Sashe 58
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da yamma Alhaji adamu ya tarasu gaba d'ayansu harda su maman David da ammyn sulthana dan har su ma sai da suka kira falon cike yake da jama'ar da abin ya shafa kowanne xuciyar shi tsoro ya darsu
dady ne yai addu'a sannan Alhaji Adamu ya fara mgn cike da gwarin gwiwa Wanda kana ji kasan dauriya ce kawai yana son ya kwantar musu da hnkl
" Alhamdulillah kunga Na tara Ku waje d'aya duk da nasan kun San dalilin taruwar acikin mu nan k'alilan ne basu kira ba mun sami baraxana daga wajan mak'iya akan cewa xasu kashe mu, guntun murmushi yayi Wanda yafi kuka ciwo
" nasan dukkan Ku kuna cikin firgici kada kowa ya d'aga hnklinsa Allah yana tare damu"
tunda ya fara mgnr hjy nabila take xubar da hawaye cikin kuka tace,
" ina ma zan ga masu son kashe mu dana rok'i afuwar suyi hkr su kyalemin y'ay'ana ni suka sheni su bar yaran nan suji dadin rayuwa su yi rayuwa da mahaifinsu da kakarsu"
cikin wani mugun yanayi Na axabar bakin ciki Abba yace,
" ya isah nabila ni yakamata ashe sun kashe sun bar kowa sun barmin yarana su rayu da mahaifiyarsu suji dad'in uwa idan kika tafi kika barni dasu anyi ba ayiba ni yafi cancanta su kashe Dan nasan ko suwaye danni sukeyi abokan gabata ne"
hannu yasa ya rufe idonshi yana jujjuyasu,
cike da tausayinsu suke kallonsa jikin kowa ya kara mutuwa Dan wasu ma sun fara xubar da hawaye maganganunsu sun karyawa kowa gwiwa
dady ne yai gyaran murya Dan shi Sam baraxanar bata d'aga mishi hnkl ba maganganun da hjy nabila tayi da Abba su suka sanyaya shi suka tsuma xuciyarshi,
" kada Ku damu bi'ixnillah babu Wanda xai mutu yabar wani Dan babu ran da ya isa d'auki rai sai dai kwanan mutum yak'are dukkan ninmu muna rayuwa ne batare da mun San yaushe kwanan mu xai k'are yaushe xamu koma ga mahaliccinmu?
nayi imani akan Allah shine mai kashewa da rayawa shi yake tsare da rayuwarmu dan muna da kyakkyawar xuciya bamu k'ullaci kowa ba muna xaune da kowa tsakani da Allah kuma muna addu'a duk inda kyakkyawar addu'a take tana Kare mutun daga kowanne irin sharri Allah yana gani yana ji shi xai karemu"
khaleel ne ya tab'e baki yana kallon avun tamkar shirme,
" dady nifa wannan abun anyine kawai dan araxana Ku baraxana ce kawai babu abinda xasu iya"
dady ne ya kalleshi ya jinjina kai,
"khaleel kenan kai yaro ne abinda babba ya hango yaro ba xai tab'a hangensa ba ni nasan dole mak'iya suyi kyakkyawan shiri akanmu dan kuwa mun b'ata musu aikin da suka dad'e sunayi mutanen nan fa bak'aramin hatsabibai bane a kwai aiki tuk'uru agabanmu,
ajiyar xuciya Abba yayi,
Abbu ne yai mgn cikin mutuwar jiki Dan su basu son komai ba sai sak'on mutuwar da a kai musu sannan aka basu lbrn komai,
" ina ganin zama xamuyi waje d'aya kafin asan yadda xa'ayi dole mu xauna atare a waje d'aya hakan shi xae tauye koma waye Dan xaiji shayin tun karar mu,
da sauri Abba yace "tabbas wannan shawarar tayi"
Abbu ya cigaba da mgn,
" idan muka rabu to sun sami damar bin mu suna kashewa d'aya bayan d'aya sbd mutanen nan manya manyan y'an ta addane "
dady yace,
" gsky ne abban sulthana rabuwar mu kan tamkar basu dama ne had'uwar mu waje d'aya shi xai ruguxa shirinsu ni inaga ma kwara da sukayi baraxanar Dan kamar sun bamu satar amsane"
Abba yace alhamdulillahi Allah ya bamu mafita gaba d'aya anan gidan xamu cigaba da xama Na D'an wani lokaci Dan yanxu kam xamiyi kyakkywan bincike xa kuma asa ido in shaa Allah xa a dace idan komai ya lafa sai kowa ya koma gidansa"
hajiya murja ce tayi mgn tana xubar da hawaye,
" Abban Afrah inaga fa sai an karo security kamata yayi ashe tundaga farkon lameedo crescent wajan tarauni axuba security har k'arshenta wajan Suleiman crescent nan gidan ma ak'aro wasu cen main house Na ched'e estate shima axuba"
Abba ya ce,
*hakane murja wannan shawarar taki tayi zankira ministern tsaro da commissioner Na yan'sanda Na nan kano zankira general Muhammad kamal ubngji Allah yasa ayi a sa'a Allah ya taimake mu ina fata duk kun amince da xama tare waje d'aya cikin gidannan,
babu Wanda ya musa dan sun tabbar anan d'inne kawai xasu samu kyakkyawan tsaro,
khaleel yai addu'a sannan suka watse Dan ankira sallah,
washegari Waleemar da ched'e family suka shirya Wanda aka xuba gagarumin tsaro duk Wanda xai shiga cikin ched'e estate sai an bincike ka duk da basuyi gayyata ba danginsu ne sai Na hajiya nabila da hajiya murja sai kuma abokan arxiki manya manyan mutane sun halarci wannan gagarumar waleema Dan su taya Alhaji Adam bayyanar y'ay'ansa da suka b'ace shekaru masu yawan gske kowa ka kalla yana cike da nishad'i da farin ciki,
hajiya murjace ta rarraba musu laffaya me shegiyar tsada wacce ta amsa sunanta laffaya tasu manyan brown ce da kwalliyar silver sukuma su uku jannat da sulthana da Hindu tasu blue ce da ratsin red mai shegen kyau tasu ta fita daban,
tasu rubayya da zahra da Jidda duk irin ta su hjy murja ce harsu umman Jidda ma sai da aka basu wacce take cikin jin kunya da danasa nin abinda tai musu tun tana d'ari d'ari taga ba Wanda ya kula da d'ari d'arin da take ta sake,
mai makeup hjy murja ta dauk'o Dan tai musu sbd acewarta tana son kyawun y'ay'anta yafito Dan tafison sufi kowa kyau gwala gwalansu mai had'in diamond Wanda tun da aka haifesu aka sai musu suna wajanta a ajjiye kowacce da harafin farkon sunanta su ta d'auko ta basu hjy nabila da hajiyarmu sunyi mamakin ganinshi cike da murna suke kallon sarkar kwalliya sosai sukayi tamkar amare kowacce tana fidda sheki dal dal kamar sune diamonds din bayan sungama shirya wa inda ana cen kowa ya xuba ido yana son ganin tsala tsalan yanmata guda uku Dan sunsan dangin ched'e dangin kyaune,
kafin su tafi wajan taron dady ya tarasu gaba d'aya a babban falo suna shiga khaleel ya kallesu kamanninsu ya k'ara fitowa dan baka isa ka tantancesu ba shikam sai da yagane jannat dinsa tana xabga masa uban murmushi gabansa ya fad'i daya kalli kyakkyawar shigarta ya kuma tuno maxajen daya gani dank'are wajan waleemar manyan masu kud'i da y'ay$ansu wani axababben kishi yaji ya kamasa,
Abba yana addu'ar Allah ya mai dosu lfy hnklinta nakan rikitaccen kallon da ya khaleel yake mata duk sai taji ba dad'i dan taga kamar ranshi ab'ace yake sbd taron jama'ar falon yasa ya silalo kusa da ita yaja hannunta babu Wanda ya kula dasu sai hjy murja mjrmushi tayi ta tab'o Abba ta nuna masa da ido shima murmushin yayi ya girgixa kai,
kai tsaye b'angaren shi yayi da ita binshi kawai take Dan takasa tmbyr shi dalilin sa d'akinsa ya shigar da ita ya rufe suka kalli juna da mmk take tmbyr sa
"lafiya ya khaleel "
girxgixa mata kai yayi yana kallon lip d'inta dayasha uban janbaki yai kyau tamkar a haka aka haliccesu,
" me ya faru ya khaleel ?
b'ata rai yayi yana kallonta
" baxa kije taron nan ba"
xaro ido tayi tana kallon sa
"sbd me ?
cikin tsawa yace,
"haka nayi niyya ban baki ixinin xuwa wajan ba"
runtse ido tayi ranta amatuk'ar b'ace,
yana gama fad'an ya barta anan ya fice yana jin aransa baxai tab'a barinta taje wannan taron mai maxa da yawa ba Dan yana kishin akalli kyawun matarsa da kyakkyawar kwallaiyar da tayi,
bayan dady ya gama addu'a suka tafi can taro yayi taro wajan yayi kyau ya k'ayatu ainun kowa ka kalla awajan yana ji da kansa aka bud'e taro da addu'a da kuma lbrn b'atansu atakaice dakuma lbrn dawowarsu atakaice nan aka umarci su fito nan inda mai jawabin yake kowa yagansu su kam hnklinsu nakan Neman inda jannat take basu so ba suka fito su biyu mai gabatarwar yace "ina d'ayar ?
hajiya murja tai karaf tace,
"tana nan xuwa tana wani uxirine cikin gida"
dady ne yakira wayarta ta na ta uban kuka taga kiran dady baxata iya k'in d'agawa ba ta d'aga da muryar kuka arikice cikin tashin hnkl dady yake tmbyr ta Dan yaji sautin fitar kukanta?
" jannat kina lfy menene?
share hawayenta tayi tace,
" bakomai dady"
"kina ina anata nemanki?
baxata iya yi masa k'arya ba,
" ya khaleel ne yace.......ta d'anyi shiru akufule dady yace,
" meyace khaleel din ?
da kuka tace,
" cewa yayi baxanje ba"
d'an k'aramin tsaki dady yayi
" zancen banxa kai"
ya kashe wayar ya lalubo ta khaleel yana d'agawa ya rufeshi da fad'a
"maxa maxa yanxun nan kaje ka d'auko jannat ka kawota nan sbd su fa akai wannan taron ina jiranka yanxun nan"
ayi hkr nasan xakuga rubutun tara takwas sha biyu yau dinne sai a hnkl ☹
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
97&98
*Ummee Garkuwa*
kafin su tashi daga falon Abba yace,
"inshaa Allah nan da kwana biyar zamuje spine nida khaleel xai min rakiya ina dawowa xamu fara shirye shiryen bikinsu amma kafin nan sai ya fara xuwa abuja wajan president akwai taron da xai wakilceni ina son kuma su tattauna da wani bak'o da xanyi acen"
dukansu su kai addu'ar Allah ya dawo da shi lafiya,
kafin wani lokaci sun shak'u da junansu sbd xaman waje d'aya musamman Alhaji Adam ya maida y'ay'an dady dana Abbu harda na papa tamkar nashi duk abinda xaiyi sai yai shawara da dady kasancewar gidan babban gida ne duk yamma suna xama a gerden wanda wajan yake tamkar falo grass ne tsararru sukayi k'awanya awajan cen gefe fulowowi ne masu shegen kyau kala kala ga kukan tsuntsaye way'anda suke a wajan suka taimaka wajan k'awat gerden d'in duk yamma suna zama dukansu suyi hira suku ma tattauna abinda ya dace wajan matan ya nesanta da wajan da mazan suke zama abin gwanin ban sha'awah sai wanda ya gani