Sashe 73
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan ta idar da sallar ta kuma kira shiru akashe ranta ya b'aci sosai tana tambayar kanta
"meyasa ya khaleel ya kashe waya ?"
ta xauna laximi bayan ta gama axkar ta kuma kira nan ma shiru hnklinta ya fara tashi ta kira numb d'in momy,
momy tace bai xoba ta ajjiye wayan tana tunanin me xatayi haka taita ki ran wayan akashe tuni kwallah ta taran mata tana k'orafin muddin ya dawo xata nuna masa b'acin ranta a haka har aka kira isha'i ta tashi tai sallar tana addu'ar Allah ya dawo mata dashi lfy ta kuma kiran wayan nan ma still akashe
wasa wasa har wajan 12:28pm babu shi ba lbrn sa wayan shi akashe hnklinta yai mummunan tashi kuka sosai takeyi ta kira y'an gidansu duka ba Wanda yaje gidansa hnklinsu ya tashi sosai 1:00 nadare suna cikin gidanta kowa k'ok'arin Kiran numb d'in yake akashe.
jannat kam kuka take bana wasa ba xaxxab'i ya rufeta ilahirinsu cikin firgici da tsoro suke kowa da abinda yake sak'awa xuciyarsu a k'untace sunyi xugum a falon jannat.
matan manyan ne kawai basa kuka sulthana da Hindu hjy murja da Rubayya kuka suke sosai babu me rarrashin wani suna cikin wannan halin na ha'ula'i har a kai kiran sallar asuba babu Wanda ya runtsa Dan idon kowa abushe yake jikinsu asanyaye sukaje sukayi sallah maxan suka dawo. suka tattauna nan da nan suka bawa police reporte da pic d'in sa yinin ranar haka suka yini babu Wanda ya iya shan koda ruwa
Alhaji Adam ched'e yakasa xaune ya kasa tsaye sintiri kawai yake dady yana lallashinsa ilahirin jikinsa gumi yake fidda wa sanbatu kawai yake xuciyar shi na xargin danginsa cikin masifa da jin xafi yake magana
"Dr bashir nagaji ! nagaji ! dangina axxalumai ne mak'iya nane su suka sacemin y'ay'ana suka b'ata min rayuwa da bak'in ciki bayan Allah ya dawo min da su su ka kiramu awaya suka sheda mana duk sai sun kashe mu shine xasu fara da khaleel ?
me yai musu??
ni ne avokin gabarsu su kashe ni su kyalemin y'ay'ana! khaleel ba saceshi akayi ba akwai abinda ke son faruwa dashi,
innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ka kare min[truncated by WhatsApp]
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
109&110
*Ummee Garkuwa*
ta tusa kanta cikin cinyoyinta tana rusa kuka gwanin ban tausayi zuciyarta akarye babu abinda take tunani irin y'an'uwanta.
sallama yai yashigo hannunsa rik'e da k'atuwar leda ganin yanayin data ke ciki yasa ya ajjiye ledar da sauri yai wajanta .
muryarsa asanyaye yake tambayarta dan baya son yaganta cikin wannan yanayin.
"beautyna me ya faru?"
kasa bashi amsa tayi sbd bata son me xata ce masa ba.
ajiyar xuciya yayi had'e da lumshe ido lokaci d'aya ya janyota jikinsa.
"kukan me kike bayan kina tare dani? kada ki wahalar min da kanki wajan zubda hawayenki,
yau rana ce ta musamman awajanmu ranace wacce xata shiga tarihin rayuwarmu rana ce wacce take d'aya daga cikin ranaku masu albarka a rayuwar mu,
ki kwantar da hnklinki nasan kina tuna rabuwa da y'an'uwanki da iyayenmu,
amma kuma ranace ta zama da masoyinki zama na har abada,
kisa ki ranki kiyi hkr"
ya d'ago da fuskarta da tayi jagab da hawaye.
cikin nutsuwa yake goge hawayen fuskarta.
jikinta na karkarwa
da mmk ya tambaye ta,
"jannah lafiya ?me ya sameki haka ?
oh ya rabbi" beautyna wajena fa aka kawoki kin manta da wannan ranar muke jira mu ke d'auki plx plx ! kukan nan yayi yawa yana axabtar dani,
ki sassauta mana yanxu haka ni kad'ai nasan irin zafin dana keji ak'irjina damuwarki na sa ni cikin wahalallan yanayi,
bari ! bari! beautyna na shirya mana rayuwa mai kyau"
shiru tayi idonta a rufe tana jin shauk'in zama waje d'aya da mijinta tana kuma jin d'acin rabuwa da danginta,
cikin sexy voice d'insa yace,
"bud'e idonki ki kalli khaleel d'inki daya ke mallakinki mahaifin y'ay'anki"
kamar baxata bud'e ba dan yau d'innan tana matuk'ar jin kunyar sa bata son yi masa musu,
ta bud'e manyan idanuwanta da suke arine sbd kukan da ta sha,
suka kalli juna kasa kauda idonta tayi zbd canza mata da yayi yanxu yanxun nan yai mata kyau sosai
kwayar idonshi na nuna tabbacin itace komai nashi,
ajiyar xuciya tayi a hnkl ta jinginar da kanta k'irjinsa cikin xuciyarta tana hamdala ga ubangiji da ya bata miji kamar ya khaleel.
jin tayi lamo ajikinsa yasa ya ji tsikar jikinsa ta tashi tumi d'umin jikinta ya saukar masa da kasala,
yasa hannunsa ya shafo bayanta
ilahirin jikinta na fidda sihirtaccen k'amshi mai juya tunaninsa yana matuk'ar son k'amshin jikin jannat
mryar sa asanyaye yace,
"jannah ! daban kike k'amshin ki daban yake jikin ki daban yake"
jikinta daya ke asanyaye da kyar ta d'ago hannu ta rufe masa baki tana kallon fuskarsa da gumi ya fara fitowa kad'an kad'an da mmk a fuskarta ta bud'e baki muryar ta adashe,
"ya khaleel wannan gumin na menene"
murmushin daya saba mata yai mata had'e da cije leb'ensa na k'asa ya shafa lip d'inta
ta kauda kai kamar xatayi murmushi ta kanne tasan muddin yai haka akwai muhimmin abun daya ke son aikatawa,
"idan ina tare dake komai ma xaki iya gani"
ta kuma kallonshi da sauri.
ya d'aga mata gira yana mata shu'umin murmushin daya sa ta saurin sauke kanta k'asa dan kallon na jefa ta cikin tsananin shauk'insa
yanayin datake ciki na d'aci ya ragu dan xama da ya khaleel d'inta nasa ta manta da komai k'ok'arin jenye jikinta tayi ya dawo da ita da sauri yana mata wani kallo irin na tuhuma.
"ina zakije"
turo baki tayi cikin shagwaba
"wanka zanyi na kwanta ina jin bacci"
bakinta ya kalla data turo shi yana son bakin nan nata yasa d'anyasan sa d'aya yana shafa lip d'in.
tasan halinsa na shauk'in daya kewa lip d'inta da sauri ta janye jikinta.
k'am ya rik'e mata hannu ya tashi suka fuskanci juna tamkar ajikin juna suke a tsaye still hannunshi na shafan lip d'inta
"kin san ina son k'aramin lip d'in nan naki ?
idan kika turomin shi kamar kin k'awata min shi,
ina ganin babu inda ya dace irin na jishi cikin nawa lip d'in"
k'arasawar mgnr shi dai dai da sa bakinshi cikin nata hannun shi nashafar jikinta. baxata iya k'in taya shi ba sbd itama tana matuk'ar son abinda yakeso ta fuskanci yana son shan lip d'inta tayashi kamar tana k'ara wa kanta wani babban matsayi a wajanshi.
sun dad'e a wannan yanayin ta janye da kyar ya rik'ota yana marairaicewa idonsa sun canza kala kamar mai jin bacci,
"meyasa xaki hanani abinda nakeso?"
ajiyar xuciya tayi idonsu akan juna ko wanne na cike da tsananin son junansu.
"wanka fa zanyi kasan yau agajiye muke"
tayi mgnr ne cikin shagwaba,
shagwabar ta tasa shi cikin matuk'ar kasala ko kad'an bai son ta d'inga nesa da shi
yana kallon kyakkyawar fuskarta yana jin kamar ya had'eta.
"muje muyi wankan"
kafin tayi motsi ya d'aga ta cak dama tayi tunanin hakan toileta ya shiga da ita had'e da sauketa ya tallabo fuskarta yana dariya
" ina cikin farin ciki gani ga jannah! ta dawo kusa dani babu abinda xai k'ara rabani da ita"
murmushi tayi kad'an wanda sai yanxu tayi
"gobe zan koma gida"
ware ido yayi
"adawo lafiya nasan kin fini matsuwa "
da dariya ta rufe idonta
"kai ya khaleel nifa ban fad'a ba"
ta yi mgnr ne cikin shagwaba da turo baki
sakin hannunsa yayi daya ke k'ok'arin cire mata rigar jikinta
"shikenan kin san na fad'a miki bakin nan ki muddin kika turo su sai na masu masauki a inda ya dace?"
zaro ido tayi da sauri tace,
"ya khaleel toilet fa...."
abakin shi ta k'arasa mgnr ya na shan lip d'inta ya cire mata kayan jikinta bai barta ba sai da ya rikita ta ya ya jefa su cikin yanayin dasu kad'ai suka sanshi da kyar ta kwace jikinta ta matsa nesa dashi tana fidda numfashi ta girgixa masa kai
" plx plx ! " da sauri ta dawo da bakinta dai dai dan tasan halinsa tsab xai biyota nan sbd shi baya gajiya da abu d'aya.
ta marairaice kamar xata sa kuka
"ya khaleel kabari muyi wankan "
k'ara lumshe ido yayi ya jingina da jikin k'ofar tailet hannunsa xube cikin aljihun wandan sa.
yanayin yanda tai magana yaso bashi dariya ga tausayinta dayaji lokaci d'aya
ya ciro hannunsa daga aljihu muryarsa asanyaye cikin dariya yace,
"taho taho beautyna ba zan kuma ba xo muyi wankan mu kwanta mun gaji da yawa"
ta taho tana nuk'e nuk'en jiki dan xuba mata ido yai da rinannun idanuwansa masu jefata cikin tsananin sonshi ya k'are ma kyakkyawan jikinta kallo ya cije leb'ensa,
cak ta tsaya tana kallonsa kamar zata sa kuka dan tasan cije leb'ensa ba'a banxa ba duk lokacin daya yi
"yaya khaleel ka bari mu yi wankan mana"
ware idonsa yayi had'e da d'age kafad'a hannunshi na nunin ta taho
"nifa bance komai ba jannah ki taho muyi wankan kawai mu huta"
a hnkl ta tako k'afarta tana marairaicewa shammatar ta yayi ya finciko ta jikinsa tasa kukan shagwab'a
da murmushi mai sauti yace,
"wa na kama ? yanxu zan cigaba daga inda kika tsayar da mu"
da sauri ta janyo hand shower ta kunna ta jik'asu da ruwa ba shiri ya cire kayan jikinsa yataya ta wasan ruwan tun suna murmushi har ta kai ga kyatatawa cikin salonsa na dabara yasa ta sa ki jiki sosai ta manta da batun yau fa tarabu da danginta daga ita sai shi.
bayan sun gama wankan sunfito ta d'auko man shafawa mai kamshi suka shafa suna hira cike da nishad'i bayan sun gama ta d'augo gown na bacci tasa ka tunda tasaka ya rikice da kallonta tana k'ok'orin kwanciya ya janyota jikinsa ranar kam bai barta ba dan sai da suka farantawa junansu duk da tana cike da tsoron hakan.
washe gari bayan sun idar da sallah basu tashi ba sai kusan 11:bayan sunyi wankan da suka b'ata time sbd sun maida wajan wankansu waje tsokana da wasa da juna bazasu tab'a xama nrml sai sun gama shiryawa