Sashe 60
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
suna shiga ya fito daga motar dan sauri bai bari sun k'arasa parking ba kai tsaye cikin gidan ya shiga had'e da sallama tana xaune a takure da ganinta kasan cikin damuwa take da sauri ta d'ago manyan idanuwanta tana kallon shi had'e da yin ajiyar xuciya siyayyar ya ajjiye akan center table d'in falon ya k'arasa kusa da ita ya xauna ya janyota jikinsa, hawaye ya gani kwance kan fuskarta xaro ido yayi yana jin ba dad'i yasan dole ta damu,
"kaina bisa wuya beautyna!
kiyi hkr meeting d'inne yaja mu tsawon wannan lokacin ni kaina banyi tunanin xai kai mu haka ba bazan kuma ba plx plx plx ina jin ba dad'i araina sbd na saki xubar da hawaye akan kyakkyawar fuskarki ban so ba yasalam !"
ajiyar xuciya tayi tana kallonshi duk ya rikice sbd ganin hawayenta lumshe ido tayi tana jin dad'in irin yanda yakeji da ita,
"ban xubar da hawaye na dan kadad'e ba nayi ne sbd ban san halin da kake cikiba"
k'ank'ameta yayi sbd yaji dad'in maganarta
"ina nan k'alau sai azabar tunaninki da nai tayi hnklina bai kwanta ba sai da najiki kwance cikin jikina"
k'asa k'asa yai da muryar sa
"ina sonki jannah !"
ta xame daga jikinsa
"ka gaji muje kayi wanka kaci abinci"
baiyi musu ba ya mik'e hannunshi rik'e dana ta yana murxawa taraka shi bakin toilet d'in ya shiga yai wanka ya fito da taimakonta ya sauya kaya ya kalli agogo 9:49pm
"ya khaleel taso muje kaci abinci"
wani irin kallo yake mata ya girgixa kai
"d'auko ledar dana ajjiye a falo"
ta juya ta fita ya bi bayanta da kallo had'e da lumshe ido bata dad'e ba ta dawo hannunta rik'e da manyan ledojin ta xaune ya bud'e manyan gasassun kajine da kuma siyayya kala kala
"zo muci"
girgixa kai tayi,
"naci abincifa"
kallon da yai mata ne yasa ta marairaice ta matso tana ci kamar tana shan magani kad'an taci,
"ya khaleel na k'oshi fa dan bai bana son jayayya da kai"
jinjina kansa yayi
bayan ya gama ci ya mik'e yana kallonta fuskarshi d'auke da murmushi
"taso muje muyi alwalar nafilar da xamuyi"
jikinta asanyaye ta mik'e suka d'auro alwala sukayi sallah ya dad'e yana addu'a sannan ya waiwayo yai addu'a tuni gabanta ya fara luguden fad'uwa dan tsoro bayan ya idar ya tsura mata ido yana tunanin abubuwa da yawa jikinta na rawa ta mik'e xata fita gaba d'aya ta rikice jikinta har ya fara rawa,
da mmk ya kalleta,
"ina xaki jannah !?
hanjin cikinta sai da yaka d'a dan tsoro
"dawo nan ki xauna ba inda xaki "
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
95&96
*Ummee Garkuwa*
yana gama fad'an ya kashe wayar,
shiru ya khaleel yayi jikinsa asanyaye ya mik'e ya nufi cikin gidan b'angaren sa ya nufa ya shiga d'akinsa a xaune ya sameta ta had'a kai da gwiwa, xumb'ur ta mik'e tana kallonsa yanayin da taga ya shigo ne yasa ta marairaice hawayen da yarage a idonta ya k'arasa xubowa,
"dan Allah ya khaleel kayi hkr wllh ban fad'awa dady ka hanani xuwa da wata manufa ba baxan iya yi masa k'arya bane"
kallonta kawai yake tana xubda hawaye tausayinta ya kamashi ya jinjina kai lallai jannat d'insa ta dabance da wata ce fishi xata yi dashi amma ita hkr take bashi haushin kansa yaka masa meyasa ma ya hanata alhali tana gudun b'acin ransa ? meyasa yadda take son faranta masa shima baxaiyi k'ok'arin faranta mata ba ?
k'ara sowa kusa da ita yayi still hak'urin take kuma bashi sbd taga baiyi mgn ba,
kusa da ita ya tsaya numfashin su na karo da juna da kyar ya iya d'aga hannunsa dan jikinsa nauyi yai masa yasa hannunshi a wuyanta ya cire mata sark'a ya d'ago hannunta ya cire awarwaronta da xobunan ta kallonshi kawai take cike da mmkin sa ya d'auko hankacif ya goge janbakin da ke leb'enta tass sannan ya goge eyebrow d'inta sai da ya goge kwalliyar fuskarta tass sannan yace,
"je ki wanke fuskarki"
jikinta asanyaye ta shiga toilet ta wanke fuskarta ta fito ya d'auko wani hankacif d'in daban ya goge ruwan fuskarta ga mmkinsa sai yaga kamar ma tafi kyau babu makeup,
jinjina kai yayi,
" ke ta dabance ina jin kishin ki fita da wannan kwalliyar wasu mazan su ganki da ita, na goge ma duk da hakan ina ganin kinyi kyau ya d'anyi shiru yana tunani
"kiyi hkr nasan na b'ata miki rai banyi hakan dan ranki ya b'aci ba nayi ne sbd bana son kowa yasan kyawun da matata take dashi ina tsananin sonki sonda nake mikine yasa nake matuk'ar kishinki"
idontane ya cicciko da bawaye kamar xata fashe da kuka ta rik'o hannunsa,
"ni ya kamata na baka hkr dan ni nayi kuskure wajan nunawa wasu kwalliyata wanda hakan yake haramun tunda ni matar aure ce kayi hkr ya khaleel hidima ta sani manta hakan ngd daka tunasar dani tak'arasa da kuka,
rungumota jikinsa yayi ,
"no ! no ! beautyna kada kiyi kuka kiyi hkr mu tafi a hakan ina mmkin yarinya k'arama dake kin san hak'k'in aure ubangiji Allah yai miki albarka"
ta amsa da "amin,
yaja hannunta ta nok'e tana girgixa kai sororo yayi yana kallonta,
"menene beautyna?
far tayi da ido,
"tunda baka so ba inda xani "
murmushi yayi kad'an had'e da manna mata kiss,
"ina sonki jannah ! kiyi hkr muje"
yaja hannunta suka fice daga d'akinsa ya bud'e mata mota ta shiga ya shiga shima ya fice daga gidan
suna isa wajan hjy murja tak'ara so wajansu da sauri taja hannun jannat sukaje wajan da aka tanadar musu ta xaunar da ita kusa da y'an'uwanta haka akayi ta musu addu'o'i da kuma basu kyautuka tagani ta fad'a sannan aka fara ciye ciye
hjy murja ita da hjy Nabila da dady da wani matashin saurayi sukayo wajansu matashin saurayin ne ya k'ura musu ido cikin fara'a da murna
"anty murja nuna min hishma ta acikinsu Allah nagode maka da ka dawo mun da hishma gida alhmdllh,
hindu ta turo baki dan tasan ita yake nema,
cikin fara'a hjy murja tace,
"lallai hafiz wato hishma kawai ga Afrah nan da jasra baka ambace su ba sai ita kad'ai wannan ai son kaine"
murmushi yayi
"nasan duk gasunan ni dai ina son sake kallon fuskar hishma ta rabona da ita shekara nawa Abba nuna min hishma acikinsu"
da sauri hjy murja tace
"Abban jannat karka nuna mishi kyaleshi ya nunata da kansa"
rik'e kansa yayi da hannu,
"oh anty murja kina wahalar dani kuma na matsu naganta anty nabila plx nuna min ita"
tana murmushi hjy Nabila ta nuna hindu,
"yanda ka matsu a nuna maka ai kwara ka ganta kaga yanda hishman ka ta koma"
zare ido yayi,
"wow ! hishma ! kece kika xama haka ?
alhmdllh Abba kaga hishma ko ?
bata sanni ba plx anty murja ki bata labarina"
"kwantar da hnklinka hafiz zan bata labari sai mun koma gida"
idonshi ya kai kan su sulthana,
"ina Afrah ina jasra ?
murgud'a baki sulthana tayi babu su anan"
dariya yayi cikin wasa yace,
"toh suwaye ?
"jannat ce da sulthana
rangwabar da kansa yayi toh,
"k'anne na kuna lfy ?
yab'una fuska sulthana tayi,
"sai yanxu zaka kulamu?
ba hishma kawai ka sani ba ?
dariya sukayi dukansu hjy murja tace,
"sarkin kishi ai masa afuwa ya rud'e ne da yawa baya k'asar kuka dawo na bashi mmk ne bai san da dawowar ku ba sai jiya da yaxo"
ya kallesu ya d'age kafad'a
"sai mun koma gida zansha lbr ko hishma?
b'ata rai tayi,
"nifa sunana hindu"
kama bakin shi yayi,
"sorry hindu baxan kuma ba kinji aimin afuwa ban san komai ba sai yanxu bari na barku xuwa yau da daddare zamu had'u zaki fahimci koni waye awajanki"
dady yace
"ai yau bamu da sakewa hishman hafiz ta dawo " yana mgnr suna tafiya hannunshi rik'e dana hafiz d'in dagani kasan sun shak'u da juna bayan angama ciye ciye akai addu'o'i akan Allah ya tsaresu ya kuma tona asirin way'anda suka sacesu taro ya watse kowa yana cike da murna da annushuwa