Sashe 57
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
suna komawa d'aki danjuma yaita kiran jidda awaya komawa gefe tayi tasa wayar agaba tana hawaye,
cike da tausayawa jannat tace "anty jidda meyasa kike son takurawa kanki da kad'darar Allah ajiyar xuciya tayi tana kallon jannat,
muryarta adashe tace
"baxaki gane bane jannat,
girgixa kai jannat tayi "plx anty jidda ki d'aga wayan nan kada ki shiga fushin Allah,
ba ydda jidda taso haka ta d'aga wayan
sautin kukanshi kawai takeji ganin haka yasa tasa wayan a hansfree suna jinshi yana ta uban kuka dan shi yafi jidda jin takaicin halin daya ke ciki
cike da mugun tausayinsa suke sauraronsa hawaye masu k'una suka sauko mata ta kashe wayan had'e da fashewa da kuka dukansu sukayo kanta suna rarrashinta cikin kuka take mgn,
" daga shi har ni babu mai maraba da juna na cuci kaina ! wllh nayi nadama ngd wa Allah da abin ya tsaya iya haka wllh ni kaina ina jin tausayin halin dana jefa bawan Allah taya ya xamuyi rayuwa ?
rubayya ce tai mgn cike da gwarin gwiwa
" anty jidda akwai mana akwai yadda xakiyi rayuwa dashi mai dad'i idan har xaki cire girman kai dukansu suka kalli rubayyan da itama idonta ya cicciko dan tana da tausayi sosai itakam tafi tausayin danjuma dan shi baiji ba bai gani ba
" meye laifin danjuma ?
kawai sbd talaka ne kodan kina tunanin kin fishi wayewa ?
tab'e baki ruby tayi,
"babu macen datafi namiji wayewa sai dai kawai ya kalleki kina masa kallon sakarai yana miki kallon shashasha kiyi hkr ki tallafi mijinki ki nuna masa irin yanda kikeso ki ganshi danjuma fa kyakkyawane farin bafillace dayaji gyara xakiyi mamakin yanda xai koma ki sashi a hanyar da kikeso da bakinshi ya fad'awa dady yayi diploma da sauri suka kalleshi d'aga musu kai tayi
" haka yace har takaddunshi ya nunawa dady plx anty jidda kinga yanxu haka kinsa shi cikin mugun yanayi har yanxun inajin sautin kukansa ki kirashi ki lallashesa wallahi idan ba haka ba xaki kwasowa kanki wani hakin wanda kuma sai Allah ya saka masa
da sauri jidda ta xaro ido hannunta na rawa ta d'auki wayarta ta kirashi a hansfree tasaka ring d'aya tayi ya d'aga still kukan yakeyi bak'in ciki ya taso mata ta kanne da kyar ta lallashe sa yayi shiru
" kukan me kakeyi ?
muryarshi asanyaye yace,
" inajin mugun sonki araina ina jin zan iya komai akanki ina kukane sbd d'axu naga kamar ranki ab'ace yake kika kirani rashin sanin meya b'ata miki rai ne yasa ni wannan kukan dan ji nakeyi ko cemin kikayi na kashe kaina zan kashe idan har hakan xai saki nishad'i,
kuka ya taso mata ta danneshi da kyar su kansu tausayinshi kama su yayi sukayi jugum suna sauraronsa ya cigaba da mgn
"d'axu nayi kwalliya irin ta y'an gayu nasan xakiji dad'i in kika ganni kud'ina na kwashe duka naje boutique na siyo irin kayan da oga khaleel yake sawa kuma nayi hakan ne dan na birgeki dana shiga cikin gidan yayi jimmm ya cigaba da mgn jikinsa asanyaye
" hjy umma ta k'i kulani sai hjy Aisha ce tace min bakyanan kin fita da dady jidda kibawa ummanmu hkr idan nai maita laifi,
share hawayenta jidda tayi dan sai yanxu tafara jin tausayinsa muryar ta tai mugun taushi
" zan bata hkr nasan ba laifi kai mata ba bata jin dad'ine tayi k'aryar ne kawai dan tasa yasaki ransa,
suna jin yasaki ajiyar xuciya yacigaba da mgn,
" Alhmdllh ngd wa Allah dayasa ba laifi nai mata ba kinga jiddata har turare na siyo mai kamshi dama oga khaleel yabani takalma da agoguna kada ki damu kinji tawan tabb ! ai ni nan da kika ganni mugun d'an gayune a k'auyen mu fa nafi kowa gaye da kinje gezawa tasha in dai kikace a kaiki gidansu danjuma MUGUN GAYE nine nan yayi dariya cike da son ya birgeta kowa ya sanni wllh jidda ko wankan asdown kike so zan miki
zamess ba wllh duk na iya yadda nake sonki ke ni k'arshe ma har wankan sark'a irin ta gayu ma inkina so xan miki kona d'an kunne duk na iya,
wani tuk'ikin bak'in ciki ya taso mata
sulthana kam gimtse bakinta tayi dan kad'an yarage ta tuntsire da dariya jannat ce ta d'inka dingurinta tana kyaf kyaf ta mata ido kada tayi dariya amma ina tuni dariya takwace mata jin tayi dariyar dama suma dauriya ce suka tayata ciki harda jiddan sulthana tace wai MUGUN GAYE wllh sunan dariya yabani kashe wayan jidda tayi suna dariya kira ya kumayi ta d'aga muryarshi asanyaye yace
"kululuwata
da sauri jidda tace
"what ? ranta na suya yayi dariya shi gani yake ya birgeta yace,
" ai sunan mak'ociyar mu ne wata yar baby sunan ku d'aya hauwa'u kululuwa yarinyar nan tasoni kamar ta kashe kanta,
wani mugun tsaki jidda tayi ta kashe wayan still su sulthana dariya suka kumayi zahra tace "yanda na fuskance shi da gsk guy d'inne amma akwai kauyanci kad'an ba wata wahala xakiyi ba wajan gyarashi kafin tai mgn ya kuma kira da jin haushi jidda tai ashar,
"wannan ai iskancine ya dameni haba ,
zahra tace,
"hkr xakiyi ki d'aga kice xakiyi bacci shima ya kwanta ya huta,
afusace jidda ta d'aga wayan da sauri yace,
"kululuwata yana ga kin kashe waya ?
takaici ya kamata kamar xata sa ihu tace,
"plx kadaina kirana da wannan sunan bana so
da sauri yace
"har abada bazan kuma ba naga shima sunan nagayune amma na daina jiddata kiyi hkr
"ok ina jin bacci sai da safe,
dariya yai,
"ki kwana lafiya my love i love u ki shiga fa cikin net kar sauro ya cijemin ke
tsaki tayi dan ya mugun k'ular da ita
" ok toh naji sukayi sallama takashe wayan
by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
93&94
*Ummee Garkuwa*
fashewa tayi da kuka tana rungume da jannat da itama kukan takeyi cikin muryar kuka tace,
" innalillahi wa inna ilaihi raji'un wai meya sa baxa a bar mu mu huta ba me mukayi musu ? wanne irin laifi mukaiwa mutanen nan ?
Abba ya kalleta ransa ya k'ara b'aci ko kad'an baya son abinda xai d'agawa matarshi hnkl yana matuk'ar ji da ita ransa ajagule cikin k'unan xuciya ya tab'e baki,
" nabila plx ki daina d'agawa kanki hnkl Na d'au babban shiri akan abokan gaba baxan bari a yanxu suyi nasara akaina ba ki daina kuka ki kwantar da hnklinki,
kasa daina kukan tayi sbd ta saba da jin rarrashin mijinta gani kawai take xa a k'ara rabata da y'ay'anta sai da ya khaleel yasa baki tayi shiru jannat ta rik'ota suka shiga cikin gida,
Abba ya kalli khaleel ya furxar da huci muryar shi asanyaye yace,
"khaleel ya xamuyi ?
jinjina kai khaleel yayi
"Abba kada kadamu mu had'u gaba d'ayan mu Dan nasan ba mu kad'ai suka kira ba gaba d'aya xasu kira kowa"
ajiyar xuciya Abba yayi shikenan ubangiji Allah ya taimake mu ya karemu daga sharrinsu khaleel ya amsa da "amin Abbah"
jannat rungume da mahaifiyar ta suka shiga cikin falo su ka tadda hajiyarmu da hjy murja suna kuka arikice suke tmbyr su hajiya murja da kyar ta iya bud'a baki tace
" wasu mutane ne suka kiramu nida hajiyarmu wai xasu kashe mu xasu kashe kowa,
luuuuuu hjy nabila tai xata fad'i dan wani mugun jiri ne ya d'auketa da sauri jannat ta rik'o ta had'e da taimakon hjy murja suka ajjiyeta kan kujera tana fidda numfashi da kyar hajiyar mu ce ta dakata da kukan ta Matso kusa da ita ta rik'o hannunta,
murmushin dole tayi,
" Nabila kada ki damu ki kwantar da hnkl Allah ya fisu kin San.........."
bata k'arasa ba sbd sautin kukan Hindu ta suka jiyo ta sauko da gudu sulthana Na bin bayanta hannunta rik'e da waya ganinsu datayi a falon sunyi cirko cirko yasa ta tsaya tana kallonsu idonta Na xubar hawaye,
sulthana ce tak'ara so jikin umminta ta kwanta gefan kafad'arta tana ajiyar xuciya Na axaba Dan xuciyarya tuk'ik'i kawai take Hindu ta bud'e baki xatayi mgn hajiya murja ta katseta,
'sheeeeeett! ta girgixa mata kai,
kuka Hindu ta k'ara fashewa, tana kallon wayar hannunta,
sulthana ce ta ce,
" umma baki san me ya faru ba wasu mutane ne suka kirani suka kira Hindu kuma muna tare sunce dukanmu xasu kashe mu"
jinjina kai hjy murja tayi
" sun kira mu innalillahi wa inna ilaihi rajiunn "
zaro ido Hindu tayi
"sun kiraku umma"
d'aga mata kai tayi tana share hawaye
jagwab Hindu ta xauna gefan hajiya murja had'e da sa kanta akafadar ta hjy murja ta rungumota jikinta tana kuka tana mgn
" narasa suwaye suke wahalar da mu haka ?
suwaye suke axabtar da rayuwan mu ?
nayi imanin ko waye axxalumine"
ta k'arasa da kuka,
xama sukayi jikin jimami babu Wanda yake iya rarrashin wani kowanne xuciyar shi k'una take,