Sashe 31
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*********
Sulthana tana shiga daki hawaye mai xafi ya sauko mata ta rushe da kuka hannunta rike da kanta hindu ta biyo bayanta ta xauna cen gefe tagumi tayi tana kuka jannat ta shigo hannunta rike da kirjinta ak'asa ta xauna tana fidda azababben hawaye,cikin kuka sulthana tace yau ce ranar farko da aka fara yi mana gurin rashin iyaye, jannat ta girgixa kai hawaye na xuba kamar fanfo, sai yanxu na yarda muna cikin masifa wacce bamusan ranar yayewar taba da acikin jin dadi muke tunda babu Wanda ya taba mana habaici ko cin fuska, hindu ta kallesu ta run tse ido hawaye ya xubo mata ta dubesu, sai yanxu nakara tsanar kaina, wannan gorin ya xamar min zabura baxan xauna ba zanta yawo agari har sai na had'u da iyayenmu, tana mgnr ne da kuka, da sauri suka kalleta, jannat tace xaki Sa kanki ahadarin dayafi wannan hindu kinsan halin daxaki fada ? Kefa macece, kin manta avinda osasa yace ? Muyi takatsantsan mu daina yawo sbd masu bibiyar rayuwar mu ? Ni wannan gorin da akaimana ya kara nunamin Momy mutanen kirkine masoyanmu ne har abada tunda har suka maida mu xuri'arsu, duk lalacewar mutane akwai nagari acikinsu, da fada sulthana tace Anty hindu kina bani mmk idan kin tafi gantalin kin San inda zaki gansu ? Koda yaushe ki dinka maida kanki kamar namiji, da fada hindu tace sulthana wllh zan miki dukan tsiya yanxu hk xuciyata tafasa take zan iya yin komai, momy ce ta shigo dakin jikinta asanyaye ta zauna tana kallonsu ko wacce na fidda hawaye, xuciyar ta ta karye cikin tausayawa tace, kuyi hkr komai yana karshe nikaina ban wuce cin mutuncin hjy hadiza ba basa girmamani shi kanshi yayan nasu basa girmamashi shekara 37 kenan ina shan wulaqancin su, tun ina damuwa har na daina sbd babu abinda suka rageni dashi, kada wannan ya bata muku arai kada kubarshi aranku kuyita addu'a Allah xai kawo karshen wannan masifar komai ya wuce yaxama kamar ba ayi ba
**********
Yana fita daga falon kai tsaye dakinshi ya nufa ranshi abace xuciyarshi cike da jin haushin umman Jidda yana shiga ya xauna yana tuna cin mutuncin da taiwa su jannat gefe guda na xuciyarshi cike da tausayinsu babban burinsa shine jannat ta hadu da iyayenta yana matkar tausaya musu, tashin hmklinsa shine tun kafin aje ko ina anfara musu gori, ina baxai iyaba ba xai iya jurewa ba dole ya takawa matar nan birki Sam baxai jure jin ana wulakanta masa mata ba, Jidda tashigo dakin jikinta asanyaye dai dai kafarshi ta xauna, ya khaleel meya ke faruwa ne haka ? Tun shekaran jiya nake kiranka awaya baka dagawa meyasa ? Sbd kayi aure kk k'ok'arin mantawa dani ? Tana mgnr ne cikin fada, tsawa ya kwatsa mata, ni kike yiwa mgn kamar kina magana da danki ? Ni Sa'anki ne ?girgixa mishi kai tayi atsorace, Tashi ki bawani waje shashasha yaja tsaki me karfi, nokewa tayi, tana kallonshi tana marairaicewa, tashi nace ! Da sauri ta mike ta fice, ranshi bace ya bita da kallo, jingina kansa yai da kujera lokaci daya sunxo sun batawa kowa rai,
***********
Sai dare dady ya dawo a falon ak'asa hjy hadiza ta sameshi Momy tana kusa dashi, tanemi waje ta xauna, bayan ta gaisheshi, yaya bashir naxone akan mgnr Jidda da Ibrahim sannan akwai babbar mgnr daxamu tattauna akan yaran dasuke gidannan ina son baka shawara, tunda tafara mgn yake kallonta, murmushi yayi yana sauraronta yasan halin kannasa basa son wani ya rab'esa ko kadan tunda yashigo gidan yaji shi tsit yasan akwai abinda ya faru, sai da ta gama mgnr ta, dariya yayi hadiza Ibrahim ai dankine mgnr shi da Jidda tana nan, tuntuni akasa rana cewa tana gama n.y.s.c dinta xa'a daura aure, mgnr shawara akan yaran da suke gidannan na riga nagama ta tuntuni y'ay'a nakowane idan har kiga yaran nan sun bar gidana to gidan iyayensu, ko bani da rai, da sauri ta kalleshi haba yaya bashir wannan ai ba..... "Kinfini tunani ne ko kinfini hnkl dasa nin abinda ya dace ?
Kada ki kuma shiga maganar nan na gama ta ya mike, na daukesu na maidasu y'ay'ana na cikina bana banbantasu da su mahboob bana son na kuma jin wata mgn akansu, ya wuce ya hau sama, tabi bayansa da kallo cike da mmkinshi, idonta ya dawo kan momy, hmmm Firdausi kenan an jik'a anshanye min dan'uwa dani kuke mgn keda tsintaccin yaran da kuka maidasu y'ay'anku, mikewa Momy tayi, hadiza kenan wanne darene jemage bai gani ba ? Ta hau sama tana murmushi,
Jidda ce tak'araso Inda umman take ta fada jikinta, ummana plx ina cikin wani hali ya khaleel yaki kulani kinsan ina sonshi umma, shafa kanta tayi, jidda kin manta ke mace ce ? Sannan kuma yata har sai ankoya miki kissar kwace miji, nayi miki alk'awari auren nan nashi sai an kwance ki xuba min ido yana ina Ibrahim din ? Murmushi tayi shiyasa nakesonki ummana nake kuma alfahari dake yana d'aki fushi yake dani, tashi kije ki rararshesa kinji xai sakko, ta mik'e da sauri xata fita, a'a haba hauwa'una a haka xakije lallashi dawo ki yi Dan makeup ki tabi da abin motsa baki, da gudu ta dawo ta rungume umma hade dayi mata kiss a goshi, ina sonki ummana, ta hau sama daidai lokacin da jannat tafito xata je kitchen taxubo abincin ta harara sukaiwa junansu jannat ta wuce itama ta shiga daki kai tsaye kitchen jannat ta shigo ta dora tukunya xata dafa indomie dan ita take sha'awar ci jidda tashigo ganin jannat a kitchen din yasa ta yin tsaki, Allah ngode mk da ban kasance shegiya Mara asali ba ngd wa Allah da yai min baiwar da baiwa wasuba, da sauri jannat ta kalleta ta dauki flask ta fita tana mata kallon raini, shiru jannat tayi taji zafin mgnr Da jidda tai mata da sauri ta fito ta hangota tai b'angaren dakin khaleel, kishi mai xafi ya taso mata ta dawo kitchen ta kashe gas jikinta asanyaye ta hau sama ta zauna tana sak'e sak'e aranta, me jidda tajeyi dakin ya khaleel mik'ewa tayi ta fara safa da marwa, ta tuno da duk lokacin daxa shiga dakin shi sai ta tadda jiddan kusan ajikinshi gabanta ya fadi jikinta ya fara karkarwa
Kai tsaye dakinsa ta nufa tura kofar dakin tayi ba sallama ya dago ya daka mata tsawa, baki iya sallama ba ? Juya wa tai tayi sallama ya amsa ta shigo yana xaune kan 3 sitter yana kallon labaran BBC ta xauna akasa kusa da kafarshi tana murmushi ya khaleel naga baka ci abincinka ba shine na xuvo na kawo maka, idonshi akan tv yace ok, tashi tayi ta xauna kusa dashi sosai kanta tasa akafadarshi, matsa ! Yace mata da mmk ta dago kai taki matsawa ya waiwayo fuskarshi adaure kafin ya kuma mgn ta sauka ta koma inda take ajiyar xuciya tayi ranta ya baci sosai, ya khaleel nai maka laifine ? Meyasa baka kula dani ? Kodayaushe cikin gwasaleni, plx aure fa xamuyi kasani ina sonka banason narasa, idan nai mk laifi kayi hkr tunda nabar gidan nan nake cikin tunaninka kwatsam naji lbrn aurenka da Jennifer, nasan ba tsarinka bace sbd bakason k'aramar yarinya sannan gata Mara asali duk da naji ance ta musulunta ko kadan bata dace da kai ba waya sanima ko shegiyace, tsawa ya kwatsa mata ke ! Idan cin mutuncin matata xakiyi tashi kibar min daki, wani irin kallo tai masa da nanata mgnr shi "matarka ?
"Tana da asali kada ki kuma sheganta ta ki girmamata tunda ni take aure, kamar ta fashe da kuka Dan takaici haka ta daure ta janyo wata hirar ta daban
Kasa jurewa tayi
afusace ta fito daga dakinta tai b'angaren ya khaleel xuciyarta na tunxirata cak ta tsaya da sauri ta koma daki silent makeup taiwa fuskarta ta nufi kitchen ta hada mass coffee ta nufo b'angarenshi sallama tayi ya amsa tashigo jidda na kusa da kafarshi, taji dadin ganinsu a haka dan sun yi nesa da juna, ta ajjiye coffee din ta cire hijab dinta kai tsaye bed room dinshi ta wuce ya bita da kallo yana mmk dan baiyi tunanin xata kawo masa coffee ba, jidda xuciyar ta kamar tayi bindiga ganin ya khaleel yana kallon jannat yasa ta k'ara jin haushi fitowa tayi hannunta rik'e da rigarsa sbd farar singlet ce ajikinshi ta k'araso kusa dashi tana k'ok'arin saka masa yaji dadin kulawar ta shiyasa ya tayata Sa rigar taxauna kusa dashi ta xuba masa coffee din ta miko masa ya amsa yana sha, ta dauki remote, ta canza channel ta kaishi zee tv akwai series din da suke yi mai kyau, mmk ta bashi yanda yaga tasaki jiki sosai yau adakin shi sab'anin da datake a d'arare, wani mugun kallo jidda take binta dashi, tsam jannat ta mike dan tagaji da Harar da jidda take mata hawa kan kujerar tayi tasa kanta akan cinyarshi tana kallon tv lumshe ido yayi ya ajjiye coffee din hannunsa kamshin turaren mai dadi ya shaka yasa hannu yana shafa kashin kanta tayi matuk'ar birgesa yanda ta nuna msa kulawa, jidda kasa jure kallonsu tayi ahaka tayi mmkin yanda k'aramar yarinya ta d'auke hnklinsa da sauri ta mik'e xata fita, shi sam ya manta da ita futa tayi afusace, ya tabe baki
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
59&60