Sashe 56
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
d'aki suka koma suna hira suna jin dad'in ganinsu tare ba rigima ko tashin hnkl bayan sun huta Alhaji ya kira su babban falo dukansu yace,
"Afrah ke ce babba da kanki xan fara,
turo baki tayi
"dady nifa sunana jannat,
murmushi yayi
" toh jannat ina so ki fad'amin marik'an ki ina son ganawa dasu dukansu,
cikin murna tace,
" toh Abba yanxu ma kuwa,
ya kalli sulthana,
"kema jasrah ki kirasu a waya ki fad'a musu ciki satin nan xansa aje ata ho dasu,
ashagwabe tace
" dady nifa sunana Zainab shi ammina tasamin sunan mamanta shine ta saya da sulthana,
dariya yayi cike da jin dad'i
"ikon Allah kinga sunan jannat kenan a da sunan hajiyarmu,
itama hajiyarmu dariya tayi "to takwarata Allah dai ya ramin ku,
suka amsa da amin
ya kalli hindu sai kuma yai shiru had'e da xuba mata ido itama idonta tane ya cicciko da hawaye da sunkuyar da kanta sai kuma ta d'ago kai kamar xata fashe da kuka,
" Abba ni nawa marik'in yana kurkuku amma ya bani kariya sannan ya gatantani alfarma d'aya nakeso Abba kaimin
da sauri yace, "ina jinki akwai wata alfarma da xaku nema wacce xan kasa yi muku ?
sai dai inbani da yadda xanyi in dai kud'i na maganin alfarmar konawa ne zan miki
mik'ewa tayi "ina xuwa Abba tai b'angaren su bata dad'e ba ta dawo hannunta rik'e da wasu takaddu ta mik'awa Abba ya amsa yana kallon takaddun bayan yagama dubawa ya d'ago kai yana kallon ta cike da rashin fahimtar abinda take nufi,
"Hindu ban fahimci me kikeso ba naga sunan mutum goma da wasu kud'ade,
ajiyar xuciya tayi
"hakane Abba sunan mutanen dana karb'ewa kud'ine ina so abiya su,
"girgixa kai yayi cike da takaicin yanda aka wulakanta masa y'a "kada kidamu hindu ko so kike a ninka musu kud'insu sau miliyan zan musu bare wannan d'an abin da bai wuce ko ke kiyishi da kanki ba,
Ya khaleel ne yai magana,
tabbas wannan shine dai dai dan dama sharud'd'an tuba irin wannan na tsakaninka da mutun guda 4
na farko shine
ka daina aikatawa kwata kwata
sannan kayi nadama akan aikata xunubin da kayi
na uku shine
ka k'udirce aranka baxaka k'ara ai kata shi ba har abada
na hud'u shine ka nemi ya fiyar wanda ka cuta idan ya kasance dukiyane sai ka mayar masa da ita,
haka yayi sosai ubangiji Allah ya yafe mana dukkan xunubanmu jikinsh asanyaye suka amsa da amin ita kam hindu kuka ta saka
mahaifiyarta ta kalleta ta runtse ido tana jin takaici mara misaltuwa hakama hajiyarmu kamar tasa ihu dan takaici tsam hjy murja ta mik'e jikinta asanyaye ta dawo kusa da hindu datake ta rusa kuka muryar hajiya murja asanyaye kamar xata sa ihu dan bak'in ciki ta rungumota jikinta,
"hinduna ki daina kuka kad'dara ce kuma daga Allah take kisani wannan halin da kika tsinci kanki aciki ba da son ranki ba bada niyyanki ba kin san shi addini gaba d'aya yana tafiya ne akan niyya Allah yaga niyyanki banda an rabamu dake da baxaki tab'a tsintar kanki a wannan halin ba baxama kisan da xaman masu aikata shi aduniya ba Allah mai gafara ne da kuma rahma ki daina wannan kukan tunda ayanxu komai ya wuce ya xama tarihi yatafi yaxama kamar ba ayi ba ki daina da mun kanki ki d'inka d'aukan kanki tamkar sabuwa addu'a kawai xaki dage kinji hishma ta ,
ajiyar xuciya hindu tayi, tana kallonsu tayi d'an guntun murmushi,
"hakane umma kallon ku kawai innayi ni kadai nasan irin farin cikin dana keji ina jina kamar yau na fara rayuwa hakane sbd bansan da dangiba ni kad'ai natashi daga ni sai babana sai kuma yaranshi wato barandansa wannan kad'ai ya isa yasani cikin farin ciki ubangiji Allah ya yafe min kura kuraina suka amsa da amin dady yayi addu'a suka tashi yamma tayi sosai
bayan sallar magrub da kyar momy ta lallashesu suyi hkr su xauna suka hkr sbd tabar su rubayya da zahra sai anty jidda da itama tace ba inda xata dady yace baxai barta anan ba har sai takira mijinta ya amince ba yanda taso haka ta kira danjuma yace bakomai dama ranar ya yini xur bai ganta ba duk yana cikin damuwa shi baiyi tunanin ma tana da numbers ba jin muryarta ba k'aramin dadi yaji ba,
sai da dady yakira danjuma dakansa yace "eh ya amince sannan suka tafi shi kuwa ya khaleel yana jin sun fara zancen tafiya ya sulale ya koma b'angarensa dan baijin xai iya barin jannat dinsa anan ya tafi gida ba
dady ya hau cigiyarsa hjy murja tace,
"dady khaleel ai yaxama namu abar mana shi dan ba inda xashi muna tare cikin wasa hajiyarmu tace,
"ba inda mijina xashi ya barni,
suna dariya suka tafi,