Sashe 30
Jennifer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***************
Tana kwance xuciyar ta tas ta kurawa jikin mirro dinta kallo tana tuna irin rayuwar auren da xatayi nan gaba ita da ya khaleel anutse taji anja kofar dakinta ya shigo suka kalli juna gabanta ya fadi da sauri ta sunkuyar da kanta kasa cikin jin kunya yau yafi ko yaushe kyau,
Lumshe ido yayi tayi kyau fuskarta tai masa fresh muryar ta na rawa tace ina yini?
Sai da yaji sautin muryar Tata har cikin ransa ya amsa mata da lafiya lau ya Jikin naki?
Da sauki,
Matsowa yayi kusa da ita ya xuba Mata idanuwansa da taji tamkar yaxuba Mata kasala ta kauda kanta daga kallon gefen shi
Ya xauna gab da ita gabanta ya fadi
Ya kare Mata kallo, me yake miki ciwo?
Muryarta asanyaye tace xaxxbine,
Hannunsa yasa ya taba wuyanta subhanallah ! Jannah har cikin xuciyar ta taji kiran sunan,
Jikinki yayi xafi a yawa kinsha magani kuwa?
Eh bandade da shaba,
Ok kinyi wanka bayan kinsha maganin?
A a banyi ba
Tashi tashi kije kiyi xafin jikin Ki xai ragu,
Ta tsaya tana nuku nuku,
Hannu yasa ya yaye bargon data nade kanta dashi ya ajjiye Shi agefe ya sureta kamar yar baby a hannunsa kafin tai wani kyakkyawan motsi ya direta a toilet yasa hannu ya cire mata katana tas,
Wata axababbiyar kunya ta kamata da sauri ta runtse ido tana ji ya hau yi Mata wanka kasa motsi tayi idonta a rufe ya wanke ta tass ya dauko towel ya daura mata Shi ya kuma surarta ya dawo da ita kan gadonta ya ajjiye ya kalleta ganin ta rufe idonta yasashi murmushi aransa yace yarinta ya juya xan dawo anjima ta bude ido hade da xareshi ta murgudawa bayan Shi kallo yana fita ta dire kafafuwanta a kasa ta Mike tuni ta nemi xaxxabi tarasa murmushi tayi data kalli kanta a mudubi yau ita ya khaleel yaiwa wanka a amatsayin matarshi ?
Wannan ranar xata xata sata cikin tarihin rayuwarta gown na atamfa tasa ash colour tana shafa mai wayarta tai kara tana dubawa taga dady da sauri ta daga yace mata idan taji sauki sosai taxo babban falo suna jiranta ta fito tana jinta cikin farin ciki gab da xata shiga falon taji kunya ta kamata dady na zaune ya khaleel na gefenshi yana danne dannen waya mahboob na ge fanshi na hago haisam yana kusa da momy sulthana tana kusa da kafar dady tana xuba surutu hindu tana cen gefe tayi tagumi tana kallon sulthana na surutu me kama da shirme, kanta a kasa ta karaso falon ta xauna kusa da Hindu bayan ta gaishe da dady,
Dady ya kalleta amarya ya Jikin naki?
A kunya ce ta amsa da sauki,
Mashaa Allah fiddausi kinga hukuncin Allah ko? Allah ya kadarta aurenki da khaleel ina fata dai xafin nawa yai miki ?
rufe fuskarta tayi
Cikin jin kunya murmushi sukayi dukansu,
Dady yace yau ranace ta musamman awajanmu munayi wa Allah gdy daya cika mana wannan burin ubangiji Allah ya cikama sauran burikan namu na alheri Allah ya bayyana mana iyayenku suka amsa da amin, yaci gaba da mgn yau an daura aure Amma bayanxu xata tare ba nan gaba inshaaAllah xamu sa ranar da ta dace momy tace muyi bikinmu a nutse ubangiji Allah yasa alkairi,
Ya khaleel ya dago kai ya kalleta ta rufe kanta da dankwalin kanta ya cije lebensa yasan dalilin rufe fuska, kuruciya ya sauke kansa yacigaba da dannen wayansa,
Sulthana ta mike tana waka dukansu suka xuba Mata ido dady na saura bikina dana ya haisam tayi dariya dady ya ka ganni aranar? Murmushi kawai yayi dan uxiri yake mata habawa dady ba,a mgn nasa wedding gown tai min kyau naci wanka dady na haskomin momyna tana kwasar rawa d.j yana mata kirari, xuru sukayi suna kallonta da mmk mutane suna fadin sulthana amaryar haisam ta kalli ya khaleel da idonshi yake kan waya kaima fa ya khaleel sai ka dense ka ajjiye cin mgnin da kk da ustaxan cinka a gefe ka kwashi rawa ta.......... tsawar da haisam ya kwatsa mata ce ya dakatar da ita meyasa baki da kunya murguda baki tayi matsalata da kai mita kafi san aita nanacin mgn ? Kafi kowa sani,
Baki da hnkl ??
Ta rike kugu cike da tsiwa wannan kuma ko kai baza ka nuna min shiba,
Tsaki yai cike da jin hausi a hakan xan aureki? ? Ina fada kina fada? Hararsa tayi eh ahaka xaka aureni,
Ya nunata da yatsa ban taba sha'awar mara kunya irinki ba,
Ta murguda baki wannan kuma yanxu ya xame mk dole aure ba fashi,
Tsaki yai yabar falon gaba daya,
Itama tayi tsaki ta hau sama ranta a bace,
Dukansu suka bisu da kallo dady yace Allah ya shirya min ku,jannat ma tashi tayi tabi bayanta a daki ta sameta ta hada kai da gwiwa Zama tayi kusa da ita ta dago kai ta kalli jannat plx jannat bani da kyaune ? Ban isa a soni bane?
Girgixa kai jannat tayi ko kadan sulthana kina son ya haisam Shi kuma baya son mace mai tsiwa mara kunya, ta kalli jannat ya zanyi ?
Sauke numfashi tayi sulthana ko baki da kunya ke mace ce dole ki nemo kawaici da kauda kai,
Jim tayi tana kallon jannat, Ta yaya?
Kwantar da hnklinki zan baki shawara nasan xakiji dadinta sosai muddin kikai amfani da ita, murmushi tayi ngd anty jannat
****** ********
Washegari da daddare bayan ta fito daga wanka tasa rigar bacci tana kokarin kwanciya wayarta tai kara test ya shigo tana dubawa taga Mr coffee ........ki kawo min coffee da abu mai ruwa ruwa yunwa nakeji...... hijab ta zunbula tai kitchen ta dafa masa tai bangaren Shi gabanta na faduwa axaune tasame Shi yana kallon ball ta gaishe Shi idonshi akanta ya amsa ta Mike xata tafi jannah! Yakira sunanta, Ta waiwayo hade da amsawa,
Ina zaki tafi baki xubamin ba Ta dawo ta xata xuba masa kinga cire wannan hijab din gabanta ya fadi, rigar barci ce me sharara jikinta, ganin fuskarshi a daure yasa jikinta asanyaye ta cire duk ta jita atakure, ya kalleta wani shock yaji ganin rigar jikinta kauda kai yayi wato shiyasa take noke noke yayi murmushi kadan ta xuba masa a cuf ta miko masa ya amsa,
Ta Mike xata mai da hijab dinta,
"Ina zaki ?
Ta kwabe fuska,
Zan koma daki,
Xauna ba inda zaki, tazaro ido cike da mmkin mgnr sa
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
61&62
Da murna zahra take oyoyo Anty Jidda,cikin fara'a Momy tace sannunku da xuwa hjy hadiza, fuskar Jidda ba yabo ba fallasa ta xauna kusa da ya khaleel kamar xata shiga jikinshi, wani kishi azababbe ya tasowa jannat, hjy hadiza kuwa fuskarta aturbune ta xauna tana wa falon kallon ya tsina, Momy tace ina Sa'a bari aka wu muku ruwa, wani kallo hjy hadiza taiwa momy a'a Ku barshi, ayatsine ta kalli su jannat, ta kalli momy,wai hjy Fiddausi meya ke damunku keda yaya bashir ? Da mmk Momy tace kamar ya ?
Tsaki hjy hadiza tayi haka kawai Ku kwaso yara har 3 Ku xauna tare dasu bakusan asalinsu ba, wllh nasan wannan shirin duk nakine Fiddausi ke wacce iriyar mutunce ?? Wato ke ta Allah ko ? Taimako kikeyi ?
Tsaki ta kuma, da kallon raini tabi su jannat dashi, malamai atashi abani waje zan gana da dangina da y'ay'ana, sulthana ta mike,tana harare harare, agana lfy tayi sama suma suka bita,
Cikin fada hjy hadiza ta nuna sulthana wacce fitsararriyar fa ? Daga ganinta bata da mutunci,kwafa tayi wllh Fiddausi kin cucemu, ran mommy abace tace ya'isa hadiza ni ba matar kaninki bace wan ki na ke aure, zaki dinka yab'amin duk mgnr da taxo daga bakinki ? Zaro ido hjy hadiza tayi oh ! Sannu bashir, to ! Ko shine yai ba dai dai ba sai na fada masa balle ke ! Yana ina ? Momy tace ya fita sai anjima zai dawo, ta waiwayo kan khaleel da kanshi yake kan danne dannen waya, sannu ibraheem bani da kimar daxaka gaisheni ko ? Da kyar yace mata sannu da xuwa, cikin ranshi yana jin haushin matar Dan ba yadda xaiyi da ita sbd kanwar dady ce cin fuskar da takewa Momy baya so, mikewa yayi xai fita, ita kanta hjy hadiza tana shakkar shi Dan tasan bashi da wasa, dawo Ibrahim akwai mgnr da xamuyi da kai, da wowa yayi ya xauna batare da ya kalleta ba, ya mgnr ka da jidda? Cikin jin haushinta yace, ni na manta da wannan maganar amma nasan dady yana sane ita,yanayin yan da yai mgnr kana kallonsa Kasan ba wasa, mmk ya kama hjy hadiza, lallai Ibrahim ka manta da yar'uwar ka Jidda sbd ka auri arniya saniyar bare tsintacciyar mage wacce bata xama...... Mikewa yayi, umma! ya fada axuciye,
"yanxu jannat ba arniya bace ta musulunta, idan tsintacciyar mage ce mutun ce kamar kowa ya halatta a aureta akuma xauna da ita plx umma ke babbce sannan kuma uwa, ya kamata ki tausasa maganganunki, ya juya xai bar falon Jidda tabi bayanshi, tagumi hjy hadiza tayi Tabbi ! Aiki jaa yarinyar nan tagama da Ku kaf, anya kuwa yaron nan a hayyacinsa yake ? Yana min mgn kamar zai kawo duka ? Zama bai kamani ba, Momy ta mike hade da fadin Allah ya kyauta tayi sama tana jinjina halin hjy hadiza, ruby ma bayan Momy tayi Dan ta tsani halin kanwar Baban nasu zahra tayi zugum Sam bataji dadin cin mutuncin da umma Taiwa momynsu ba