← Book details Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 84

Sashe 27

Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

*************
Tun kafin daurin auren dady yake Neman ya khaleel yane meshi ya rasa ya nemin numbers dinshi duk akashe hnklin dady ya yatashi ya kira sageer ko yasan inda khaleel din yake yace shima ne mansa yake fur yarashi har aka daura auren ya khaleel bai xoba kowa yayi mmkin rashin halartarsa wajan daurin auren mai abun mmk haka suka koma gida babu khaleel ba labarinsa,
Suna shiga gidan dady yai bangaren khaleel a bude yaga kofar afusace ya shiga dakin ya taddashi kwance yana sauraron karatun kur'ani numfashin Sa na fita fat ! Fat dady ya kura masa ido tausayin dan nashi ya kamashi jikin dady asanyaye ya taba shi, da kyar ya bude idonshi sunyi jaa, a nutse ya tashi daga kwancen dayake, muryar shi wata iri yace, dady plx kayimin afuwa rashin xuwana daurin auran nan, kallonsa dady yayi ya girgixa kai, bakomai khaleel nasan xuciyarka gab take da fasa kirjinka ta fito Allah yasa inkaji Wanda ya auri Fiddausi baxaka damu ba, wani shock khaleel yaji banda mahifinsa ne yake masa mgn da baxai taba sauraron Sa ba shi Sam bai son jin Wanda yai masa cikas Wanda ya rabashi da staarshine dinsa, kallonsa dady yayi yanda yaga khaleel din yatafi wani tunani, khaleel dady ya kira sunansa, dakyar ya amsa da naam dady,
Na daura maka aure da Fiddausi !
Wani axababban bacin rai yaji khaleel din shi ga wacce yakeso xa a bashi wata banxa Fiddausi da ko saninta baiyi ba,
Dady ne yace oh ! Sorry khaleel Jennifer ce ta koma Fiddausi
Dariyar ban mmk ta kufcewa khaleel Sam bai San xuwanta ba ji yai kawai yanayinta da mmk yace dady kun aura min Jennifer ? Tabbas kuwa dana,
Wani abu khaleel ya wuce daga kirjinsa tun lkcin da akace xa a aurawa jennynsa mahboob yaji xuwan abun ya tokare masa kirji jin ambashi ita yasa yaji fitarsa da gudu,
dady yace ina fata yanxu xuciya xata xauna daram baxata fito ba? Dariyar farin ciki khaleel yayi ya rike hannun dady,
Da murna yace dady ya akayi kasan haka ??
Murmushi dady yayi cikin farin ciki yace gidanku,
Nifa na haifeka nasan halinka tun kana yaro duk wani motsinka na sani,
Hnklinka ya kwanta nabaka xabinka kayiwa kanka adalci yau kaxama ango, dariya khaleel din yayi hannunshi rike Dana dady ya daga hannun yasa agoshinsa cikin farin ciki yace ngd dadyna Allah yasaka da alkairi xame hannunsa dady yayi yana dariya kaga maxa ka shirya kafito dady ya fice, farin ciki sosai ya khaleel yakeyi wayarshi tai kara ya duba yaga ruby ce ya Daga ta murna tace babban Yaya angon jannat Allah yasa alkairi da farin ciki hade da murna yace amin ruby ya kashe wayar yana nanata sunan jannat nyc name

By
*Ummee Garkuwa*

Dan Allah kuyi hkr sbd rashin postin da wuri wllh wasu ayyukane suka shamin kai yanxu inshaa Allah zaku dinka ganinshi akai akai ngd sosai
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍

57&58

kallonshi tayi tana mmkin mgnrsa, idonshi akan coffee din dayake sha yace mata,
dawo ki xauna,
tayi kamar bata ji abinda yace ba,
ya waiwayo ya yakalleta,
xauna mana, ya nuna mata kusa dashi a darare ta xaune tana noke noke, ya waiwayo ya kalleta tana rufe rufe jiki da hannunta yai murmushi yarinta kamar ba daxu nagama wanketa ba sai wani nuku nuku take ko me xata boye?
ajjiye cuf din yayi ya tashi,
xo muje ki gyaramin bed room dina, tabi bayanshi tana hararar shi duk yabi yasata jin kunya
yana shiga ya kwanta akan gadonshi,
dai dai lokacin data karasa shigowa dakin,
mmk abin yabata yanda taga dakin tsab agyare,
oh ! jannah kin san aikin da xakimin ?
girgixa kai tayi tana satar kallon gefen gadonshi,
tausa xakimin nagaji !
da sauri ta kalleshi tana jinjina mgnr,
karaso ki fara,
asanyaye takara so dai dai kusa da gadonshi tai turus tarasa ya xatayi batasan ta inda zata fara,
ya khaleel plx kayi hkr, ta fada kamar xatai kuka
dago kai yayi yana kallonta takusa bashi dry yadda yaga ta koma lokaci daya kanta akasa,
hannu yasa ya janyota kusa dashi ya xaunar da ita kan gadon,
hkrin me kike bani ?
da kyar tace ina son zan koma daki,
nan inane ?
shiru tayi, tausa nace kimin nagaji bana son musu,
ranta bai so fa ta fara masa a hnkl
lumshe ido taga yanayi kana gani kasan dadin tausar yakeji, waje daya takeyi sbd ta kasa hawa kan bed din, idonshi alumshe yaji waje daya kawai akeyin tausar ya bude ido yaga a tsorace take dan bata motsa daga inda take ba, hannu yasa ya fusgota ta xube ajikinshi kamshin turaren ta ya shaka me kamshi kanshi ya tusa dai dai wuyanta yana shakar kamshin xuwa gashin kanta hannunshi rike da nata ta mau yakasa saki saboda laushin da hannun nata yake dashi, hnklinta ya tashi jikinta ya hau rawa, shikam kamar ana turashi ko ina na jikinta sa kanshi yakeyi, da sauri ta zame kanta, kam ya riketa cikin wani yanayi, idonshi cikin nata, hawaye ya gani tab cikin kwayar idon ta kadan ya rage su fito ya dago fuskarta ya manna mata kiss a chick dinta ya saketa, da sauri ta mike daga jikinshi ta dauki hijab dinta ta fice,
a wahalce ya juya yana sakin numfashi yana mmkin yarinya karama ta iya gyara kanta ko ina najikinta na fidda sihirtaccen kamshi fatarta sumul da laushi kamar ta jarirai nan gaba in ta waye bai son yadda xata koma ba murmushi yayi jannah dinshi ta hadu xai mata kyakkyawan raino, hannun yasa zai shafo sajansa ya ji kamshin jikinta a hannun yakara shakarsa sosai yana fadin ina sonki jannah !
Chapter 27 · 0% Book details