Sashe 26
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bin bayanshi tayi da kallo tana mmkin wannan hali nasa jagwab ta xauna a kan gadonta hawaye ya sauko mata a hnkl ta furta ina sonka Mr coffee amma baxaka tabajin haka daga bakina ba, ita yanxu ya daina bata mmk dan tarasa inda yasa gaba, sulthana ce ta shigo tana mita,
Shi wannan dan xafin kan sai yaita cika yana batsewa kawai dan yasan shi me Kyau ne wai plx jenny anya kuwa yana dariya ? Afusace tace bansani ba !
Ta harareta karkisani,
Hindu ce ta shigo tana waya bayan ta kashe ta kallesu ta ya b'una buska yaushe xamu koma gida ?
Jenny ta kalleta da mmk wanne gida ?
Gidanmu mana hotoro,
Sulthana tace gidanki dai tunda kin saba xaman kanki baxaki iya xama a karkashin wasu ba babu inda xani,
Hindu tayi murmushin yake ta girgixa kai, idonta ya ciko da kwalla, sulthana meyasa kike son yimin gorin abinda bada son raina nake aikata shi ba ?
Harararta sulthana tayi sai ki fadamin Wanda yakeyi da son ransa?
Karya akayi ? Baza man kanki kike ba ?
A kufule tace mata kinsan ma'anar xaman kai kuwa ?
Murguda baki tayi wannan kuma ke ta shafa,
Zaman kai fa shine kamar karuwa,
Tabe baki sulthana tayi kina da banbanci da sune ?
Kafin ta kai karshe hindu ta wanka mata mari hade da nuna ta da hannu,
Baki da kunya Sam niba karuwa bace ! Kina kallona ne bakisan wacece ni ba xama tayi tana goge kwallar da take xubo mata,
Sulthana tana rike da kuncinta ranta abace kukan da hindun takeyine ya Sa taji tausayinta tai shiru tana danasanin goranta mata, bata da yadda xatayi da jin kiyayyarsu lokaci xuwa lokaci babban burinta shine kawai suyita fada da yan'uwanta, hawaye ya xubo mata tana son taga Allah ya yaye musu wannan fitinar,
Jenny juya musu baya tayi ita kadai tasan me ke damunta komai ya cakube mata,
Hindu ta riko hannun sulthana ta riko na jenny,
Asanyaye tace wllh wllh banta ba xina ba sbd nasamu kyakkyawar rayuwa daga gun marikina,
Tun ina yarinya yake fadamin shi ba mahifina bane kuma duk lokacin dana girma xai kaini na dau fansan abinda akai min yafada min kwana na arba'in a duniya aka bashi ni akan cewa kada ya kuskura yace shi ba mahaifina bane,
Idan kuwa ba haka ba to kashe shi xasuyi,
Marikina ya koya min fada ne dan kare kaina sbd abokan gabanshi gani suke ni yarshi ce koda nake fashi ko damfara bantaba kisa ba !
Da tausayawa suka kalleta,
Zan fara kisane akan Wanda ya jefa rayuwar mu cikin masifa,
Jikin sulthana asanyaye ta taba kafadar hindu kiyi hkr Anty hindu duk abinda kika ga inayi ba ason raina nakeyin shi ba,
Ni kaina ina son naga mun xauna lfy,
Babban burina shine naji waye yai mana yankan kauna ya hanamu jin dadin duniya ya rabamu da iyayenmu ? Kan wani dalili ?
Jenny ta budi baki da kyar tace ni kaina ina son jin yadda akayi aka rabamu da iyayenmu me muka aikatawa mutum muna kwana arba'in a duniya, plx hindu ya xa'ayi muga marikinki a kurkuku?
Zaro ido Hindu tayi sosai Jenny ? Xamu Sa kanmu a bala'in daya fi wannan, tabbas shi kadai yasan suwaye iyayena amma yana daure babu Wanda ya isa yaje nemansa, duk Wanda yaje shima sai anbin cikeshi sannan hukuma xatayi xargin duk aikinsu daya, addua kawai xamuyi,
Ajiyar xuciya dukansu sukayi, suna yiwa juna jimamin halin da suke ciki
*************
Yana Barin dakinta ya nufo bangarensa ya xauna ya dage kansa idonsa arufe cikin wani yanayi itace last hop dinshi kuma taki amincewa da bukarsa me yasa xatai masa haka alhali yasan tana sonshi ? Why ? Ita ma tasan yana sonta why take son wahalar dashi ? Oh ya rabbi ! Yarasa ya xaiyi da wannan masifar da ta tunkaro shi baitaba tunanin haka ba Sam ! Baiyi tunanin haka xata faru da gaggawa ba ya xaiyi ?, mecece mafuta ? Meyasa dady xai furta mahboob xai bawa jenny akan me bayan dashi ta dace
Anya kuwa xai iya ganin wannan masifar ? Ya kalli agogo 4:00 na yamma ya hurxar da huci ranshi na suya cikin yanayi Mara fisaltuwa yake furta ina sonki so me tsanani rashinki yanxu xai iya tarwatsa rayuwata ban San soyayarki tai min yawa haka ba sai da naga da gaske zan rasaki ! Allah shiyake tsarawa bawansa rayuwa ba bawa ne yake tsarata ba ! Baiyi tunanin xai so yarinya kaarama kamarta ba yau gashi cikin soyayyrata dumu dumi sannan kuma xai rasata rasawa ta har abada dady ne ya shigo dakin, da kyar ya khaleel ya tashi,
Dady ya kare masa kallo, sannan ya xauna khaleel ya kira sunanshi,
naam dady,
Meyasa meka kwana 2 ? Shiru yayi dan bashi da amsar bashi,
Girgixa kai dady yayi ya xuciyar taka bata fito ba ?
Da mmk ya kalli dady sai kuma ya jinginar da kansa jikin kujera,
Kafadamin khaleel me ya ke damunka ?
Sauke numfashi yayi dady bakomai,
Da ge kafada dady yayi in tayi wari naji koma menene?
Ga kayanku cen haisam ya karbosu daga wajan dinki set 20 20 ne akwai kuma wasu na daban xuwa anjima telan xai kawusu gobe nakeso mu sakasu, ya mike xai fice sai kuma ya tsaya,
Khaleel bani numb din sageer,
Ya juya kai ya lalubo wayar yakaranto masa numb din ya amsa ya fice,
Wani irin bacin rai ya tasowa khaleel shi kam barin gidan xaiyi gobe dan baxai iya jure yanayin daxai shigaba baya son rasa ta kuma gashi xai rasata,
Haushin kansa ya kamasa meyesa shi bai ce yana sonta ba ?
Ya yadda duk laifinsa ne bai son yadda xaiyi ya gyra ba alhali lokaci ya kure masa !
***********
Safa da marwa ta farayi a dakinta hnklin ta atashe anya kuwa xata iya jure rashin shi ? Tana sonshi tana son yaxama abokin rayuwar ta, ta kalli agogo 8:00 na dare ta sauke ajiyar xuciya har yanxu tana da damar da xata iya mallakarsa zumbur ta mike anya kuwa xata iya ? Baxata iya jurewa ba ! Xuwa xatai ta fadawa dady tana son ya khaleel, ta fito daga daki turus tayi tana tuna wani abu asanyaye ta dawo daki lallai tunda shi ya iya jurewa halin da xai Shiga na rashinta meyasa ita xata kasa ? Ta kwanta akan gadon itama dole ta jure amma tana sonshi kuma tasan shima yana sonta shikenan ta rashi hawaye masu xafi suka xubo mata
*************
Rashin baccin da batayi bane kwana 2 da kuma damuwa na rashin samun Wanda takeso ga fargabar rashin sanin waxata aura ya hadu ya tunkushe mata da xaxxabi me xafin gaske ta tashi dashi, Momy ta shigo dakin hannunta rike da shaddoji dinkakku masu Kyau da tsada ganinta tayi a kwance kullube da bargo jikinta na rawar sanyi da Sauri momy ta kara so hnklinta a tashe subhanallah ! Jenny ? Taba jikinta tayi taji shi rau da xaxxabi da sauri ta kira numb din Rubayya ta taho mata da maganin xaxxabi bata dade ba ta dawo ta bata ta amsa ta sha da kyar Momy ta lallabata tashiga toilet tai wanka ta xura shaddar ta fara Sol tasha aikin Dubai da xare yellow Orange hakan yaba da kalar mai ban sha'awa xugum tayi tana tunanin xata rayu da Wanda bata sonshi dan karamin tsaki taja koma waye mijinta bata sonshi ba kuma xata taba sonshi
***********
Karfe 11: nasafe malan ya xo aka tarasu dukansu a babban falon gidan har yanxun xaxxabine ajikinta tai ta raba ido ko xataiwa ya khaleel kallon karshe kwata kwata babu shi afalon kanta ta sauke kasa tana jin takaicin rashin halartarshi wajan bayan malan yai jawabi yace xai fada mata Kalmar shahada cikin hukuncin Allah yana fada ta maimaita full tayi Kalmar shahada gaba dayansu sukai hmdl shikenan kinxama mu mun xama ke ! Hawayen farin ciki ya sauko mata babban burinta arayuwa ya cika saura na biyu malan yace ta xabi sunayen da takeso tace sunan Momy take so asamata da murna Momy tace bai miki tsofa ba ? Akayi dariya malan yace wani sunane ?
Dady yace FIDDAUSI!
Murmushi malan yayi yace ubangiji Allah ya taramu acikinta suka amsa da amin dady yace akwai Malama daxata dinka xuwa tana koya mata krt da duk abinda ya dace malan yayi addu'a suka tashi xasu tafi masallaci dan anan xa a daura auren, taji kamar ta tambayesu waye mijin ? Haka tajita cikin fargaba suna fita Rubayya ta taso ta rungume ta lallai kin birge Momy kince asa miki sunanta, da dariya Momy tace xonan JANNAH, sulthana tace wow ! Nyc name amarya jannat dariya sukayi dukansu xuciyoyinsu fal farin ciki yau jenny taza ma tasu Momy tace na saya miki da jannat takwara, dadi sosai ya kama jenny duk da xaxxabin da takeji lallai sunan ya mata jannat ta maimaita aranta gaba daya taji damuwarta ta yaye bacin ranta yakau yau tazama musulma ta tashi daga Jennifer ta koma jannat haka sukai ta farin ciki da jin dadin xuwan wannan ranar