan jini k'atuwa kamar tsoka ta gani kamar tasa ihu dan bak'in ciki mai adaidaita ya sauketa k'ofar babban gida ta shiga tana haki dan jikinta ya saki duka
tana shiga daidai lokacin da dady yake k'ok'arin basu lbr
hjy Nabila ta hangota tana tafiya da kyar da gudun tsiya hjy Nabila kamar yarinya ta k'arasa wajan murja tana xuwa ta shak'eta shak'a bata wasa ba da kyar dangin ched'e suka kwace ta suna mmk dady ya girgixa kai yana yunk'urin basu lbr takaici ya hanashi mgn ya xabgawa hjy murja mari ya shak'ota shima yana magana axafafe
"kasheta xanyi ! ni xan k'arasa ki murja kin cuceni ! kin xalunce mu ! "
da mmk jannat da dangin Abba suka kwace murja cikin mmk d'aya daga ciki yace
"kunbar mu a duhu me murja tai muku ?"
dady ne ya fad'a musu komai suna ji sukayi hmdl had'e da tsananin mamaki wani tsoho daga cikinsu muryar shi na rawa yace
" murja kin cuce mu sbd ke muka rabu da d'an uwan mu sbd makircinki muke gaba da junanmu muna xargin kawunan mu kin rabamu da d'an uwanmu ! lallai kin manta tijarar mu da kanmu xamu kashe ki !"
waje ya kaure da hayaniya ched'e family sun kafe akan su xasu kasheta da kansu dan su d'au fansa.
ba uban daya isa ya kwace ta.
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
113&114
*Ummee Garkuwa*
furxar da huci dady yayi yana jinjina abin shi kanshi yasan baxaiyi yu ace kamar khaleel ansace shi ba akwai dai mummunan abu da xai faru dashi ya kalli Alhaji Adam ched'e yanda jikinsa ke fidda gumi idanunsa suka yi jaa tashin hnkli b'aro b'aro a fuskar ya girgixa kai xuciyarsa na k'una.
"Kayi hkr Adam komai muk'addari ne daga Allah idan khaleel ya mutu fatan mu Allah yasa muga koda gawar shine hakan xai rage mana rad'ad'in rashinsa...."
"ya isa dr bashir ! jikina baya bani xamu ga gawarshi illa ina tunanin yana cikin mayuwacin hali,
kowaye yai min wannan aikin sai na d'auki mummunan mataki,
baxan iya jurewa ba mummunan hukunci zan d'auka da katab'a min khaleel kwara ya tab'ani !"
ya k'arasa mgnr idanunsa kamar xasu xubo da kwallah.
ba shiri dady ya matso kusa da shi dan ya kwantar masa da hnkl
"kwantar da hnklinka Adam...."
katse shi yayi cikin d'aga murya.
..."bazan iya ba Bashir ! bazan iya ba narasa khaleel hnklina ya kwanta ??
baxaiyiyu ba tashin hnklina rashin sanin inda yake,
Natsani dangina su kad'ai nake xargi dan tun farko basa son aurena da uwar y'ay'ana,
wannan wacce jahilar k'iyayya ce meyasa baxa su so abinda nake so ba??
Allah ya isa tsakani na da su !"
"Alhaji ya isa ! ya isah mana zargi fa kakeyi baka da tabbaci ka nutsu babu wanda ya isa ya d'au rai sai Allah "
girgixa kai Alhaji Adam yayi fuskarsa acukume ransa ajagule kai kace bai tab'a fara'ah ba.
"nutsuwa Bashir !? tayaya ? zargina gsky ya fad'amin baka san irin rigimar da akayi dasu bane lokacin auren har gobe abin na k'ok'on xuciyata,
sam baxan manta ba !
ina ma mahaifina ya na nan daya ga irin rashin adalcin da danginsa sukai min !"
ya k'arass da xubar kwalla a ido d'aya kukan daya fi ciwon xuciya axaba.
kasa mgn dady yayi dan shima dauriya ce kawai shi kad'ai yasan irin abinda yakeji axuciyarsa bai tab'a rasa d'aya daga cikin y'ay'ansa sai yanxu mafi soyuwa aransa kaf cikin y'ay'ansa yafi ji da khaleel dan shi yafara haifa.
shiru sukayi a falon kowanne yayi jigum cikin axababban yanayi