Sashe 74
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka fito falon dai dai time d'in da aka kawo musu breakfast daga gida abincin ma wajan cinsa sai da suka k'awata shi da faranta ran juna suka ci suka k'oshi
ta na kwance ajikinsa hannunsa na shafar cikinta,
ya kalli idanuwanta da take kallonsa itama.
"ajiyata tana da kuxari sbd ina jin fitar numfashinta yanxun nan a hannuna"
ware ido tayi had'e da murmushi tasa hannunta kan hannunshi
"ya khaleel ni banji numfashin sa ba"
shafa fuskarta yayi
"ni kad'ai nake iya jin motsin ajiyata sbd ni na ajjiye"
kwab'e baki tayi tana k'ok'arin mik'ewa
"ina zaki "
shafa sajensa tayi
"zan kawo maka abinda kafi so mr coffee"
dawo da ita yayi suna kallon kwayar idon juna ya girgixa kai
"banaso ki dink'a wahalar min da ajiyata sbd batayi kwari ba"
ta xaro ido
"abinda kake so fa zan had'a maka"
da mmk ya kalleta
"babu abinda nakeso sai jannah ! musamman na jita kwance jikina"
da kunya ta koma jikinsa ta lafe
muryarta asanyaye tace
"ina sonka ya khaleel"
cikin muryarsa datafi tata yin sanyi yace
"ina tsananin sonki jannah ! mutuwa ce kawai xata rabani da ke !"
araxane ta d'ago kai da saurin gaske cikin kid'ima tace
"what !?
me kake fad'a haka ? kana son haukata ni ne ?
plx me ya kawo mgnr mutuwa ?
bana so ! babu abinda xai rabamu ko mutuwar ina fatan ta d'auke mu gaba d'aya"
"wow! kwantar da hnklinki mgn d'aya ta rud'aki inaga ma kin firgita min ajiyata wasa nake miki"
wata wawar ajiyar xuciya ta saki had'e da k'ank'ameshi
"baza ka iya gane matsayinka awajena ba"
shafa bayanta yayi yana sinsinar k'amshin gashinta
"beautyna nasani,
matsayinki ne awajena baxa ki iya ganewa ba,
babban burina naga kin ajjiye min ajiyata"
ya bata dariya
"ajiyar nan taka na bani dariya idan kana fad'inta"
shima dariyar yayi yana shafa cikinta da tun xamanzu yake shafa cikin
"xakiyi dariya ne idan kika tashi sauke min ita"
b'ata rai tayi cikin shagwab'a tace
"na fasa sauke maka ita tunda kana so na wahala"
shima kwab'e fuska yayi ya kwaiwayi yanda tayi mgn
"ni banso jannah ta tawahala da
da yanda zanyi dana dawo da ajiyar jikina sbd na hutar da beautyna me d'an k'aramin lip me kyau"
birgeta yayi sosai dan bata tab'a ganin namijin da yai shagwab'a tai masa kyau irinshi ba dariya tayi tana jin sonsa sosai
"daga yau na dena shagwab'a tunda ka iya"
tab'e baki yayi
"da kuwa kinci nad'a"
xaro ido tayi
"laaa nad'a?"
kama bakinsa yayi yana dariya
"ban fad'a ba ! na isa ! in daki ajiya ta indaki beautyna, kin san irin nad'ar da zan miki ?"
girgixa kai tayi had'e da cukuma fuska wai dagaske tana fushi.
dariya cukume fuskar ta bashi
"kinyi kyau anjima in dare yayi zan nuna miki nad'ar dana ke nufi"
"ni yanxu nakeso"
ta fad'a tana juya baki.
wasu abubuwa ya fara mata tana dariya ta kwace daga jikinsa
"kabari sai anjiman ka nuna min "
shima dariyar yake yace
"nima ban yadda ba yanxu zan nuna miki "
da gudu tayi bed room tana
"ban yadda ba "
bin bayanta yayi
"ni kuma yanxu nakeso"
shiga bed room d'in yayi ya tadda ita cen k'arshen gado ta duk'unk'une tana dariya
tsaya wa yayi yana kallonta cike da birgewa
"yanxu zan koya miki abinda kike son sani"
yayo inda take dukansu suna dariya mai cike da tsantsan k'auna had'e da shauk'in junansu.
3 days a go
kwana kin nan uku datayi tare dashi ta ga gata iri iri motsi kad'an in tayi ajikinsa takeyi baya barin ta tai aiki ko kad'an sbd yace ajiyar sa batai kwari ba baya son awahalar masa da ita.
tana kwance jikinsa suna kallon indian series data ke so ya shafo gashin kanta
"beautyna gobe fa xamu tafi "
da mmk tace
"ina ?"
ya saukar da idonsa kanta.
"inda na shirya mana xamuje mu ci amarcinmu"
murmushi tayi
"Allah ya kaimu goben"
" amin ki shirya tarar wata ajiyar"
xaro ido tayi ta juyo tana kallonsa,
"banda wacce aka ajjiye"
d'aga mata gira yayi
"ina son ajiyar ta xama biyu"
sauke numfashi tayi ta mik'e daga jikinsa
"tunda abin hakane nima zan maka ajiya"
dariya yayi sosai ya tallabota,
"kinyi ajiya tuntuni jannah ! kin ajiye ....."
ka tseshi tayi da
"irin ajjiyar da kai min zan maka"
dariya sukayi dukansu.
washegari da safe suka gama shirinsu gida suka wuce sukayi sallama da su sannan driver da ma su tsaron su suka rakasu airport.
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER
✍✍✍
117&118
*Ummee Garkuwa*
araxane wasu daga cikinsu suka mik'e musamman dady da hjy Nabila data fashe da kuka. cikin d'aga murya da k'araji mahboob ya cukume wuyan dr fahat yana girgixa shi
"tsinanne ! makiri shege amma kai mahaukaci ne ! kafad'a mana gsky a wanne hali khaleel da jannat suke ciki....!"
dr fahat ya xaxxaro ido sbd shak'ar da mahboob yai masa da kyar ya bud'e baki jikinsa na rawa muryar sa na fita da kyar.
"plx kasake ni mahboob wllh suna nan lfy allurar suma nai musu dan shine best solution da xanyi dan warware matsalar,
dan Allah kasa.....kee.......ni.......!"
wullar da shi mahboob yayi
dr fahat ya k'umu da bango ya dafe kannashi yana zabga uban nishi jikinsa na rawa d'aya hannunsa rik'e da wuyan sa yana shafawa.
kafin suyi wani yunk'uri sulthana ta fice da gudu daga office d'in dr fahat haisam yabi bayanta had'e da take dr fahat
Alhaji Adam ched'e ne ya d'agashi yana girgixa kai cikin wahalalliyar murya da bai son yana da ita ba yace
"fahat ! mu fa ba yara bane dakanka kace mana jannat ta mutu yanxu kuma kana mgnr suna raye ?"
d'aga kansa dr fahat yayi
"wallahi Allah Alhaji suna raye ban kashe su ba ! baxan
iya kisa ba Alhaji ban tab'ayi ba "
kukan hjy Nabila ne ya katsesu
"wllh wllh ! sai na d'auki muguwar fansa baxan yadda ba....."
momy datake kusa da ita cikin kwarin gwiwa tace
" d'aukar fansa ya xame mana dole dan murja taci amanarmu sam bahaka kishiyoyin iyayenmu sukai mana ba,
dole mu d'au fansa "
hajiyar mu da d'axu take kururuwar mutuwar su jannat yanxu tasamu damar mgn tunda taji suna raye
"Alhamdulillah ! Allah xanyiwa gdy fahat kaima kaci amanarmu amma ynxu duk ba wannan ba meyasa kuka sace khaleel ? me yai muku ?"
dady kam kasa magana yayi sbd yarasa mai xaice gaba d'aya kansa ya shiga mmk mara misltuwa
hindu kam kuka take rusawa ilahirin jikinta asake takasa yunk'urin komai .
dr fahat ya rik'e hannun dady dan ya fuskanci ya fi sauk'i
"Alhaji kasa baki wllh wllh ban kashe su ba kuyi hkr ku yafemin ban yi yunk'urin cutar dasu ba nayi hakan ne dan na tseratar dasu na kuma tonawa talatu asiri !"
tab'e baki dady yayi baiyi niyyar mgn ba yaka sa daurewa
"fahat cutarwa ta nawa ? ina tayaka murnan tuban xunubin da ka d'ebarwa kanka,
yanxu yaushe y'ay'anmu xasu farfad'o ?"
da sauri dr ya kalli agogon hannunsa ya kalli dady bayan ya d'an saki fuska
"nanda 20 mints in shaa Allah xasu farka"
mahboob ya gallawa dr fahat harara
"ya lafiyar su ? hop jannat ba......"
dr ya katseshi muryar sa na rawa dan tsoron mahboob yake
"lafiya lau take cikinta na nan daram wannan xubar jinin na damuwa ne dan wani sa'in mata masu ciki idan suna cikin damuwa suna xubar da jini....."
Hjy Nabila ta tari numfashinsa
"khaleel d'infa ? saran daya ke jikinsa ??"
girgixa kai dr yayi
"ba sara bane duka ne wllh ban ce su dake saba kuyi hkr,
ba sace sa mukayi ba asalin abinda ya faru dashi."
ya baro gida dan ya siyowa jannat garin kwakin data ke son sha ya hango motar gidansu jannat yai sauri kafin ya k'arasa kusa da motar ya hango na ciki hjy murja ce take tuk'in da kanta tana zabga gudu ya bi bayanta yana mmk dan bai tab'a ganin tayi tuk'i ba gudu take sosai sai da ta fita cen gefen gari inda ba gidaje sosai ta kutsa can wata sabuwar unguwa tai parking ta k'wank'wasa k'ofa mai gadi ya bud'e ta shiga hnklinta bai kawo ana binta ba
parking yayi a inda tai parking ya k'wank'wasa k'ofa kamar yanda tayi aka bud'e masa get ya shiga.
mgrn dayaji tanayi ne yasa ya tsaya cike da mmk
"fahat kana bamu matsala fa kana kallon har k'aryar cuta nayi sbd su dawo axubar da cikin jikin shegiyar yarinyar nan jannah shi kanshi khaleel d'in inda hali akashe min shege...."
"kina da matsala talatu ke kullum arayuwar ki baki san mistakes ba ? shekara nawa kina cutar mutanen nan ?
mtsww kin tara garada dan mutum biyu kacal?"
"fahat kenan kasan dalilin auren ched'e da nayi ban aureshi dan nayi tarayya da kowa awajansa ba na aure shi dan naxama d'aya daga cikin wanda duniya tasan da xamansu,
har gobe ina mmkin dawowar su gida duk irin sihirin da nai musu da raba kawunan su danayi....?"
kasa jurewa khaleel yayi ya kutsa cikin falon tamkar sadauki awajan yak'i
afusace yake magana
"dama kece umma ?
kece matar da kika tarwatsawa su jannat rayuwa ? kece ? kece ?
me yasa kikai haka kin cika babbar makira shed'aniya Allah ya toni asirinki!..."
da mmk suke kallonshi dukansu
ajiyar xuciya murja tayi ta murtuke fuska
"kayi dai dai taka kawo kanka wajena ! babban burina shine na kashe ka ! inga da uwar da xaka k'ara haihuwa banda baku da hnkl xan xauna nai muku bauta ne ? tunda kashigo gidan nan sai dai gawarka ta fita..! "
tsaki yayi ya nunata da hannu cike da isa
"me xaki iya yimin ? baki isa ki min komai ba"
nuna masa k'artawan da suke xaune tayi
"bani xam maka ba way'an nan sun isheka shege sarkin ji da kai!
me kuke jira wannan aikinku ne ku kama shi kuyi ta gana masa axaba!"
garadn nan majiya k'arfi sukayo kansa sai da suka jigata juna dan shima ya nuna musu namijine dake sarkin yawa yafi sarkin k'arfi sukayi masa rubdugu suka d'ad'd'aure shi.