Sashe 41
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
************
washegari misalin 1:0 tana daki hannunta rik'e da kur'anin mai ixfi takwas dan shi ake koya mata karatu tana ta hadda dan tayi nisa sosai hayaniya taji sosai a falo ta k'arasa karatun ta ajjiye kur'anin ta sakko falon abinda tagani yasa gabanta fad'uwa umman jidda ce da d'ayar matar nan da suka xo kwanaki da kuma wata daban amma tana kama dasu dady sun sa momy agaba suna xabga mata ruwan masifa tayi tagumi tana kallonsu d'aya matar da bata tab'a ganinta ba cikin masifa take mgn, kinga firdausi shiyasa bana xuwa gidannan yaya bashir wana ne amma sbd ina bakin cikin naxo na ganki cikin gidan nan yasa bana xuwa duk girman wannan gidan ace ke kadaice ? sbd mugun abu sannan kin kwasu wasu shegun yara kin kawo su gidan nan da xummar wai taimako har an daura wa daya daga cikinsu aure da Ibrahim mu bamu sani ba sai aka fake da auren gaggawa to bamu san da wannan yarinyar ba kuma har avada bata cikin danginmu auren shi da jidda kawai muka sani, shiyasa muka had'u kanmu mu nuna namu ikon, da sauri jannat takoma baya dan batasan d'orawa kanta wata damuwar wacce take cikima ta isheta d'aki ta koma tasaki wani marayan kuka ta durk'ushe bakin kofa cikin wani mugun yanayi kuka take sosai tana mmkin wannan wahalalliyar rayuwar data ke ciki su kam ai abin tausayine lallai cikakken mai imani dole ya tausaya musu dan suna cikin wani mugun yanayi wanda duk bai tausayawa rayuwar ba imaninshi ragaggene son xuciya ya hana yan'uwan dady gane cewa su na buk'atar taimako, haka tai ta sambatu hindu ce ta shigo hannunta rik'e da na sulthana tana ta haki da fusge fusgen hindu ta kyaleta taje taci mutuncin matan da sauri jannat ta tashi ta rufe kofa tamau tana kuka, plx sulthana kiyi hkr ya xama dole a goranta mana danmu abin gorine ki barmu da abu daya ki kyalesu Allah yana jinsu yana kuma kallonsu ramuwarki sam bata da amfani, itama sulthanan fashewa tayi da kuka anty jannat na fasa xuwa nikad'ai nasan me nakeji araina xuciyata kamar ana babbaka wuta haka nakeji wayannan mutanen magangamin su nasa naji na tsani kaina na tsani rayuwata, karar wayar hindu sukaji ta amsa wayar, osasa plx mu hadu dakai agidana na hotoro, araxane suke kallonta kasa daurewa jannat tayi, idan kinh hadu dashi me xaki masa shiru tayi bata amsa mata ba, a kufule sulthana tace malama mgn ake miki kina da kudin daxaki iya biyanshi banxa still ta kuma yi musu, gidan ubanwa xakije ki samu kudin ? uban me xaki fad'a masa idan kun hadu?
ubanki xan fd'a masa ! tafad'awa sulthanan cikin tsawa da fad'a kina min mgn kamar wata y'arki ta xaro ido cikin wani mugun yanayi ta koma da sak tana kallonsu tana nunasu da yatsa, kada wacce ta kuma shiga rayuwata babu wacce nake tmbyr ta abinda bai shafeni ba kuyi harkarku nayi tawa, dama kuna yi min kallon wata bare a cikinku kuyi rayuwarku kada ku shiga tawa ta mik'e ta rab'e ta jikin jannat ta bud'e kofa ta fice da mmk suka kalli junansu, suna xubar da hawaye,
***********
da daddare bayan sun gama dinner gaba d'ayansu sun koma falo, cikin isa matar da jannat bata tab'a ganinta a gidan ba tafara mgn yaya bashir gamu munxo da tamu mgnr muhimmiya akan sa ranar jidda da Ibrahim da ance sai bayanta gama nysc dinta to yanxu mgn ta tashi mun dawo da sa ranar sati uku mai xuwa, kowannansu sai da gab'ansu ya fad'i, tunda ta fara mgnr yake danne dannen waya jin ta ambaci bikinshi da jidda nan da 3 weeks ya mik'e afusace ya fice daga falon, ta kalleshi akai kaice cike da mmk iyyye ! sannu Ibrahim lallai na yarda hadiza ba'a bar yaron nan banza hk ba, ta dawo kan dan'uwan nata yaya bashir me xaka ce? murmushi yayi yana jin takaicin bakin hali irin na kannansa me zance Aisha ? ku iyayensa ne kun gama mgn Allah ya kaimu ranar, ya mike kana kallonsa kasan yayi mgnr ne amma ba ta kai xuciyar saba, ya wuce bangarensa, wata guda umman jidda tayi ta kalli su jannat dan bata iya tantance su ta galla musu harara jaraba kike ko Jennifer sai adaina yiwa y'ata gadarar aure dan itama nan da 3 weeks xata zama amaryar sa sai ki mutu dan bak'in ciki ta dawo da kallonta wajan momy hjy firdausi kinga tamu isar ko ?
dama malamina yace bakya kaunar auren Ibrahim da jidda to yau tafaru ta k'are aure dai ankusa daurashi murmushin yak'e momy tayi xuciyarta kamar tayi bindiga ta mik'e, na isa na ja da ikon Allah mai ja da ikonsa sai jahili tababbe wanda bai son iko ko kad'dara ta Allah ba, sakin baki sukayi suna kallonta dan sun fahimci mgn ta yab'a musu,
suma su jannat tashi sukayi jikinsu asanyaye,
bak'ar mgnr da momy ta yab'a musu ne yasa basu tankwa su jannat ba har suka bar falon kowacce d'akinta tayi,
tana shiga d'akinta direct toilet ta wuce tai wanka ta kwanta tana tunanin irin zaman da xasuyi da jidda matsayin kishiyarta, daren da kyar ta runtsa tanayin baccin irin mafarkin jiya tayi a firgice ta farka ta d'auro alwala taita nafilfili har akayi asuba tayi ta idar tayi axkar bacci ya sureta mai k'arfi,
************
a hnkl ta bude idonta tajita kwance ajikinsa kamshin turarensa ta shaka ta lumshe ido cike da bacci ta xame jikinta, suka hada ido suna kallon juna kunyarsa ta kamata ta sunkuyar da kai tana kokarin mikewa ya mike hade da mikar da ita, beautyna muje muyi wanka a tsorace ta tsaya gam ta ware ido tana narai narai da fuska shafo fuskarta yayi yana girgixa mata kanshi, daukar ta yayi cak ya shiga toilet din hade da direta cikin bahon wankan kafin tayi motsi ya tube mata kayan jikinta yai mata wanka ya dauko ta ya dawo da ita dakin idonta a rufe tana matukar jin kunyar ta bude ido ta kalleshi ya dauko mai ya fara shafa mata ya gama ya kalli beautiful face dinta idonta arufe murmushi yayi yanajin dadin kunyarta dan shi kam yana son mace mai kunya dan tafi imani da biyayya, beautyna, ta bude ido suka hada ido dashi da sauri ta rufe harda sa hannunta akan idon tana murmushi har sai da fararen hakoranta suka bayyana, birgeshi murmushin yayi shima yasa hannu ya xame hannunta da ta rufe fuskarta dashi, beautyna kin san me xakimin ? girgixa kai tayi tana kallon hannunta daya rikeshi yana murxawa a hnkl ko kimin wanka ko kiyi mi kiss da sauri ta kalleshi da manyan idanuwanta ta kauda kai tana girgixa kai, nifa ban iya ba,
tafada ashagwabe,
shagwabar ta ta birgesa sosai ya mike yana kallonta kamar ya hadiyeta zan koya miki yan xun nan, dago fuskarta yayi yai mata kiss a goshi, na tafi office amma fa yau ki shirya xuwan baki dan zan koya miki kissing din daba ki iya ba ya fice tayi murmushi xuciyar ta danyi mata dadi sosai ta tashi ta bude war drop dinta ta sa kaya atamfa riga da siket sun xauna mata ajikinta falo ta sakko momy da sulthna sai dady ta tarar a falon ta gaishesu ta xauna kusa da sulthana, dady yace ina hindu take ? suka kalli juna momy tace bangan ta ba tun safe bata gama mgn ba ta shigo falon daga kofar waje jikinta sanye da katon hijab da nikaf da mmk dady yace ina kikaje ? shiru tayi muryaryarta asanyaye tace dady kana da bako, xura mata ido yayi yana kallonta, waye ?
"xai fada maka suwaye iyayenmu,a gigice suka mike dukansu, da sauri yace ta shigo dashi ta koma, tadawo tare dashi , sadik osasa ne ya xauna kujerar datake fuskantar dadyn ya bayyana masa kansa da sunansa da yanda akayi aka kawo musu hindu tun tana da wata daya da kwana goma
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
73&74